KHADIJATUL IMAAN COMPLETE HAUSA NOVEL
Na dawo kanki ‘yata,ku zauna lafiya kinji kuyi hak’uri da juna haka aure ya gada,duk abinda ya shige miki duhu ko shureim ba ya gida to ki turo a fada min ko kizo da kanki,gobe insha Allah za’a kawo muku Wanda zasu rink’a muku hidima,Allah ya muku albarka,ameen!!…
*BAYAN KWANA BIYU*
Yarima bai k’ara neman wani Abu a wajen imaan ba,sai a rana ta uku suna kwance da misalin k’arfe 11pm,imaan tana cikin bacci taji ana lalubarta,haba ai ba shiri ta tashi ta zauna saï kuma ta fara kuka,yace”lafiya me ya faru kike kuka cikin daren nan,tace”ni ka daina tab’ani banso”,yace”haba baby na shine abin kuka kiyi hak’uri kad’an fa zanyi wallahi ina cikin buk’ata ne,kuma ai kin warke ko,yau kwana uku Kenan ban nemi komai a wajenki ba,ai nayi hak’uri ma,imaan ta shiga yarfe hannu tana cewa”wallahi da zafi in kayi min kasheni zakayi,yace”kashewa kuma wa kika tab’a ganin ya mutu ta wannan hanyar,shiru tayi…..janyo ta yayi ya had’e bakinsu…asuba tagari
washe gari
Yau ma yarima ne ya taimaka mata tayi wanka,a hankali take takawa saboda yanda taji bai da maraba da na farko,shi yasa mata rigar ma,sannan ya fice zuwa masallaci dan kar ya makara…da ya dawo ya iske imaan tana bacci akan abin sallah,sai da yaji tausayin ta dan yasan Dole tayi bacci saboda jiya basu kwanta da wuri ba????…d’aukan ta yayi zai kaita bisa gado ta saki ihu,Saurin had’a bakinsu yayi dan kar ta k’ara ma,sannan yace”meye abin ihu gado zan kaiki kiyi baccin,a shagwab’ance tace”ni a nan zanyi ka saukeni”yace”babu abinda zan miki kiyi hak’uri kinji,gyad’a kai tayi…basu farka ba sai wajen 11am,imaan ce ta fara farkawa ta ganta bisa k’irjinshi,a hankali ta tashi ta zauna ta shiga kallon shi,ashe haka yake da kyau,yarima in yaje inda ba’a sanshi ba sai ace balarabe ne saboda bai yi kama da bahaushe ba,k’irjinshi d’auke da yalwataccen gashi yayi lub,haka sajen shi ma,ga d’an bakin shi abin birgewa,fuskar yarima dai babu abin kushewa,handsome(he is so cut)ita kanta tasan tayi sa’ar miji kawai dai yarinta ce take damunta,kuma tanason karatun ta…..bata sani ba tana wata duniyar tunanin ashe yarima ya farka yana kallonta,ai kuwa juyowar da xatayi sai sukayi ido biyu dashi,gira ya d’aga mata yace”yadai”,hannu tasa ta rufe fuskar ta,kunya taji sosai ya kamata tana kallon shi,yace”tun d’azu na farka naga baby na tana kallona,to ya kyau nayi miki ko muni?ba amsa ita dai fuskar ta a rufe,janyo ta yayi yace”fada min mana,tace”inason zanyi wanka,yace”so kike inyi miki”?saurin girgiza kai tayi tace”ka sakeni inje inyi”yace”to ya jikin naki ai ya daina ciwon ko”?,baki ta fiddo tace”ni lafiyata klau”,
Dariya yarima yayi yace”are u serious?”gyad’a mishi kai tayi,yace”amma jiya kikayi ta kira min su mama har da abba,rufe ido tayi ta tashi ta shige bathroom da gudu tana murmushi….wanan Kenan
Wajen 5 na yamma jamila tazo wai umma ce ta aiko ta,a falo muka zauna nasa a kawo mata juice, muna hira sai tace”ke tashi mû shiga daga ciki in baki abinda umma ta aiko ni dashi,d’akina muka shige ni kuwa har da kullewa da key saboda tsaro????
Bakin gado muka zauna ta bud’e jakar ta,ta fiddo wasu abubuwa ta mik’o min tace”gasu nan umma tace anty khaleesert ta aiko miki tace zata kiraki tayi miki bayanin su,
Yamutsa fuska tayi tace”bazanyi amfani dasu ba ko tayi min bayanin,me zanyi dasu,wancan ma da ta bani nayi ta sha ni nasan wuyar da naji…….
Please manej ido ba lafiya????
????????????????Vive le niger????????????????
*Yar mutan kazay ce*????
*Anty Maimounath*????
+22969164943
[12/10, 02:13] Yar Niger Frd Husaini: ????????????????????????
KHADIJATUL
IMAAN
????????????????????????
Story & written by:✍????
*Anty Maimounath*????
PERFECT WRITERS FORUM
????P.W.F????
YA ALLAH KA BAWA MARASA LAFIYA,MASU LAFIYA KUMA ALLAH KA K’ARA MUSU,UWAYEN MU DA KAKANNIN MU WANDA SUKA RIGAMU GIDAN GASKIYA ALLAH KAYI MUSU RAHAMA,MU DA MUKAYI SAURA KASA MU CIKA DA IMANI.AMEEEN!!!
Dedicated to:
Maman Ahmad(mardiyya ka’oje)
Maman latifah(zulaihat)
Ummu Basheer(fateema)
Maman fairuza
Maryam Ishaq
Da Wanda ban ambata ba duk kuna raina,fan’s na khadijatul imaan inajin dadin comments dinku,nagode Allah ya bar k’auna
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
Page1⃣3⃣
Kallon juna sukayi yarima da imaan,imaan ce tayi Saurin sunkuyar da kanta k’asa,nafeesat kuwa kallon su tayi tanason tayi dariya tana tsoron yarima amma duk da haka sai da ta d’an dara,yarima ya juyo yace”ke dawa kike,ina miki wasa ne manya suna magana kina sauraren mutane tashi a nan kafin in fasa miki baki,mama ce tace”to me tayi maka yanxu dan kawai tayi dariya”,mama wallahi ta rainani….nidai yanxu ba wannan ba,bari in kira doctor na gida ya duba min ‘yata,yarima a cikin ranshi yace”wai mama me take nufi ne,ko tana zaton cikine hm no yaushe ma akayi auren da zatayi ciki,hasali ma al’adar ta ce tazo yau,kuma ma she is too young da ta d’auki ciki…hmm ni kuwa nace haka dai kake gani yarima…
An kira doctor mata dan ta duba imaan,a lokacin da doctor tazo imaan tana d’akin feenat dan mama tace sai an duba ta sannan taje b’angaren ta…tambayoyi ta shiga yi wa imaan a nan ta gane cewa menses ne,amma ciwon cikin ba kamar lokacin da take gida ba,nan dai ta rubuta musu maganin da za’a sayo mata,ta juyo ta ba yarima takardar gami da cewa”ya kamata kayi wani abu game da ciwon nan nata dan kaine maganin shi,kunya yarima yaji,a ranshi yana cewa ita tayi zaton babu abinda ya tab’a shiga tsakanin mu ne,hmm….
Imaan kuwa sai k’arfe 12:30 na rana ta tashi,shima feenat ce ta tashe ta dan taci abinci sai tasha maganin ta,sai da tayi wanka ta gyara jikinta sannan taci abincin ta kora maganin,feenat tace”mama fa tayi zaton ciki ne gareki shiyasa take wannan b’arin jikin”,imaan ta zaro ido tace”ke rufamin secret(asiri)ciki kuma yaushe akayi daren bare safiya tayi,ni da nakeson in cigaba da karatu na me zanyi da wani ciki a yanxu cabb,dariya feenat tayi sannan tace”eh dai duk da haka mudai munason muji kukan baby a gidan nan????duka imaan ta kai mata tace”to baxaku ji ba kuwa,sai munji dan yayana gwarzo ne kuma jarumin maza ne,ai kin fini sanin haka,hhh….imaan kyaleta tayi dan ta lura tsokanar ta takeyi,kallon ta tayi tace”feenat yaushe zaku koma skull,feenat ta amsa mata da saura one week mu koma,imaan tace”mu ma haka…ke kuma ina zaki,ai kin gama skull kuma feenat ce take fad’a mata haka,baki imaan ta turo tace”dan me sai naje skull,waye zai hanani zuwa?”feenat tace”yaya shureim mana ai kema kin sani,yaya kishi ne dashi,to wai ma me zakiyi da skull me kika rasa ne,imaan ta kalleta tace”ai ba dan kud’i akeyi ba,skull ai wajen neman ilimi ne,kuma ma karatun likita nakeso inyi fa”,
Feenat tace”good irin na yaya Kenan kinason ki zama irin mijinki ne ko,Allah feenat ki daina banaso ta fad’a a shagwab’e,feenat tace”to yau kuma ni ake yiwa shagwab’a ni fa ba yaya bace,kafin imaan tayi magana wayarta ta shiga k’ara,ta kalli wayar sai taga yarima ne,d’agawa tayi tare dayin sallama a hankali”assalamu alaika”,yarima ya amsa da wa alaiki salam baby na ya jikin da fatan cikin ya daina ciwo,eh kawai tace dashi,sai kuma yace”kizo b’angaren mu ina jiran ki ok,tace”to,kashe wayar yayi sannan ya shiga wanka dan zuwan shi Kenan gidan…..ko da ta shigo falon nasu bata ganshi ba,kai tsaye ta wuce d’akinta dan ta sauya kayan jikinta zuwa k’ananan kaya ta feshe jikinta da turare mai k’amshi,bayan ta gama sai take tunanin ko taje d’akin nashi ta gani ko yana ciki,tashi tayi ta d’auki mayafinta kalar kayan ta yafa tayi bedroom din yarima….nocking tayi ta shiga,a daidai time din kuwa yarima ya fito daga wanka d’aure da tawul hannunshi da k’aramin tawul yana tsane ruwan kanshi,imaan kuwa da sauri zata juya ta fita yace mata”ina zaki”sunkuyar da kanta tayi k’asa tace”uhm…daman…bata gama fad’ar abinda takeson fad’i ba yarima ya iso kusa da ita ya rungumeta ta baya ya zamo k’irjinshi yana shafar bayanta Kenan,ya d’ora hab’ar shi bisa kafad’arta yasa hannu ya rik’e k’ugunta ita kuma imaan tsoro duk ya cika mata ciki duk da dai tasan bata sallah… Magana yake mata a cikin kunne a hankali yana cewa”why baby,meyasa kike tsorona haka,ya kamata ace zuwa yanxu kin daina tsoro,nine fa prince d’inki ba wani ba,yanxu kalli yanda jikinki ke mazari sai kace kinga dodo”,duk wannan maganar a kunne yake mata sak’on kuwa yana zuwa mata dan wani iri takeji daga tsakar kanta har zuwa k’afafunta,ko menene?oho…tsayiwar ma gagarar su tayi,janta yayi zuwa gadon shi ya kwantar da ita,bakinta ya lalubo ya dasa nashi bisa kan nata….wasa ya shiga yi da harshenta cikin iya hik’ima da soyayya kai yarima k’arshene…