HAUSA NOVELKUSKURE Complete Hausa Novel

KUSKURE Complete Hausa Novel

Y bude motar y fito ,itama Aishatu t fito ,kunya duk t cikata ,t Mika Mai furar Tana sake rarashin sa Yana cewa aunty takaina b komai ai n hakura ,tace t isheka wanan ko inkaro ma?

Yace t Isa aunty na ,tace to my son k jira tagobe tafi wanan Dadi hadin Aya zanmaka d dabino duk acikin furar ,yace yess my aunty godio nake …..

Y kali , Aishatu yace aunty na g amanar ‘yarki Kuma surikar ki banyadda ta dinga wahalar min d baby ba ….

Dama tasan ciki NE ita ,tace karkaji komai tambeyeta kaji tun zuwana garinan n fara Bata kulawar surika d surika ,Kar matar Yaya taga ina wareta ne taga kamar Ina nuna banbanci shiyisa nake barin wani Abun tambayeta gatanan ….

Yace no wonder ,t fadamin ,amman t kasa fadamin sunanki d garin d kikazo ….

Aunty balaraba tayi dariya tace Babu mamaki ,sirikar tawa ai kamar haihuwar mu Fulani badai kunya ba n gama Lura d ita ,Ina janta jiki n Tana min Alkunya ,….

Aishatu kunya duk t rufeta ,safwan NE yace Ni zan wuce aunty sai dasafen mu ….

Aishatu g aunty ki saki jiki d ita wlh Baki d case inkina tare d ita ko Abinci a Baki kikeso t Baki ,Baki zatayi auntynace halak malak mutunci,shakuwa,jituwa,alaka ,fahimta duk akwaisu masu karfi tsakanina d ita fiye d kowa a gidanan ,kanawar Ammy ce ta uku a yola take …….

 

Dan Haka ki saki jiki d ita ,aunty balaraba tace ,yauwa Gaya Mata dai ,Zo mu tafi t Kama hannun ta xasu tagi ,sai ga huzna Tana Jan trolly ranan a bacce cikin uwar Daren ……

 

Koda tazo gab dasu t Gane safwan Amman Bata Gane Aishatu d aunty balaraba ba ….

Dan Haka y cake trolly ,t fara haba y s inata maka waya kira har ba adadi Amman kaki d’agawa ai ko bakasanni b bakamin haka b ,kasan dalilin Kiran naka cikin Daren Nan?

Y tabe Baki ,yace wayata tun shigana salla magriba take silent ,har yanzu shaf n manta ma sai yanzu …..

Ta buga tsaki ,tace wlh naji haushin abinda kamin harga ALLAH ,nayi dare ne a hanya sakamakon sai d n shiga makaranta yau n zana exams ,ko tmby dalilin halatan bikin kanena ai kayi kaji ko lpy ,….

Cikin ko in kula yace sorry sis ,kinsha suffer ,nasan exam ne y dakatar dake ,ai n tmby mama …..

Y koma mgn d aunty balaraba d Aishatu ,yace cwt wife ,good night sai n calling naki !

Aunty bye thanks u so much ,my aunty !

Sai a lokacin huzna t kula d Aishatu kamar itace amaryar ,sai aunty balaraba tace huzna ta sannu kimai uzuri shima Bai samu kanshi ba sai yanzu g yunwa d take damun sa ,Zo mushiga ciki ,bye son!

Har y fita daga gidan ,huzna nata Satan kalon Aishatu ta mugun had’uwa ,daga zuwanta zata fara d bakin cikin indooo?

T firzar d wani tsaki ,taja Jakarta zuwa ciki ……

 

“itama aunty balaraba hanunta rike d na Aishatu suka shiga har parlour Ammy ,t dibi furar ta Bata tace susha d sufayya,ta Mata godia t fita zuwa inda suke zaune …..

Huzna ,Rai a bace ganin Aishatu naso tafita fada awajen aunty balaraba Yar uwar mamanta ,mutane nata Mata sannu d hanya amman sai amsawa takeyi d kyar ,Ammy t Mata sannu d hanya shine ta Dan sake fuska tayi yake ,Ammy tace y Baki Bari sai gobe ba ki biyo ‘yan d’aurin Auren ,ai ancemin kinada exam shiyisa bantangi ba tuni ,Amman kinyi dare ….

Huzna tace wlh ,sai d n gama exam na taho ,d zan Bari sai goben ,Naga kawai n taho bikin su twins guda kanena ,bazan samu komai b sai wuni d Kai Amarya ,ai exam y min cikas wlh ….

Ammy tace b komai ,tunda kin karaso lpy ,y wankan za’a shiga ko sallah sa’ayi aci Abinci?

Huzna ta yamutsa fuska taga Ana wani karamata ,tace no Ammy sai nayi wanka nayi sallah sai dinner y biyo baya …

Ammy tace to Mike ,ki shiga bathroom ,in Kuma wajen su sufayya Zaki to ,suna part din waje ….

Huzna tace aa barin yi anan na gama shiri na kawai sai naje mu gaisa ….

Bayan t tafi tace ,tab ,wanan ‘yar rainin wayon uwar shishigi ,zamu Dora daya inda muka tsaya kenan Dan Naga sai namata d gaske kafin musamu mu daidai ta ,mussaman yadda hakana be cimma ruwa ba Akan Indo banzan can d safwan ,kudi y gagara malakamin shi nabuya nabuga Amman sai hanya daya Mara bilewa ,Niko d nabi wanan hanyar gwara na canja ai hanyoyin d yawa ,yaushe zan asarar d ‘yanci na mutunci na ga wani b Wanda zuciyata take marari ba ,tab holoko kenan ai sai mijina …..

Dan Haka tuni t fita harkar ,haseena ,ko lekata ta dainayi ,dama itama b zuwa gidan su takeyi ba ,Dan Haka tace da kafarta zata kawo kanta ….

Tana wanka Tana karatun wasikar jaki ,Tana tsara salon d zata yaki safwan na kirsa d kisisina d makirci d salon bakantama Indo d zatayi da mayarma d suffaya martani d ta gabzo Mata magana ko tasamu lpy …..

Haka har t Gama wankan ta d’aura Alwala t fito…..

 

Wani uban kwaliya t tsara kamar me Shirin zuwa gasar kwaliya ,wai Dan d kular d su Indo , material tasa doguwar Riga y Kanata nishima atakure takeyi ,Tana wani yauki d kwaliyar t kamar t aljannu ….

Bayan t fito t cema Ammy d yayun Ammy harda mamanta ,bari taje t gaisa d su twins ,zata dawo …

Cikin kakun kwas! Kwas!! D takalminta Mai tsini ta Isa bakin parlour ko wa zata nunama gayu oho ,t shiga idonta suka Fara arba d Aishatu d sufaya sunata Hira suna cin wani pepper meat Mai bansha’awa d birgewa g Dadi a Baki ,sunaci cikin kwarewa d basarwa irin kamar Dole sukeci dinan kusan masu juna biyu ,ta wani saki murmushi Dole ,t musu salama” suka amsa…

Suffaya tace aa bakin dare sannun ki karasowa ….

Huzna taji haushin kalmar Amman t basar ,tace yauwa ,na sameku qlou?

Sufaya d Aishatu sukace lafiya lumi ,..

Hassana ce t fito dg daki hanun ta rike d roban ruwa ,tace laa. Aunty huzna kinyi shigar dare ,…

Huzna tace wlh Amarya “sai d n rubuta jarabawa sanan n kamo hanya d zan Bari n biyo su kawu gobe Naga Kai gwara n taho kawai Dan Haka nayi dare a hanya ,so y shagalin biki y amarci ??

Hassana tace ,lpy ,y gajiyan hanya? Tace akwaita ….

Ussaina CE fito d wata kawarta tace laa ,aunty kin karaso kenan,huzna tace eh amatsu ,y Shirin tafiya gidan ‘yanci ? Ussaina nace muna Kai !

Suffaya tace ,uhummm su ussaina ! Manyan Mata !

Huzna ce tace aa barta tayi lokacin tane ,duk matane mu ,Bata d matsala d mu ,feild free ,gidan ‘yanci ai Akwai Dadi yi abinki …

Suffaya tace ,gidan ‘yanci ai sai Wanda suke aciki su zasufi dorar d dadin ma !

Huzna t Fara gano ,zasu Fara ‘yar tsama d suffaya kamar yadda suka Saba …

Huzna tace ,hakane ,amman wani sunan Yana gidan ‘yancin ne kawai ,Amman b wata tsiyar yake tsinta a ciki ba , jama’a ma zasu iyamai alkalabci t murguda ma Aishatu Baki …

Suffaya tace ,nanfa daya jama’a Basu Isa yin Alkalanci g ma’aurata b matuk’ar b su suka bayanama jama’ar yadda suke zaune ba ,Kuma ai Akwai irin zaman d za’a iya shigege aciki Akwai Wanda duk kwakwafin Mai naci d tsirku be Isa gano matsala ba sadai y gano abinda zai dame shi ma…..Aishatu tace kwarai zancen ki rodi Mai wuyar fasuwa ….

Huzna,Anzo wuya ,tace dallah cakuri cici cikon benci waya sako ki? Oganiyar aikatau …

Aishatu tayi saurin cewa ,ai jam’u kikayi a maganar ki Baki ware ba Dan Haka ,Dole n magantu ,oganiyar aikatau tabada babban misali Dan tazama kadangaren bakin tulu wlh ,firen Kan juji ….

Suffaya tace yess , Aishatu safwan bada kanki asare kije gida kice y Fadi ….

Huzna tazo wuya ,tace ,indo kike ko wa? In bansako ki cikin magana b ki dinga dakatawa !

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button