HAUSA NOVELKUSKURE Complete Hausa Novel

KUSKURE Complete Hausa Novel

Aishatu t zaro ido tace lpy dadyn Noor meya faru?

Ganin t kidime ga tashin hankali y bayyana a fuskarta” yasa shi cewa ba komai , Aishatu kawai dai Noor ce takeson bin momynta n hanata !

Aishatu tace Kai Kuma fa ? Lpy idan muka tafi yanzu baka tunanin me kowa zece muna cikin farin ciki! dadyn banyadda ba “something definitely wrong” kagayamin Dan ALLAH!

 

Safwan janta yayi gefe y Fara ,kwantar Mata d hankali Yana Mata mgn cikin damuwa d damuwarta ,ganin y damu d yadda t damu ,sai tace to shikenan ,Amman Bata yadda lpy Lau ba!

Haka y jata suka koma ,ganin su nawara sun damu d son jin dalilin kukan Noor t koma t sanar musu dalilin kamar yadda dadyn ta y sanar Mata itama ,suka Mata Addu’ar neman tsari d kaidin NAWAL ,tace Amin …

Akacigaba d shagali b kakautawa ,shide safwan kuzarin say kamar tun farko ba ,kalaman NAWAL wasu daga ciki sunyi tasiri Akan shi ,Dan Haka d kyar Aishatu t rarashi Noor har tayi shiru t saki ranta ….

Bayan antama dinner wasu sun Fara tafiya ,Dan mijin nawara ma ya d’auke su it’s d aunty zainab ,safwan Bata musu godia d Addu’ar Isa gida lpy , Aishatu t cikasu d kayan motsa Baki harda nasu inna d mama !

 

Sadeeq ne y dinga ma Amaren hoto harda su safwan d Aishatu duk sun shiga ciki anata watsa hotuna safwan yace Aishatu d Noor suzo su wuce Suma amaren y bada umarnin su tafi Dan kokarin kaisu dakunan aurensu g dare yayi Kar Abun y zama shirme yayama yanata fama sai d yaga amaren sunshiga mota sanan ya dinga tasa keyar Yan uwa Ana tafiya gida safwan ko jiki b kwari tuni y fece d Aishatu d Noor ….

Amota Aishatu nata kula dashi yanayinsa y canja zata Mai magana Amman b yanzu ba ….

Har y kaisu gida yace be yarda taje gidan Amarya ba indai b amotar Yaya ba ,tace to yace shi gida ze wuce ,tamai addu’a Isa gida lpy y tafi ……

Bayan andawo anshirya amare sai gidan mazajen su kowace unguwarta daban ,anmusu fada Ammy har sai d tayi kwala b kowane y Gane ba ,shikenan Aure y rabata d twins d’inta sai Autar ta Janna …..

Yaya ne y d’auki suffaya d Aishatu d Noor zuwa gidan Amarya d wuri Dan su wuce gidan ussaina kafin dare y sakeyi ….

Amaren ma kowace antafi kaita ,kowace ankaita ,masu mota a hannu ko Ina sai d sukaje wasu ko gidan daya sukaje ,su suffaya sunje ko Ina d taimakon yaya d ya kaisu …

Huzna ma d aunty balaraba ko Ina sunje ,Dan suna tare ……

 

Haka su suffaya suka dawo agajiye ,suka dinga Hira Dan gobe kowa zai watse taro y tashi tunda ankai amare gidajen su ……

 

“`Amare ALLAH y bada zaman lpy y kawo kazantar daki“`

 

*Maman shaheed*????
[3/4, 9:22 AM] Maman Shaheed: ???? *WRITING*????

 

BY
“`MAMAN SHAHEED“`

 

*KUSKURE* ????????‍_????????
( _’Yar Aiki Ko Matar Gida_)

“Bayan komawar safwan gida yayi sallah isha’i y nemi y kwanta Dan y huta sbd gajiyar d yayi ,Amman b Abinda yake mai yawo cikin kwanyar sa face kalaman NAWAL ,tabas safwan yaso NAWAL son d betaba ma wata mace ba a duniya ,yasota so na tsakani d ALLAH kamar yadda itama ta so shi ,sai sabani d akasin d akasamu yasa shi kokwanton son d NAWAL take Mai ,yau y sake hango tsagwaron son d takemai n gaske ne sai wasu banzayen Ra’ayi d halayenta d suke rigegeniya tsakanin son d takemai d teayuwa bisa doron ra’ayinta na banza Mara hujja ga rashin karban gyara g nuna alamun bijirema umarnin sa yaso gyara tunanin ta tanuna be Isa ba ,ya Mata yadda take so alokacin d hakuri kawai yakeyi Yana biyemata ,Amman daga baya d y nemi Mata gyara t nuna a daidai take y sake nunamata *KUSKUREN* ta Taki gyarawa wanan shine abinda Sam baze iya d’auka ba ,tun farkon zaman shi d NAWAL bashi d matsala d ita t fuskar kyautatawa sai wasu mabanbantan halayenta d ya shanye zuwa amarci lokacin d yaji baze iya hakuri ba y nemi y gyara Mata ,itaki gyarawa …

Kamar ,su sangarta ,rashin dagewa Alan hidimar gida d ta miji g ta yara duk sai Mai Aiki ,Wanda hakan b tsarin sa bane yayi hakuri zuwa wasu tsahon lokaci ,daga baya y nemi t gyara t nuna be Isa ba ,har zuwa cigaban ra’ayinta Wanda akanshi ze iya aikata komai ,na karatu d banzatar d hidimomin iyali d Aiki ,Wanda hakan yasa takai ga y nauki matakin d Taki nuna nadama ko janye ra’ayinta akan kudirinta ,har t kaisu ga rabuwa….

Wanda inba yau ba betaba hango nadama atare d ita ba sai yau duk d ba hakuri tabashi akan t Gane *KUSKURE* taba Amman y hango hakan atare d kukan da takeyi ,sanan Yana takaicin girman kanta d ra’ayinta Wanda y tabata har yanzu Tana tare d abunta …

Shi Kuma a yanzu duniya b wacce yakeji yake fatan samun zurriya d ita kamar Aishatu Indo wacce ayanzu so d kaunar ta suke samun farfajiyar hutawa abirnin zuciyar shi ,ji yake b wata inba Aishatu ba ,mace komai ta had’a ,ba abinda t Gaza na cika macce Mai sanin makamar gida ,ga iya tarbiya Bata d buri ko Ra’ayi a Rayuwar ta ,Nutsuwa dabarun gyaran gida komai dai Bata d makusa ,Dan Haka shifa yanzu ba wata a gaban shi sai Aishatu d Noor kafin kanwarta ko kaninta su iso duniya Dan har y Fara lissafa masoyan sa harda Dan tayin dake cikin Aishatu ….

Yajima Yana karatun zuci yakai goro yakai Mari Yana Abu daya ,yaude NAWAL taso tunomai d wani Abu Amman d taimakon ALLAH d taimakon tunawa d wasu dabi’u d bacin ran d NAWAL din ta dasa Mai a zuciya yayi watsi d kokarin galabar d NAWAL din takusa ci akansa Yama yi Addu’a y kwanta abinsa ….

Still” NAWAL d kukanta basu bar Mai sarewa a kunne d zuciya ba ,Dan Haka y rasa madafa ga bacci be Zo ba ,d sauri y zari wayar shi y Kira Aishatu ya Fara tmby t y gajiya ?

Tace akwata,yace akin me kikayi ?..

Tace likin kudi d juyi d rarashin my Noor!

Yayi murmushi yace ,malalaciya ,ina Noor din?

Aishatu tace ,tayi bacci gata a jikina !

Yace jikin kifa kikace ,bakya tsoron t danne ma baby hanci y kasa numfashi har yanzu bazaki Dena barinta Tana kwanciya jikin kiba?

Aishatu tasa dariya sai d tayi Mai isarta sanan tace wai Hana shi numfashi dama d isakar mu yake Amfani?

Yace ,to b mutum bane? Nidai Adena danne min baby , Aishatu tace kafin shi dai Noor muka sani ,Kuma duk duniya itace gaba d shi ko ita!

Yayi dariya yace hakane ,Amman shi ai karami ne sai anbishi a hankali kafin y girma ,yadda yake mgn ne y sake b Aishatu dariya …

Yace kinata dariya Bari cikin y kulle maga me Baki magani……

Sai tace “ALLAH da yai barewa adaji shize Bata kanwa”

Safwan y kwashe d dariya yace har d baitin Waka ,nagode to ,Ayi bacci dai a huta ankusa dawowa duty….

Aishatu Bata tsaya fassara maganar Shiba ,tace to yanzu kuwa Dan n gaji wlh ,y Mata sai d safe ,suka kashe wayar …..

Duk wayar d sukayi Yana recording voice din Aishatu ,harda ‘yar wakar d tasakar Mai , Dan Haka y dinga saurare Yana murmushi Yana lumshe Ido ,d taimakon muryar Aishatun bacci y d’auke shi be farka b seda asuba ……

Suma kwaciya sukayi , Aishatu d suffaya ,suka huta Basu farkaba sai Bayan idar d sallah asuba Dan antashe su suka sake komawa jikin su duk ciwo yake musu ….

Bayan sun tashi sukayi sallah suka sake komawa ,bacci break ma sai d aunty balaraba t tashesu t ce suci inyaso sai su Kara komawa Dan gajiya sun gaji ,sanan sukayi brush sukayi break ,suka tafi suka gaisa d su Ammy d yayun Ammy sukayi sallama d ‘yan nesa masu komawa yau ,sanan suka dawo d’akin d suke suka koma bacci ….

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button