KUSKURE Complete Hausa Novel

Basu farka b sai asahar ,shima Abincin Rana y Kamala ,har Nan aunty balaraba t biyo su d shi sunata yabawa d kirkinta ,huzna ko tanata kuluwa d yadda take musu ,haushi y hanata magana ma….
Sun danyi Hira har zuwa la’assr kafin Nan wasu sun sake tafiya bakin ‘yan kusa wasu d suka tafi tun safe ma har sun Isa ….
Gida y watse sai mutane kadan ,aunty balaraba d maman huzna sai gobe zasu tafi ,Dan aunty balaraba zata biya t garin su huzna ,tare d driver ta ,kafin ta koma yola…..
Yamma lis ,Yaya d safwan suka Zo gidan Ammy sunata gaisawa d bakin d suka rage, Aunty balaraba kuwa Ana ta Hira d safwan huzna ko ta kasa samun fuskar Hira d safwan din Dan mamanta Tana wajen d wata yayar Ammy d Ammy duk suna parlour….
Bayan su suffaya sun shigo suka gaisa d su saFwan din d Yaya ,sukace d fatan sun gama had’a kayansu ko ?
Aishatu tace Bata gama had’a n Noor b ,safwan yace Ayi kokarin had’awa bako yakusa yin halinsa …..
Ammy tace Kaine bako? Aunty balaraba tace bako ne tunda yarona yayi gidan ‘yanty aunty ….
Duk sukasa dariya ,suna cemata yayi Mai yaro , Aishatu kunya taji t tafi d’akin Ammy d na su twins neman ragowar kayan Noor Dan jiya anan aka cire Mata Kaya akasa Mata n bacci ….
Tana ciki huzna t biyota Tana wani hura hanci ,wai ke me miji kina zaune anacewa ku masu gidan ‘yanci Dadi kamar y kashe ki ,kinsan dai inda kike shishigi d tuggu y kaiki bawai wajen zamanki bane ko?
Ganin b kowa a dakin shine huzna t samu damar fetse Aishatu , Aishatu harzata kyaleta t futa said tuna wani Abu tace eh y infitsari banza ne kazama tayi ,inda kike kirari tuggu ne y kaini inda Halli kema tuggu y kawo ki cikin kankanin lokaci kasa d yadda na shiga, nifa warkice daidai kugun kowa duk wacce ta daurani kyam zan tsaya Mata a kugu !
Huzna mamaki tayi ,tace Inyeeee Yar wanke wanke d goge goge ansamu waje ,har Ina fada yau kina fada?
Aishatu tace kwari Yar wanke wanke Sha Alwashi ta Yaya S Dan uwanki ba , nidashi sai ikon ALLAH Amman badai mutum ba ,ya Kika ga hadin kintaba tunanin shi ko a mafarki? To yin ALLAH ne bana mutum ba Mai adawa kuwa kwanan say kusa karewa Dan shakundum yakusa bayyana!
Huzna ta kasa fassara me Indo take nufi d kalmominta ,Dan Haka indon tayi hanyar fita daga d’akin ,huzna t janyo ta Zo Yar matsiyata kimin fashin Baki a kalaman ki…..
Aishatu t dawo t fuzge jafadar ta tace ,nabarki d lissafi ,kije kiyi browsing…….. Zaki samu ansarki ko fashin vakin d kike bukata ,karya me shinshina mazajen mutane t fice t barta …
A fusace huzna t fito ,zata Kama Aishatu d duka Ammy t taho Tana cewa Aishatu g wata hular kishiya a Noor fa a kayana n jefa Mata Kar Azo ba’a ganshi ba ….
Huzna turus tayi t fasa aikata abinda tayi niya , Aishatu kuwa durkusar tayi t karba tace to Ammy mungode …..
Tare suka koma parlour d Ammy , parlour daga aunty balaraba sai safwan sai suffaya sai huzna ,Yaya d yayar Ammy suna tsakar gida suna wata maganar ….
Aunty balaraba tanata cema su Aishatu su dage d cin dabino sosai cinshi sunnah ne gamai ciki yanada kyau Yana gyara da yanada matuk’ar Amfani game ciki d baby d take tare dashi ,t dinga Basu shawara harda jarin wasu magungunan irin su batekata maganin Zaki d su hulba maganin budewa mahaifa d yawan motsa jiki in ciki y girma ,…..
Safwan nata murmushi ,Yana satar kalon Aishatu Alamu irin taji dinan ..!
Itako huzna ruwanta ne y hau ,t mulmulo wani uban ashar acikin zuciya ta dirkama safwan d y samu galabar yinkurin ‘yanta indo ta zama uwa Nan bada dadewa ba,sanan t koma Kan indon t dirka Mata wani tace ai dazu d tasan dashi d tabar d wofi kowa y huta …..
Ta shiga tunani Yama akayi t Rasa kudin d za’a Mata Aiki Akan safwan? Kuma y akayi safwan Dan kwalisa y had’a jiki d kucaka harda …. Kai Amman safwan y rako maza duniya meye Abun Alfahari ko so a tarihin Indo ko a Rayuwar ta yarinya Mara gata kazama ,Mai bauta mara asali talakawa ‘yan gidan biscuit? Wai itace abar Auren sa ,y rabu d Yar asali Mai class Yar masu rufin Asiri wayayiya duk d shigiyace itama n tsaneta Amman wlh gwara ita zan iya kishi d ita akan wanan kucakar Dan har hangoni Ina kishi d wanan abar nake …….
Huzna,tunanin t y kulle ,wai gaske ne ciki ne d Indo Kai ko wasane? ALLAH yasa ma wasa ne ,amman ai n gama yawo idan Indo t haihu …..
Anata Mata mgn ,Ina t Lula duniyar tashin hankali Wanda ba’asamaka Rana ! Aunty balaraba nata Mata mgn ….
Safwan NE yace Tana ta fama d lissafi dokin rano!
Tayi firgigit tace naam!
aunty balarabatace tunanin me kike ?
Huzna tace ,inajin ku ….
Ana Haka Yaya y shigo yace su Fara shiri fa don tafiya magriba n gabatowa …..
Shine safwan d aunty balaraba tace gaskia Kam ,shigar wuri tafi shigar dare ….
Yayar Ammy CE tace tunda magriba ta gabato su Bari suyi sallah sai su tafi ……
Yaya yace to ….
Lokaci n karawa suka tafi masalaci yin sallah a jam’i…
Suma matan suka tafi nasu ibadar ,Bayan sun idar sun dawo parlour ,Ammy tacema Aishatu taje t zubo musu Abinci a kitchen ….
Tace to ta nufi kitchen din ,huzna n kitchen din dama t tafi zubo Miya har t fito taga Aishatu n tahowa t koma ,sai d tabari Aishatu tazo shiga kawai sai t fito d karfinta t bangaje cikin Aishatu ,d karfi Aishatu tace Wash ALLAH!
Jin furucin Aishatu kawai sai huzna t zata hakanta y cima ruwa sai kawai t saki kwanon miyan a kasa ji kake taratsatsatsa……
Bangone y tare Aishatu d tafadi kasa ,d sauri maman huzna d aunty balaraba d suffaya sukazo wajen Basu damu d ganin ta’asar d akayi n barin Miya b ganin Aishatu a bango t Dan talabe cikinta ,sai suka Fara tmby lpy????
Kafin tace komai su safwan suka shigo d Yaya , parlour ganin anyi cirkocirko a k’ofan kitchen g huzna g Aishatu safwan y fahimci Akwai abinda y faru ….
Ji sukayi huzna d sauri tace ,kawai wanan indon Ce ta bige mutane t musu barin Miya kamar makauniya ……
Aishatu kuwa cewa tayi Kika bigeni dai sbd wani dalilinki na daban ,Kika saki kwanon miyan tunda ai ke b yarinya karama bace ,Kuma Ni ko hanun ki ban taba ba …..
Mamace tace shashasha ba ,Tana ganin Abun d ke tare dake Amman t bangaje ki ko sannu Babu t iya maida magana hankalinta kwance !
Huzna t turo baki tace wlh mama munafukace wanan yarinyar dubi abinda t barar min fa?
Aunty balaraba ce tace haba huzna ta Miya d kwano ai masu sauki ne ,bakiga halin d take ciki bane ,ko faduwar kwanon Yana iya Bata matsala bare bangazar da Kika Mata !
Safwan Yana daga can y gama Shaka Dan dai su anty balaraba n awajen ne kawai d huzna ta Gane kurenta Dan yasan tabbas itace Mara gaskia…
Ammy ma cewa tayi y Isa Haka duk sannun ku indai bakuji ciwo b ku dawo ku zauna heedaya t kawo muku ….
Aunty balaraba CE talabo Aishatu d suffaya suna cewa sannu b abunda y same ki? Safwan y tsareta d Ido so yake yaji tace wani Abu n Mata ciwo ko zafi y magantu Dan b Kara akan cikin jikin Aishatu ….
Sai t lura d kalon d yake Mata kawai sai tace ba komai ,suka yi Kan kujera d ita mamanata ma huzna fada ,Ammy d yayar Ammy suna cewa t kyaleta haka ,suko ta Aishatu suke t zauna ganin sun damu tace b Abinda yake damunta su kwantar d hankalinsa ……
Sanan suka hakura ,aunty balaraba d kanta d taimakon heedaya taje kitchen din t zubo musu Abincin tuwon farar shinkafa d miyar kubewa taji Naman kasuwa d manshanu d yajin dadawa Dan angaji d cin shinkafa ta ajiye musu a Kan dining gaba dayansu suda matan nasu ,t umarce su d suje can suci kafin su tafi gida d gudu Janna d Noor sukazo Suma wai abasu tuwo ,aunty balaraba tasa hidaya t zubo musu tasa su gaba Tana Basu abaki Tana musu Hira ,sbd saukin Hali d Kai irin nata maccen kirki….