HAUSA NOVELKUSKURE Complete Hausa Novel

KUSKURE Complete Hausa Novel

Aishatu d suffaya kunya suka dinga ji ,agaban su Ammy suda mazajen su sunacin Abinci ….

Dake sunason tuwon haka suka saki jiki sukaci sukayi Kat ,safwan nata tuhumar abinda huzna t Mata ,d fatan Kuma b wani matsala karta boye Mai …

Cikin dabara tace y bar maganar Dan ALLAH b Abinda y sameta ,shiru kawai yayi lura d bason maganar takeyi ba ,har suka Kamala cin Abinci….

 

Bayan sun gama ,sun shirya Aishatu tuwon y Mata Dadi har guzuri tayi don tafiya dashi ,zuciyarta cike d mamakin me huzna take nufi d irin bangazar d tamata? Daga baya take neman yi Mata sharri ,har take kiranta d wani suna gaban kowa? Indai Aishatu t fahimta daidai huzna t gano Aishatu n d’auke d juna biyu Kuma Tana kishi d hakan? Shine ma hujja d dalilinta , Aishatu tace Kashi Amman Bata d imani sai nasake shiri akanta ,Kuma t bigeni d yasa fa har marata naji Abun wlh kawai dauriya nayi Kuma nakeyi har yanzu , ALLAH dai y min maganin mumunan kudirinta akaina , ALLAH y shiga Al’amarin yamin maganin matsalan da bazan iya maganinta ba ,Oh ALLAH nah! Aishatu t furta ….

Noor ce taketa ma Janna d su aunty balaraba bye bye wai zasu tafi gidan su ,Suma sunata tsokanar ta suna Mata t gaishe su ….

Bayan sun gama sa komai a mota ,yayar Ammy d aunty balaraba har wajen gidan suka rakasu Bayan sunma Ammy sallama tanata musu fatan Alkhairi d ALLAH y Kara lpy d hutar d gajiyar biki aka Basu tsatabar kayan gara su alkaki ,nakiya,dublan,cincin har da dambun nama,cake d greba…..

sai mama t ma huzna fada sanan t tafi rakasu ,ita ko aunty balaraba Tana tare d SAFWAN sunata Hira tanacewa ita d dawowa garin sai Aishatu t haihu insha ALLAH zatazo suna …..

Bayan sun shiga mota su suffaya ,su suka Fara fita daga gidan ,Bayan sungama ma kowa sallama ,Anmusu fatan sauka lpy…

Noor ma t shiga baya ,safwan Yama su mama fatan Suma gobe ALLAH y kaisu gida lpy maybe ma ze bilo, Aishatu na Shirin shiga mota , wani kalo d mama t jefi huzna dashi yasata saurin matsawa kusa d Aishatu t leka Tana cema safwan to Yaya S ALLAH y kaiku gida lpy ,y budi Baki yace Amin inda gaske kikeyi ,itako Aishatu cemata tayi cikin rad’a yadda b me sauraron su , ta ALLAH Bata mutum ,nangani Nan Bari munriga mutum d cewa ALLAH! Ta shige mota t rufe k’ofa …

Huzna n tunani ,to me shegiyan Yar Aikin Nan take nufi ,ko tasan d biyu n Mata hakan? Kai Hana t Isa ta gano indai b Ni nasanar Mata ba ,kawai dai tanason d’aura aniyar karawa danine ,muzuba mugani inada contact dinki ai ,Maya kawai jarababiya harda wai ciki kotayaya hakan y faru oho shima y s kwarzababe kawai Mai hada jiki d kucaka ,Wanda y Bata rawarsa d tsale kawai ,tayi tsaki mtswww ta harari motar tashige gida ….

Suko sukayi gaba cike d Jin Dadi ,y d’auki iyakin shi sai gida yau ….

Ice cream kawai d fresh milk suka siya y wuce dasu gida ….

Suna Isa , Aishatu Tasha ice cream d’inta ,cike d Jin dadinsa ,sunata Hira d lbr biki d Noor lokaci zuwa lokaci safwan n sako musu Baki ….

Bayan isha’i sosai ,Noor har tayi bacci jikin Aishatu ,safwan nata mita ,ko nauyi bakyaji gana baby ga na yayar baby ,y dauketa y kaita dakinda zasu kwanta ita d Aishatu ……

Bayan y dawo y zauna y dinga damunta d tmby Kan huzna tace b komai ,bigeta tayi Kuma Tana sani ,Amman ALLAH y taimaka b Abinda y sameta ,yayi tsaki yace d Yana wajen d ta Gane kurenta ,wawiya Mara Ido kawai , Aishatu tace ai y wuce gibe d jibi Ina zata ganni d har zatayi yunkurin min irin hakan ,yace wawiya yarinya ba !

 

Safwan yace suje su kwanta ,Amman Aishatu sai tafara zuwa ta shimfida shi a dakinsa sanan t dawo wajen ‘yar ta Noor ,tace dadyn Noor rigima ,yace ninema Noor har acinya kikasata ,tace bakaga yarinya bace? Yace Ni kafi yarone ai Ni a wajenki ,kawai kije ki kwantar Dani konata Miki rigima yaudinan …..tayi dariya tace to taso muje ,yace to barin kashe kayan kallo ,Fara gyaramin d’akin kafin nazo ,Tana shiga taga komai tsaf ,tade Dan gyara abinda zata iya har y shigo yanata Mata sangarta irinta Mata d Mai house d’inta …..

Bayan ta koma dakinta ,taji mararta tad’an motsa ,tad’an dafe ,ta dinga Addu’a d neman agaji ga ALLAH , ta shiga bathroom Dan fitsari kafin t kwanta sai taji alamun wani Abu a tare d ita Koda t duba wani Dan jini tagani ,gabanta y Fadi to meyakawo shi ? Shiba me yawa ba dai Amman y d’aga Mata hankali rabonta d ganin shi tun kafin tasami ciki ,to yanzu gashi Amman Bari ta samu taimakon gagawa tagani karta dagama safwan hankali itama t tashi hankalinta ,Dan Haka t wanke t koma gado ta kwanta ganin tunani zai sata a gaba sai kawai t d’auko mp ta kunna karatun Al_Qur’ani suratul bakra Tana saurare Tana bi Tana samun Nutsuwa d kokarin cire duk wani firgici d tashin hankali atare d ita ,Dan aunty zainab t taba Bata lbr Abun d y taba faruwa d ita d takusa Bari akabata bed rest ,cikin taimakon ALLAH komai yazama daidai ….

To itama yanzu daga yanzunan ta d’auki “bed rest” din Aiki sai Wanda y zama Dole ita d damuwa ko sun raba hanya safwan ma ko baze jiba bare y dauketa y ta yawo d ita zuwa asibiti har atashi hankalin mutane zata kula d kanta insha ALLAH matuk’ar Abin befi karfinta ba ….

Cikin sauraron karatu tayi baccin ta Mai cike d nishad’i ,ko d tatashi d safe Dan kartayi girki d taso shiryamusu lafiyayen girki Amman ganin abinda ta gani jiya sai ta hakura ,safwan y tasheta sallah d asuba t tashi sukayi t koma ,yazo tashin t ashirya Noor makaranta yaga sunata bacci yayi murmushi y d’auki Noor ya kaita t Mata wanka yanata tausayama Aishatu a tunanin sa gajiyace kawai …

Y Gama shirya Noor tsaf y dama Mata cusdart d soyayen kwai d farfesun kaza taci ta k’oshi sosai ,lokaci yayi y tafi y kaita school..

D Aishatu duk tanajinsa likimo tayi daga baya har baccin gaske y dauketa Mai dadin gaske ,har y dawo be tasheta b sai d y gama Shirin shi n tafiya office y taceta akan t karya ,shima ze fita ita karyan sai t huta d kyau abinta …

Bayan t tashi y had a Mata komai cikin kulawa d birgewa tanata Mai godiya” Yana hararar ta Tana dariya hartaci t k’oshi sanan t rakashi yanata tsokanar t Mai ciki ,cikin nishad’i d farin ciki yatafi t dawo ciki itama t koma daki t Fara baccinta Dan taji dadin bacci wayarta ma a silent tasa ta …..

 

Cikin ikon ALLAH kusan kwana 3 Aishatu n samun hutu d rashin motsa jiki har t manta d ta taba ganin wani Abu d y tsoratata ,komai y zama lbr tanata godia ga ALLAH ….

Har kusan sati biyu shiru abinta ,tanata kyautatama mijinta d yarta Noor ,suna zamansu naso d kulawa …

Tafita tayi tafiya amare anata Kiran yayu a waya sufayya d Aishatu wai kowa yazo su Basu Zo ba ,Dan Haka sukace zasuzo jikin ne sai ahankali sanan suka musu uzuri suffaya ko labour take atsatsaye…

Ranar t tashi d labour Mai zafi dangaske Aiko Yaya hankali a tashe sai asibiti ,wuninta guda sai gashi t sambalo yaronta namiji murna Yaya d y dinga fadawa kowa ” safwan naji y d’auki Aishatu y kaita asibitin t dinga murna ganin babyn d suffaya cikin kishin lpy Abin Sha’awa…

Kwanan su daya aka sallame su suka koma gida Yaya y Hana tafiya wankan gida

Sai wata datijuwa d aka d’auko take zama d suffaya ,su twins anata rawar Kai d murna za’a fitowar farko zuwa ganin baby sai d mazajen su suka Fara biyawa dasu gidan Ammy Dan seda suka tsara komai a tsakanin su ,Bayan sun gaisa d Ammy suka wuce gidan maijego ……

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button