HAUSA NOVELKUSKURE Complete Hausa Novel

KUSKURE Complete Hausa Novel

Cikin rawar murya tace ,naam Aunty!

Ganin halamun zata tozarta ta cikin taron jama’a yasan aikin matar tasa , yasa yace Kinga Zo mu tafi anata neman mu ,zata Kara magana ya dakatar da ita yace t wuce su tafi ……

Awajen suka bar Indo ,jiki na d’an kyarma ,itako momyn su Noor badan taso ba ta hadiye maganar da takeson firtawa ,Amman abubuwa nacin ta aranta ,Dan tanada tarin tambayoyi da zata ma Indo ,Amman y hanata ….

Indo fita tayi daga Hall d’in gaba daya ,Dan har gumine y fara tsatsafo Mata Dan ta tsani tozarci arayuwar ta Dan haka ta fita Dan Shan iskar waje badan ciki ba iska ba ….

Tana fita ,ta Sami rakiyar wanan gayen d y dinga kalon ta kamar y Sami tv dazu …..itama huzna bin ta tayi taji inda ta aro kayan jikin ta d uban d y Mata kwaliya haka irin tasu ….

Itako duk batasan sunayi bama …

Gayen nee ya Riga huzna tare Indo ,cikin salama d kyakyawan lafazi y tareta , sanin mahimmancin sallama yasa ta amsa Amman Bata tsaya ba ,

Haka y cigaba da binta suna taku, in ka gansu kazaci shekararun masoyane ..

Ganin zata wuce shi ,ya rok’i Alfarmar sanin sunan ta d ta bashi Kuma aron lokacin ta …

Itako huzna mamakine y kashe ta , wanan ai gayen d suka had’a ido d’azune har Tana kashe Mai ido Dan iskan Amman besan inayi ba ,haka y wuce Ni ko magana bemin ba ,Amman kin ga banza wai Yana Approaching house girl d’inan …ta ma manta d tambayar da tazo Mata .

Kai haba ,Indo fa! Kai maybe dai sak’o ze Bata ta kawo min barin canja Taku na Kara tatalin class d’ina , sai huzna aka canja taku akazo aka gifta ta wajen su wai ko zai Taya (bosoruwa lol)…

Sai d y hadata d girman Allah ,sanan Indo ta gayamai sunan ta tayi yinkurin komawa hall d’in Dan gayen y takura Mata…

Da kyar tace Mai sunanta Indo , shi Kuma yace a haba bar wasa Mana ,Jin zai Raina Mata hankali yasa tace wlh sunana Indo ,cikin kalamai masu sanyaya zuciya yace Aisha dai ko ,Dan Indo ai ba suna bane , maybe kakar kice take tsokanar ki d hakan ko?

Indo seda dariya t kubce Mata badan taso ba ,Jin kalaman gayen ,..

Ganin wanan exchanging smile d’in da sukeyi zuciyar huzna ta Fara tafasa ,tafara tunanin daga karb’an sak’o Abin ya koma iskanci d rashin mutunci shegiyan yarinya Ashe ta iya kula maza?

A fusace ta taho Dan t embarrassing d’inta a gaban shi ,lokacin da yayi daidai d sallama d Indo tamai ta wuce cikin hall d’in Abin ta ,batare da tajira Abin da zece ba ,Dan ko shi be shirya ma sallamar tata ba gani yayi tayi gaba kawai…

“Ran huzna in yayi dubu y bacci ba sak’o ba zuwa da Kai , ba tambayar da zata Mata! Dan haka tayi cikin hall d’in itama ranan abace …

Ciki ko anata casu anata ciye ciye anata kwasan hotuna ‘yan uwa d abokai ..

Mommy su Noor na tare da yaranta d dadyn su har ma da su twins anata sabga ,time to time face and structure Indo na dawoma NAWAL cikin brain d’inta , still dai tambayoyi ne acure acikin zuciyar ta akan Indo ,wai ‘yar aikin tace ta koma haka ? Kamar wata Amarya Kai! Yama akayi hakan ta faru ? Ita Tana Ina duk akayi hakan,gashi safwan y hanata tuhumar ta , Kai dole t amsa Mata d’umbin dambayoyi wlh …

Har Indo saida su twins suka jata sukayi hoto har ma hadiya kawar ta ‘yar Mai Aikin gidan su Ammy ….

Indo tayi kyau b lefi kamar a tsamota a gudu d ita a hoton ,har d Amarya sai da sukayi hoto ,badan son ran uwar d’akin ta ba ,sedan ba yadda zatayi Amman Abu nacin ta aranta …

*MAMAN SHAHEED*????
[12/28, 7:01 PM] First Lady????: ???? *WRITING*????

 

“`BY MAMAN SHAHEED“`

 

*KUSKURE* ????????‍♀_????????
( _’yar Aiki ko matar gida_)

_shafi na sha’uku_

 

“Around 10 :30pm aka Fara watsewa daga wajen dinner ,

Wasu sun tafi ,Amarya ma gdn su za’a kaita amata fad’a kawai sanan a wuce da ita gidan Ammy sai gdn mijin ta at last Dan haka aketa musu magana su fito haka dare nayi ..

Dakyar aka samu aka kwaso Amarya d ‘yan uwan ta aka kaita gdn su , 20mnts olny abokanen ango sukaba dangin Amarya ,suka dinga uzira musu seda aka Basu ita tanata kukan gulma ,aka wuce d ita gdn Ammy wai ta sa musu Albarka , Nan ma 20mnts kawai akayi sanan aka wuce d ita gdn ta …

“Yayin d momyn su Noor Bata bisu gdn Amarya ba sbd tajeje gidan , Dan haka Tana gdn Ammy “su twins ne kawai sukaje har huzna ,har d su Indo hadiya ce ta jata dake ta d’anfi Indo wayewa kad’an , badan tanaso ba ta jata sukaje ganin kwakwaf,..

Aiko sun Sha kallo ,sunga kayan more rayuwa na agani afad’a sun yaba ,har hadiya ta dinga cewa “Allahummah Arzukunah” Indo tace Ameen Amman dakamar wuya gurguwa da auren nesa “hadiya tace karki Mana baki Abin yin Allah nefa ba yin mutum ba ,keda Kika catching station ma ,gayen dazu d Kika nunamin wlh kin gama sa ‘a ki bashi dama kawai ya dama ki rabu d wata aunty NAWAL ,Auren ki zatayi ?

Indo ta zaro ido tace a Ina Kika taba ganin mace ta auri mace ?

Hadiya tace toh ,ba Auren ki zatayi ba Kuma ba dawwama zakiyi kina Aiki ba agidan ta,kin ga ko dole kiyi Aure wataran ..

Dan haka kima kanki karatun ta nutsu ,sai nayi mgn kice wai baki girma ba ,hmm koni yanzu n Sami miji aurena zanyi wlh ,

Indo t dinga dariya ,wani irin sabawa sukayi lokaci kankani d hadiya ,sunajin dadin kawancen su Kuma ..

Anata shiga mota Dan komawa gida ,Suma suka shiga wata amaidasu ,sukaci gaba da hirar su …

Bayan sun dawo gd ,Indo Bata yadda sun had’u d momyn su Noor ba , makwanci kawai t nema dak’in d aka sauki bakin kyauye Nan suka kwanta Kan wata katima karama ita da hadiya sunata hirar su …

Suma su twins, huzna,Asmy,suhaima,da su Hindu da sauran ‘yan Mata nasu d’akin daban ..

Itama NAWAL ,Tana tare d matasan matan Aure kamarta ‘yan uwan Ammy sunata Hira wasu ma sun nemi makwancin su ,yaude Noor d Haneef suna tare gyatumar su yau Kam ..Indo t huta …

 

Wasu kwana sukayi suna Hira ,wasu ko sunyi baccin su lakadan harda munshari …

“Ango da Amarya ma suna can suna gidan su ” ko sun Sami damar baccin yau ko Basu samu ba Dan murna da farin ciki ohonnn musu “Dan basu ba maman shaheed Daman shiga sha’anin su na yau d’inan ba ,Nima Kuma banyi naci d ganin kwakwaf ba na rabu tasu inata mita lol…

 

Washegari ,tun safe aka Fara aikin Abin Karin kumalo , ansha Aiki ,wasu harma sun sa ruwan wanka sunyi Dan Akwai masu komawa aranar ‘yan uwan Ammy Dana baban su twins din maxa da Mata …

Su Asmy d suhaima dai sai gobe zasu koma ,huzna ko ma cewa tayi sai ta huta zata bar garin hmmm

Momyn su Noor ma sai dare zasu koma Dan gidan be gama watsewa ba , su Indo d hadiyane suka dinga gyagyara wasu abubuwan d aka Bata d gdn dake anrage musu aikin ma sosai Dan Ammy sai d Tayo hayar masu Aiki ,Amman Suma sun gyara gdn yayi fes duk d ba a gama watsewa ba ,Ammy tayi ta sa musu Albarka ,da wasu datijai suna yaba kokarin su “Indo tayi tajin dad’in kalmar da Bata taba samu daga uwar d’akin ta ba ko d wasa..

Tsakanin NAWAL d Indo kadaran kada han ,har yanzu Bata ce Mata komai ba tukunna jira take su koma gd …

“Yamma tayi lis wasu ma duk sunkara tafiya gd na kusa Dana nesa ”

Bayan Isha ‘i dadyn su Noor yazo d’aukan su NAWAL d iyalan ta har Indo …

Sukama kowa na gdn sallama ,Ammy nata shi musu Albarka Tana musu Addu’a ,haka suka bar gdn ,huzna ko ji tayi kamar ta bisu su tafi ,Amman ganin yau kanwar su Bata jiku ba ita d NAWAL yasa t fasa Dan indai ta Mata bazata kyaleta ba Kuma SAFWAN Tana nan tare dashi ai d’an uwanta ne ,ita Kuma Indo zasu gauraya ne …can aka barta d lissafi dai …

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button