KUSKURE Complete Hausa Novel

Cikin kidima d tashin hankali Inna t tafi wajen shi safwan ko ganin Aishatu n Shirin zumewa ,farin ciki ko tashin hankali y Rasa wanene daga ciki kawai y tafi y talabota Yana Kiran Dr ………..
“` wash! ????????♀wanan n satine na muku“` ????????
*Maman shaheed*????
[3/5, 9:03 AM] Maman Shaheed: ???? *WRITING*????
BY
“`MAMAN SHAHEED“`
*KUSKURE* ????????_????????
( _’Yar Aiki Ko Matar Gida_)
_shafi n sittin d biyar_
“Aishatu sumamiya aka dibeta d tulun cikin ta ,Dr d sauri y admitting din ta ,y gama ‘yan gwaje gwajen sa” ya Basu tabacin Suma tayi zata farfado …
In Akwai Wanda yafi wani shiga tashin hankali a wajen ,mlm mamman hafeez ne Dan kukan sa karuwa yayi hawaye wani nabin wani …
Safwan b hawayen amman fa gani yake,shine yake cikin wani matsanaicin tashin hankali , Aishatu a sume g ciki gashi Bata farfado ba …
Inna ma tashin hankali d rabuwar hankali y sameta ,ga tilon jikarta gatanta a kwance a sume ,ga tmby fal bakinta d takeson yima mamman hafeez!
Aunty zainab ma hankalinta atashe ,gason ganin Aishatu a Raye ga son Jin hakikanin gaskiya mlm ….
Dr har yaje y dawo , Aishatu Bata farfado ,gashi duk suna kanta ,mlm maman hafeez jiyake kamar y rungumeta ,Amman Ina Shari’a Bata gama tabatar Mai d zargin sa ba ….
Ji sukayi ,kuka y kwacema Inna ,Tana sambatu ,Indo ta Aishatu ki temakeni ki tashi kece kadai Kika ragemin ,tun samun cikin ki neke tare d zulumi Dan b komai nake tunawa nake saki cikin Addu’a dare d Rana ba sai irin Abun d y faru d mahaifiyar ki umaima ,itama sanadin haihuwa tarasa ranta t barki dagake sai Ni sai mahaifin ki ,shima mahaifin ki karshe Dan Maliki azalumi yayi sanadin barin shi garin har ajali ya cimai ,Kika zamar min dangi gaba daya ,yanzu inkika tafi Wana Kama? ALLAH k tashi kafadun Aishatu ka rabata d abinda yake tare d ita lpy , ALLAH na rokeka kuka y kwace Mata Mai sauti ….
Aunty zainab kukan tasa itama ,..
Safwan ko y kasa rarashin Inna ,shima inda ze Samu Mai rarashin shi yanaso ..
Mlm kuwa ,Jin kalaman Inna y sake kecewa d kuka Yana cewa itace wlh Azeem ,Nima nine wlh Azeem ,yaje ze rungumi Aishatu safwan y tare shi yace baba saurara Dan ALLAH !
Mlm yace wlh itace Nima nine ! Inna ma itace wlh summa talahi …..
Safwan baida lokacin tmby ,yace sune wa? Ka dakata Dan ALLAH Likita yayi aikin sa …
Bayan ,mlm y koma gefe burin shi Aishatu t farfado karta mutu basu gana ba ,duniya tamai zafi fiye da daa ….
Dr y gama aune aunen sa ,sai ga Aishatu t farka a gigice ,Tana Kiran Inna ,Tana shine ko Inna ? Kice min shine Dan girman ALLAH Tana kuka …
Inna t rungume ta tace Indo ta ki kwantar d hankalin ki ,ki Bari ki samu kanki kafin komai kinsan halin d kike ciki …
Aishatu tace Ina yake ,Inna ? Kice min shine tukunna !
Safwan y Kara rudewa ,yace Aishatu ki samu Nutsuwa Kinga d kyar Kika farfado karkiba kanki matsala muma ki bamu …
Safwan ne y farama Dr magana cikin kakausan lafazi’ d Dr ze Mai masifa shima Amman lura d irin yanayin d yake ciki sai kawai yace ,muje amata scanning ,Naga komai kafin sanin Abun yi…
Y umarci anty zainab t kamota zuwa office din shi Dr …
Safwan ganin meye amfanin hanun sa ,kawai y Mata d’aukan jarirai a hanun shi y manta d wani Abu wai shi nauyi Bai direta ko Ina ba sai office din Dr ….
Cikin gagawa Dr y Mata scanning y fito d duk Abinda yakeson sani …
Y Kali safwan yace , EDD din wife dinka be cika ba ,shiyisa ko d kukazo dazu aka duba cm d’inta ,still dai ba labour haihuwa irin na gagawa bane ,Amman ALLAH inyaso Yana iya ikon sa kaga yanzu t Fara labour Kuma ta haifi d’anta lpy ….
Safwan cikin gagawa d tashin hankali ,yace yanzu meye Abin yi Dr?
Dr yayi ajiyar zuciya ,yace Akwai Abun yi Dan dake cikinta y cika da y Isa zuwa duniya ma kawai dai jiran t Fara labour muke ta haihu d kanta ,Ada can baya ,yanzu sakamakon wasu Abubuwa ga wasu conditions d naganta a ciki inaganin ” d best solution” is more better ai Mata C’s kawai acire abinda yake tare d ita insha ALLAH ,ze rayu cikin koshin lpy ,hakan zefi zamar Mana masalaha dukan mu …..
Safwan yace kana nufin bazata iya haihuwa d kanta ba?
Dr yace no ,ba Haka nake nufi ba ,ayanzune dai datake cikin critical condition nake baka zabi ,Amman matarka anan take Antenatal d’inta Bata d matsalan komai ita d baby ta ,zata iya hauhiwa mun gwadata ,sanan ko anmata Aiki yanzu Dan saukaka Mata yanayin d take ciki ,Nan gaba zata iya haihuwa d kanta lpy ….
Jin Haka ,safwan yace y amince amata aikin kawai , ze biya ko nawane Dan ALLAH aceto Rayuwar ta d na babyn ….
Dr y dafa kafadun shi ,yace I will try my very best to work hard,nd succeed insha ALLAH”
Safwan ,yace u will succeed insha ALLAH!
Dr yaba safwan dakarta yarjejeniya y rataba hanu aka gama komai ,atake yamai transfer din kudin C’s din ….
Safwan y fita yana sanar ma,Inna d aunty zainab yadda sukayi d Dr ,Jin kalaman safwan mlm mamman hafeez yace yaro nadau nauyin kudin aikin d za’ama Aishatu idanun shi duk sun kumbura …
Duk sai y Basu tausayi karo n farko ,safwan y Dan dafa kafadun shi yace mlm b damuwa mungode sosai d sadaukarwa ,Amman tuni na biya t account Dina ,yanzu shigar d ita kawai za’ayi ,ba abinda d tafi bukata sai addu’a duk masoyinta ayanzu ayi Aiki cikin nasara su rayu ita d abinda yake tare d ita ….
Bayan angama komai anshigar d Aishatu d’akin Aiki ,sun Inna d aunty zainab nata Addu’a d Kai kawo …
Safwan ya Kira Ammy y sanar Mata duk Abun da yake faruwa ,y sanarma Yaya ma …..
Mlm ne yace ma safwan yaro na kazo muje masalacin can na cikin asibi muyi roko ga Mai kowa Mai komai ,kofofin LILLAHI QHAR abude take …….safwan yace to suka tafi ,suka d’aura alwala suka Fara jero nafila ,Bayan idarwan su mlm mamman hafeez y dauko wani babban Al_Qur’ani d yagani acikin masalacin y Fara karantawa cikin kira’a Mai dadin sauraro abinka d Wanda yayi zama cikin larabawan Madina y kwason ilimi daga garesu ,safwan seda y Kara jinjina Mai ,shima wani karamin Al_ Qur’anin y d’auka y Fara karantawa Kai kace wani matashin balarabe ne yake zubo musabaka …Nan kowa yasan tare d gwani yake …..
Sunjima suna karatu suna shigar d Addu’ar su cikin karatun ,safwan dai Jin hankalin shi yayi wajen Aishatu sai yace ma mlm Bari yace ya dubo su ,Kai kawai mlm y d’aga Mai y tafi ….
Yana zuwa bakin inda zai shiga cikin asibi yaci Karo d Ammy d Yaya y kawo ta ,suka Fara tmby shi y anfito d ita?
Ya sheda musu be sani b daga masalaci yake ,suka dunguma suka shiga tare …
Suna Isa Dr na fitowa ,safwan d sauri y tare shi y dai Dr anci nasara ? Hannu Dr y d’aga Mai Alamar Yana zuwa !
Safwan har an hasala ze bishi yamai masifa ,yayane y taro shi yace “bro cool ur mind” relax my Safwan” yace Yana zuwa mu bashi 2 to 5 mnts mugani ….
Suna cikin Haka y dawo d’auke d wani farantin silver y shiga d’akin ….
Bayan 5mnts y fito fuskar sa d’auke d murmushi d sauri Safwan d Yaya suka Fara tmby Dr!
Yayi murmushi yace “Alhamdulillah ” Aiki y Kamala anci nasarar Ciro Mata baby boy Masha Allah dashi Mai girman 4.3 itama zata farfado Nan bada jimawa ba so Akwai ma’aikata aciki ,zaku jirasu insun fito d ita za’a kaita d’akin hutu ta huta …..
Aiko safwan harda rungumar Dr kafin y rungumi Yaya ,d sauri sukaga y fice bema kowa magana ba sai masalaci d salama d fara’a y shiga y rungume mlm yanata zubo addu’a ko sarkin maka sai Haka ,yace Alhamdulillah anciro da namiji ita muke jiran farfadowar ta yanzu ,Jin Bata farfado ba mlm yace to ,safwan din y tafi shi zecigaba d Addu’a har zuwa farfadowar ta ….