KUSKURE Complete Hausa Novel

Basu San y dawo ba sai aunty zainab ,Dan Haka ita Yama magana y Bata tsiren d y siyo musu Mai dumi d Dadi ,y wuce nashi d’akin d nashi tsiren ….
Aunty zainab n shiga tace musu to arage volume yayanku y dawo Aiko ussaina akace barin rage karya setani gida yanzunan d naji kunya kuwa Dan habyby wlh dariya zetamin y samu Abin tsokana kenan Kuma ,sukata Mata dariya …
Aunty zainab ce t mikama Aishatu kunshin tsiren tace amman kitashi kije g mijin ki kafin ki bude , Aishatu t yatsuna fuska ,aunty zainab tace karmu Fara haka dake Dan Kinga ‘yan Hira tashi maza ,se ta mikama aunty zainab kunshi to aunty ki raba kibarmin nawa ,aunty tace so nake n Kamala dafa cow legs dinda n Bari Kan gas,sai hassana t karba zata raba ita Kuma ta tafi wajen safwan din ,Noor ko tana tare d aunty zainab Dan shakuwar su t karu sanadin zaman gidan su d takeyi yanzu gashi takiyin bacci Dan ganin jama’a a gidan su yau ….
Aunty zainab tayi kitchen ita d heedaya , Aishatu tayi d’akin Mai house , heedaya nata tsokanar ta afito lpy Amaryar karni ,saura karkiyi abinda yadace ,har dakuwa Aishatu Tama heedaya yadda batayi d Baki ba bare aunty zainab taji ,heedaya t Mata gwalo t wuce ….
Aishatu tayi sallama ta shiga t same shi yana cire kayan jikin shi Dan yaji iska ,Yana ganin ta yace Zo ki tayani me jego! Tace to harta karba zata cire Mai yace Wasa nake Miki rufamin Asiri ,ko sati bakiyi bafa danmma matar tawa jarumace Kuma Bata d Kan jiki Naga wasu sai suyita langwabewa kamar Yan kaciya sukasa dariya ,y kamota y janyo wani small center table y bude kunshin tsiren Mai zafi yaji yaji d kulikuli ga su cucumber d tumatir d Albasa ,yace bissimmila!
Tace nida g namu can kaidai kaci kayi nak! Yace nasa ,ko kici ko n Miki dura ,y Fara Bata abaki itama t yi kokari ta cire kunya Karo n farko t Fara bashi abaki yaji dadin Haka kuwa matuka Rabin d mace t bashi Abinci a Baki tun suna Yar Dadi d NAWAL kafin t daina sai yau d farin ciki shi take bashi …
Suna Hira yace ,aunty zainab ce t turomin ke Amman? Tace eh wlh ,yace ko kunya bakiji ba harda eh ! D ra’ayin kankine bazakizo ba ko? Sai taji kunya tace aa d zanzo Amman sai anjima ,yace b waninan ,ai amfanin zama d manya fa’ida gareshi ,tasa dariya …
Yace Gama dariyar ki ,yau sai kwanan Nan ,tace gaba dadyn Noor aunty zainab nanan fa gasu twins harda heedaya ,..
Yace waye heedaya ,itama mijin d zata dingama Haka take nema ,d tayi Aure zakusha mamakin wanan yarinyar Kuna ganin idon ta a tsatsaye , Aishatu tasa dariya tace Kai dadyn noor kana yankarmin kawata ko ,yace gaskiya n fada ai Mai kawa ..
Su twins kuma ai kanne nane ,zan iya korasu gidan mazajen su yanzu , Aishatu tace Kai ai dare yayi ,yace sai nakaisu ,tasa dariya haba Dan ALLAH kabarsu daga bana sai badi ,duk a murnar junior Haneef ne” sanan yace ai sunci Albarkaci my son…
Yace kawai aunty zainab nake jin nauyi d anan Zaki kwana wlh kinji n rantse , Aishatu tayi hamdala ,yace harda godia ,tace eh Mana d kakejin nauyinta ,yasa dariya yace zakiyi bayanine ,y d’inkin jikin ki babu ciwo ko matsala ko?
Ta daga rigarta Tana nuna Mai Babu kawai dai inajina n Dan takura t wajen” yace kiyi hakuri ze warke soon ” tace to …..
“Washe gari tun asuba su twins aka Fara shiri ,suka Kamala komai d wuri aunty zainab t wanke baby ,aka Randa suna a masalaci aka raba dabino d biscuits d sweet gida gida …
Bayan gari yayi Haske ,kowa yayi wanka y cakare hatta mejego tayi kyau ,kowa y shirya har angon karni uban Noor d second Haneef …..
Aka yanka saa d raguna biyu ,aunty zainab d heeda sunyi wanka Amman Basu shirya ba sunsan sunada Aiki , suffaya ma d wuri tazo t Fara tayasu Aiki ita d nawara ,Inna ma tazo sunan jikale guda tare d maman nawara sukazo d aunty Mai d’inki ,…
Masu aikin suyan kayan ciki sunatayi masu Hira nayi ,kafin kace me tuni gida y dinke d jama’a anata hada had a ,ga wasu manyan speaker d suke bada cool music ,gidan dai y tabbata n shagali cikin kwanciyar hankali …
Yaune lbr d dumi dumin shi y riski NAWAL ,anma safwan haihuwa yamayar d sunan Haneef…….daram! …daram!!.….daram!!!….kirjin NAWAL y dinga bayarwa ,badai Indo bace t haifan Mai yaro ? Safwan d’inta? Haihuwa ? To ko aunre y sake? Kai har ace matar t haihu ? NAWAL ta kasa samun Nutsuwa kwata kwata kwanyarta abirkice take , ji tayi duniyar tamata zafi ,Kai tanada shaku matuk’ar b gani tayi d idon taba !……….
*Maman shaheed*????
[3/6, 11:18 AM] Maman Shaheed: ???? *WRITING*????
BY
“`MAMAN SHAHEED“`
*KUSKURE* ????????_????????
( _’yar Aiki Ko Matar Gida_)
_shafi n sittin d shida_
“Suyan kayan ciki kawai akeyi su aunty zainab d heedaya , ussaina nata tabin gishiri su suffaya nata tsokanarta kodai Abin yazo ne? Taji kunya d sauri tabar wajen ta koma ciki Tana cewa aikota me jego tayi ba ita zataci ba ,suna ta Mata dariya….
Gida y cika makil shagali kawai akeyi Ana baje kolin gayu na wanan na wane n wanan ,Mai jego ma d Yar ta se kece raini sukeyi n suturu n gani na fada ,….
“NAWAL fa hankalinta y matuk’ar tashi fiye d yadda n huzna y tashi sbd ji takeyi kamar ta ganta agidan safwan yanzunan ,Amman Babu Hali tasan inmama taji tasan zata Bata Mata ranta mussaman in taje wani Abu ya faru acan din ….
Dan Haka t Tara mutanen ta “ta Fara musu mgn itafa dole aje ajiyo Mata lbr d dumi dumin shi d hotuna inda Hali n Abun d yake wakana a gidan safwan …..
Aiko Laila kawar su tace ,indai wanan ne b matsala abar komai a hanun ta Akwai wata zee zee d zasu tsara komai ,ta waya har address din gidan tace amatsayin ta n mak’ociyar su sanan harda Abin barka zata shiga Dan t samu fuska ,sudai Sha kurimin su komai setafi daidai ….
NAWAL akayi ajiyar zuciya , doccas akayi shewa, sunata hirar su t duniya ,NAWAL ko t Lula duniyar samo mafita ,itafa duniya yanzu b inda take yunkurin komawa kamar gidan mijinta safwan ,kawai Bataso duniya tayi Mata dariyane yasa take barin Abun cikin zuciyarta ,Amman itafa safwan kawai !
“Biki yayi biki ,su nawara an ajiye baby anata faman rawa ,suffaya ma cashewa kawai akeyi , hassana dama b gwanar rawa bace ussaina ce kawai t Dan jujuya , sai su heedaya ,Inna d su aunty zainab sunata hirar su d maman nawara d aunty Mai dinki ,lokaci zuwa lokaci Aishatu n zuwa wajen su suyi Hira suyi dariya b Wanda yafita nishad’i yau ….
Safwan Kam y samu y bar gidan Bayan angama gyara ragunan d sa ,aka ajiyesu a gareji suna Shan iska kafin gobe a fada aikin su ….
Gida y kacame makota sunata shigowa wasu da dama Aishatu batasan subama ,wasu Kuma gulmane y kawo su ,Ana Haka nawara d Aishatu suna tsaka d Hira sai ga zee zee Yar Aiken su NAWAL ,ta shigo cikin sakin fuska d walwala tayi sallama ,suka amsa ,nawara t gaishe ta Aishatu ma t gaishe ta atunanin ta ko watace daga ‘yan uwan safwan …..
Bayan sun gaisa ,sai taga kamar suna Mata kalon tuhuma ,sai zee zee tace ,nasan baku ganeni ba ,Ni sunana zainaba anan Bayan ku nake hakin makotaka duk d Baki tab’a lekamu b ,Amman me gidana mutum me gidanan ne dadyn su Noor ,shine nazo Miki barka bansan yau suna bama , ALLAH y Raya Haneef ,shi Kuma Wanda y rasu ALLAH yayi Masa Rahama yasa masu ceto ne ,duk suka amsa d Amin ,duk abunan d takeyi aunty zainab t leko d’akin t saurari kalamanta sosai kawai jikinta y Bata Bata yadda d ita ba ,Amman Bazata nuna Mata b Kuma bazata furta ma Aishatu b sai sun kebe ….