KUSKURE Complete Hausa Novel

Bayan mlm d safwan sun iso , idanun mlm ne suka Fara Shirin zubar d ruwa safwan y bashi hakuri ,Inna t Fara magana yayinda aunty zainab tabacan Tana aikin girki sukuma sunata tataunawa duk Tana Jin su ……..
Bayanin d mlm y sakeyi ,d Wanda Inna tayi shi y bama kowa damar Gane lalai mlm mamman hafeez shine mahaifin Aishatu ko ja Babu , Aishatu ko tuni kukan farinciki y wanke Mata fuska batasan sanda taje t hada jiki d babanta b ta rungume shi ba Tana kuka shima yanata kuka yanajin so d kaunar Yar tashi ,inama kukan take t tuna d yarta matar shi takuma ji Dadi yau ALLAH warware Mata mafarkan d tajima tanayi ,shima Haka yace mlm mamman hafeez din itama Aishatu tace itama wlh t jima Tana mafarki d babanta Ashe Yana Raye ,duk kuka sukeyi har aunty zainab daga kitchen ,safwan NE kawai Mai zuciyar maza ,Amman Yana tausaya musu tsawon shekaru ishirin d wani Abu sai yau suka hadu yaji Dadi Ashe matarsa Mai ‘yanci ce ga gatanta y dawo tatare d so d begenta ….
Nan mlm mamman hafeez y Basu lbr sanadin zuwanshi saudiya d zaman shi acan d ,har yaji ba abinda yakeso sama d y dawo Nigeria yaga tilon yarshi d Inna ,sun tausayama saboda yasha fama d Rayuwar Sha gwagwarmaya ,har lbr sana’ar d yakeyi yanzu y Basu ,sukayi tasamai Albarka , Aishatu kukan murna takeyi sosai ,safwan d babanta ne suketa aikin rarashi ,can aunty zainab t shigo itama t rungume Aishatu Tana rarashin t sanan t samu tayi shiru har tabata Haneef Kan y farka daga bacci Dan t shayar dashi ….
Safwan d mlm mamman hafeez sunjima suna hirar rayuwa d Al’amarin duniya ,har aunty zainab t zubo musu Abinci sunaci suna Hira Mai cike d nishad’i ,aunty zainab gidan mama taje t sanar ma mama d yayanta Abban nawara suzo su gaisa d Mai Bata kayan siyarwa Ashe shine mahaifin Aishatu ? Cikin kaduwa d mamaki suka taho suka biyota har Abban …
Har cikin gidan Inna ,Abban nawara yayi tamai murnar gano yarsa ,shima d Inna t bashi lbr Alkhairi Abban nawara agaresu yayita shima Albarka ,har mama ma , murna kowa y tayasu murna , anci ansha sanan mlm yace ze koma shago gobe zezo suyi ganawa t mussaman d Inna , safwan ne yace zemai dashi su Aishatu d yamma y dawo y d’auke su ,Abba ma y tafi …
Mama d aunty zainab d Inna murna ,mama tun anan t Kira nawara t sheda Mata ,Aiko nawara tace gobe zatazo inyadawo se su hadu d sabon Abban su ,sunata Mata dariya …
Shima safwan be mayar d shi shago ba sai d y kaishi gidan ammy d suka gaisa d Alhaji d Ammy y nuna musu baban Aishatu ,sunata murna sunamai fatan Alkhairi ….
Sanan y mayar dashi ,shagon shi…..
Su Aishatu besu koma gida b sai yamma suka biya suka d’auki Noor ,suka wuce gida cike d murna d farin ciki farl zuciyar ta ……
*Maman shaheed*????????
[6/3, 7:17 AM] Mmn Shaheed: ???? *WRITING*????
By
“`MAMAN SHAHEED“`
*KUSKURE* ????????_????????
( _’yar Aiki Ko Matar Gida_)
_shafi n sittin d bakwai_
“Bayan isar su Aishatu gida ,murna kamar tayi me ,yau g mahaifinta y dawo garesu ,Abu kamar a mafarki ,shi kanshi safwan y fahimci tsantsar murna d farinciki d take ciki ,shima Kuma y tayata murna sosai yaji dadin yadda tayi Dace d uba nagari kamar mlm …
“Anan yake Kara Mata bayanin shi sunan mlm mahaifinta y sama Haneef ,Aiko t sake tunowa dama tanata so tamai wanan tmby,tayi tsalle t dafe shi Tana Mai godiya d murna ,shima rungumeta yayi suna murnar tare ,ranar kwanan farinciki sukayi suka farantama junan su over…
“NAWAL d munafukar t zee zeee ta baje musu hajar gulmarta kaf harda Karin gishiri a Miya na Abun d ba’ayi b t fad’a Mata t Bata hotuna Dan ganin Dil ….
Wani kululun bacin Rai ,takaici ,kishi Mai zafi y tokare zuciyar NAWAL ,t karajin duniya b wacce t tsana sama d Indo ,t karajin so d kaunar mijinta taji b inda takeson komawa sai gidan gidan mijinta ….
Kowa y fuskanta a wajen ,NAWAL mutuwane kawai batayi ba ,itadai zeee zeee ta gama aikinta ,aka biyata t Kara gaba d dumus ….
NAWAL t Kona gida cike d tunani bacin Rai d bakin ciki ,NAWAL mafita take nema mussaman yadda za’ayi t Koma gidan mijinta ko t halin Yaya Dan bazata iya jure ganin Indo d safwan b babban takaicinta inda suka samo d’a har akasamai suna Haneef d’inta ,ko tuno hakan batason yi ,mama kanta t fahimci NAWAL gidan mijinta takeson komawa ,Amman ganin batama maman mgn b ko neman shawarar to addu’a t ,itama mama t fita harkarta ,…..
“Nawara washe gari d wuri taje gida Dan t Riga mlm zuwa gidan Inna ma ,har seda ta Koma gidan mama kafin maLam y Zo….
Mlm yazo gidan Inna Yana sake mararin ganin yarsa tilo Aishatu me Kama d mahaifiyar ta ,sunsha hirar yaushe gamo d lnna ,ta Kara daukanshi d’anta ,shima y Kara daukanta uwar shi ,sunba juna lbr Bayan rabuwa ,ita d shi sunyi hirar Dan maliki d Inna sosai Akan y nemeshi don gudun karsu hadu a gari yamai tijara akan Abin d y gabata shekaru Ashirin d suka shude …
Mlm yace ze nemeshi insha ALLAH idan biyanshi kudin zeyi ma yanzu ze iya biyanshi Dan y tsaya d kafafun shi yanzu ,inna tayita Mai fatan yalwatan Arziki …..
Suna cikin Hira nawara t shigo ,Koda t Fara gaishe shi d murna y fahimci kawar yarsa Ce d yakejin lbr ,cikin girmamawa t gaishe shi y amsa cikin fara’a da sakin fuska…..
Sun Jima suna Hira kafin yake tmby aunty zainab tace Tana gida ,yace ace Mata ko gaisawa bazatazo suyi b yanzu sun zama jini daya fa …..
Bayan nawara t koma gida t sanar d sakon mlm , aunty zainab akazo aka kwashi gaisuwa wajen mlm ,sun Jima suna Hira d Inna d shi sosai t fahimta d girmama juna ….
*********
Tafiya tanata tafiya ,son komawa gidan safwan n sake girmama cikin zuciya d ilahirin jikin NAWAL ,yayin d nafita ko madogara ko hanyar d zatabi t koma kawai take nema ….
Dan har Abban t y Fara Mata maganar y kamata itama tayi Aure ,hakan ne y Kara daga hankalinta ,taga duniya Bata d miji sama d safwan d’inta d y dawo wajenta y rabu d Indo rabuwa t har aba …..
*Bangaren Aishatu d safwan kuwa tunda Aishatu tayi 40 take tarairayar mijinta shima yake tarairaiya ta ,suke wani kula d junan su ga so d shakuwa Mai karfi d y fizgi zukatan su ,shi ko tunanin NAWAL be tabayi b ….
Sun d’au son duniya sun dorama Noor d sabon Haneef ,safwan n matuk’ar yabawa d yadda Aishatu takema Noor so daya Tak ,Wanda ya tabbata d NAWAL ce baze taba samun hakan atare d ita ba ,Dan Haka yake sake yabama Aishatu d halayarta d d’abi’un Abin koyi ,uwa uba yadda ALLAH y sakota cikin tayuwar shi katsaham t zamar Mai Mata wacce ko a mafarki be taba zato ko tunanin haka ba ,inya tuno d shirmen furucin d y dingayi lokacin d y aureta bisa wasu dalilai bana Yana sonta b har y tuna d cewa d yakeyi ze saketa daga baya shima y samu matar d tadace dashi y aura sai y Kurkure bakinsa Dan ganin girman abinda y dinga fada a baya ,Ashe Akwai abinda ALLAH y lulube duk Basu sani b tayi hakuri dashi b Wanda yasan zaman d sukayi Bata tab’a fadama wani ba ,har zuwa yau ,y yadda y Kuma Amince Aishatu bargon rufin asirinsa ce ,macce wacce yake Alfahari d ita ayanzu d nangaba insha ALLAH ,….
Wasu salon nuna kulawa d so d take nunama safwan shima har mamaki yake a Ina tayi caurse dinsu haka? Dama tasan wani Abu Miji d bashi hakinsa haka?
Itama mamakin son d safwan yake Mata takeyi d tatalin d yake Mata ,a iya zaton t bazeso macce sama d NAWAL b taga ruwan soyayar miji d Mata lokacin Fara aikinta a gidan taga shakuwa lokacin batasan meye miji b bare Mata ,amman tasan sun Dace suna Kuma farantama junan su ,danmma safwan Yana d tunani d tun a Fara aikinta agidan zasu kwance Mata Kai na wasu abubuwa d NAWAL takema safwan agaban indon ko intana bedroom din safwan din sun kwana tace wai indon t shigo tayi aikin ta saidai safwan y Hana hakan Amman b tunani d hankalin NAWAL b ,lokacin duk Indo Bata kawo komai cikin ranta d bin kwakwafin Abun b kamar yaran yanzu masu son gulma d bin dudugi d son gani kwakwaf b ,Amman wasu yaran b ruwansu , Aishatu t Jima Tana tuna abubuwa d dama ,itama daga baya tayi watsi d komai tayi Alk’awarin farantama mijinta iya Rai d mutuwa Dan ji take b wasu ma’aurata a duniya sai su ….