HAUSA NOVELKUSKURE Complete Hausa Novel

KUSKURE Complete Hausa Novel

Safwan ma yanzu ko agaban su Yaya d twins nuna kulawarshi yake g iyalin shi har ussaina ta Fara gulmar y zama Mara kunya Auren Aishatu yasa shi fitsara , hassana tace Mata ALLAH yasa yajita t fuskanci hukunci ,tayi saurin Kama bakinta ….

“Huzna Bata d takaicin d y wuce n haihuwar Indo d safwan ,wanan yafi komai tsaya Mata arai …..

 

“NAWAL ko inta tuna d Indo bada kanta t haihu b sai Dadi y kamata a bahagon tunanin ta Bata iya haihuwa d kanta ne , Dan Haka takejin gwanda t koma gidan mijinta kawai sucigaba d Rayuwar su tunda ita d kanta take haihuwa ,Dan Haka t yanke shawarar Fara bibiyar safwan t kafafen sadarwa d test d Kiran waya tanayi Tana tuno Mai d abinda y manta d shigomai d nadamarta ko ze sako y maida ita dakinta Dan Haka t Fara d turamai text….

_Assalam! Angon karni ,meyayi zafi d gemu zeci wuta? Ko b komai kodan darajar sunan Dana d aka mayar ai asanar Dani haihuwa ,ko Addu’a mukayi ai ba lefi_

_banyi fushi b y baby Haneef ? Y mum dinshi d yayarshi cwt Noor ? My regards to Dem plss_

_mama d Abba suna maka barka d Arzikin samu second hannef sosai ,atemakeni badanni b badan hakina d ka tsana ba ,zan maka mgn through chart k bani pic din son Dina nagani Dan ALLAH badanni ba dadyn noor_

_bye_…….

T tura Mai ,tanata zulumin irin reply din d ze Mata t hakan zata Gane y Fara fahimtar t ko Yana Nan d halinsa ,t Fara jiran amsar d ze dawo Mata dashi ….

“Shiko safwan yanajin massage y shigo Mai d be kula wayar b Yana Aiki cikin laptop dinshi a office ,can Kuma y tuna time to time happiness din shi Aishatu tana turo Mai massage n kwantar d hankali d fatan dawowa gida lpy ,Dan Haka yayi gagawan dubawa …

Number y gani ,ko mutuwa zeyi y dawo number Nan bazata goge abrain din shi ba Cox y hadace d duk d y gogeta tuni daga contact din shi ,Yana ganin number y ja dogon tsaki y ajiye wayar seda y sakejin another massage sanan y duba ,Aiko happiness din tasa CE zafaffan words masu saka namiji dawowa gida ko be shirya ba ,Dan shima ayanzu hankalin shi duk y koma ga Aishatu burin shi y ganshi a gida gabanta ….

Anan y samu y Kali massage din NAWAL ,y karanta yayi murmushin takai ci ,yace Ashe kinsan halin ki ,har yanzu dai ALLAH y shiryeki y ganar dake kafin wani namijin y sake d’auka ,bani d lokacin ki Ni, barka d kukamin nagode gaba dayan ku … Y ajiye wayar Babu ranar reply…..

Ganin zuciyarsa tayi gida y tatara komai y bada sautu in wani yazo neman shi ace y jirashi tun Rana bezo ba Dan Haka y sami Hamza suyi mgn ,zuwa gobe yaji yadda sukayi ,y zari makulin mota sai mota y Lodi fruits yayi gida ….

Aishatu d Noor har Ana rige rigen ma safwan oyoyo ,dukansu y had’a y rungume Yana farin ciki ,Yana tmby Ina suka barmai Haneef ?

Noor tace Yana bacci ,yace to barin Mai barka d gida ,y budeshi a net y bashi kiss a kumatu y zauna Yana kalon iyalin shi d sauri Noor t d’auko m dadyn ta ruwan swan a roba , Aishatu t biyota d glass cup ,Haka suke rige rige wajen faranta Mai Dan shima kulin cikin faranta musu yake ,Haka suka cigamai gaban shi d kayan Abinci dan yace a carpet zeci ,Noor nata d’auko iya Abin d zata iya d’auka har suka Kamala Aishatu t zuba Mai ,Noor rigima Dan taga Aishatu t Fara bashi abaki ,itama wai sai tabashi ,Dole t Bata spoon din t Fara bashi kananan Loma ,yanata musu dariya Yana cema Aishatu Kinga kishiyar ki ko?

Aishatu t Harare shi tace Kar y Kara fadan haka ita Bata d kishiya mussaman Noor duk Abun d zata kwaikwaiya awajenta karya Kara had’ata d kishi ko kishiya kyaunace t kawo hakan Kuma ai nida Kai duk munajin dadin Haka ,itama abinne yake Bata Sha’awa …

Yayi dariya yace ,afuwan ,bazan sake ba ,insha ALLAH , Aishatu tace y wuce !

Can y kaleta yace jiy a naje wajen mlm yace n gaishe ku !

Tace ai y kirani munsha Hira kusan so 5 ma yau muna waya ,wlh Ni jinake kamar y dawo gidan Inna d zama Danna dinga ganin shi Koda yaushe …

Safwan yasa ,dariya yace kinsan baze yadda ba ,kawai fatan Aure zamu Mai ,yayi gidan kanshi mu samu sabuwar mother shima y dinga Alfahari d yaranshi suna kawo Mai ziyara ,Aishatu tace ALLAH yasa d Ina kishin y Suri wata tunda ummana t rasu Amman yanzu n ajiye kishi na wlh inaso yayi gidan kanshi na samu gidan Alfahari Nima ,safwan y rungumota yace Zaki samu insha ALLAH kinji …….

 

Cikin kulawa suke gudanar d Rayuwar su Haneef nata wayo ….

 

NAWAL ko Jin reply din safwan yayi nusani kawai t yanke shawarar ,Fara chart d shi d wata number Dan y blocking number t tuni ……

Tamai sallama

_Assalamu alaika_

_naji shiru b reply dadyn noor ,nasan girman *KUSKURE* nane y hanaka min reply , ALLAH y huci zuciyar jarumin maza me yafiya akan komai_

_farko farawa safwan n Gane lefina n tuba d dukan dunbin kurakuran d n aikata maka , ALLAH m muna Masa lefi y yafe Mana bare mu ajizai_

_dan ALLAH karki bijirema neman yatiyata ,n Gane *KUSKURE* na sosai wlh ,nasan cewa kaddara ce t rabani d Kai d bijirema umarnin ka ,dadyn Noor matar natuba Bata rasa miji,t tura Mai d su emoji d su stikers n ban hakuri d kuka d su nadama duka Akan y yafe mata Dan Gina sabuwar alaka dashi Dan t saduda sosai_ ……

_dan ALLAH Ina gaishe d yara masu Albarka Haneef d Noor_

 

Ta barmai sako t sauka online t tsaya jiran amasarta zuciyarta fal d tunanin makomar amsarta …..

 

“Safwan n un in data sa yaga sak’on t ,be kula b seda y gama duk Abin d zeyi suna kwance shida Aishatu tana kwance a hanun shi n hagu ,Tana Mai mgn itafa batason chart din dare d abokanen Aiki ,lokacin hutune b na Aiki b gaskia …

Yace afuwan ,yanzu zan ajiye muna tare ai Dole kowa yamin hakuri ,y bude sak’on NAWAL …

Yana Fara karantawa yaji wani Abu y tsarga cikin zuciyar shi ,Yana mamakin banhakurin d takemai a yau ,har tayi lalacewar haka? Ita d batasa ran sakowa b ,har t fahimci tayi Kurkure ayau? Har Tana tmby Haneef ? Y Fara lulawa duniyar tunani ,har Aishatu namai maganar Haneef beji ba balle y Bata amsa ,Abun y Bata mamaki t lura y nutsa cikin tunani ko ganin wani Abu d y d’auke Mai hankali ,ganin idon shi Kan waya tasa hannu t fizgi wayar ,tace niba bani mu luladiniyar tunanin tare inata magana shiru ….

T samu nasarar karban wayar zata duba sak’on kenan hasken wayar y d’auke ,kafin t kunna yayi saurin karba kamar Mara gaskia Yana cewa b wani Abu bane fa ,kawai su kwanta b wani Abu ,tace to y Bata t gani haka y dinga lalab’ata Yana Mata wani Abu kamar Mara gaskia ,shi kuma gujemata yakeyi karta Soma nunamai kishin ta a lokaci n farko cikin tsarin Rayuwar su me Dadi d suka Fara shine yasa bayaso t gani Dan yasan yadda a yanzu t damu dashi Dole tayi kishin sa to besan wanne irin kishine d itaba shi baya fatan y gani ma Dan Haka y dinga lalab’ata d wayo d dabaran wani salon Wasa n ma’aurata Wanda Bata shirts Masa b harse d Tabi itama ,Amman fa t zargi wani Abu a wayar ko boye Mata yakeyi ,kawai dai t basar new share …

Amman taso tasan Abin d y hanata gani cikin wayar tasa ,duk yadda taso gusar d zargin Abu y gagara ,t gano hakanne t yadda Abin yaki fita a kanta har suka kwana suka tashi …..

 

 

*Maman shaheed*????
[6/3, 7:17 AM] Mmn Shaheed: ???? *WRITING* ????

 

By
“`MAMAN SHAHEED“`

 

*KUSKURE* ????????_‍????????
( _’yar Aiki Ko Matar Gida_)

 

_shafi n sittin d takwas_

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button