HAUSA NOVELKUSKURE Complete Hausa Novel

KUSKURE Complete Hausa Novel

 

*Gaisuwa Mara adadi ga masoyan KUSKURE ????????‍???????? son ku nadabanne a gareni ,Allah yabar zaman Amana d so d kyaunar juna na gaskia ,Ana mugun tare iya wuya*
????????????????????????

 

“Tafiya tanata tafiya tsakanin safwan d NAWAL Tana Mai Hira d kalaman magiya t chart shiko ko yaji wani Abu atare d ita n game d tausayi ,sai y share y tuna b wata a gaban shi yanzu wacce take faranta Mai takeson ganin shi cikin dawamamen farin ciki d kwanciyar hankali Sana d Aishatu ,y tabata zeyi Rayuwar Aure Mai inganci d kulawa sama d yadda yayi d NAWAL abaya Dan ,Haka Yana Dora Al’amarin Aishatu sama d nasarar d NAWAL takeson samu a zuciyar sa ,ita Kuma kulin cikin naci take Mai …..

 

NAWAL ji take kamar taje office ko gida takeji t Gama nadama sosai sbd ba Abun d y rufe Mata Indo Sana d son safwan ,uwa uba kishin Indo amatsayinta n Mata agare shi ,har tanaji a ranta bazata iya zama inuwar Aure daya d Indo Mai aikinta ada ba ,Sam saidai ko safwan zai aureta sai y saki Indo inba hakaba saidai komai y faru …..tirkashi…

 

Maman NAWAL t fuskanci halin d yarta take ciki Dan Haka ,t Fara ma Abbanta magana Kan zaman NAWAL yayi yawa fa t Sami komai ga karatu ga Aiki g ‘yan kudade ahannun ta ,to Maya rage Mata sama d gatan Aure ?

Ganin abinda ta fada daidai ne shima dama son NAWAL din ne da biyemata yasa y kasa Mata magana ,amman ayanzu d mama tayi magana seyaji zancen nata haka yake ….

Yace ze Mata magana t bashi kwana biyu ,mama tayi fatan Alkhairi ta zuba Mai Ido d yarsa taga me zeyi ….

 

Wata Rana wani yaron Abokin Abban NAWAL y Zo karban sako wajen Abban NAWAL a gida ,Abba yamai iso cikin parlour dama NAWAL d mama duk suna parlour sunata Hira …

 

Shiko mutumin tun shigowar shi idon shi kir akan NAWAL kamar y hariyeta ,har t Fara tsarguwa suka dinga wasan harara Tana harar sa Yana Wurgo Mata kalon k’auna …..

 

Har Mama t umarce t d takaimai ruwa ,NAWAL badan taso ba taje kaimai ,tanata mita cikin zuciyar ta ,ganin kalon yayi yawa tatashi t koma dakinta t barmai falon y cinye …

Bayan sunyi sallama d Abba y karbi takaddun y tafi ,zuciyar sa t dinga ingizashi g wutar son NAWAL d yakeji ,shi a tunanin shi Bata tab’a aure bama ,Amman dai irin anyi zaman karatu babu Aure dinan ne haka shi Kuma yanada Mata daya d yara 4 ,yanzu y hango NAWAL yanason Kari d ita ….

 

Tun d y tafi zuciyarsa ke ingizo shi y dawo ma NAWAL ,wacce ko sunan t be sani ba ,amman ganin alamun za’asha artabu d ita kafin t yadda d Auren shi mussaman intaji yanada Aure yadda ‘yan Boko basason kishiya ,g example t Fara bashi Dan y kaleta kawai t dinga jifanshi d harara yasan wanan ma d gani zesha fama kafin t karbi soyayyar shi Dan Haka y yanke shawarar gayama Alh shi uban gidan Abban NAWAL kawai su Gama magana tsakanin su kawai a nemanai aurenta …..

Bayan Alh Faruq y ma Abban NAWAL mgn ,Abban NAWAL y jinjina maganar Amman yace zeyi shawarar d Yar d mahaifiyarta ,amnan fa asanarma Faruq b budurwa bace yadda yake nufi bazawarace sakin Wawa d’aukan me wayo d dabara ( umm su gyatumin NAWAL) Kuma t taba haihuwa yara biyu Amman dayan y rasu kwanakin baya saura daya Tana wajen mahaifinta …

Alh Faruq yace b damuwa indai yaron yanaso ,shima ai namijin Aure Ne Dan d matar shi harda yara 4 maza biyu Mata 2, fad’uwa tazo daidai d zama kenan ,dake me tunani ne hankali Alh Faruq yaga Abun yazo duk daya ,shi me Mata itama bazawara …

Amman shi Abban NAWAL se beji dadin cewa d akayi Faruq yanada Mata ba yaso yarsa t Sami saurayi ,Amman a rashin uwa ake uwar daki ,yaron y cancanci bashi Aure d Alama ze kularmai d yarsa ,Kuma zata juya mulkinta son ranta ga aikinta gata a gidan daula Bata d case kanarma inta kwantar d hankalin irin mijin d takeso kenan ,d murna y koma gida Dan basu lbr me Dadi atunanin shi ….

 

Koda yazo y labartama NAWAL d mamanta ,maman t yi Addu’a d fatan Alkhairi….

NAWAL ko t dire batasan wanan ba ,me Mata d uwar garken yara har 4 tab ,ita fa bazata iya Auren shi b ,bama t son shi ,mama t hayayako Mata d masifa sai t kawo musu Wanda takeso zata auran I nbashi ba !

Ganin tafara Shirin musu kuka ,mama nata ruwan fada ,Abban ta y dakatar d mama t hanyar Mata masifa halin y dawo ,ya shiga lalab’a NAWAL kamar baby d Bata shawara itako sai wani iskancin tirjiya takeyi shiko yanata aikin rarashi ,takaici d haushi y Kori mama daga wajen Tana masifa Tana cewa ,inma gidan tsohon mijin ki kikeson komawa kinyi tsululu kunu yafiki kauri ,shi be biyoki ba ke kina Mika kanki kuyi abunda ranku yaso muku ….

Jin kalaman mama ,Abbanta yace ,NAWAL d’ita kalaman mamanki gaske ne? Cikin in_ina tace eh ,Tana gyada Kai !

Abban yace ,to shi safwan dinne yace ze mayar dake? Tace aa ,yace aikin banza ne Ashe ,Nan dai NAWAL t Gama tsara Mai Akan yadda ze Kira safwan don yamai mgn tasan baze ki Amincewa ba ,Dan tasan haryanzu b wata macce cikin jini d ilahirin jikin safwan face ita masoyiyar shi t fil’azal …..

Ganin t damu Abban nata yace ze kirashi zasuyi magana harda ita t fahimta ,amman t sani ,indan be yadda b Dole Tabi abinda yakeso t auri faruq ,Dan bega aibun shi b ,Kuma zataji dadin zama dashi fiye d tunani ,tace t yadda ganin za’a Mata abinda ranta yakeso ,tasan kafin lokacin t Gama karkato d zuciyar safwan kanta a chart d waya Dan takura Mai zatayi yanzu yadda zata tayar Mai d tsohon tsumin soyayyar su ,tasan Dole y amince d mayar d ita ,Dadi y cikata har t fara hangota a gidan ta tare d gwarzon t safwan suna kara’en soyyarar d suka Jima basuyi ba ( bara a kufai)…

 

***********
Mlm mamman hafeez ,kulin cikin kula d Inna yake y dauketa tamkar mahaifiyar shi ,tunda shi baida kowa yanzu sai tsirarin ‘yan uwa d Basu rikeshi d kima b sai matar uba d t galazamai d shi d uban ,karshe a wulakance t mutu ,sai abokanen sa guda biyu d Basu rike Mai zumunci d amanar yarsa ba Dan Haka ko tunani neman su beyi b ,yadai nemi Dan Maliki d yayi sanadin barin shi gari d kasar gaba yada y rabashi d kasarshi d yarshi ,ya kuma tmby nawa ne kudin kayan shagon shi d yake kirarin ze kaishi gidan maza SBD shi y biyashi abinshi Dan y Sami ‘yancin zama a kasar shi t gado?

Dan Maliki y dinga kuka Yana bashi hakuri absa *KUSKURE* sa y Gane ,daga baya ansami wadanda suka fasa shagon har anyanke musu hukunci Dan sun Jima suna ta’addanci a cikin garin ,sanan Kuma shima y Gane kurakuran shi n cin zarafin mutane sbd wani karfin dukiya d yakeji yake alfahari d ita ,ayanzu baida komai sai rufin Asiri d nadamar irin Abun d y dinga aikatawa zaman garin ma seda y gagare shi be jima d dawowa b yayi neman Inna Dan y Bata hak’uri y Rasa ….

Mlm Yama ALLAH godia ,yace Inna n Nan araye d yarsa Yar umaimai ,y dinga kuka Yana bashi hakuri ,mlm yace b komai duk tausayin shi y Kama shi ,har gidan Inna y kaishi suka gaisa y ,Dan Maliki y dinga bama Inna hakuri t Ce komai ,wuya ai makarantar karece ,duniya ai t ishi kowa ,Wanda bezo bama Tana jiran shi , ALLAH y yafe su Baki daya ,mlm y ba Dan Maliki kudi masu kauri yanata godia y tafi …..

Sun Jima juna Hira d mlm ,d Inna d lbr duniya ,har mlm yaso Jin lbr aunty zainab ,Inna Bata boye Mai komai b Akan hirar d sukayi d maman nawara game d ita t fadamai yanata tausaya Mata ,yanajin wani Abu agame d ita …

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button