HAUSA NOVELKUSKURE Complete Hausa Novel

KUSKURE Complete Hausa Novel

Abba yace yaushe za’ayi komai a wuce wajen ,dafatan Kuma b gida daya zaka hadasu d wanan Amaryar bako Dan y musu kadan ,kaji uban kawai ,Jin Haka mama t Gane inda zancen y dosa….

 

Safwan shide burin shi fita daga gidan y Kira matar shi yaji matsalar t b Abin d y Fado Mai arai sai Kiran wayar d aka taba Mai lokacin rashin lpy Haneef kafin y rasu ,to yanzu ma tunowa d haka yasa yaji faduwan gaba Dan Haneef karami tun jiya yake mura har seda suka kaishi asibiti ,Kuma yace duk abunda yake faruwa t sanar Mai Dan Haka hankalin shi y tashi …..

Budar bakin NAWAL sai tace ,Abba naji kana mgn ba gida daya ze hadamu b ,nifa bazan zauna d kishiya b wlh ,sakinta kawai zeyi indoce fa ,haba safwan gaskia rabuwa zakayi d ita Ni nafison gidana ,ganin yayi musu shiru sun zata kanshi suka samu basusan damuwar shi daban ba …..

 

Sai Abban yace to kajima ,dafatan ba matsala dama ai kunjima abunku ku biyu Dan kuncigaba d zama ku biyun ku ….

NAWAL akayi wani fari,ansamu dama har wani cewa take zama d kishiya kuma Indo ALLAH y sawake dagani sai Kai sai yarmu ko wanan Abun d t Haifa ka barmata Bari n har abada t tafi dashi can ……..

Abba y sake cewa ,Ina sauraronka sirikina ba dai matsala kaji bayanan NAWAL Dita ko ,namako takaici haushi su suka turniketa ko magana t kasa ….

Ganin sake Kiran Aishatu shiyaba safwan damar mikewa ,yace NAWAL ki Adana kalamanki Babu Wanda y Sami masauki cikin zuciyata ,harkin Isa ko kinkai to karyane kin yaudari kanki ,bame rabani d Aishatu a duniyar Nan Bayan Ammy d Alh Suma nasan bazasu taba yunkurin aikata hakan ba ….

Banma Gama Amincewa d Komen naki bafa ,har kike shimfida dokoki d bada umarni , Aishatu zan saka jigon Rayuwar tawa wacce t tsamoni daga takaici d baccinrai t kaini masaukin farin ciki d Jin dad’in duniya harda Kiran jinina Haneef d wani Abu t tafi dashi ? Akwai Mai rabani d haneef ? To Babu wlh maza kisan me kike fada wlhg Haneef jininane inason shi kamar yadda nakeson Noor …

Wlh haryanzu Banda Mata sama d Aishatu ,nasani me Hali baya fasa halinsa ,tir d tunani irin naki NAWAL ,turn irin halinki ,ko nadamarki Bata kaiwa kololuwar nadama ,halinki yasha banban d na Aishatu ,y ficewar shi be tsaya sauraron Abin d zasuce Mai ba …..

 

NAWAL ………….

 

*Maman shaheed*????
[6/3, 7:17 AM] Mmn Shaheed: ???? *WRITING* ????

 

BY
“`MAMAN SHAHEED“`

 

 

*KUSKURE* ????????_‍????????
( _’Yar Aiki Ko Matar Gida_)

 

_shafi n sittin d tara_

 

“Bayan fitar Safwan daga parlour su NAWAL be tsaya ko inaba sai bakin motar shi ,y Mata key zuwa wajen happiness din shi karancin lokaci d baccin Rai basu bashi damar bin kiranta ba ,yafiso yayi tozali d ita Mai sharemai bakinciki ….

 

“Ita ko NAWAL fad’uwa tayi luuuu kan kujera Tana takaicin Hali d gardama d taurin kai irin n safawan ,a tunanin ta ,shikenan ta leko ta komai? Wlh safwan be Isa ba yayi kadan ya barta ta mutu d son sa ,Dan ita kadai akayishi kamar yadda itama Dan shi kadai akayita ,yaci karya y kwana d yunwa kowacce hanya zata iyabi Don malakar hankali d tunani harma ilahirin jikin safwan gami d zuciyar shi malaka t har abada makuwa….

Ta Mike zata bishi wajen suyi wacce zasuyi Alo tsiya Alo danja Dole y amshi komenta gidan shi ,Dan Haka t Mike a fusace zata bishi har takai bakin kofar fita parlour………..wani wawan firgicacen tsawa d Abba y wurga Mata shiya dawo d kalonta Kan Abban!

Yace gidan uban wa Zaki?

“Cikin in_ina tace ,Abba zan b…….ta kasa karasawa ……

Mama ce tayi shishigin shiga mgn ,kamar yadda t fada a zuciyarta ,tace Zaki bishine Mara zuciya d sanin darajar Kai ? Bacin kinyi sake kin Kara Akan Wanda kikayi a baya?

“Abba cikin bacin Rai ,yace batta dai ta dawo dashi y karasa tozartani fiye d Wanda yayi ayanzu ,Baki d zuciya NAWAL duk rashin kunyar d y mun Baki ganiba idon ki y rufe soyayyar shi t danne komai ko? Har Ni ze watsama kasa a Ido ,mugama magana kamar abun Arziki y tashi y shekar min d maganata anan shine Amman Zaki bishi ko? To me zakimai ,hakuri Zaki bashi y dawo y karasa cimin mutunci d ZARAFI?

“NAWAL murya n rawa tace aa Abba ,zanje ne n Ramama fitsarar d yamaka …….

Mama tayi saurin cewa ,kyarya kike kidai bashi hakuri tunda ko anan kin bashi ,har y Fara sakowa Kika nuna rashin tunani d tawakali d rashin sauyawar halin ki a fili har Kika tunzirashi y janye rokonku keda mahaifinki ……….

Abba nee dakatar d ita ,i Isa niban rokeshi ba karki Kara batamun Rai kekuma! Mama taja Baki tayi gum t zauna ta zama Yar kalo ……

Abba y taso ,yazo yafara cema NAWAL , Ina fata Baki manta d Alk’awarin mu b kafin wanan zaman?

NAWAL ta d’ago Ido yayi jazir y ciciko d hawaye ,Bata tab’a ganin bacin Rai irin nayau a idon Abbanta b ,ta tsorata matuk’ar tsorata Dan Haka Dole Tabi duk Abinda yakeso inba hakaba Bata d me sharemata hawaye yau dinan ……

Y Kara daka Mata tsawa ko bakiji manace ba?

“D sauri tace Abba Dan Allah Dan Annabi……….y dakatar d ita yace karki hadani d Allah ki cuceni Babu wani Afuwa ko sauyin magana ……

“Kisani keda mahaifiyar ki ,ku Kuma sheda ,Aure tsakanin ki d Faruq wajibun babu fashi saidai in numfashinane y tsaya a yanzu Nan ,Alkawari y cika kinsani Nima n sani Dan Haka n gama magana,shima zezo ku Gama magana Dan b wani lokaci Mai tsayi za’asa ba d wuri za’ayi ,kinjanyo yaro Dan cikina yazo har parlour gabana yaron d ze iya fitowa n 1 a duniya cikin masu girmamani d bani daraja a da can ,Amman yanzu y mun rashin kunya Yana fadan kalamanshi son ranshi a gabana ,Ina jadadamai umarni Yana bijirewa ,agaban ki kina kalo ,ahaka kikeson n sake rokonshi ko tsuguna mishi zanyi Dan y aureki ? To wlh daga ke har shi baku Isa b na gama magana kinzama matar faruq ma daga yau dinan ko namutu …….

NAWAL t sa ihu t fashe d wani irin kuka ,Abba kamin Rai yanada Mata d yara har4 fa Kuma wlh bana son shi Sam…..

Har y tafi y dawo ,Allah yasa Mata hudu yakedasu ,Kuma Allah yasa yaran shi sunkai taron idi ,soyayya Kuma ranar d Kika ganki cikin gidan shi kyaso shi kodan zama …….ya wuce dakinshi y barsu a parlour…

Mama dai tashi tayi ta koma main parlour su NAWAL ganin Inuwa yau tamata zafi d sauri Tabi Bayan mama Tana kuka Mai tsuma Rai ……

 

Mama n zaune Kam doguwar kujera ,NAWAL t Fado Mata ta Dora kanta Akan cinyarta Tana cigaba d kuka Mai ban tausayi ….

Mama taji dadin faruwar Al’amarin ,ko banza Abba yaji bacin Rai Akan abinda yarsa tayi,sanan yayi wani Abu yau na bijirema bukatar ‘yar y nuna Mata kulin mutum baya samun abinda yakeso a Rayuwa ,sanan Taji dadin yadda suka shiga cikin bacin Rai gaba dayansu ,Dan ita sunsata a Wanda y fishi ma ,sanan Taji kukan yarta Tana Mata fatan Alkhairi acikin aureta d Faruq……

Cikin tataba bayanta take cemata kiyi hakuri NAWAL kece ai bakya nadama akan abinda y gabata na *KUSKURE* sanan bakisan kaddara ko Rashi ba ,bakya duba rayuwa cikin Nutsuwa ,ga irinta duk yadda kike d Abban ki yau seda ya magantu Akan Al’amarin ki ,har yayi fushi sosai ,Abunda nakeso dake kiyi hakuri ki karbi tayin faruq Addu’ar mu n kewaye dake matuk’ar Baki sake aikata *KUSKURE* d Kika aikata gidan safwan ba ,d izinin ALLAH zakisamu kwanciyar hankali d farinciki …

NAWAL b bakin magana sai jijiga Kai Tama manta d su doccas d su lawy abokanen shawarar ta ,yau taji tafi bukatar shawarar mama d rarashin ta ,Dan Haka t Kara kwantawa a jikinta mama nata Mata nashiha Mai ratsa zuciya …….
Mama sai hamdala takeyi Tana yabawa d yadda NAWAL yau take d’aukan nasiharta…..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button