KUSKURE Complete Hausa Novel

“Safwan n Isa gida y nufi parlour cikin salama ,bega kowa ba y nufi daki shiru Nan ma sai y jiyo motsi a kitchen y nufi kitchen din …
Yana shiga yayi ajiyar zuciya sakamakon tozali d yayi d ahalin shi kaf , Aishatu n girki Noor n zaune a kujera irin t yara tanata Wasa d yartsanar ta ,Haneef n goye a Bayan Aishatu sunata hirar su tana aikinta ….
Safwan rungume Noor yayi d ta taho d gudu Don yimai oyoyo ,y saketa y rungumi Aishatu t baya y had’a harda Haneef ,Yana cewa sorry madam Naga kiranki muna mgn ne wasu Mai mahimmanci ,Bayan mun Gama nayita try din number ki yaki tafiya kinsan wulakancin network dinan ,ganin ze batamin lokaci kawai n taho zuwa dakai kinsan yafi sako …..
Aishatu t juyo tace ,Kai yanzu shine k dawo d wuri Haka ? D harnaji ba Dadi nace meya hanaka receiving calls din mu den Bayan k gani baya calling back ba dadyn Noor ….
Y lakuci kumatun yace Ayi hakuri inayi laifi ,kinji uzirina dai …
Aishatu tayi murmushi tace,Kuma n gamsu Dan dama bansa wani Abu cikin Raina ba ..
Safwan yace ngd d saurin fahimta ,yanzu y muran my Haneef?
Tace d sauki nabashi magani kaga yanata bacci yau ko wasa basuyi sosai d sister shi ba sbd bayajin Dadi …
Safwan yace ayya my Haneef , ALLAH y kawoma sauki ,Amman innaga jikin nashi sai ahankali nifa mayarda shi zamuyi asibitin ….. Aishatu tace Kai dady su Noor kamar bakasan cutar yara ba ,ai sukanyi haka inji aunty zainab normal zeji sauki ,…. SAFWAN yace n sani Amman nidai to ALLAH y sawake kawai dai…..
Noor nata Wasa dadyn t na tsokanan ta ,har y Taya Aishatu wasu ayukan ,Yana tsokanarta a kawo Mata Mai Aiki ,Tana cewa aa t hutar d ita ,yace sbd me? Tace bakomai yace be yadda ba Akwai dalili ,tasa dariya tace sbd zata iya aikinta Kuma Tana bukatar ladan mijinta d yaranta Dan iyali basumata yawan d zata nemi taimakon Mai Aiki ba ,Nan gaba inda Hali zata iya nema Dan bazatace batason taimako ba koyaya yanada Dadi Amman in lokaci yayi …..
Safwan yaji dadin bayanin t sosai y Kara yabawa d hankali d nutsuwar ta ,sabanin NAWAL Dan y tabatta inda ita yayima wanan by
Tmby bazata bashi amsa kamar Haka ba Sam ,Dan Haka yake katajin b wata fa kawai sai Aishatu arayuwa …….
Haka rayuwa taketa tafiya cikin Aminci d kulawar juna tsakanin safwan d Aishatu …..
Mlm mamman hafeez ,dai sun gama magana d Inna sun tsaida mgn Akan y Dace y nemi Auren aunty zainab sundace sosai ….
Mlm shima Yana Kara Jan Aishatu jikinsa har shawarar ta yake nema akan Abubuwa ,Dan hakama yanzu seda y kirata y sanar Mata t Amince aunty zainab t zama second mother ta zabi yake Bata inta yadda komai yayi inbata yadda ba afasa ,murna farinciki , kunya duk t Rasa na dauka ,Tana Kara Jin son mahaifinta hartanaji d akusa d ita yake d ta rungume shi Dan nunamai farinciki ta a zahiri ….
Dan Haka tace Abbana baka d matsala indai daga nine ,Kuma Ina murnar samun uwa tagari kamar aunty zainab ,tun shigowar aunty zainab zuriyar mu nida Inna mukejin sonta itama takeson mu tsakani d ALLAH bantaba ssmun macce Mai nunamin so d kulawa tamkar uwar d ta haifeni ba kamar Aunty zainab in ancire su mama su Ammy ,Dan Haka Abba inamaku fatan dawamamen zaman lpy zanyi Alfahari d hakan ,Abbana zeyi gida Kuma innaje b wata zangani b sai aunty na ,nazama yargata …..
Mlm yanata farin ciki shima yanakara Jin dad’in hadin d kowa yake murna d shi ,har sukayi sallama cikin farinciki d yartasa …..
Safwan n dawowa dg office t bashi lbr ganin murna Taki boyuwa a fuskarta ,shima safwan yayi farin ciki sosai y Yaba d hadin ,Dan Haka har y shirya wani Abu n mussaman cikin zuciyarsa batare d y sanarma Aishatu komeye shi ba…..
Koda Inna t Kira Aishatu a waya Tana sanar mata,tuni Aishatu t nunamata ta sani Abbanta y Gaya Mata ,Inna t dinga yabawa d irin shakuwar d take Kara kuluwa tsakanin uba d yarsa wacce abaya Basu samu damar hakan ba …
Nawara ma taji lbr ,sunyi waya d Aishatu sun Sha hirar sosai d murna …
Mama d Abban nawara ma sunji dadin hadin sosai antsaida mgn ma ….
Yaune safwan y shirya lifiyayen girki a gidan shi d taimakon Aishatu harda shi akayi wasu Abun ga drinks kala kala ,Koda Aishatu ta tmby shi Baki zasuyi sai y cemata eh Abban sune zezo Dan y gayace shi yazo y samusu Albarka kafin Auren shi Dan kunya Bata barin shi zuwa y ganki d babyn ki ,yanzun ma d roko d magiya y amince zezo ……
Aishatu murna kamar tayi tsalle tanata farinciki Abbanta ze ziyarce su ……
Ashe safwan y koma y sake Kiran aunty zainab a waya wai tazo gidan su Dan ALLAH taga Haneef bayajin Dadi Dan sune manya don watakila tafisu sanin meke damun shi ,inyaso sai y mayarda ita gida ,Dan Haka aunty zainab cikin kidima tace gatanan zuwa lokacin kuma mlm har y karaso cikin gidan safwan y Mai iso cikin parlour Bayan yasha kayan kamshi sosai ….
Mlm na zaune safwan d Aishatu sunata kwasan Gaisuwa ,Noor ko najikin shi ,yanata zuba kamshi d fara’a Abin shi …
Suna cikin Hira Mai kwantar d hankali sukaji Ana taba Kofa Ana sallama ,muryar Aunty zainab…
SAFWAN yasan game din d y had’a Dan Haka shiyaje y bude yanata murna y Mata iso zuwa ciki ,itako hankali a tashe batasan meya Sami Haneef ba zewa takeyi Ina megidan nawa meya sameshi ?
Sauke idon d zatayi t sauke Kan mlm soyayar datijai Rai yaga Rai ,adama taga adamu ,haba sai kuny……
itako Aishatu cewa tayi aunty g me gidan t nuna Abbanta ,sai Abban y danja Mata kumatu Yana dariyar su t manya ,Yana maman Taki ko?
Aunty zainab ,gaba daya t Gama kanewa a tsaye seda Aishatu t talabota t zaunar d ita tanata fara’a ….
Can hankalinta y Bata Akwai Shirin d Aishatu sukayi d mijinta ,Dan Haka tace safwan kace haneef b lpy kukasani tahowar gagawa???
Aishatu t Kali safwan ,mlm ma y Kali safwan ,safwan kunyar karyan d yayi t lulubeshi y Sosa k’eya yace afuwan aunty mu Kuma mamanmu maganin kukan mu Nan Bata jimawa ba ,nayi lefi Amman Amin Afuwa vazan karaba , Aishatu wify tayani rokon momyn mu Kar hukuncin bulala y hau kaina y Kama kunne ,itama Aishatu t Kama kunne momyn mu Amana hakuri karo n kusa d karshe duk d bantama Jin lefin d danki y aikata Miki ba …
Mlm ne yayi dariya yace au n kusa d karshene ma ,zakusake kenan hukuntaku y zama Dole ……
Jin kalaman mlm yasa aunty zainab cewa ,to na yafe musu tunda ka shigo maganar Amman Kar asakemin irin Haka ,in aka sake Akwai horo Mai tsanani …
Tana murmushi ,Suma duk dariya sukasa ,sanan safwan y Basu lbr Kam abinda yayi tun sa mlm zuwa gidan d karyar d Yama aunty zainab Dan y hadasu d mlm ….
Aiko kowa y dinga dariya ,mlm Yana kaganka Aiko yanzu zan gudu sekuyi kuka kafin ku Kara ganina gidan ku ,safwan y rungumo shi Yana ayimana afuwa …..
Da kyar safwan d Aishatu suka roki mlm d Aunty zainab suci liyafar d aka hada musu ,ganin kashe kudin d yayi d Kuma inbasuci b baza suji dad’i b yasa sukaci’ Aishatu n zuba musu tana musu kalon dacewa ga fara’a malale a fuskarta …..
Gaba daya suka hadu sukaci komai sunsa Albarka ,aunty zainab natajin kunyar sirikinta safwan d mlm ,safwan ne y lura d Haka yace nifa aunty banason wariyar launin fata , bakya jin kunyar yarki seni ,Kuma nima wlh dankine Dan b a matar mahaifinmu zakizo ba a mahaifiyar mu mukeson kizo ..,
Kowa seda yayi dariya ,mlm yace Kai safwan mgn b kayaba , to ku gayamata dai Mai korafi yayi ,…..