KUSKURE Complete Hausa Novel

*Maman shaheed*????
[6/3, 7:17 AM] Mmn Shaheed: ???? *WRITING*????
BY
*KUSKURE* ????????_????????
( _’Yar Aiki Ko Matar Gida_)
_shafi na saba’en_
“NAWAL mgn biki y kankama ,faruq y sakar Mata kudi Dan Haka duk Wanda y nuna Mata aibun Auren faruq d’aukan shi take Dan bakin cikin ta ,Abbanta m yayi murna y sake tabatarwa ‘yar sa bame kashin tsiya bace ,Dan Haka hankaki kwance yake son mikata gidan Faruq…..
Biki saura kwana 3 bizar huzzara t fito faruq y gama Mata komai n setawa Dubai ,yara ko y daukesu y kaisu kaduna gidan mahaifiyar sa su hudu sauran biyun manya Kuma gidan mahaifiyar huzzara y wayence d y kawosu hutu ne ,huzzara badan taso hakan b Amman sanin tijarar sa tafi tata ta hakura don y cikata d kudi ko siyaya tayima yaran t Saro Kaya acan …..
Yaune komai y Kamala n shagalin bikin ,NAWAL d Faruq ,faruq b kowa nashi y gayata bikin b mussaman dangin huzzara ko kawayenta t waya t sanar musu ,sunso yi Mata karar zuwa bikin d ‘yan uwanta d t Gaya musu sai t hanasu har suka dingajin haushin t wai matsiyaciyar miji,tace taji din ….
Huzzara t daga kasar Dubai tare d rakiyar angon NAWAL n sati biyu d huzzara t Bata aron shi ,har Airport y kaita y dinga wani lailayata Yana rarashi irin zeyi missing nata dinan harda wasu zafafan kiss y dinga kasheta dasu a bainar nasi abunda d baya Mata ,wasu suce rashin tarbiya sekace a turai ? Wasu Kuma suga wayewar abun hakan shine wai show ,y rungumo ta yanaya shafata kakar karsu rabu ,itama sai narkemai takeyi Tana yadda d salon nasa ,Wanda suka batama Rai sunfi Wanda suka birge yawa ….
Dakyar faruq d uwar gida aka rabu ,Yana cewa d ta sauke tamai telephone ,tace insha ALLAH shine n farkon sauraron muryarta ,yace yawa tawan inajiran busar sarewar muryarki Mai dadin amo d sauraro ,y sake kasheta d last hot kiss sanan y fece har hoto y kyasa musu kafin y tafi …..
Yana dawowa be tsaya ko inaba ,sai wajen NAWAL Dan jin Ina aka kwana. …
Yau aka d’aura Auren NAWAL d Faruq ,mama tayi taronta b lefi dangi sunzo ,NAWAL ma tagayaci kawaye harda ‘yan GROUPS dinsu wasu ma sai a bikin t sansu ,sunzo kuwa jingim kodan cin takeaway …..
Babu Bata lokaci akayi wani party ba lefi anbatar d naira sunsha hotuna d vedios Amarya d angon Nan d Nan suka Fara zagayawa tuniyar yanar gizo ……
Daga baya ,aka Mika NAWAL gida kafin kaita gidan Faruq ,mama d ‘yan uwanta sun Mata nasiha fiyeda yadda suka Mata d za’a kaita gidan safwan ,Abba ma ya Mata nasiha t gaskia ,mama ma ta Mata kamar ta Ari Baki wajen Mata fadan t zauna lpy d kishiyar ta d Kuma d rike aurenta d mutunci Kuma t canja Hali ,daga baya motoci suka bayana over aka tafi d Amarya gidan angonta faruq ,sashin Amarya yasha gyara sosai komai yaji ,wani Sabon Abu NAWAL batasan tare zasu zauna d uwatgidanta b Dan lokacin d akaje ganin inda zata zauna part biyu aka gani Amman dayan akule nata suka shiga suka yi jeren Kaya har sukayi suka gama basuga Alamar motsi a part din uwargidan ba Dan Haka sukace ma NAWAL part din mijinta ne ita Kuma murna d Dadi sukasata kwauron Baki Bata tmby shi ba ,shima Kuma dama haka yakeso shiyisa betaba Mata mgn tare zasu zauna d kishiyarta b Dan yasan akwai rikicin d ze iya biyo baya ,Amman in Bayan anyi biki ne yasan Dole t hakura ma …..
Bayan ankawo NAWAL dakinta komai n part din y Mata kyau ,tanata murna d tunkaho gidanta babba yafi n safwan ma d ze had’ata zama d Indo Mai aikinta ,gashi mijinta ma part din shi daban ga kyau ga girma d kayatarwa gidan , ALLAH y kashe y Bata ,Amman fa Tana son safwan son so ma kuwa tanajin son shi aranta wlh dauriya takeyi kawai dama a Mata canji d safwan a madadin faruq wlh d tayi farin ciki ……
Wadanda suka kawota akafara Kira suzo za’a maidasu gida ,Aiko suka dinga tafiya ,harda kawayenta sunata Mata iskanci lawy Ce karshen fita Dan d motar t tazo ,Bayan t tafi itama t Gama ma NAWAL hudubobi ,ango y shigo gidan d ledoji Niki Niki abokanen shi 2 suka ajiye kayan sukamai fatan Alkhairi d Amarya ,yanata musu tsaiya sutafi wajen matan su Suma ,sunata dariya sukayi salama y je ya sanarma d gateman a kule kofar gida b me shigowa …..
Shima y dawo y shigo y kulle ko Ina y umarce ta d t yi Alwala suyi sallah ….
Tace yaje y Fara yi ,y tafi d wayar shi a bathroom din y Kira huzzara uwargida sukasha Hira yanata Mata karuwanci a waya sanan y Mata karyar ze kwanta y gaji itako tanacan tanata sabgogin t d kawayenta d fama d siyaya t manta d wani Abu kishi yau ze tare d Amarya ,Dan Haka t saki jiki t biyemai ai yanada lokacin t d har y kirata a Daren Nan har yake lulubeta d kalamai masu Zaki wane sugari Haka ,daga karshe yace ze sake kiranta Amman in be kiraba tamai aikin gafara maybe bacci ne yayi gaba dashi ,tace b komai nawan ,sai najika ,yace to y Mana Mata kiss t mayar Mai suka kashe wayar ,yayi Alwala y fito Yana muzurai kamar Mara Gaskia…
NAWAL tace Amman harda wanka k hada ko? Yace aa y tsaya duba abune a bathroom din Wanda beyi b acanjo Dan yafison komai letes ,tace ok …
Ta shiga t fito itama ,sukayi sallah akayi Addu’a ,aka fadama kaji d kokuwar ci d lemuka d Madara Mai sanyi ……
Bayan angama ,NAWAL tamai mgn y tafi part din shi ,y gano manufarta haryanzu batasan gidan su daya d huzzara ba ,Dan Haka y wayance meze kaishi wani waje Kuma Yana ango Mai sabuwar Amarya Mai haskawa ,ai yau kwana zamuyi muna haska junan mu, mu morema kudaden mu d muka dinga batarwa,Bata tsaya t Gama fassara kalaman shi b ,tace ok….
Ganin Bata d niyar rage kayan jikinta ,shida kanshi yayi yunkurin rage Mata ,sai d t hanashi sanan ,y tafi bathroom y watsa ruwa ,Bayan y fito itama t shiga t jima a ciki Tana karatun zuci kafin t fito taga gogan nata yayi dadaya a gado ita kawai yake jira Yana Miko Mata hannu kamar tsohon mayunwacin zakin d y shekara ……
Washe gari NAWAL aka wayi gari gidan Faruq ,faruq ko fita yakiyi wai angonci yake ci ,itako NAWAL t Gama gajiya d nawan angwancin t korashi part dinsa ma yaki tafiya ,…..
Har kusan kwana 5 Yana makale d ita a part d’inta ,t d’auki makulin part d’inta tace ita Bari taje t gwada ai ze bude t huta acan tabarmai Nan din …..
D sauri faruq y biyota y rungumo ta , ta kwace t tafi har takai bakin part din y kamota Yana cemata wai meye haka takeyi ne ,tace ita wlh so take taga wajen ,yace ai komai iri dayane d nata ,tace taji zata gani ,yace to ai makulin Yana part dinki ,t tafi domin d’auko makulin ,Tana shiga y kwace key din y rufe kofar y jefa key din aljihun jalabiyar shi y rungumo ta Yana kasheta d wasu salon yaudara Yana Mata wasu karatu a cikin kunnenta ,can Naga NAWAL harda murmushi ,…..
Bayan kwana 7 NAWAL itafa Bata Gane b dabaze je part din Shiba ko so daya betaba zuwa ba ,gardama t turnike Mai dashi d tijara setaga part din ganin yau b sauki sai na ALLAH Dole y sanar Mata ai b nashi bane n uwatgidanta ne huzzara ,Aiko wani uban mulmulalen ashar d ta Dano shi yasa shi kukan kuran shakota Hadi d runguma karta taramai mutane …..
Yayi dakinta d ita y dinga rarashi d lalami …
T yunkuro ai bece tare ze hadasu b yaci amanarta d y kawota gidan garke ,seta tafi gidan Abban yau dinan bazata zauna d kishiya inuwa daya ba …
Rarashi ,lalami ,banbaki ,magiya ,ba Wanda be Mata ba ,Amman Ina ,akarshema ,tace bata yadda b hankali yake Raina Mata ,Dole intanaso t yadda seya bude Mata tagani d idonta sanan t hakura t yadda …