KUSKURE Complete Hausa Novel

Shikuma gaulan Jin tace zata yadda se kawai y dauko makulin zasuci amanar ganin d’akin Mata kawai ,sai y jata Yana rarashi y bude ,Aiko abunda y Fara Mata oyoyo maraba d NAWAL makeken hoton huzzara d Faruq suna tsaka d mikama juna furen soyyaya ,Wanda sukayi matuk’ar kyau kamar kafito dasu ,hawan ruwantane y Fara Hawa kafin n jinin y biyo baya …
Har zata juya t koma t fasa shiga ,faruq y janyota y had’a d jikinta Yana binta d kalaman rarashi ,ai y korata Dubai sunada ragowar sati daya har yanzu ,t dage t shiga ta sake tozali da nasu hoton gaba daya shida ita d yaransu sunyi kyau matuka ,sai NAWAL t sake Hawa sama yaran masu kyau Amman hayakin kishi y hanata hango kyawun yaran sai Muni d d’aukan awakai d take musu …..
Har dakuna seda y bubude Mata y nuna Mata komai kamar natane b banbanci t kwantar d hankalinta indai Yana gidan Babu ita Babu tozarta shidai t tayashi kwantar Mai d hankali zataji Dadi sosai …
NAWAL duk ba sauraron shi takeyi b ,Dan Haka t fizge hanun t ta koma part d’inta ,d sauri y rufe ko Ina y biyo sawunta …
Harta d’auki gyale wai tafiya zatayi ,shiko y dinga rarashi yace itafa tamai Alk’awarin inde y bude Mata t gani zata hakura zata yadda Kuma …
Amman tace Inna ,ta fititike Tana masifa d bala’i ,yin duniya har masifa y Fara yi Mata Amman Ina d yaji haushi yace taje tayi duk Abinda zatayi aikin banza ….
Aiko tace Haka kace ? Yace eh uwar mutane ,sai ko t shuri takalmi sai gidan Abba d mama ….
Ganin d gaske take ,yayi murmushin mugunta y dauko waya y Danna number Abban NAWAL y gayamai karya d gaskia yadda Dole y yadda ,y kumaji babu Dadi indai datijon gaskene yarsa daga yin biki d sati harta koma gida ……
Faruq yayi kwanciyar shi y Kira uwargida suka dinga Hira harda shewa ,itama kishi y Fara cinta tanata cemai y fafara shareta tunjiya be kirata ba se yanzu Amarya yasa agaba ko?
Yayita Bata hak’uri wai aikine y Masa yawa ,Yana Kara nuna Mata yadda yayi missing jikinta Mai taushi d kamshi ,tace b wani kana murna nabarka d Amarya sabon jini dai Kuma Ina dawowa ka gudu ,yace haba t daina wanan mgn ai sati 2 kawai zasuyi watakila ma 1 kodan y dawo y ganta ,sai taji Dadi ,yace inya dawo Kuma Yana tare d su d yaran shi ze jima bebar kasar ba ,sai Dadi y Kamata ,tace d fatan yarana basu da matsalan mokai daga gareka ?
Yace basu dashi ko sun Gaya Miki wani abune ,nidai Koda yaushe muna waya basuda matsalan komai Dadi sukeji ma ,tace ai nasani sun Jima rabon su d ziyara irin Haka yadda dangi sukecewa bama barin su ziyara bana dai ka wanke mun awajen su ,shiko d biyu yayi Basu sani ba ” yace eh wlh mun wuce korafi Kam ,sun Jima suna waya kafin y kashe yanata yima NAWAL murmushin keta …..
*********Safwan d Aishatu anata murna Abbanta d aunty zainab sunkusa zama inuwa 1 Nanda kwana 2 Dan Haka sai shiri takeyi Dan acan zasu kwana d kyar safwan ya yadda ….
Washe gari Ana gobe d’aurin Auren mlm d aunty safwan y kaisu gidan Inna gidan Inna y Sha gyara d taimakon safwan d mlm har funitures suka sakemata d tyels d fenti komai dodar suka siyamata gas karami ,Inna Tasha gyara aunty zainab anzama surikar Inna yanzu kunyar Inna takeji sosai ….
Aishatu d safwan susuka buga lV suka had’a walima Mai kyau d tsafta ,Dan Haka Aishatu tayi gayata sosai Dan tuni t ajiye kunya ko gulman mutane t saka farinciki gaba d komai a lamarinta ….
Shima All su Saleem Wanda mlm mamman hafeez yake zaune a gidan shi y bashi aron gida madaidaci Mai kyau ginin zamani ,shine waliyin shi Kuma su Saleem d sadeeq sai murna sukeyi n kawunsu Wanda suke zaman Amana d mutunci zeyi Aure sunmai Kara sosai ….
Yau aka d’aura Auren HAFEEZ MAMMAN D ZAINAB IDRIS AFINI ,ansha sweet d goro n d’aurin Aure Kuma ansamu halatan dumbun jama’a sosai wajen Dan Haka kowa y yayi mamakin mutanen d suka halaci wajen harda su Alh safwan d jama’ar safwan d jama’ar su Abban nawara ….
Biki y karema maza saura Mata Dan Haka ,su Aishatu Amara Yar Amarya Yar ango ,uwar biki anata kaiwa d kawowa Abbanta d safwan sun sakar Mata kudi Dan Haka komai cikin bajinta suka gabatar Abin su komai nasu dodar ,su nawara su twins aunty suffaya su Ammy duk sun halara b Wanda be zoba ……
Sunsha Hira sunci sun Sha anyi walima d dadare akai Amarya b wani tariya daga baya inji Abban nawara Dan haka kowa y amince ,Amarya ansha kyau tsofai tsofai amman tayi gyara abinta sosai …
Wasu tun yamma suka tafi kuwa sai ankai Amarya ,Bayan isha’i motoci suka halara harda su safwan d su Yaya d su Saleem d su sadeeq d sauran masu motoci suka kawo motocin su Dan Kai masu zuwa gidan amare ….
Ankai kowa daga gidan Amarya safwan y wuce d su Ammy gida y dawo yaje y dauko Aishatu y dawo d ita gidan Inna Dan se gobe zezo y dauketa ..
Taro y watse lpy dg Amarya sai ango ,datijai abinsu …..
Aishatu d Inna b Wanda y kaisu murna kwana sukayi suka tashi suna Hira d farin ciki ,sunata karama ALLAH godia d y kawo farin ciki d kwanciyan hankali cikin rayuwan su Abin su sosai sukejin Dadi …..
Washe gari Aishatu t gyarama Inna ko Ina suka wuni suna hira t Jin Dadi ,d yamma safwan yazo y d’auke su suka koma gida …..
Safwan tun kafin tafiyar Aishatu bikin Abbanta y ga hotunan NAWAL nata yawo a media itako Bata gani b seda t Zo bikin Tana Hawa t gani anata Mata murnar Aure ,sanan su twins d nawara ma suka dinga hirar harda masu Mata dariyar Mai matane ,itadai Aishatu addu’a tayi ALLAH y basu zaman lpy …..
Suna zaune d safwan take gayamai mgn bikin nawal din Aiko yace shima y gani ALLAH y temakeshi wani y kwasa ,tace sekace kwarkwasa ?
yace ai cinakace ma kinfi kwarkwasa iya cizo ,tace b waninan ,Aiko yace to d y sani y dawo d ita d tazo takemai zawarci Aiko , Aishatu tace d ka dawo d itan ma d n samu aunty ,yace Banda cika Baki fa ?
Tasa dariya t hararesyi irin n wasan Nan sanan tace hummmmm to wani y rigaka ,y rungumota yace matsoraciya kawai ……
Sunata hirar su Mai cike d nishad’i d Raha ……
[6/3, 7:17 AM] Mmn Shaheed: ???? *WRITING*????
BY
“`MAMAN SHSHEED“`
*KUSKURE* ????????_????????
( _’Yar Aiki Ko Matar Gida_)
_shafi na saba’en d daya_
“Haka safwan y dinga tsokanar Aishatu akan NAWAL t haka y Fara hango kishinta n boye yanata murna Ana kishin shi ”
“Cikin birgewa d kwanciyan hankali suke gudanar d komai nasu mlm d aunty zainab ,Tana kula d datijon mijin nata sosai shima Yana Bata kulawa yadda y kamata Dan Haka su kadai cikin gidan su suke fama d datijuwar soyyayar su abinsu gwanin Sha’awa ,su Aunty zainab anmantar d mlm komai n kuncin duniya sai Rayuwar Jin Dadi d walwala d yake ciki a lokacin …
“NAWAL an Isa gida ,kusan tare suka iso d Abban ta ,tun d taga yanayin shi d kalon d yake Mata tafahimci t kawo kuka gidan mutuwa ,Dan Haka jiki b kwari t kasa furta komai t rabe jikin mama …
Mama ma tun shigowar ta ta Gane tayi tsiyar zuwan beyi Kama d n Dadi ba ,Dan Haka t Fara tmby lpy?
NAWAL nason yin bayani ,Tana shak’ar Abban t tun fadan d y Mata take tsoron y sake yi Mata fada makamancin sa ,Dan Haka tace b komai tazo gaishe su ne !
Mama tace aa NAWAL din Abban ta ,kwana nawa d bikin ki zakice har kinzo gaishe mu?
Kafin NAWAL take komai ,Abban t y d’aga waya y Kira faruq ya amsa ,yace yazo y tafi d matar SA yanzun Nan ……faruq y saki wani killer smile y zari makulin mota y nufi gidan su NAWAL…