KUSKURE Complete Hausa Novel

NAWAL anata Kiran mutane sun sauka lpy ,anata kwasan hotuna Ana watsawa Tama manta d tanada Aure …..
Sunata tsula up din su a Dubai it’s d Faruq anata kwasan hotuna anata yawo ……
Huzzara Jin sati y cika Ana Shirin tafiya sati n 2 b mijnta d t arama Amarya hankalinta y Fara tashi …
Tun faruq n Mata karya wai matsala ala samu Akwai abinda y tsayar dashi har t fuskanci kawai hankali ze Rena Mata ,Dan Haka suke haurawa sama d shi indai sukayi waya ,wata wayar a gaban NAWAL akeyi tayita zumbura Baki Tana Dole ayi hakuri sati 2 y cika eheeeee…….namiji hmmmmm……..
Uwar gida t Gama Hawa sama ko fulawar d aka cikama yis sai Haka jiran dawowar Amarya d Ango kawai takeyi hatta yaran sun kagu suga baban su ….
Saura kwana 3 su dawo NAWAL ji take kamar Kar kwana ukun tayi wlh sunyi siyaya ,yanata kwasan luv dinshi d NAWAL Yana more dukiyar d y batar ….
Yau zasu koma iya kwanakin su y cika NAWAL badan taso b suka tatara suka nufi airport Dan komawa kasar haihuwa ……..kirjin faruq n ta luguden sanin Abin d ze tarar a gida wajen uwargida…..
NAWAL m de hankalinta n gidan tanata tunanin yanzu bataliyar yaran faruq sun halbitso gidan g uwarsu shikenan y Zo zeje y jefar d ita cikin garken iyalin shi ……
Uwargida jiran tozali d mijinta kawai takeyi Bata t Amarya ma ……
Aishatu d safwan d yaran su ,sinje gidan sabuwar maman su aunty zainab ,sun Sami kulawa ta bangarori biyu gaba daya ,ji sukayi kamar karsu dawo ,har mlm y Basu Kaya masu kyau n sawa Noor d Aishatu ,har yake musu Albishir d ze koma saudiya Dan kayanshi sun yi kasa Dan Haka zasu tafi d Saleem mijin hassana suyo order wasu ,safwan d Aishatu suka dinga Mai fatan Alkhairi d zuwa lpy d dawowa lpy …..
*Maman shaheed*????
[6/3, 7:17 AM] Mmn Shaheed: ???? *WRITING*????
BY
“`MAMAN SHAHEED“`
*KUSKURE* ????????_????????
( _’Yar Aiki ko Matar Gida_)
_shafi n saba’en d biyu_
Faruq d NAWAL an iso gida lpy ,tunda yaga yaranshi Babu Wanda yazo yamai oyoyo yasan Akwai dalilin hakan ,Dan Haka part din NAWAL y wuce yayi wanka y huta ,Yar suka danyi baccin gajiya ….
Bayan y farka Yana son zuwa ga uwargida Yana tsoron irin tashin hankalin d za’ayi a gidan Dan intamai b lalai y iya jurewa ba ,daga baya zuwa wajen la’asar yayi shahada y bar NAWAL batare d tasan inda zeje ba y doshi huzzara…..
Yayana shiga d sallama d full confidence dinshi irin mazan Nan ,d gudu Affan karamin yaron shi me shekara biyar yazo y rungume shi Yana Abba oyoyo …..
Can sauran yaran ma suka fara zuwa suna Mai oyoyo har suna bayana yadda sukayi missing dinshi ,dake yau Alhamis ce andawo dg school b islamiya me musu lesson be Zo ba skm wani uziri shiyisa duk suna gida Dan ankoma school ….
Ganin bega mum dinsu b y tmby yaran sukace Tana kitchen ,yayi ajiyar zuciya y bita kitchen din ….
Yana shiga y rungumo t ta baya Yana Mata oyoyo sarautar Mata gidan d Babu sarauta kangone ,dafatan n sameku lpy?
Duk yadda taso ta kwaci jikinta daga gareshi t kasa Dan Haka t hakura Amman hararar shi kawai takeyi ….
Da kyar t samu tamai magana 1 ,yau kwanan waye ni ko ita?
Faruq baida bakin amsawa yace ,haba momyn yara ki Bari mu huta mayi mgn inmunci Abinci girkin kinan me Dadi d nayi missing ,ta yatsune fuska hmmmm har k Gama cin n Amaryar honey moon dinne?
Yace haba ,ki Bari Mana ,karki dagamin hankali kisani cikin damuwa inacikin farin ciki gani yarana ga matana ….
Aiko t Aiko Mai d wani mugun kallo Mata ko harda kwarkwara ka Kara ….yace maida wukar Mana babu Ni babu kwarkwara nida b Dan gidan sarautaba …..
Bayan t Kamala girkin ta faruq de be samu wani sakin fuska b ko kalon mutunci Amman y makale Yana tare d yaran shi ,har t zubo Abincin t bama kowa nashi Bata bitakan dadyn su ba ,ganin ba’a zubamai b ,Affan d husna sukace momy Ina Abincin dadyn mu?
Takai Loma Tama Rasa me zatace ganin shakuwar yaran d dadyn su Bataso Susa wani Abu cikin ransu sai tace yace b yanzu zeci ba !
Kafin t rufe Baki faruq yace ,eh Haka nace d Amman yanzu yi hakuri zubomin a plate ma naci b se kindauko wani ma’adanar Abinci ba ,inci cikin yarana inayi inaba Affan Dina ko y lakuci kumatun shi y karbi cokalin Affan yayi Loma daya yace ummmmm da Dadi ….Affan yasa dariya …
Itako huzzara t Gama kuluwa Dole taje t zubo mai har d kanzo t hado Mai t birne Mai cikin Abincin karta barshi a sama ya Fara gani yayi mgn ko wani yaron nasa y gani Dan sun San bbn baya shiri d kanzon tukunya indai Abinci y Fara kanawa to Kar azubamai ,tazo t mikamai t dagwarar Mai d jug din kunun Aya ko Arziki a zubamai be ci ba ….
Y zuba kunun ayan yasha y ba Affan y kurba sukasa dariya y Fara Kai Loma yanata Santi ,sai a lokacin y tuna d NAWAL yace ummmmm barin k’oshi abina Dan n fuskanci lalacin tsiyane d NAWAL d rashin son moruwa dakyar ma inta Dora musu girki ga girkin nata bekai n huzzara dandano ba ,Dan Haka yaci gaba d Kai Loma Yana dono wajen kanzo y Kali huzzara Yana Mata kalon tuhuma ! Itama t kakeshi t mayar Mai d amsa d ido ,t lpy ne d y Mata masifa ko y bar Mata abincin Tama ,amman sulhu yake nema sai y girgiza Kai kawai y dinga ci ayaka Yana basarwa magulmaciya Kuma yaji Dadi fa ,amman y dinga kalonta Yana Mata Alama d ta kyauta abinda tamai …..
Bayan ankamala cin Abincin ,sunata Hira d yara yanaso suyi mgn Taki bashi fuska Dan Haka yaketa Hira d yaran shi kawai ,can y tashi yace Bari yace y dawo …….har yakai bakin k’ofan fita Affan yace Dady Ina zaka karka fita Dan Allah !
Mum dinsu tace hmmmm tambayeshi dai inda zeje …..
Y juyo yace b wani waje zani b my Affan Zo k rakani ,y Kama hanun Affan suka fita zuwa part din NAWAL…
Yana shiga y ganta tanata muzurai Tana cika Tana batsewa …
Ya tmby lpy? Tace k tmby Mana kazo ka ajiyeni ka tafi cikin garken iyalin ka Ni ko oho ko ? Wayar ma kasan zan iya kiranka Kabar min ita anan ka tafi ,wanan kumafa d shi zamu kwana ?
Tana kalon Affan!
Affan ne d sauri yace Ina wuni aunty ! Tace lpy ta juyar d fuska t fuskanta 1 daga cikin awakan gidanne injita d fada …
Faruq ne y zaunar d Affan y saka Mai mbc3 y bashi remote y ja NAWAL daki …
NAWAL banason hayaniya inada tsaruka a Rayuwar gidana ,karki sake gayamin mgn Mara dadin saurare ko mgn d zatasa wani yaro na cikin tunani ,ki kiyaye wanan Affan shine karamin yarona yanada yaye 5 y zama Dole inkina so na kinasan zaman lpy d zaman gidanan kizo yarana ki kaunaci abinda nake so Kuma suka fito daga tsatsona Dan banyarda wani y wulakanta min su ba kamar yadda bazan Bari inkin haifi naki Nan gaba n Bari want wulakanta min su ba ,zansasu suyi Miki biyaya kamar yadda zasuma mum dinsu den kinada damar hukunta duk Wanda y Miki badaidai b cikin su n Baki go ahead fadatace Amman fa bisa kwakwarar huja ,duk d nafi kowa sanin yarana insha ALLAH b Abinda zasu Miki nadaga rashin kunya ko gardama !
NAWAL tace,hmmm kayi amanka ka lashe ,duk wanan hura hancin Akan yaranka ne ,to naji ! Yace to abi doka azauna lpy ,kitemaka wajen kwantar min d hankali kuji dadin zama Dani …
Ze fita t dawo dashi ,wai yunwa takeji ,yace meye babu a gidan n girki ? Yace komai Akwai kawai n gajine ,yawa Kuma y Kama a samo wacce zata dinga temakamin d aiki ko ?
Yace hmmm kina nufin kina bukatar me Aiki ? Tace yauwa eh ,yace b matsala ki samo d kanki se a dinga biyanta ,ammafa ki sani ke Kika nema d kanki nidai amsa Miki kawai nayi ,be jira me zatace ba y fice yace Bari nakai Affan Zan dawo …