HAUSA NOVELKUSKURE Complete Hausa Novel

KUSKURE Complete Hausa Novel

NAWAL t samu kanta cikin mumunan faduwan gaba d furucin faruq ,sai t tuna d zamanta d Indo d safwan d’inta d suka zama Mata d miji yanzu ,hankalin ta y tashi t Lula dogon tunanin masoyinta safwan d y Mata nisa itakuma tanata dakon son shi cikin zuciya d ilayirin jikinta ….

Can wata zuciyar tace Mata ,se me Yar Aikin ki tada ai b Kuna tare d aure Miki miji ba ,Kuma t yanzun sekin samo mumuna Amman Mai tsafta Kuma yarinya karama tatsitsiya Kuma ki dinga iula d ita Kuma wacce b anan zata dinga kwana ba sanan ,ai temakone inba’a Taya me Hali Aiki b so akeyi yayi d kanshi babu ma Arzikin kenan tab rayuwa d me Aiki Dole tunda mutum ba jaki bane kawai dai ki iya takun ki ,Tabi shawarar zuciyarta t amince d seta samo me Mata wahalar gida ,…

 

Bayan faruq yakai Affan ,mum din su t Kara jadada Mai Dole y tarasu y rabamusu kwana matuk’ar yanason zaman lpy gidan Kuma itace d kwanan farko duk d anci amanar t n kusan sati 3 ….

Faruq baida zabi ganin masifar d huzzara takeyi d tijarar d takeson tayar Mai a gida shima yaga hakan zefi kowa y sani kawai ,Dan Haka yace to suje part din NAWAL badan y rage Mata girma ba sedan taga wajen kanwarta d Kuma su gujema yaran su karsuyi Abu a gabansu ,dake me nutsuwace tace to Dan ita yaranta sune future d’inta a Rayuwa Tana tatalin tarbiyar su yadda y kamata ,t yafa gyale suka tafi …..

Suna shiga b kowa a parlour ,faruq y Mata masauki a kujera ya tafi Kiran NAWAL ….

Tana daki Tana chart d kawayen hofin nata ,ashema taji shigowar su ,y karoso y labarta Mata shida uwar gida ne tazo suyi mgn d raba kwana ,t fara yatsune fuska y Fara Mata gargadi Mai kyau Kan karta sake tayi abunda ze Bata Mai Rai ,sanan fito t kananan kaya Tana bouncing komai n motsawa n jikinta ita g Amarya …..

Koda ta fito suka zauna , huzzara CE Fara gaisheta ,t amsa ,sanan faruq y koro musu jawabi y tmby su zani kwana nawa nawa ze dinga musu ,kowace Taki mgn daga karshe y raba ze dinga kwana daya a part din kowacce ,Dan Haka yau kwanan ze Fara a part din uwargida ….

NAWAL t nuna batasan wanan ba ,itako huzzara ko ajikinta ,NAWAL t Fara Shirin yimusu rashin tarbiya seda faruq y tsatsayar Mata sanan t saurara ,anan NAWAL t Kara tsanar huzzara wai sai yadda tayi d Faruq ,shima Kuma har y gama bin mgn t ko wata biyu basuyi ba?

Ganin rashin kunyar t har t farasawa huzzara na tanka Mata zasumai hayaniya Yama huzzara izinin komawa part dinta y dinga yima NAWAL ruwan bala’e daga baya y bar Mata d’akin ,ranta kamar y fito …..

 

********
Aishatu tabata kewar Abban ta d yatafi kasa Mai tsarki …….

Haka aunty zainab,tafi kowa kewa angon nata …..

 

Su twins ansamu karuwa anata fama d laulayin ciki …..

Kowa n zaune lpy musamman safwan d Aishatu sai huzna d taketa cunkusowa tsakanin su t hanyar text t zagi Aishatu d kausasan kalamai …

Shi Kuma safwan tayi t Mai kwartanci Tana nunamai yadda takeson shi ,t bala’en takura Mai ,tun basa fadama junan su yanzu har sun sanarma junan su ,g Kiran wayar safwan d takeyi babu dare Babu Rana ,tun Abun baya damun Aishatu harseda t Fara nuna kishinta akai ,safwan y dinga tsokanarta t dinga fushi ,har sukayi fada y shawo kanta d kyar d Alk’awarin baze Kara ba ….

Huzna Ana tsaka me wuya mahaifinta y Bata zabi ko t fito d miji ko y zaba Mata a dangi Dan Haka hankalinta yayi matuk’ar tashi ayanzu tanajin ko bokayene xata iyabi inde zata samu biyan bukatar t ,na Auren safwan Dan duk duniya Bata shawarar kasancewa d kowa a matsayin miji sai safwan …….

 

Aishatu ko kulin cikin tatalin d Kara janjanin safwan takeyi sun rungumi yaransu guda biyu suna ta Basu kulawa suna morema soyyayar su ……

 

NAWAL yau kwanan bacin Rai zatayi ga dare yayi babu faruq Babu alamun shi sallama sai d safe ma d y mata ta waya ya Mata ,Tana balbalin masifa y kashe wayar shi ,ta Kira yafi so nawa yaki d’auka …..

Itako huzzara ko ajikinta duk d kwana 1 , 1 d yaraba musu bemata ba ,Amman yau tasan ko banza t konama Amarya Rai Dan ,haka t kudiri ankyar yaki akan mujinta Dan t Gama fahimtar NAWAL ,t shiryama duk wani irin kishi d ita a Kan uban yaranta …..

 

Ita kuwa NAWAL ,jiran faruq takeyi sanan ita b kishin shi takeyi ba Amman seta konama huzzara ranta ….

Mlm mamman hafeez har y dawo dg saudiya Yama su Noor tsaraba sosai har safwan d su Inna d su Ammy safwan sosai y musu hidima ,d Aishatu taje Mai sannu d zuwa y basu kayansu suka taho dasu ,sosai takejin Dadi yanzu t zama cikakiyar ‘ya me ‘yanci me uban nunawa a jarida ….

Aishatu tanata cigaba d karatun ta burin safwan d ita t samu t Kamala secondary d’inta Dan jumping ze Mata n 1 year t zana waec d’inta ,yin duniya y hanata sana’ar dnkin jaka d hada takalma wai Akwai wahala sede y bude Mata shago y zuba Mata yara t dinga koya Masu ko a koya musu a wani waje su dinga yi suna siyar Mata d sunan shagonta jarinta Dan y fuskanci tanason dogaro d kanta ne…

Aishatu t amince ,cikin lokaci kankani kuwa komai y Kamala har safwan y bude Mata shagon d magiya d rogo y barta t dinga dinka wasu jakankuna d had a takalimin Dan t zuba aga sample a shagon nata ,Haka kuwa sana’a t Fara garawa yara Mata t Fara diba Tana Basi training cikin fahimta suke komai ,itama tana zuwa shagon Dan Tana kishin Mata sosai ,kowa y Goya Mata baya …..

 

Safwan ma y samu Karin girma s wajen aikinsa Dan Haka sallary y karu ya saoma Aishatu faleliyar mota ,kowa y tayata murna d farin ciki hanun ta y fada d tuki sosai d kanta take zuwa school d’inta inta ajiye Noor t Kai kanta shop dinta n dinki ,komai Yana gara Mata yadda takeso Haneef nata Kara wayo girma

 

Gidan su NAWAL ko ,tsakanin NAWAL d huzzara uban kishi ake zabgawa huzzara kuwa dake tasan takan Abin Tana cusgunama NAWAL ,Dan zaman gidan y Fara isan NAWAL ,hankalinta y tafi ga gidan safwan d’inta kawai Dan ji take d da Indo take wanan kishin d yafiye Mata kishi d wanan kwakwarariyar huzzaran ,Dan makirace tafita sanin makaman makiranci …

Ita d Bata d me Aiki huzzara ,Amman ganin andakoma NAWAL itama tace se anmata ,Amman ita datijuwa t Nemo Kuma Bata Bata girki itako NAWAL harda girki take a tatsotsiyar yarinyar ,sanan motar d yace ze siyama NAWAL be siyaba karshe y karare d canja Mata tata wacce t siya d kudinta y siyar y sai Mata sabuwa Dan a zauna lpy ,uwargida m tace see ancanja Mata tata Haka y canza Dan y zauna lpy ,NAWAL tasa masifa uwargida n kasuwanci itama zata koma aikinta ,Haka Dole y hak’ura y barta t koma ,take hura hanci wai ga ma’aikaciya ,zabga kishin su sukeyi kamar zasu cinbama kansu wuta ga kwana dayan d mijin yake musu y musu kadan masifa d kishi y Hana subari a Kara musu shima y rabu dasu …

 

Aishatu tanata karatunta Tana zuwa shop dinta wani lokacin harda Noor suke tafiya cikin kwanciyan hankali Ana ciniki a shop din Kuma Ana hada takalma d jakankuna masu kyau matane masu Aiki d zuciyar su kayan masu aminci sukeyi kusan su hudu t d’auka kowacce d kekenta , Aishatu n samun gudunawa t Abbanta d safwan ,aunty zainab na tabata nata sana’ar mlm Yana kawo Mata Kaya har cikin gida ake zuwa siya harda masu sari yanzu lokafa taci gaba har Inna ma said d gumamar saudiya takeyi Tana samun kudin batarwa g temako d take samu t ko Ina Bata d wata matsala t kudi ko wahalar rayuwa abinta farin ciki y baibayesu …..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button