KUSKURE Complete Hausa Novel

NAWAL takai karar kishiya ta d mijinta wajen mama yafi so nawa ,kulin dai mama nasiha d fadan t zauna lpy take Mata d Kuma tayi kishi Mai tsafta sanan t koyi dabaruwan zama d miji halatace ba Wanda y haramta ba ,itako batason wa’azin maman Nan ,gashi Abbanta yaki Bata fuska bare t samu t amayar Mai d matsalan gidan ta ,ga yaran shi sunki Mata Abun d zata jibgesu ko tace sun Mata lefi yarane masu Nutsuwa Kuma tun d sukasan matar dadyn suce suke girmamata suke kiranta aunty sama aunty kasa ,Dan huzzara iya tsakanin su kishin su y tsaya Bata tab’a Bari sun rainata ba Dan tarbiyar yaranta itace abar tatali abar Alfaharinta ,Amman suna zuba kishi Kam ,babu sasauci ,kissa ,makirci ,kisisina ,Amman duk nawalce keda Shan haushi ranta n matuk’ar bacci tasan huzzara t kereta a kissa …….
Abude yanata kankama Aishatu ,Ana shirye shiryen zana waec murna g shop dinta y samu karbuwa idon mutane har sarin kayan Tana bayarwa sosai suke aikin har kayan aunty Mai d’inki take karbowa t siyar Mata t Cire ribarta t tura Mata d kudinta t account ….
*Maman shaheed*????
[6/3, 7:17 AM] Mmn Shaheed: ???? *WRITING*????
BY
“`MAMAN SHAHEED“`
*KUSKURE* ????????_????????
( _’yar Aiki ko matar gida_)
_shafi n saba’en d uku_
Aishatu d safwan komai Yana tafiya cikin kwanciyar hankali ,Haneef yayi mugun wayo sosai Noor naji d k’anin ta sosai ,safwan ma Arziki nata bunkasa tare d rufin asirin ALLAH d na matar shi suna gudanar d harkokin su cikin kwanciyan hankali ,ahaka har Aishatu t zana jarabawar Gama secondary ,murna wajenta kamar tayi me har Yar waleema t hada Dan farinciki burinta y cika ,safwan ma y tayata murna ,tayi yunkurin nunamai zata cigaba d karatu y Bata hak’uri Akan t Dan dakaya tukunna ,ta Riki business dinta ,karatu ko Nan gaba zatayi Dan Haka t hakura t Kara rungumar shop d’inta d taimakon safwan d n Abbanta komai yake gara Mata Bata d wata damuwa arayuwarta ….
NAWAL ko anata fama d bakin kishi ,suna murza kishin kasa ita d huzzara ,NAWAL ji take itace Amarya Dole faruq yafi ji da ita ,shiko duk agaban wacce yake to itace best ,Dan Haka yake gwara kansu ,har ita huzzara takan nuna teananin kishi in faruq Yama NAWAL wani Abu ,Amman Bata nunawa a gaban NAWAL ,itako NAWAL a gaban huzzara take nunawa Dan Haka huzzara t fita wayo….
Yauma kamar kulin ,bikine ya samu a dangin faruq har guda biyu kuma duk Rana 1 Dan haka yace kowace taje guda 1 ,huzzara ta zabi na gidan yayar faruq ,Aiko NAWAL tace itama shi zata ,rigima taso kacame musu de dakyar faruq y sulhunta yace huzzara t barma NAWAL ,huzzara tace damne ze Mata haka Dan yafison NAWAL ,to itama Alo tsiya Alo danja shi zata sede duka su Rasa ,Amman ba’ayi yarinyar d zata shigo gidanta t juya mijinta t juyata ba ,NAWAL t dinga habaici Tana hura hanci tanajin kanta ya kumbura ,wanan abunne y kular d huzzara har t mayar Mata d martani Aiko Tada y kacame musu ,da kyar faruq y rabasu gashi a compound din gidan daga baya yace duk bazasu bikin ba ,huzzara Bataso hakaba Dan Bata d matsala d dangin mijinta tasan Dole suji lbr dalilin hanasu zuwa biki ,NAWAL ko ko,ajikin ta ,dama bason shiga dangin shi takeyi b bare taga huzzara t fita shishige musu Dan Haka kowacce t koma part dinta shi Kuma y fice y bar musu gidan…
Huzzara Bayan tayi tunani t bishi d massage n ban hakuri ,yaki reply t kirashi ,ranshi y baci sosai dasu Dan Haka yace y rantse bazasu ba ,Jin yayi rantsuwa tasan shi d kafiya d taurin Kai ,kawai t hakura tace Amman seta tura yaranta manyan sede yayi abinda zeyi ai dangin shine ……..
Aishatu tana kyautatama Inna d duk wani Wanda y temaketa ada ,Tana girmama aunty zainab tamkar uwar d ta haifeta ,Haka aunty zainab n girmama baban Aishatu d Inna ,sanan ta d’auki Aishatu tamkar yarta t cikinta ,suna zaman Amana d juna ,nawara d iyayenta hakan Yana faranta ransu sosai ….
NAWAL d huzzara kulin Al’amarin su babu sauki cikin shi ,me aikin NAWAL t Fara gajiya d halin NAWAL yarinya karama Dan Tama gudu yanzu wata ze samo Mata ,aka samo wata datijuwa itama babu girmamawa tsakanin ta d NAWAL ta hakura da aikin ,daga karshe faruq yace Mata inya Kara samo Mata me Aiki akasamu matsala daga gareta ko dg me Aiki to anyi final Dan dama shi gidan shi iyakin shi susuke komai d kansu bashi y tsara musu hakan ba susuka xabi Haka sunada me musu wanki sauran aikin gida huzzara d yaranta Mata su sujeyin kayansu sbd ita y samo me Aiki yanzu ,gashi ita har 2 sun gudu Dan Haka t rubuta t ajiye wanan shine final t zabo d kanta Dan y fuskanci babu kyakyawar fahimta d mu’amala tsakanin d d meyi Mata hidima bare sanin darajar shi ,Haka t amince badan taso ba …
Aka samo wata yare ba sosai tajejin hausa b ,ringidi ringidi t Fara Aiki Ana Bata order ance Mata yare basusan mutuncin kansu b bare ‘yanci su Dan Haka har tsawa take dokama saat itako saat Abin Yana Mata ciwo kawai hakuri takeyi Tana cewa hausa people basusan darajan mutum ba but zata madcine NAWAL soon …..
Tana Mata hidima b yabo se falasa ,Aiko ba a jimaba ,wata Rana saat t Gama aikin gida dama t shirya ko acigaba d zama ko ta hakura d aikin gashi saat meson yatace d Wasa dasu Nan part din NAWAL banu ko bera Dan Haka take Satan jiki take tafiya part din huzzara wajen yara suyi Hira d Wasa har suka Fara sabawa huzzara Bata tab’a kyamatar ta ba ,lokacin d NAWAL t gano haka shine t Dora Mata katan tsana d zagi wai suna gulmarta d huzzara Ana zuwa Ana zaginta d itako ,Dan Haka t dinga takura Mata d zagi d hanata zama a gidan in Bata Nan ,itako saat Bata fasa ba ,wata Rana NAWAL t ga saat t fito daga part din huzzara tanata murna d wasu Kaya a hannun ta ,tunda sukayi Ido 4 d NAWAL tasan yau Akwai ajiye Aiki ,Tana shiga t Sami uwar dakinta nata hucci ,saat t bude Baki zata Mata mgn taji saukan Mari a fuskan ta,t sake yinkurin mgn Karo n biyu t karajin wani ,saat tayi tamaxa t seta fuskar NAWAL t share d Mari kafin NAWAL t ajiye mamakinta saat t Kara Mata wani a dayan gefen ,saat tace “touch me and touch u” if u slap me again u will regret nawaaal or what so ever ? Enough is enough …..
NAWAL takaici d haushi wai yau Yar aikintace t mareta ? Fist time in history NAWAL t tuna d lallai Indo macece abar koyi g sauran masu Aiki ,d itace bazata ko harareta b ko zata kasheta g Aiki n tsakani d ALLAH b ganda ku Algus …..ganin dogon tunani ba shine abunyi a gabanta b ta Mike t rufe saat d duka ….
Saat t Samu t dago suka shiga fada ,NAWAL n duka saat n kirban NAWAL ,b Abinda NAWAL t d’auka jikin saat, Sema d taji wuya t Kama zagin saat Tana taje t d’auko komatsenta t bar Mata gidan t Dan ubanta Aiko saat tace “is better ,tayi ciki t hado komatsenta d Wanda huzzara t Bata duk tatara t zabgawa NAWAL wani mugun zagi t fice sai part din huzzara ,ganin inda t dosa NAWAL tace Zo Dan ubanki Arne kafiri kibar gidan gaba daya taso Kara dukanta Amman tasan saat bazata doku a wajenta b yanzu m Nishi take tayi tasan setayi jinyan jikinta ma …..
Saat tace Taki tazo ko inta Isa tazo t fitar d ita ,Kuma se anbiyata sallary ta …..
NAWAL komawa dakinta tayi t Kira faruq t zayane Mai karya d gaskia t Kuma cemai har dukanta tayi Ashe Yar dabace duk yanzu Haka jikinta warin kafirci yake t samata warinsu n rashin sallah,faruq Jin tace t duketa y dinga Mata dariyar keta ko mgn y kasa yimata NAWAL t Gama kuluwa t kashe wayarta Tana tunanin abinyi ,sai d Faruq y Gama dariya sanan y kirata Taki daga wayar har y haura …..