KUSKURE Complete Hausa Novel

Itama saat karya d gaskia t zayanema huzzara Dan t tausaya Mata ,t Kira faruq t sanar Mai d abinda yake faruwa ,yace t zauna kafin y dawo y salameta ,yaka saat taci gaba d zama a part din huzzara….
NAWAL hankalinta yaki kwanciya burinta taga saat tazo ta fice ,Kar huzzara t dauketa Aiki ,dako anyi bala’i a gidan,shiru shiru can sai g faruq y dawo Tana jira ko ze Fara shigowa wajenta taga y wuce part din huzzara takaici haushi ta Kara tsanan Auren Mai Mata da safwan dintane baze Mata hakaba Koda ace t hakura t zauna d indon a matsayin kishiyar kaddara……
Faruq n shiga ,y tmby saat yadda sukayi d uwar dakinta ,t zayane Mai kamar yadda t sayanema huzzara ,faruq Yana Gama sauraro y d’auki kudin aikinta y Bata harda n mota y salameta Tama su huzzara sallama tatafi kamar zatayi kuka wai irin sun Saba dinan …..Bayan fitarta faruq yace Banda kazanta me za’aci d aikin wanan aniyar ,huzzara tace aikin Gama y gama dai kaci girki kakuma lashe saura Dame? Yace karta sake t batamai Rai ,ganin ze sauke fushin sa akanta ,tace bani bakar zomon ba rataya akabani jeka inda ake nemanka ko gashi d ruwan dumi kayi Mata Dan saat tace min Bata saurara Mata b ta surfata kamar surfen masara ………Jin kalaman huzzara sai y saka takalumi yayi part din NAWAL Yana cewa karde gaskene t Mata duka amman har n biyata kudin aikinta …..
Itako NAWAL Tana ganin ficewar saat tace shegiya gayar arna a idi akara gaba ,Tana ganin faruq y doso part dinta t window t d sauri t koma Kan kujera t lafe kamar me jinya …..
Yana shigowa y ganta kwance ,yace wai jikin nne ko resteling din d kukayi d saat ne? Zeyi dariya ganin Tana tashi d kyar y fasa ,tace wlh shegiyan yarinyar Nan me Kashi daya ALLAH yasa Bata samin virus ba kokuwa tayi Dani fa?
Faruq yace wai tayaya aka somo ne ?,Yana Mata dariya kasa kasa…
NAWAL t bashi lbr karya d gaskiya ,yace to masu Aiki Basu karbeta b ko itace Bata karbe suba Dan Haka suyi hakuri d junan su su hakura ,tace ai Dole na ,y dinga Mata sannu Yana dariya yaga taji jiki ,…….
Bayan saat tayi sati d tafiya ,NAWAL za’aje Aiki ta duba cikin inda take ajiye dankunayenta d sarkokinta zata saka taga anmata d’auki dadaya a ciki Koda t laluba d kyau b wani zoben zinarenta d dankunen shi Dana baida sarka Dan Bata damu d saka sarka b ,Aiko t kana zare Ido ,duban duniya b wasu Yan kunayenta d na zinaren d zoben sama d kasa b inda Bata duba ba Aiko tace to wlh saat ce t sace Mata Dan Haka se doccas t nemota dama t hanyarta t Santa har t hadasu ,atake t kirata a awaya ma t sanar Mata , doccas tace Aiko wlh itana batasanta b kawartace ake Mata safarar su take rabasu Aiki zuwa Abuja Dan dakyar tayi fytin aka Bata saat din t kawo Mata ,Amman Bari taji ko t koma wajenta a waya ,NAWAL tace ayi maza maza …..
Koda docas t Kira kawar tata tace saat batazo b batasan tabar gidan aikin bama ,indai ko batacan t gudu kyauyen su Kuma wlh batasan kyauyen su b batasan kowa nata ba ,Aiko cikin docaas y duru ruwa tasan tijarar NAWAL ,Koda docass t sanar m NAWAL ,cewa tayi wlh bazata Sabu ba sesun nemota gata Nan ma zuwa yanzun Nan Ayi duk wacce za’ayi …..
NAWAL t figi mota sai gidan doccas sukaje can gidan kawar ,yin duniya tace wlh batasanta b d komai akanta yarinyar d kanta t kawo kanta Kuma Basu taba samun barauniya irin saat b ,NAWAL t nemi t birkice musu d kyar suka Mata kyaryar za’a bincika ,tace to wlh kwana 3 ta basu Adawo Mata d kayanta inba Haka b Akwai tashin hankali a gaba …..
Ganin NAWAL nata masifar anmata sata ,faruq ya dinga Mata fada Kan t kwantar d hankalinta ,tace to y biyata in yanaso t kwantar d hankalin ta ,yace Bata Isa b Kar t kwantar d hankalin t tashe shi tsaye kanar bishiya uban wayace t kawota batasan komai akanta ba maganin ta kenan ALLAH y Kara ,Aiko NAWAL t dinga masifa harda cewa faruq Dan bakin cikin tane dama t sani ,karshe Jin yadda take jifanshi d wasu kalaman rashin tarbiya y zazabga Mata Mari har 2 yace taje gida Kuma a koya Mata kyakyawar magana tare d sanin dabarun sarafa gidan Aure ……
NAWAL tace kasakeni kake nufi ko me faruq ? “yace nidai nace kije ki koyo ,y fice y barta a cikin gidan ……
NAWAL kuka tasa Mai tsuma Rai tana tunanin safwan Tana cewa tunda safwan y rabu d ita wayena baze rabu d ita ba ,wayo safwan kadawo gareni dangirman ALLAH muci gaba da Rayuwa cikin Aminci n yadda wlh Koda indon zan zauna a matsayin kishiyar kaddara ….
Can ,zuciyarta tace ,shirmen me kikeyi NAWAL? Kina gidan wani kina tunanin wani ? Safwan fa baya take Kuma mijin watane! Faruq Kuma bece y sakeki ba Kuma kinmanta yace b saki a tsarin Auren shi saidai ata zama tare iya wuya?
Aiko Tana Jin wanan tunin d zuciyar ta t Mata t tashi ta shiga daki t hado kayanta a trolly tace wlh senabar gidan sede y biyoni d takardata dama n gama gajiya d tuggun matarka d munafurcin ka ……
Bata tsaya ko Ina ba ita d motar t se gidan mama ….
Mama n jin sallamar t seda gabanta y Fadi ,tayi Addu’a t amsa ,ta shigo suka gaisa ….
Ganin NAWAL tayi shiru Mama tace lpy, NAWAL tafara mgn dama faruq ne zeyi tafiya shine n rokeshi y barni nazo ba kwana biyu anan!
Mama tace ,hmmmm NAWAL nifa n haifeki b ke Kika haifeni ba ,hadani d Faruq din awaya,NAWAL t Ciro wayarta kamar gaske y Kira wai wayar Taki tafiya ,mama tace mikomin tawa wayar maybe network ne ,Jin asirinta ze tonu ,NAWAL tace Dan ALLAH karta kirashi …
Sai mama tace ok abinda Kika Mana Akan safwan shine tarihi zai maimaita kanshi?
NAWAL tasa kuka tace ,mama wlh tsaya kiji duk abinda y faru inda nakeda gaskia ki fada inda bani d itama ki fada zan d’auka wlh ….
NAWAL t gayama mama duk Abinda y faru ,mama tace to Ina gaskia Taki a cikin duk bayanan ki ,nafarko son jiki d son hutu su sukajawo Miki matsala sanan mijinki haushi yaji y Miki fada ,kekuma Rasa kunya beran tanka Kika rama ,yaji haushi y koroki gida Kuma yayi gaskia aduk abubuwan d yace a koya Miki Dan duk Baki nuna kinada su ba a aikace *KUSKURE* shi be kamata yace kizo gida ba duk d kowa d irin halin shi ……
NAWAL n kuka sosai mama na Mata fada Tana me jin zafin abinda ta aikata tun gidan safwan zuwa gidan Faruq, ran mama yayi matuk’ar bacci d NAWAL sosai Dan Haka Mana t sanarma Abbanta duk abinda y faru shima y dinga Mata masifa tun a wayar ,Bayan y dawo gidana y dinga Mata masifa Yana Mata fada t inda yake shiga b t Nan yake fita ba ,mama ko tsahar bacin Rai har jiri ta dinga yi t Fara gani tuhu tuhu ,ganin Kar Abin y zamar Mata babbar matsala ,tacema baba zata asibiti ganin Likita ,b yadda NAWAL batayi b Akan t dubata mama tace Bataso ,Abban need kanshi y dauketa ymzasu tafi NAWAL t biyosu mama tace t koma inba so takeyi t karasa taba ,t yafe rakiyar tata ,NAWAL kuka ,Abban yace t kyauta taga abinda t janyo seta zauna Tama kanenta girki kafin su taso a makaranta ,NAWAL jiki b kwari t koma tanata kuka d tunanin halin d tasa mama ciki…..
Bayan sunje asibiti har kwanciyan gagawa akaba mama wait samu hutu d bacci Akan sai dare za’a salameta anbata alurai d magungunan ,Abba ko gida be koma ba restaurant yaje y siyo Mata Abinci d Abin Sha ,y Kira NAWAL y dinga Mata fada Akan halin d mama take ciki ,ta bashi hakuri Akan zatazo yace Sam kartazo inbaso take t Bata musu al’amari ba ,Haka NAWAL t hakura gashi tanason ganin yanayin maman ta ,NAWAL ko Abincin t kasa ci kannenta t dafana t zuba musu ko Loma daya t kasa ….