KUSKURE Complete Hausa Novel

Gidan Faruq ko tunda huzzara t fahimci NAWAL Bata gidan tayi tunanin ko tayi yaji ko sun Sami sabani Dan Haka hankalinta kwance take tarairayar mijinta Kuma batace Mai ufan ba akanta …shima bece Mata ba …..
NAWAL damuwa t dameta har dare babu Abba babbu mama ko t kirasu a waya basa d’agawa ?
Masu binciken kyauyen su saat NE suka kirata Akan haryanzu shiru babu lbr kyauyen ,t balbakesu d jaraba d masifa ita b saat ce a gabanta ba yanzu ,ta kashe wayar ,t citaba d tunanin ta d tasaba yanzu …….
Can Bayan karfe goma n dare sai g mama d Abba ,Aiko d d gudu kannen NAWAL har ita suka dinga ma mama sannu har NAWAL din mama nata musu yaken karfin Hali ,Bayan sun shigo parlour tasamu ta huta suka dinga Mata y jiki ? T amsa d sauki suka Mata ALLAH y Kara sauki t ansa Amin ,Abba y tafi d’akin shi Don watsa yasha jinya ,Bayan y fito yaga mama nata karfin halin Hira d iyalanta yace su barta Haka taje ta kwanta t huta dare yayi ,t tafi ta kwanta NAWAL t gyara komai itama t shige daki ta tafi kwanan tunanin abinyi atareta ………
NAWAL kwabata 4 suna zaman doya d manja ,ita kanta batajin dadin zaman gidan ,Abban m y gaji d ganinta a gidan Dan Haka y Kira faruq y tmby shi dalilin zuwan NAWAL din gida …
Faruq y fada Mai duk rashin kunyar d tamai ,yace Amman zata iya dawowa dakinta ko ayanzu Abba , Abban yace ba wata matsala ko? Faruq yace Babu ,Abba yace to gobe zata dawo ,faruq yace ALLAH y nuna Mana goben ,sukayi sallama ….
..
Huzzara badan taso b faruq y amince NAWAL zata dawo ranta y matuk’ar bacci ….
NAWAL lokacin d Abba yace tashirya gone t koma gidanta matuk’ar y Isa d ita inba hakaba ze Mata abinda be taba Mata ba ,cikin NAWAL y duru ruwa yau g Komen rashin ‘yanci d gata baze Zo y bani hakuri b Ni zankoma niiadai zikau nasan mama ko zan mutu bazata rakani ba suko wa”Yan shegun kawayen nawa Sena musu yaji n kwana biyu tunda aka cuceni dasu aka bani fasa gurbin Yar Aiki barauniya ……
NAWAL taci kuka kamar ranta ze fita ,azuciyarta tace Dana gidan Faruq akace t koma d ko akafane zata iya komawa ,amman gidan wanan garken yaran harda Mara mutuncin matar Nan tasa d Bata ganin kowa d gashi ,wlh abba be kyauta min ba d ya amince ba ,to wlh senasa belt din kin saurarana duk Wanda y kusantoni Ni nama gaji d Auren faruq din wlh ,Auren kaddara Auren rashin so…… taci kukanta ta shirya kayanta cikin jakar d tazo d ita…….
Washe gari Abba bebar gidan ba seda y tabatar NAWAL tabar gidan ,NAWAL nataba mama hakuri mama tace bakomai kiyi zaman biyaya shine Zaki faranta min ,ko wani fadan kirki Bata Mata b tunda taga intanata fita yakeyi t dayan kunnen …..
Safawan yau yasa Aishatu cikin matsanaicin farin ciki ,Dan y biya Mata ummarah zasu tafi tare ,be sanar Mata ba seda ya gama komai sai abinda ba’arasa b Wanda Dole t sani shine yanzu t sani ,murna t sanarma Inna ,Abbanta,iyayen nawara,d nawaran,Yan uwa d abokan Arziki antayata murna d farin ciki sosai har su Ammy sunji Dadi d su twins Dan Haka za’a yaye Haneef be Isa yayen ba Amman Babu abinda bayaci Kuma Yana yawon shi Dan Haka aunty zainab tace abarmata shi ,Noor Kuma tace zata gidan Ammy wajen Janna …..
Safwan yasa Aishatu cikin farinciki ,harda masoyanta ,sun masa addu’a sosai kuwa ,itama t nunamai farincikin ta ta hanyoyi da dama cikin salo d gwanancewa ,shima yayi ninkaya cikin ruwan kokin farincikin d matarshi y afkashi ,sun shayar d junan su zumar soyyayar irin t ma’aurata ,tafiyar tasu t gabato har ankai Haneef itana Noor ankaita gidan Ammy daga ango safwan sai Amarya Aishatu agidan kafin su daga zuwa kasa Mai tsarki………
*Maman shaheed*????
[6/3, 7:17 AM] Mmn Shaheed: ???? *WRITING*????
BY
“`MAMAN SHAHEED“`
*KUSKURE* ????????_????????
( _’Yar Aiki Ko Matar Gida_)
_shafi n saba’en d hudu_
Lokaci yayi n tafiyar Aishatu d safwan kasa Mai tsarki sun hatama komai ,Abbanta y kwatanta Mata duk wajen abokanen Arzikin shi d masu Mata d marasa Mata acan ,Dan Haka duk sungama yima kowa sallama Yan uwa d abokanen arziki ,kowa y musu fatan ibada karbabiya d dawowa lpy …
Washegari kuwa jiginsu y d’aga sai kasa Mai tsarki Mai dubun daraja ………
Huzna Ana cikin wani yanayi n matsanaicin tashin hankali Akan zabin d mahaifinta y Mata na miji Dan abokin shi sakamakon kin fito d miji d tayi cikin sati 4 har y Mata zabi ,Dan Haka ranta y baci duniya tai Mata kunci Jitake kamar t gudu kowa y huta in aka nemeta aka Rasa ahakura a tunanin ta ,Aiko cikin dare t Gama had a kayanta t shirya tsaf gari n Fara wayewa ta gudu t bar gidan sai Tasha ……..
Hankali mamanta d Abban t ya gama tashi musamman Abbanta sanan ranshi y bacci Akan Abin da tayi ,Yana Nan Akan bakanshi Kuma n aurar d ita g yahuza ……
NAWAL d huzzara anata murza bakin kishi tunda NAWAL t dawo komai y Kara girmama ,d Gaya d nuna Isa NAWAL zata Kira yaran huzzara t aikesu waje siyo Mata wani Abun alhalin ko uwarsu Bata aikensu wajen ,Dan Kar a zauna lpy itama t tsiri Aiken su Dan Suki zuwa t hukunta su ….
Uwar d tagaji tace su Dena zuwa Aiken Kar abbansu y gansu watarana Dan bayaso ake aikensu waje ,Aiko duk Randa NAWAL t aikesu sukaki zuwa sai hukunci harda duka d zagi ,uwasu daga bazata iya jurewa ba t Fara mayarma d NAWAL ,har fada y kacame musu ,Ana Haka Yar me gida y dawo y samu an hautsine anmayar Mai d gida filin kaci uwaka kaci ubanka Dan Haka t balbalesu d masifa ,huzzara tayi shiru NAWAL t dinga mayarmai Dan ji take kamar akan Kaya take acikin gidan t Gama gajiya d gidan d Faruq din ,be kulata b seda y ganajin ba’asin abinda y hadasu daga bakin huzzara sanan y yanke hukunci Akan karwanda y Kara Aiken Mai yara waje ko uwarsu ko ita NAWAL din ,dokarsa ce Wanda y tsalake ze gamu d fishin sa ,NAWAL Fara surutu dama ai yasan angama dashi mijin kantace Akan t Aiki awakin gidan shine za’a Mata Haka !
Aiko huzzara tace kiga awakai a cikin ki d yaran d Zaki Haifa Dan mutum yafi karfin akirashi d dabba ,Aiko agaban faruq din suka sake cutewa seda y Mari kowacce sanan suka shiga hankalin su ,ran huzzara y gama baci faruq betaba ko zungureta b bare Mari ,amman yau akan NAWAL harda marinta setasan duk yadda tayi t fitar d NAWAL daga gidan ta ..
NAWAL ma tace yanzu t Fara saka wandon rashin sasauci d huzzara d yaranta harma faruq din Dan y gama gundurar ta ..
Haka zama y dinga wakana tsakanin su Mara Dadi ,sai zagi d habaici ,ita huzzara iya Kan NAWAL take tsayawa d lamarinta Kuma Bata barin yaranta su shiga fadansu ,Amman ita NAWAL har faruq Bata kyale b girki sai taga dama shiko inbata bashi b y gudu wajen uwar gida yaci Yana Mata dadin Baki ,itako t cikamai tumbin sa hankalinta kwance ,itako NAWAL ko ajikinta ko mgn y gayamata sai ta mayar Mai babu tatausan lafazi Sam tsakanin su gashi yanzu y rage sakar mata kudi sosai Dan Haka take shuka tsiyarta son ranta …
Zaman gidan faruq yama NAWAL zafi ,baya bi takanta itama Bata but takan shi ga takaicin huzzara d yadda take tarairaiyar faruq ko agaban NAWAL wani salon kirsa d t fito dashi ,itako NAWAL Tana ganin abinda ka damu dashi shikake tatali b Wanda dashi d oho duk daya ba ,ji take zaman su Abba d mama takeyi a gidan d tuni tayi meyiwuwa t bar gidan ….
Kulin rigimar gidan su NAWAL Bata karewa ,makirci huzzara take gabzama NAWAL sosai ,NAWAL ta kudiri aniyar cin uwarta Koda tsiya ko d arziki ,wani gagarumin fada d huzzara t hadama faruq shine t hada Yan kudadenta ta canjama kanta mota ,hakan y zama fitina tsakanin faruq d NAWAL ,ita Sam faruq ne y canja Mata duk yadda yaso fahimtar d nawal Taki fahimta Dan Haka ,faruq y dinga zazaga musu ruwan masifa d bala’e a gidan seda t shafi kowa yace baze Kara canjama kowa motaba sede kowace t siya d kudin ta daga yanzu ,sosai yayi fushi dasu hankalin huzzara ba karamin tashi yayi b seda tayi nadamar fitinar d ta had’a ,itako NAWAL ko ajikinta ….