HAUSA NOVELKUSKURE Complete Hausa Novel

KUSKURE Complete Hausa Novel

********
Aishatu d safwan ansauka akasa Mai tsarki ankira ‘yan uwa duk ansanar musu ,ibadarsu suke gabatarwa hikan ,sosai suke Jin dad’in yanayin sunayi suna kewan yaransu …..

 

“””””””””
Huzna dai har yau Babu ita Babu lbr t ,ta nemi number safwan yafi so nawa Bata samu hankalinta b k’aramin tashi yayi ba ,Dan taso kwantar d Kaine t bashi hakuri Akan y aureta ko ta tafi yawon duniya ,gashi t Rasa shi ,Tana gidan wata kawarta ,ganin Bata d niyar tafiya har anci sati ,mahaifiyar kawar t gano cewar gudu tayi Dan za’a aurar d ita ga wani ,shine mahaifiyar kawar tayita Mata nasiha d fada ,ganin inba barin gidan tayi ma mahaifiyar kawar tata bazata kyaketa d wa’azinta b ,sai t nuna Mata ta yadda zata koma Kuma tayi nadama afili …

Har Ammy su safwan ankira ansanar Mata d abinda yake wakana ,hankalinta y tashi first time in history d yarinya t gudu a dangin su Akan za’a aurar d ita se yanzu d huzna t kafa musu tarihi ,Ammy t sanar musu wlh batazo ba ,hankalin mamanta y Kara tashi ,babanta ko ko ajikin shi Kuna Yana Nan Kan bakan shi …

Huzna dai tabar gidan su kawarta a zata koma gida t karbi zabin Abban ta ,daga can Bata zame ko inaba sai gidan Ammy Dan zuwa ga safwan ayita t kare ….

Koda t karaso Ammy murna ,Bayan t huta Ammy t rufeta d fada d nasiha daga bayana harda rarashi ,huzna aka dinga kuka ,Noor ce taho d gudu Tana Ammy g dadyna ze gaishe ki d waya a hannun ta Janna n biye d ita,d sauri Ammy t karba t Fara Mai kirarin d takemai ,bakin larabawan saudiya ,Wanda suiaje gaida manzon tsira ,kusha almarai kuci shinkafa kaza ,y kasa Mai tsarkin?

Yabata amsa d lpy ,tace Ina tartawa ? Yace gata kugaisa , Aishatu t karbi waya cikin girmamawa ta gaishe d Ammy ,sun jima suna Hira d Ammy d su Janna daga karshe Ammy tace ma safwan g huzna m tazo gata kugaisa ,yin duniya huzana kuka ga takaici g bacin Rai duk sun hade Mata Taki karban waya ,dama shi adole ze gaisa d ita ,sai cemai tayi huznan m ta tashi ,Dan Haka t kashe wayar ,hakan Yama safwan Dadi d Aishatu ,dama har t Fara kishin za’aji Mata muryar kishi Dan ayanzu kishin safwan takeyi kamar me Ada can d take tausayin NAWAL har Tana ganin zata iya Bari safwan y dawo d ita su zauna kodan su Noor ,Amman ayanzu Tana ganin ko amafarki hakan baze yiwuba ji take safwan natane ita kadai ,itana tashice shi kadai ….

Huzana kuka babu kakautawa abinda tazowa ya tsere Mata gashi bikinta saura kwana 10 ,gashi tasan yanzu Dole iyayenta sunan inda take ,shikenan kashinta y gama bushewa ,asirinta y tonu Auren huzaifa Dole agareta ,gashi Tana ganin t Rasa safwan kenan rasawa t har abada ,kukanta y canja salo harda shasheka tun Ammy n rarashi har t hakura t barta tayi Mai isarta ….

Ammy t sanar d mahaifan huzna tazo gidanta jiya ,Dan Haka d kanta zata dawo d ita har gidan d kanta sai Ayi bikin ,hakan y musu Dadi sosai ….

Huzna tasa damuwa aranta gashi Taki sanarma d kowa tasan Kota sanar musu babu abinda zasuyi akai ,Dan Haka ta Adana son safwan d damuwa t ajiye a zuciyarta ……

 

Lokaci nayi Ammy t shirya suka rankaya sai garin su huzna Basu tsaya ki Ina b sai gidan iyayenta t damka musu ita, Janna d Noor sai murna suke sunzo bikin huzna ,itako huzna kular d ita sukeyi …

Bayan safwan y Kira Ammy ,Ammy take sanar Mai sunzo bikin huzna b k’aramin Dadi yajiba y rabu d jarabar t ,har cewa yayi a bashi ita y Mata murna ,d kyar t karbi wayar shina Dan tayi kewan muryar sane ,Tana Jin muryarsa komai y rikice mata ,y dinga Mata fatan samun zaman lpy kamar yadda yake zaune lpy d Aishatu ,y tada taba ranta Amman sauraron muryar say hanata Jin haushin kalaman shi ,d kyar t iya mayar Mai d amsa cikin kuka ,yazata kukan amarci ne y dinga rarashin ta har y Dan kwantar Mata d hankali ,y kashe wayar y barta d tunani ….

 

An d’aura Auren huzna ,ansha shagali itadai babu walwala sosai magaifinta d kanshi y kaita gidan angonta tare d gargadi Mai tsanani Akan zaman aurenta ,sanan y umarci duk Wanda zeje gidan yaje daga baya ,huzna ansha bacin Rai d kuka bataga want a gidanta sai washe gari …..

Bayan angama biki Ammy taje d aunty balaraba suka dingamata fada d nasiha d bata hakuri ,basu bar gidan b sai d tad’an saki ranta sanan ….

Washe gari kowa y watse ,masu komawa garuruwansu nayi masu komawa gidansu nayi …..

Su safwan an gatama ibada angama tsaraba iya tsara ,abokanen Abban Aishatu suncika su safwan d Aishatu d tsaraba sun Sami tarba Mai kyau , Aishatu na waya d Abbanta sosai ,har suka Fara Shirin dawowa …..

Ayau su safwan suka dawo daga kasa Mai tsarki cike d kewar kasar suka dawo ….

Bayan sun wuce gidan su ,sun kwana sun huta ,washe gari suka Fara ziyara zuwa gidajen su Ammy ,dasu Inna d su aunty zainab ,murna kowa yakeyi inya gansu ….

NAWAL lbr yazo Mata ai safwan d Aishatu Indo Mai aikinta ada ,suje kasa Mai tsarki sun dawo ,bacin Rai d takaici suka turnike NAWAL ,takara jin haushin kanta d yanzu itace t ketate hazo zuwa kasa Mai tsarki,Jin wanan y tayar Mata d tsohon tsumin ta najin son safwan d t hakura t koma kafin Auren faruq d yanzu itace next zuwa saudiyan Amman yanzu gashi Tana kanta anbarta d zuwa wata Yar Dubai d yanzu y zama tarihi kamarma batajeba ,itafa babu wani namji Bayan safwan aduniya …..

NAWAL anacigaba d katanbatar uwar barai tsakaninata d huzzara , kowacce na nuna Abu Akan faruq ne y Mata Kuma karyane itata siya d kudinta Dan yanzu y rage Masu bisha ,Dan Haka kowa ta yadda ze sakama Dan uwanshi bacin Rai yakeyi ,Haka suke gwabaza nasu kishin duk d nawal Bata yadda tanason faruq ba ……

Su noor Basu dawo gidan su ba har na tsahon sati 4 alokacin d ake tsaka d cin amarcin d baya karewa irin nasu safwan d Aishatu sa ,su Noor d haneef n Shirin dawowa ,wani laulayi y taso ma Aishatu ,Koda suka ziyarci asibiti aka tabatar musu d samuwar ciki na satikai ,safwan y tabatar d Dan saudiya y bayana ,Dan wanan dancan ne b Dan 9ja ba ,Aiko kulawa tatali y Kara ninkamata ,yanajin Dadi itako duk taji Abun wani iri ,wai taso Haneef sai y shekara kamar biyar kafin tamai k’ani ,sai d safwan y dinga karfafamata gwaiwa sanan tad’an saki ranta ta rungumi Dan saudiyanta………

*Maman shaheed*????
[6/3, 7:17 AM] Mmn Shaheed: ???? *WRITING*????

 

*ROMANTIC WRITER’S ASSOCIATION*????

Thanks
BY
“`MAMAN SHAHEED“`

 

 

*KUSKURE* ????????‍_????????
( _’Yar Aiki Ko Matar Gida_)

 

_shafi n saba’en d biyar_

 

Aishatu d safwan suna zamansu n Amana d gaskiya ,Tana fama d renon cikin kinta jariri tare d taimakon mijinta safwan ,Tana samu kulawa har tawajen su aunty zainab Bata rabo d Aiko Mata d kayan kwadayi na masu ciki har Inna …..

 

********
NAWAL anata buga kishi da huzzara babu Mai sasautama wani ,NAWAL duk haushi y isheta duk ta yadda t bilo akan yara su hadasu Abu y faskara ,Dan Haka t tsiri Aiken yaran huzzara waje siyo Mata katin waya ko wani Abu Mara Amfani Dan dai su bijire tace zata hukuntasu ran uwarsu ya sosu haka takeso …..

Ranar t kira Yar huzzara ta aiketa siyo wai brush awani kanti a Bayan layin unguwar Aiko ,tsautsayi me mashin y kusa bige yarinyar yadan kuskureta tabige kadan Amman b sosai ba ,me mashin din har gida y kawo ta Dan y bada hakuri ,Koda NAWAL ta fito me mashin y labarta Mata duk yadda akayi” sai cewa tayi Allah y kiyaye gaba ,zata juya huzzara ta fito ta Fara masifa Tana cemata karta Kara Aiken Mata yara Dan ko ubansu be aikesu waje ba bare wata banza ,Aiko NAWAL tace uwartace banza a gida me dattin dankwali ,Aiko fada y kacame musu sosai suke gwabza shi …..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button