HAUSA NOVELKUSKURE Complete Hausa Novel

KUSKURE Complete Hausa Novel

Hankalin t nakan huzna Dan t kamata so 2 Tana kalle Mata miji , tanaso t gano shin kallon nasa take yi ? Kuma d wacce manufa take kallon nasa (sai kije ki Nemo amsa ga mmn Aslam d meelat zasu tayaki gano amsar lol)

Safwan be bar wajen break d’in ba seda y cika tunbin sa d girkin Indo Mai dad’i ,sanan y Sha Hira d k’annen sa ,huzna na tsomo baki tanayi Tana Mai wani kalo Mai cike da fassara ..

Bayan y gama y tashi y koma room d’in sa dan Kamala Shirin sa n fita dg gidan Dan da beyi niyar zuwa office ba sbd Akwai Abin d zasuyi d Yaya Ahmad (ago) Amman kasancewa ankira shi anason ganin shi ,haka y ce bari yaje office d’in kafin y je wajen yaya Ahmad d’in ….

 

Suma su twins sun kamala ,sun koma palour sunata Hira masu latsa waya nayi , itama huzna chart d’in takeyi …

Ita ko mommy su Noor ,Tana tare d megidan ta ,Yana shiryawa , cike d nishad’i yau har Tana cewa kaza ze saka sai yafi kyau , still ta sake ware Mai kayan da ze saka da yamma (readers bafa haka takemai abaya ba fa duk wanan Dan za a shiga sha’anin biki ne) Kar a Raina Mata miji Dan haka y fara samun kulawa t mussaman tun dg yau ….

Y gama Shirin sa tsaf ,ta gyara shi t feshe shi d turaruka masu dad’in kamshi ,har wani white powder ta shafa Mai ,face d’in shi yayi very soft and clean ,yayi kyau dama Mai kyau d’inne…

Atare suka fito , hannun su rike d na juna ,shi kanshi yasan yau ankula dashi Ana tarairaiya shi yadda ransa yake so ….

Cikin takun cikakun masoya masu so d k’aunan junan su ke taku har palour inda ze sada shi d k’ofan fita compound d’in gdn ……

Ba Wanda y fara sanin sun fito zuwa palour sai ,huzna da tuni sasanyan kamshin turaren SAFWAN y tsegunta Mata fitowar shi …

Bata Bari kamshin y gama tsegunta Mata shi d’inne ba ,kawai t d’ago asukwane dan kallon sa , 2eyes sukayi d shi d NAWAL hannun su rike d na juna kamar za a kwace Mata shi …..

Nan zuciyar huzna ta soyu d ganin hakan (kuji mun kamar mijin ta) Dan haka Mai d kalon ta tayi g wayar ta badan taso hakan ba sedan shine zefi Mata alokacin …

Suhaima CE ta fara mgn cikin ladabi ,laa Yaya badai ka rigamu Shirin bikin ba?

Cikin kulawa d so irin na ‘yan uwan taka yace , ahaba Shirin biki ai sai Mata mu sadai mu shirya yadda komai zai tafi daidai ,Amman biki ai n Mata ne …

Asmy tasa dariya tace hakane kam Yaya safwan, momy su Noor tace kaide fad’i gaskia wajen bikin zaka Tana Mai wani kallo Mai cike da ma’anoni.,…

Huzna ko ji tayi kamar t bar gurin , har sai d Yaya safwan d’in y gama mgn dasu twins sanan y kalli huzna yace sister y ba magana ne ko muna fad’a ne?Yana dariya Yana rike d hannun matar shi.

Cikin jin kunya d tunanin Kar aharbo jirgin ta (na kishi ba) ta wayen ce tace la ya s wlh wani group ne suka d’auke min hankali na , kafin yayi mgana, tuni momyn su Noor ta karbe maganar d cewa ba dole ba , adaiyi hankali d shiga GROUPS na media Dan ……

Bata k’arasa ba shima ,ya shiga maganar Yana cewa kwarai kuwa ku d’inga kiyayewa Dan Allah ! “then u have to b very very careful with social media ,Akan groups , d’nt trust any body , most especially ku Mata d baku da wuyan yadda d junan ku , kuna cewa wai sabo d amintaka ,rayuwa yanzu t zama Abin d ta zama sai Kuna kiyayewa , in kun kiyaye Allah zai taimakeku, Dan haka kusan inda zaku dinga shiga a wayoyin ku gaba d’ayan ku , Allah y kare Mana ku , suka amsa d Ameen gaba d’ayan su Banda huzna ……

A mind d’in ta cewa take wai me Yaya y d’aukeni yarinya ko me? Ni bansan daidai ba kenan d har ze tsaya Yana min wani wa’azine ko fad’ane ohon Masa yazo Ni ze katsemin farin ciki daa nagan shi har na fara samun peace of mind ,Amman yazo ze dis conecting moon Ina kawai …..

Dan fushi ma ko kalon sa Bata k’arayi ba har y musu sallama y bar palour tare d rakiyar momyn su Noor (yau de kamar gaske) dafa b a rakashi some times ma Tana rigashi barin gd ….

Bayan wasu awani ,Indo t gama gyara ko Ina d komai na gdn tare d taimakon su twins har su suhaima Banda HUZNA D NAWAL (kodai ajin su daya ne arayuwa) oho bamu sani ba dai ,komai ya zama very neat and clean , Dan har sun Fara Shirin barin gdn wai zasu Fara biyawa t gdn Ammy su gaisa d jama’ar gdn kafin daga can su wuce wajen d za a gabatar d shagalin kamun bikin YA AHMAD D AMARTAY SA SUFAYYA…..

“`nima Ina sonku fiye d yadda kukeson novel dinan musamman kawayen NAWAL“`

“`ina ganin comments DINKU Ina godia d Jin Dadi d yabawa d kulawa matuka ,Allah y barmu tare iya wuya“`????????????

 

 

*Maman shaheed*
[12/28, 7:00 PM] First Lady????: ???? *WRITING*????

 

“`BY MAMAN SHAHEED“`

 

*KUSKURE* ????????‍♀_????????
( _’yar Aiki ko matar gida_)

_shafi na bakwai_

 

Cikin himma d zafin Rai NAWAL ta k’araso Dining d’in Tana k’ebe baki Tana meye haka ? Huzna ?

Huzna cikin rawar jiki d borin kunya hannu n rawa t ajiye spoon d’in d ta d’auka zata ciyar d mijin wata (karfin Hali ) ko d yake d’an uwanta ne uhunn.

NAWAL ,ce ta zauna kusa dashi Tana tu’ajabin me huzna take nufi ? Ko da yake haka takema yayun ta n gd , Koda yake Naga Bata gaji wani tarbiya ba Abin d yafi haka ma zata iya, Tana cikin tunanin ne?

Huzna tace Yaya S aci girki lpy , Dan NAWAL batasan HUZNA t bar wajen ba ,t Lula duniyar Nemo mafita , …

Safwan d’in nee y dawo d iya duniyar sa da cewa , dear kin yi sallah kuwa ,Yana mgn Yana lomar Abinci ….

Sai asanan t tuna cewa Ashe sallah zatayi , cikin zuciyan shi Yana Mata dariya Yana sake yaba so d k’aunan dake tsakanin su, yana tunanin dama Tana kishin shi haka?

Aiko indai hakane , y zama dole duk wasu hidimomin d mace zatama mijin ta d ta sakema Indo y kamata t dawo dashi kanta tasan cewa aikin tane bana me Aiki ba …

Dan haka Nemo mafita na gare shi ,Dan yaga Bata d niyan canjawa sai yayi d gaske ….

,Itako momyn su Noor d kunya ta tashi Tana wlh t sha’afane ,atunanin ta be gano zallah masifafen kishi bane y mantar d ita ibadar d zatayi ba ,Dan haka y barta aka tafi ahaka kawai .

Taje t d’auki hijab akan kujera t tafi gabatar d sallah ..

Huzna ko komawa tayi ,cikin su twins sunata Hira Amman ita tanata aikin tunani d fargaban d NAWAL t kamata Tana b Yaya safwan Abinci f ! Can Kuma tace to meye d’an uwanane ai d ba Abin d ze faru , Amman f yanzu har gabana sai d ya fad’i nazaci zata min hargagi ,da na fito Mata d manufata azahiri kuwa sadai komai y faru ,…,tanata aikin sak’e sak’e cikin zuciya, su suhaima nata tsara Abin d ze faru gobe wajen kamu …

Sai d dare y farayi sanan suka tashi suka tafi room d’in d NAWAL ta Basu Dan su kwanta , Nan ma hirar suka dasa , nidai warewa nayi Nima bansan yaushe suka kwanta ba …

 

“`Washe gari “`tun asuba Indo t tashi t shiga kitchen ta fara had’a ma su Noor breakfast d Wanda zasuci d Wanda zasu tafi dashi school , kafin t ma sauran ‘yan gdn nasu ….

Bayan t Kamala d su Noor Dan har t musu wanka t Basu break suna ci , sai t koma Kan breakfast d’in sauran jama’ar gdn ….

 

Su Noor suna gamawa bayan t gama shiryasu tsaf cikin sport wear tace suje su gaishe d dadyn su d momyn su d su aunties d’in su d sukazo bak’i ……

Itako Badodarar , NAWAL Bama tasan me suke ciki ba ,tunda tasan taba Indo ummarnin komai t jadada Mata yadda zatayi Kuma Dan haka taketa kwasan baccin t hani’an ..

Huzna ma baci t koma Bayan tayi sallah asuba , su Asmy d suhaima d su twins ne suketa Hira daga baya ma su twins suka tafi kitchen Taya Indo Dan sun San ba Abin d zesa Aunty NAWAL ta taimaka Mata d wani Abu gashi anyi yawa ansami karuwar mutane a gdn aikin ze iya Mata yawa ….

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button