KUSKURE Complete Hausa Novel

Dan haka y ce Mata ,eh ita Inna ce mahaifitar ta ,ba ta taba zuwa duba momyn ku ba ?d ta haifi Haneef ,Kuma kun taba zuwa da indon ai ko gdn Inna ?
Aiko Noor tace laaa eh ,tanada girki har tabani gyad’a d Aya ,
Yace to itace mamar ta kin gane ?
Tace eh Dady ..
“Gudun Kar ta k’ara auno Mai wata tambayar ,da ze kasa amsawa ,
Yace toh kuje wajen Aunty Indo ku tayata Hira ..
Noor ta tafi ,shiko Haneef cewa yayi shi Yana wajen Dady itako Noor ta tafi Abun ta ..
Dama zaman kad’aici y dami Indo gashi tun shigowan dadyn su Taki sakin jikin ta ,Tana ganin Noor t Dan saki jiki ta janyo ta jikin ta suna kalon wani cartoon a mbc 3 *zootropolice* sunata kallon su ..
*Maman shaheed*????
[12/28, 7:04 PM] First Lady????: ???? *WRITING*????
“`BY MAMAN SHAHEED“`
*KUSKURE* ????????♀_????????
( _’yar Aiki ko matar gida_)
_shafi na shabiyar_
Komai Yana tafia yadda yake a gdn su Noor,
Har su Noor sun kaima Amarya d Ango ziyara har Indo ,
Mommy su Noor ma ,tajama su twins kunne akan Abin d suka Mata ,na ba Indo Kaya ,sudai sunji ta Amman Basu d’au Abin serious ba ,Dan haka suka share kawai..
Shiko dadyn su Noor sanin halin kayansa yasa ko su twins ma bema maganar d yace ze ja musu kunne ba ,Amman Dan ZARGIN wani Abu da yakeyi yasa y tmbayasu ..
Aiko , suka Gaya Mai duk yada akayi ,harda cewa Basu San meyasa aunty takema Indo haka ba ,su fa duk d’ayane Dan d’an Adam daraja CE dashi , ba Wanda yafi wani wajen Allah fai sai Wanda yajema da Allah da tsarkakakiyar zuciya hadisine guda ,to Amman Sam Taki Bari mu siya Mata ,mu Kuma d mukayi shawara d Ammy tace musiya Mata ,shiyisa muka siya har muka dinka Mata d izinin Ammy.
Murmushi kawai yayi yasan halin kayansa ,ZARGIN sa fito fili y fahimci komai yanzu ,yace su share kawai , komai y wuce Amman fa su sani matar sace tsakanin su d ita girmamawa d bin ummarni matuk’ar be sab’a shari’a ba .
Ussaina tace ,insha Allah Yaya ,Dan ko jiya d ta mukaje take Mana magana wai Kar mu sake Mata haka Akan Abin d ya farun ,ce mata mukayi to baza’a sake ba muka rabu lpy,
Safwan yayi mamaki ,yace au wai sai d ta tambayeku?
“Hassana na so ta gyara zance ,itako ussaina t gala Mata harara ,tace eh wlh Yaya ranta ma a d’an bace take Mana magana ,..
Kwafa yayi ya girgiza Kai , yace wato d nace kartayi magana ,zan muku magana shine Taki bin ummarnin d na Mata ko….
Hassana ce tace Yaya Dan Allah abar maganar Nan Kuma Dan Allah Kar wani Abu yabiyo baya kasan Ammy bazata so hakan ba , magana t wuce Naga kamar ranka zai b’aci …..
Katse ta yayi ,yace no ba wani Abu ,komai y wuce ,banaso Ammy Taji Kuma y gargad’e su ,har Yana cewa musamman ke ussaina kazallaha uwar surutu kinji ko ?
Turo d’an baki tayi tace ,toh Yaya ..
Abin Bai Mai dad’i ba ,amman haka y basar ,ya share kawai,gudun Kar su fahimta .
************
NAWAL Aiki kawai akeyi ba Kama hannun yaro ,wata Rana su fita tare d dadyn su Noor watarana ta rigashi
fita …
Yanzu night duty ma aka Bata a asibitin saka makon wasu d sukayi tafiya a cikin ma’aikatan asibitin ….
Tun d aka Bata night duty tashiga zulimi ,tasan za a kwashi ‘yan kallo tsakanin ta d dadyn su Noor.
Aiko ,jiki b kwari ta sanar Mai ,Bayan t dawo gida dare yayi ma Dan har sun kwanta ,sanan take Gaya Mai,
Aiko SAFWAN yace besan wanan ba , Sam y za’ayi haka ma ta kasance ?
Kinada Aure d yaranki ,ita dai amincewar sa take nema ,ta dinga lalab’a shi Tana cewa wasu mafa a asibitin duk sunyi haka Kuma ba Abin da y faru , Dan Allah Kar y Mata haka y tayata tatalin aikin ta kafin t Sami wani t bar asibitin Dan tanaso t Bari ..
Yace yaji Amman bazatayi night duty ba !
Ba k’aramin Kai ruwa Rana sukayi ba Akan hakan ,har yanzu be yadda ba ,ita Kuma tace wlh sai tayi Dan ita ba cima zaune bace….
Yau zata Fara ,tun safe Tana gd Bata fita ba sai yammah zata fita Bata so su had’u d dadyn su Noor ma wai atunanin ta tafi so suyi sabani ..
Haka kuwa akayi , Basu had’u ba tadai gayama Indo zata koma aikin dare , ta sake barmata komai a hannun ta har t umarce ta d ta koma kwana d’akin su Noor , Indo kamar t Mata magana Kan hakan be dace ba ,Amman inaa ba dama Bata ga fuskar hakan ba ,gashi duk tsoro y kamata wai ita d safwan zata Bari a gdn su kwana danma Akwai su Noor d Mai gadi , da Basu ai d ta gudu gidan Inna ,yanzun ma d zata barta ta koma kwana gidan Inna sai d safe ta dawo d hakan yafi Mata dad’i to amman inaa hakan baze yiwu ba , ji tayi duk gidan ba Dadi Dan haka Taki sakina jikin ta a gidan har dadyn su Noor y shigo gab d Isha Dan y tsaya gdn Ammy.
Yana shigowa hankalin sa na Kan su Noor suka dinga Mai oyoyo ,y dinga dagasu Yana binsu d kiss sanan y ajiye su ya wuce d’akin sa Haneef ko kin komawa wajen Indo yayi sai tare d dadyn sa suka tafi ..
Ko da y duba bedroom d’in NAWAL yaga Bata Nan har toilet kwafa kawai yayi ,Yana jijiga Kai yasan za a Rina ,Dan y gano duk wani planning d’inta ,ido kawai y zuba Mata Dan yaga iya gudun ruwanta.
Har y d’aga waya zai kirata y fasa ,ya fita palour y tambayi Indo inda ta tafi ….
Indo baki na kyarma ta ke Gaya Mai ,baisan San da ya kafe Indo da idanun sa ba,azahiri ita yake kallo da kyawawan idanun shi Amman shi da tunanin shi sun Lula wata duniyar ta daban idon y barma Indo akanta kawai Amman hankalin shi baya ga indon …
“Jin wayar shi na Kara yasa shi dawowa daga tunanin da y Lula ,a hanzarce y d’aga wayar batare d y ga Mai Kiran ba ,atunanin sa NAWAL d’in sace yasan bazata iyaba sai dashi a Rayuwar ta , ajiyar zuciya yayi kawai Yana jira ta Fara magana Dan yaji daga gareta …
Jin wata murya na cemai , hallow y s , in ba busa ma ba d’aga hannu ne?
Ko muna fad’a ne y s?
Wani huccin bacin Rai da takaici ya furzar d yasan me Kiran d tun farko baze d’aga ba , Amman yanzu aikin gama ya gama ,dole y yi magana , cikin wata murya y amsa yace au kece?
Tayi murmushi tace nice Yar ‘uwar ka Kuma ta jini ba bare ba ,
Yace ba saikin fad’a ba ai ,duniya ma ai tasani …
Tayi murmushi tace ,ok hakane fa ,y s kajini na koma ba sallama ai ka kirani kaji ko lafia dai ,amnan kawai kaki kirana kaji dalilin komawa na !
Yace kinsan ai bani d number ki shi yisa !
Kuma ai kin sanar Dani yanzu!
Taji haushi karmar tasa ,au hakane ,amnan yanzu ai munada number juna ,waya harda kara’i zamuyi Wanda bamuyi a baya ba , ko Dan karfafa zumuncin mu …
Yace hmm ok , inkin Kira kiji naki d’agawa Kar hakan y baki nacireki a ‘yan uwana ne ,Dan ayini guda bana d’aga wayar Wanda bani d business dashi har y wuce so 2 Tak a wuni , kindai gane.,..
Ranta y sosu d maganar ,Amman tace tuwo dai ba’a canja Mai suna , Ina Nan dai a ‘yar uwarka Kuma ta jini , in ba waya Akwai social media ai ..,….Bata jira Abin d ze fad’a ba Kar y sake k’ona Mata Rai tace bye , ta kashe wayar t jefar ta ita .. Tana cewa maso tsuntsu shike binsa da jifa Ina tare dakai iya wuya …..
Dama y gama gajiya d wayar , ya ja tsaki y cire wayar a kunnen sa ,
Duk wayar d y gamayi a gaban su Indo y yi ta , Indo d tayi ZARGIN ko d wata yake waya , Amman daga baya ta gano lallai d huzna mayya yake waya Dan tasan itace kawai take takama da ita jinin sace ,yadda huzna ta tsani Indo ” itako Indo Bata tsaneta haka ba kawai dai batason kalon da take matane d harara kawai amman Bata tab’a Jin tsanar ta ko k’in ta acikin zuciyar ta ba dake zuciyar ta Mai kyau ce ,..