KUSKURE Complete Hausa Novel

Suna shiga kitchen d’in Indo t Fara gaishe d iya ,cikin fara’a ta amsa har Indo take tmby t hidaya ,iya tace Mata Tana gd kanta ne yake ciwo Amman zatazo da yamma Dan tayani Aiki ,Indo taji dadin kawar ta zatazo sun kwana biyu Basu had’u ba ,time to time Indo na lulawa tunanin Hali d Abin d y faru tsakanin t da momyn su Noor ,Amman da ta Fara tunanin su twins ko Aunty sufaya zasu dakatar d ita ta hanyar jeho Mata Hira Dole take rabuwa d tunanin t shiga hirar nasu da haka da haka har tunanin ya bar zuciyar ta n wani lokaci …..
Sunata Aiki ,sun ma ce iya taje t gama gyara ko Ina inda Ba’a gyara ba ta barmusu aikin girkin ,Dan haka t tafi gyare2 …
Suko sun zage aikin su suketa yi Mai cike da tsafta Indo ma t dage aikin take sosai Tama fisu dagewa Akan aikin …
Aiko kowa na kawo idea shi har suka Kamala girkin pride rice dayaji hata d kayan lambu coslow da yaji su kwai d bama ,ga dambun shinkafa d yaji zogale ga kunun Aya d zobo d yaji abarba d cocumber da kayan kamshi ,ga soyayiyar kaza da kwai d Tasha garnishing ,Abin dai gwanin birgewa sun gama jerewa a dining ,sun tafi gabatar d sallar su Suma …
Su Yaya na dawo wa Ammy t ce musu food is ready safwan ne y doshi wajen y fara bud’e2 kazar d Tasha garnishing atake kamshin y dakeshi ya shige har kwanyar sa ,atake ya fara yaba Wanda yayi wanna girkin atake tunanin sa y fara sanar Mai wanan ai irin girkin Indo ne ka Saba d girkin ya Kamata ace kana gane kamshi d d’and’anon harma kalar girkin ta don mugun sabon da kayi dashi ,ganin kwanyar SA zata kaishi inda be Kai kanshi ba ya samu y juya akalar tunanin sa zuwa yima Yaya magana Yana Kiran shi y taso su lunch…
Shi d Haneef suka taso sai ga SUFAYYA ta fito ,sanan Yaya yace my heart Zo ki zuba Mana girkin naku ku cika ladan ku, Tana murmushi ta taho ,
Shima safuwan murmushin yayi Yana kalon yayan nashi ta gefen idon shi ,yayan ne yace kanamin gulma ko ,kaima b kana d dear ka ba ? Dan nasan gulman d kakeyi , safwan y sa dariya yace Ni ba dariya nakeyi ba kawai dai Ina jinjina so d k’aunan juna ne sunata dariya har SUFAYYA ma ,..,…,
Tana cikin zuba musu ,suka tsinkayo sallama HUZNA bayan ta shigo parlour ,ganin ta ya sa gaba dayan su mamaki …….
Shiko safwan dama yau kwana 3 kenan tanata jera Mai misecall be kirata ba be d’aga ba Dan baya son damuwa yanzun ma ganin ta y dagulamai lisafi ,yayan sa ma seda y gano hakan ,SUFAYYA ce ta Fara Mata sannu d zuwa cikin fara’a Dan t ganeta lokacin bikin su ,sanan Yaya ma y Mata magana Yana cewa kece a hanya huzna Amman b waya ba sak’o? Ta yamutse fuska irin n sangartatun Nan Tana cewa wlh munyi telephone d Ammy infact Tama San d zuwa na ,yace ok sannu d karasowa safwan ko Loma yake turawa kawai ko kalon t be sake yiba ,sai d tace Yaya S bama magana ne? Tana Mai wani kalon Tana nufo inda yake ganin zata iya sawa ya tsani Abincin yayi saurin dakatar d ita d cewa a my sis so nake ki huta kafin mu gaisa ,jin haka ranta yayi sanyi t wurga Mai wani kalo Mai salo2 ta bi bayan SUFAYYA d ta rike Mata handbag d’inta zuwa d’akin su twins……
*Maman shaheed*????
[12/28, 7:05 PM] First Lady????: ???? *WRITING* ????
“`MAMAN SHAHEED“`
*KUSKURE*????????♀__????????
( _’yar Aiki Ko Matar Gida_)
_shafi na Ashirin d biyu_
????Gaisuwa Gareku Masoyan *KUSKURE* Ina Yinku Over Irin Sosai Dinan Indodo Na Miko Gaisuwa ,NAWAL Ko Na Wurgo muku Harara LOL????????
*NAWAL hankalin t akwance har t spending wunin ta a gidan su ,Dan ko gidan Aunty nata bataje ba ,sai d akakira magriba sanan t wuce hospital …..
“Tun shigowar Huzna gdn Ammy SAFWAN yaji wunin gidan na nema ya gagare shi Dan b abn d yake hangowa a zama wuri daya shida huzna sai takura Dan y gama tsanan d’abi’un d take nuna Mai ,Dan haka y fara tunanin tsare gida inko Taki Kama kanta barin gidan zeyi …
Huzna bayan shigan t d’akin su twins ta rage kayan jikin ta ,ta shiga wanka Dan sake d’aukan wanka Don ganawa d Wanda tazo danshi ….
Bayan huzna t fito ,taje ta gaishe d Ammy cikin wata shigar bad’ala doguwar Riga tasa rigar ta bayana komai nata ba boyewa sai wani yalolon gyale dashi gwanda Babu ,su Hassana kansu Abin kunya y Basu har suffaya amman b Wanda y nuna Mata ….
Ta fito sukaci Karo d Indo ,cikin wani mugun kallo d take wurgama Indo d muguwar tsana a fili, itako Indo Fara gaishe ta tayi Tana rawar murya burin ta t wuce t Bata waje , wani wawan tsaki ta yarfa ma Indo t wuce tana kwafa …
Parlour t nufa Dan tozalin d Wanda Tama shigar banzan , ganin baya parlour ta Fara neman inda yake ….
Shiko safwan Yana resting room shida Yaya suna discuss Akan Al’amarin NAWAL shidai Yaya yanata kwantar Mai d hankali shiko safwan shi kadai yasan matakin d zai d’auka Akan NAWAL Dan y gama yanke final decision Akan NAWAL….
Ussaina ce taga huzna nata leke kamar wani Abu nata y Bata ,sanan take Mata tayin Abinci ,ganin Kar a gano ta yasa ta wuce Dan cin Abincin ….
Indo ko Ana tare d hidaya jikar iya Mai Aiki sunata Hira cikin Jin dad’i “hidaya nata ba Indo lbr wani saurayi d tayi ,Indo natajin dadin lbr ,hidaya nata so taji saurayin Indo ,amman Indo ta nuna Mata Sam Bata tab’a saurayiba ita batasan soyayya bama Babu ita a tsarin Rayuwar ta ma a yanzu sai burinkanta guda 2 na ganin ta yi karatun Boko t Kara d na Addini d taimakon Inna iyar karfin ta Dan su rufama kansu Asiri ,hidaya dai nata bud’ema Indo Indo fili na sanin meye soyayya y k’auna take ,wani yaba Indo nishad’i wani yaba Indo kunya d mamakin kawar tata …
********
NAWAL hankali kwance take gudanar d aikin ta , hud’uba Kam doccas ta gama yima Indo ta gama cusa Mata shara d dati acikin kwakwalwar ta ,Dan ayanzu kwakwalwar NAWAL cike take d *virus* na rashin tunani d lisaf,Dan tayi nisan d batajin Kira ……..
Huzna ta gama cin Abinci ,anata Hira Mai cike d nishad’i d sufaya Amarya d su Hassana d ussaina har janna kanwar su da su Noor itako huzna time to time take sa musu Baki kamar attention d’in ta Yana wajen wayar ta Ashe tunanin y za Ayi su samu kebewa d safwan takeyi kawai ….
********
Magriba t gabato safwan Yana Shirin tafia gida Haneef d Noor sunata rokon dadyn su akan y barsu su kwana gidan Ammy tunda sunyi hutun islamiya , itako Indo cikin ta y gama kaduwa ,Akan maganar su Noor suna nufin ita kad’ai zai mayar gida daga ita sai shi a gida sai jarababiyar uwar su tunda yau mijin ta y yanka Mata concrete warning tasan cewa bazata tsalake maganar sa ba ta zabi aikin ta akan Auren ta ,inyaso ta kasheta yau a gidan tab wlh sede t gudu tabar gidan a Daren kuwa indai su Noor sukace bazasu koma b Kuma Dan baza a kashema Inna itaba d ko kudin lawyer Basu d shi bare n sharia shima yayi kuskuren mayar da ita gidan y gani ,zuciyar Indo nata lugude …..
Aunty Amarya ce tace kaiko kanina kabarsu sunason hutu gidan Ammy koni d yayanka zai barni d n kwana a Nan ,Aiko Yaya y Wurgo Mata wani mugun kallo kowa y gani Banda Ammy …
Ammy ce tace haba SUFAYYA watara Kya kwana dai Amman b dai yanzu b d’akunan ku shine gatan ku Kuma farincinkin mu ,
Yaya y Mata wani kalo irin yauwa kinji d’inan ….
Ganin har su Hassana sun sa baki Banda huzna d taketa jifan safwan t wani mayun wacin kalon ta , ganin y gama gajiya d kalon nata ,yasa y yi gagawan Amincewa d kwanan su twins d’in ,Haneef ne yace Dady har aunty Indo ko ?