KUSKURE Complete Hausa Novel

NAWAL taja wani gajeren numfashi ,batare d tace komai ba ,Dan so take t farajin matsalan laila kafin ta believe d Abin d doccas ta Gaya Mata …
Dan haka doccas taba laila go ahead bayan ta bata seat ,itama t zauna a wata ,laila murya n rawa ta Fara magana …
Doccas u no everything about me and my dat sugar husband , I told u everything seance be for now …….
What I want to tell u now is dat “na gama gajiya d Hali d Abin d yake min , firstly yanaso y hanani aikin d nakeyi Dan rufama kaina asiri , secondly na gama Amincewa dashi yanaso y nuna min halin musulmai while ance ba duka suka zama daya ba ,some b haka halin su yake ba Nima sheda ce inagani …..
Yasani sabodashi n rabu d farin ciki na , family na sbd musulunta d nayi , gashi yanzu sai y dinga min wasu abubuwa d suke Shirin tarwatsa zaman lpy mu ,wai bana bashi kulawa yadda y kamata ga shi ciki y shigeni yanzu bayan shekaru biyar d mukayi muna nema ,Dan haka Sena ajiye Aiki ze dinga kula Dani ze dinga min komai ,d na zata so yake na reni ciki na in na haihu sai n koma Aiki ,to yace so yake n handling over d Aiki na kwatakwata , while Abin Lura anan nifa Abin tausayi ce sbd shi n rabu d mum and dad d’ina ,yanzu in nabar Aiki ,yazo y rabu Dani fa Nan gaba ,Ina nasan tudun dafawa na ?
Wanan gajeren lbr y sosama NAWAL inda yake Mata k’aik’ayi ,atake t manta d babban matsalan d take ciki ta tsunduma t wata d Bata tab’a gani ba sai yau d’aya…..(kuji min halin mutuniyar taku me Kan goruba inji ummu sulaiman lol)….
Nan NAWAL ta shiga b laila shawara Tana tausaya Mata Dan atake ,kuka yaci karfin lailaTana ce musu ,Kuma dad d’inta yace duk ranar d hausa man y koro ta in taje Mai gida yanka ta zeyi Dan hausa man be San ya auri mace y zauna d ita ita kadai ba har mutuwar su den sunayin wani Abu wai Koran matansu (saki)ko su auro wata Dan kwad’ayin hausa man insun gaji dasu ,laila n musu bayani Tana kuka ….
Aiko ,doccas tace kar ta damu indai Tana tare dasu ita d NAWAL ,so yake y tona Mata Asiri Dan yaga asirin ta arufe ,karta yadda d bukatar sa , Kuma sbd cikin jikin baze taba yadda y rabu d ke ba koma y rabu dake yadda kike full option din Nan typing glass , chair lady ,ba yadda za Ayi ki rasa me Auren ki ,balle baze iya ba pretending yake Miki ,yanzu b abinda yafiso kamar cikin ki fa sai yadda kikayi dashi ayanzu Dan ahannun ki yake…..
NAWAL dai batace komai ba doccas ce keta watso gurguwa shawarar ta g Laila ,ganin NAWAL nason Karin bayani akan Rayuwar Laila ,yasa doccas t dakata ta gayama NAWAL takaitacen tarihin Rayuwar Laila kaf har NAWAL ta tausaya Mata matuka ….
Daga bayama harda su kaza acin Danko ,Dan harda NAWAL aka shiga bama Laila shawara karta bar Aiki ,sai in hospital ta Bata hutun haihuwa ko me ze faru ,Dan itama akan matsayin d take kenan …
(Sokuwa) NAWAL ta gama kwashe duk yadda sukayi d safwan tagaya ma su docass d Laila ,zuciyar NAWAL din akarye muryar t na rawa kukanta nason zama sabo fill…
Laila ma ji tayi jikinta yayi sanyi ,Amman ganin doccas ta dage tanata ba ma NAWAL mafita (marabilewa) yasa itama lailan karfafama NAWAL gwuiwa har da Tana tare d ita wlh indai sugar husband Bai sauka daga ra’ayin sa ba ,Nan NAWAL t Sami karfin gwuiwa taji jarumta ya Zo Mata ,har suka bar hiran suka fada n nishadin duniya tunda itama juyin aikin kawo lailan asibitin su NAWAL din Dan haka suka hade suka bada *team* suka Fara tunanin yadda zasu bilema matsalolin su bisa jagoranci (uwar su doccas) docass ,bame ko dogon nazari acikin su ..
Dan haka ranar aikin su ,sun gudanar dashi ne a Karkashin Nemo mafita daba juna shawara ,haka suka kwana ,sai d gari y waye NAWAL ta Fara tunanin Ina ta dosa *Gidan SAFWAN*? Ko *Gidan Mama* ?
“””””””””””””””””””””
Indo ,d su Noor d Haneef room guda aka Basu har hedaya ma ranar agidan zata kwana Dan Indo d kyar iya t barta Sai da Ammy tasa Baki sanan t barta …,
D Indo a room din su twins zata kwana Dan har sun Mata magana ganin kalo gargadi d Shirin magana d huzna takeyi mata ,yasa taji kwanan d’akin baze birgeta ba ,Kuma ma ai kamar Bata Kai t kwana room daya d su ba ,Amman ganin su mutane ne masu tsaftataciyar zuciya marasa fariyar d girman Kai irin n huzna d NAWAL yasa bataga laifin su ba ..
Ganin Ammy tace ai room din baze ishe su ba ,wasu su koma d’akin su Noor d Haneef yasa Indo d hidaya cewa Bari su koma can ,Nan suka musu sai d safe, suka wuce Don kwanciya “ran huzna y Mata dad’i kodan Kar Indo ta yi tunanin ita sa’ar tace asa ta rainata,sudai hassana d ussaina b haka sukaso ba sunajin wani so d k’auna min indillahi tsakanin su d Indo haka kawai ….
Indo d hidaya bed dinsu daya ,Noor d Haneef bed dinsu daya ,Noor nata rigima Saida Indo taje t lalab’a su sanan bayan sunyi bacci t baro su bayan t musu Addu’o’e kamar yadda t Saba t dawo wajen hidaya,
sunata Hira cike d nishad’i musamman Indo har hiran huzna d girman kanta sukayi ,hidaya t jajirtar d Indo Akan duk ranar d huzna tace Mata kule tace Mata cas komai ma y faru ai kowa na gidan yasan halin ta wa tafi ,ba Wanda yafi wani wajen Allah sai Wanda yajema d Allah d tsarkakakiyar zuciya ,Dan haka Bata fimu b wlh …..
Indo dai cewa tayi hakane zancen ki ,Amman ke ai ki fini tsaurin ido ,hidaya tace kema wlh y kamata kisan kanki ki tsaya d kafafun ki kisan kin girma ko ayanzu Zaki iya zama matar gida ,kinga ko sai kintashi daga bacci kisan wace ke ayanzu ….
Indo tace, o ni indodo ,Ni asuwa ? Ni ban Isa zama d miji ba wata kwailenbe Dani Tana Jin kunya , hidaya tace kyayi bayani ne ranar d wani yazo d zancen Aure ,Kuma wlh d wuri zamu aurar d ke kulin ki dinga maida kanki baya kina Baki Isa saurayi b bare ki yi Aure ,wai Dan kina da kananan shekaru d k’aramin jiki tab wlh kin Isa Aure kince min shekarun ki kusan Sha bakwai fa …
Indo tace Sha shidane d watani Kar ki karamin ,hidaya tace Ana hanya dai watannin zasu Zo ne ki cika Sha bakwai ,Nima Sha bakwai d watani nake ,Indo tace a ke kin girma sai Aure Tana Mata dariyar tsokana..
Hidaya ma tace ,wlh koke ma aka kaiki gidanki zama zakiyi ,har d d’a in Allah y kawo ,Indo t zaro Ido tace karki batama innata Ni mubar wanan zance Naga ke ki fini kwarewa ,hidaya tace kema Zaki kware ne irin ku in suka samu dama sai Abin d Allah yayi ,cikin hirar su Mai dad’i ,Dan Indo Taji dadin hiran Amman Tana jinjina surutu irin n hidaya d haka bayan sunyi Addu’a bacci y kwashe su ,….
“”””””””””””””””””””
Indo Tana ta tafiyar ta cikin Nutsuwa sannu a hankali hankalinta y tafi gida zuwa Kai sak’on d Inna ta aike ta Dan Inna tace tayi sauri
Kar ta Dad’e ,
Tana cikin tafiya kawai wani mutum yazo wucewa ta gabanta sai ga wani yaro yazo Yana gara tayar sa kawai y bangaje wanan datijon Arziki Mai cikar Kamala idon sa tsoshe d glass ga k’asumba ta cika Mai fuska kamili dashi,da hakorin maka fari a sanye a bakinsa ,bayan y Dan bude Baki Alamar mamaki anan Indo taga hakorin ,bangazar yamai yasa wasu Takardun d suke hannun sa suka watse kasa batare d yaron y ko saurare shi ba y tafi d’aukan tayar sa ze cika gaba d garawa…
Ganin rashin tunani irin na yaro ,yasa Indo cin Alwashin seta tarbiyar yaron ko d ace na yau 1 ne Tak ,dan haka t cikumo yaro Tana cewa,..