KUSKURE Complete Hausa Novel

Kai gidan ku ba manya ne? Wacce makaranta k koyo tarbiya ,naje nama malaminka gyara d guntuwar tawa tarbiyar d nake rainata?
Yaro y jiyo Yana tsoron Kar t dakeshi y fara Bata hak’uri ,tace bani Kama rashin d’a’a ba kaganshi wanan datijon Arziki kawa ,jeka kwashe Mai ka bashi hak’uri Kuma ta kaishi har wajen d datijon y tsuguna domin kwashe kayan nasa ..
Indo Ce tace ,Dan Allah baba Barshi y gyara *KUSKUREN* sa kodan gaba ,jin haka datijon ya dakata Yana sauraren yaron d Indo ,yaron yasa hannu y tararo ya Mika ma datijon d hannu daya n hagu ,Indo tace hannu biyu akeba babba Abu dashi ,da sauri yaron yasa hannu biyu y mikama mutumin Yana cewa kayi hak’uri baba ,jijiga Kai kawai datijon yayi ya dago Yana kalon Indo d yaron inda take Mai nasiha Yana fahimtar ta cikin Nutsuwa ,shima hakan y birge shi Dan yaro ba amai da zafi zafi ,d masifa tafara yimai d ba lallai y karbi *KUSKUREN* sa ba ,Amman cikin hikima d ilimi Nanda Nan t gyara komai ,t d’ago Ido zata ba datijon hak’uri ,shima zai yabama tarbiyar ta kawai idon su suka gauraya ita indon bataji komai ba Amman shi datijon y zaro Ido y bude Baki kamar me Shirin magana Amman y fasa ,Yana Mai kamar mamaki ..
Itako Indo tun Tana jira taji Mai zai furta ,ganin mamakin shi yaki tsayawa yasa tace yi hakuri baba yaro ne ,jijiga Mata Kai kawai yayi ta wuce shi Tana tunanin ko baya mayar d magana sai ji kawai? Tana Al’ajabin Kara kalon t da yakeyi ,so 3 suna juyawa suna tozali d junan su a daidai lokacin d kowa yake juyowa Dan ganin kowa …..,….
Indo ki tashi tun d’azu aka shiga sallah inata tashin ki kina ta bacci kinata juyi ,alamu bacci y Miki Dadi yau ,Tana jijiga Indo ….
Indo ad’an razane ta farka tare d Addu’a tashi daga bacci ,Tana Mai kamar tuna wani abu ,Ashe duk mafarkin yaron Nan takeyi da datijon Nan ,duk Abun amafarki y faru ba agaske ba ,Nan t runtse Ido tanason tuna wani Abu Amman Inna …..
Hidayace take tmby ,ko lpy? Indo tace Mata wani mafarki nayi wlh ,ta kwashe duk yadda tagani Wanda zata’iya tunawa t fadama hidaya ,hidayan tace wani mafarki ,kamar sako yake ,wani Kuma kamar hikaya wani Kuma Abin sai Allah d ya halice mu ,Amman kowane mafarki yana bukatan Addu’a inkinyi sallah sai kiyi , Inna tsoro NE ka nemi tsari Inna farin ciki ne kanemi Alkhairin sa ,sanan Indo t Mike Dan dauro Alwala Dan gabatar d subhi prayer…
“Tun cikin Daren da bacci ya k’aurace ma SAFWAN ya tashi y hadama su Noor d haneef duk Abin bukatar su har school uniform d school bag dinsu komai dai n bukatan su …
Y tafi d’akin Indo Dan tataro Mata komatsen d itama ,besan time din d y bude room d’inta y bude drowan ta y fara d’auko Mata kayan d su twins suka Mata har akayi case akai d material din d Inna ta Mata kusa set 7 dai y kwaso Mata ,ganin Kar zata bukaci fin haka ya ci gaba d lalube ,Aiko hannun sa yakai Kan pants d’inta d su breziyar ta ,y kwaso su wankaku tas ,da sauri kamar Tana ganin shi ya watsar a kasa kamar Wanda y dauko miciji Yana duba hannun sa sai a lokacin y Kara ankarewa Ashe a dakin Indo yake wai yazo dibo Mata Kaya ,ji yayi dama be shigo ba sai yaje ya siya Mata sababi ya kaimata gashi yanzu har hannun sa yakai Kan wasu tarkacen ta na Mata Yana sake kalon hannun nasa , Yana kalon kayan a kasa yarasa yadda zeyi y kwashe Mata y mayar Mata Dan ji yake baze iya sake tabasu ba …
Ga idanun sa sunki daukewa daga Kan kayan , Yana mamaki Ashe Tana Amfani dasu ,cikin kwakwalwar ,can Kuma yace to ba mace bace? Ko namiji ce? Kwakwalwar say basa ummarnin y kwashe Mata kayanta y mayar inda ya fito dasu ,shiko y kafe Kai d fata wai baze sake tabasu ba Amman Kuma y kura musu Ido …..
*Bari mugani ko Akwai Mai tayaka kwashewa a cikin readers*????????♀????????
*Maman shaheed*????
[12/28, 7:06 PM] First Lady????: ???? *WRITING*????
“`MAMAN SHAEED“`
*KUSKURE*????????♀_????????
( _’yar Aiki ko Matar Gida_)
_shafi na Ashirin d hud’u_
“`INDO TACE BAKU MATA KARA BA LOL“`
Hmmmmm
Safwan ganin ba Sarki sai Allah yasa y rufe ido y kwasa kamar y kwashi Kashi y tura Mata ,y rufe y bar dakin har Yana manta kayan d y d’ebo Mata ,har y fita zai rufo d’akin y tuna ai y bar kayan ,sanan y koma y kwaso zuciyar sa cike d tunani kala2.
Cikin wani bag y had’a musu kayan gaba dayan su y d’auko musu sabon brush d MacLean Dan y Kai musu duk y had’a cikin jakar..
***************
NAWAL jiki ba kwari ta wuce gidan su ..
Ganin ta d sasafe mama ta Sha jinin jikin ta ko ba lpy ba ,Amman ganin Abban t na gida ko fada za’a Mata sai y tatare y kare Mata yadda yakeji d shagwaba NAWAL ko kannen ta baya shagwabawa haka …
Ta wuce d’akin ta nadacan tayi wanka bayan t gagaishe da su mama d Abba ,hankalin sa kwance har Yana tmby work , tace Mai Alhmd t wuce…
Shigarta bayan gidan ,Saida taci kuka kamar ranta zai fita ,idon ta sai d y canja yayi jawur, sanan tayi wankan t fito …
Koda aka tura kanin ta y kirata tazo suyi breakfast ,cewa tayi suyi kawai so take ta d’anyi bacci ,sai ta tashi zata fito t karya ..
Jin haka Abba ta y d’auka ko gajiyan Aiki ne, itako mama jikinta y Bata wani Abu …
Har t Fara cema Abban ta ,bega Alamun damuwa atatare d NAWAL ba (Auntyn su) dake haka wani lokacin suke kiranta ,
Aiko Abba yace haba mmn NAWAL ki dinga kyautata zato Mana ,d da damuwa ai d zata sanar Mana ko ke Bata fada Miki ba Ni kinsan zata gayamin ,Dan ke Baki damu d farincinkin ta ba wani lokacin atunani na” Amman ke kince uwa sai mahaifiyar ta ,”wanan Karin maganar naki inada ja akai ,akoda yaushe Kika furta jinki kawai nakeyi …
Mama tayi murmushin takaici , tace wlh ‘ya
Ko sai mahaifiyar d Tasha wahalar haihuwar ta ,Amman bezama lallai k yarda ba ….
Ganin zai juyar d maganar zuwa fada ,yasa mama cewa mu bar maganar Nan plzz kaje kayi wanka kayi Shirin fita ,Allah y Mana jagoranci ,yace Amin to da dai yafi Kam ….
Damuwa ,tunanin mijin ta d yaranta ,sun dabaibaye ta g zuciyar ta d take shawarta ta d ta gwada zuwa gidan ta ,safwan fa baze iya rabuwa d ita ba bacin Rai ne yasashi furta hakan , kinsan kece Rayuwar sa ..
Wani sashin zuciyar kuwa ya fara kumbura Mata Kai ,dallah rabu dashi shine Autan maza ,wlh ko yanzu y rabu dake saurayi ne ze aureki Kuma saikin zaba kin darje , bare inkika koma tunda y Gaya Miki kinsan dagaske yake ,cewa zeyi Baki d zuciya Kuma ke kika fi damuwa dashi ,kin rako Mata duniyar ,da ko kinji kunya ,shikenan Kuma kashin ki y bushe sai yadda yayi dake yasan cewa kece mayyar sa , ki jajirce ki kwana 1,2,3, ke har sati zuwa wata kigani in baze biyo ki ba ….
Aiko NAWAL ta d’auki shawarar zuciyar ta gurbataciyar ta hau ta zauna ,Tana cikin tunanin aka kirata a waya wai t kunna datan ta anatayi ba ita a group ….
KUNA IYA SIYAN DATA NA MTN CIKIN FARASHI MAI RAHUSA A NIGERIA
1GB = 250 NAIRA
2GB = 480 NAIRA
3GB = 700 NAIRA
4GB = 950 NAIRA
5GB = 1200 NAIRA
10GB = 2400 NAIRA
15GB = 3500 NAIRA
IDAN KUNA BUKATA KUYI MANA MAGANA TA WANNAN NAMBAR 08140419490, TA WATHASSAP KO KU KIRA MU
Aiko tana ,kashe wayar t hau online ,anaba wata shawara a group din me irin matsalar NAWAL din ,itama auren y mutu yanzu t Sami wani Gaye sunata tsula madarar luv dashi ,kamar su cinye junan su Kuma wai Auren ta zeyi gashi yafi mijin ta nada kyau d dukiya gashi saurayi ,Kuma ltama yaranta 3 a gidan wancan din d suka rabu ,Kuma Tana Aiki tafi karfin komai Bata d wata matsala a Rayuwar su ,indai na kudi ne…