HAUSA NOVELKUSKURE Complete Hausa Novel

KUSKURE Complete Hausa Novel

Yana wanan tunanin t dawo ta had’a Mai komai cikin basket tace gashi dadin su Noor n zubo ma yace toh y gode , Jin kalmar abakin sa tama Indo Dadi Dan da Dadi kayi Aiki a yaba ma Abin d be taba shiga tsakanin t d uwardakin ta NAWAL b shima dai b koyaushe yake yaba Mata b Amman time to time yakan yaba t hanyar godia …

Ammy Yama sallama yace sai jibi Dan gobe yanada Aiki office sosai , huzna ce tace Yaya d gobe nakecewa zanzo gidan ka gaida Aunty NAWAL musha hirar zumunci …

Cikin takaita magana yace Baki d lbr NAWAL din Bata zama sbd Aiki ?

Huzna t yamutsa fuska tace Aiki Kuma ?

Toh ai Ni zumunci zanzo na sada ,Kai b kana Nan ba ….

Ussaina ce t ji mgnr wani iri tace aunty huzna night duty f takeyi ki dinga understanding word Mana , shi Kuma yayan naki ai Yana gidan Nan ko d yaushe b Kuna zumuncin ku ba Tana murguda Mata Baki yada kowa bazai gani b…

Tace toh ba sai na wunin Mata b n dawo ?

Shidai safwan takaici d nacin Huzna ko uffan Bai Kara cemata b ..

Hassana ce tace toh ,hutawa takeyi inta dawo inda gunda zata n sada zumuncin to itama a lokacin take yi be zama lallai ki sameta b aunty huzna bakiga su Noor d Indo anan b hutu sukazoo Suma …

Huzna dai t gano cewa ,tare t suke gudun Kar a gano ta yasa tace toh ai shikenan insun gama hutun ma koma tare ai ,Amman ko Rana daya ne senaje n gaida t ko na 30mnts ne ,shidai safwan fita yayi yace Indo t biyoshi d basket din Abincin shi.,

Jin mgn d ganin basket a hannun Indo ,huzna tayi sauri ta karba daga hannun ta ,Tana wani yatsuna ganin isakancin huzna n neman Bata Mai Rai yasa safwan cema Indo ta kiramai su Noor suyi sallama ….

Hadama d zalama huzna ta rasa wanne zatayi Kiran yaran nasa Don ganin fara’ar sa ko dakon kayan Abinci ta rasa n zabe …..

Itako Indo tafiya tayi t kirasu har janna sukazo sunata rungume dadyn nasu ,Yana ce musu su dinga bitar karatun su fa ,Haneef yace ai aunty Aishatu Tana koya Mana har su aunty twins ma har janna ,jin aunty Aishatu Saida zuciyar sa t karbi sak’on sunan cikin gagawa ba tare d sanin sa ko amincewar sa ba ….

Gaba yayi dasu yace Indo tazo t dawo dasu ,ammy na Mai Allah y tsare y amsa y fita zuwa parking lot ….

Huzna dai komadai2 d kayan Abinci ta zama indon d take Kira d house girl ,ko ta ita bayayi yaran shine kawai a gaban shi Yana cewa su dage d karatu Allah y Basu sa’a a exams din su ,su dauki first position ze musu kyauta d siyaya masu yawa ,Haneef Yana cewa insha Allah n 1 zai Zo ,atare Indo d safwan suka firta Allah yasa ,batare d sun shawarce zuciyoyin juna ba ,hakan y taba ran huzna matuka …..

Tun d suka Isa bakin motar huzna Bata ajiye basket din b haka b Wanda y kaleta acikin su ko su Noor dinma Dan Basu damu d ita ba kamar yadda Bata jansu ajiki Sam , haka t Kame awajen Tana jira Indo t Basu waje d safwan …

Ganin Indo t tsaya shiko yanata Hira d bankwana d addu’o’e ga yaransa haushi y turnike huzna t rasa inda zata huce sai idon t y sauka Kan Indo ,Aiko ta taka Mata tsawa tace ke to kije naki wajen Mana kin tsaya akan mutane ko Kinga bare anan ne? Tana zare Mata ido ..

Indo mgn huzna t taba Mata zuciya ta juya zata tafi …

Safwan y ce Aishatu ?

Cikin wani juyi d salo Mai birgewa Indo t juyo idanunsu ita d safwan suka karbi wani sako Mai cike d ma’anonin d su kansu Basu sani ba duk d hasken wuta ne y Basu damar gane hakan..

Safwan ne yace ma huzna ,ke Kika kirata? Kuma karki Kara Mata tsawa agaban yarana kodan gyaran tarbiyar su Dan na nuna musu tsawa d tsaki b Abu Mai kyau bane ,toh Dan me Zaki yi kokarin karyata Abin d n sanar musu y gama shiga jinin su Dan yadda dashi ?

Huzna zatayi mgn y dakatar d ita …..

Kawai n Gaya Miki ,Kuma ita b bare bace Yar uwace g su Noor d su twins in ke bakyayi d ita su suna yi d ita Dan musulmace cikakiya kin tabatar kuma ….

Haushi d kuncin bada ita d yayi agaban Indo house girl ,gashi y hanata mgn ,yasa t dagwarar Mai d kwandon Abincin tayi tafiyar ta zuciyar t cike d takaici ….

Shiko Dadi yaji ko backomai yasahi iska a filin ta Bari,

Itako Indo ,Dadi ne y so kasheta ,Jin an karban Mata ‘yancin ta atake bacin ranta y gushe Tana t ma safwan kalon Yabo d son nuna gaskia idonta kirr akan shi….

Har y d’ago Tana kalon shi ,sai d suka had’a ido tayi saurin rintse nata idon ,yace su koma ciki y Miko Mata su y d’auki basket din y sa bayan mota ,Yana m su Noor,Haneef,Janna bye_bye Suma suna daga Mai hannu cike d k’aunar yaran nasa Suma cike d k’aunar dadyn su ko takan uwarsu basa yi tunda suna tare d Indo g su twins…

 

Parlour suka shigo ,Ammy tace Indo t sasu suyi sallah yaran insun idar t zuba musu Abinci ,ta amsa d to Ammy…

 

“”””””””””””””””””
Safawan zaune Yana cin Abinci taliya d dankalin turawa jaluff taji kifi d alayahu yanaci Yana tunani tare d dogon nazari ….

Y Lula cikin tunani aka murd’a k’ofan parlour aji ko d key, akaji Babu aka shigo ciki kawai …

 

Ganin mutum kamar macce a bakin k’ofa ya sa safwan shigowa duniyar mu Dan gane ko Wacece…

NAWAL y gani tashigo Tana Mai wani kalo , Shima kalon t yayi batare d y Ceda ita uffan ba ,sai ma Kara Kai lomar taliya d dankalin shi yake….

Ganin be tanka Mata ba ,y sa ta Sami kwarin gwiwar shigewa zuwa d’akin t batare d t cemai komai b itama Dan ta hango alamar rashin sasauci atare dashi kar bada kanta yaga kamar rokon shi tazo yi ko ta dawo yasa ta wuce shi….

D’akin t ta wuce ta d’auko troly ta Fara diban kayan ta d wasu abubuwan d zata bukata ,sai d t gama diba har d wata jaka t cika ,sanan tunanin yaranta da ko motsinsu bataji ba yasa ta fitowa Dan duba d’akin su ko zata gansu …

 

Koda t duba Bata gansu b ,ta sake duba ko Ina Bata gansu b ,gashi Tana kewan su ,bazata iya barin gidan batare d tasan inda suke ba Dan haka ta koma wajen safwan cikin tsoro d Shirin Kota kwana Dan sanin inda yaranta suke ….

 

Kafin t Isa zuciyar ta tagama Mata hud’uba ,taji jarumta yazo Mata ,ta Isa gareshi tace ….

 

“maLam Ina yarana suke?

Shiru!

Ta sake cewa magana nake maka malan?

Yace mallam n cikin dalibai wajen koyan karatun tarbiya d iya magana …

Ta sake cewa magana nakema akan yarana ,Ina suke Ina kakai mun su?

Yasake cewa ,sun tafi koyo sallama d tarbiya …

Can zuciya t gama yunkuro ta ,tace maLam yarana nakeson sanin inda suke b wasu shirmen ka ba ,badai d wanan matsiyaciyar yarinyar Ka bar yarana ba ?wacce tazo a Alakoro zata koka a gyara ?

Maganar t Fara taba zuciyar shi , yace ke y Isa haka n Jima d sanin irin rashin hankali d tunanin ki harma d sanin inda Kika sa gaba ,atare dake b Wani sabon Abu aguna ,Amman duk d haka ki iya bakin ki yara Kuma suna inda sukafi wayo inda akeda iko dasu ,Kuma ita wacce Kika Raina din tafiki ko agun yaran Dan tarbiya d kular d suke samu agun ta basa samu agunki …..

Cikin huci kamar zata dukeshi gashi ba Hali ……

Tana tare dasu ,kinsan tasan duk wasu bukatun su …..

Cikin kaifin harce NAWAL tace bazan tabatar d maganar ka ba sai naga ta maye gurbina safwan ,kamayar d ita uwar su Haneef sai n tabatar sai kacika Dan halak !

Maganar t daki zuciya d kwakwalwar safwan sosai ,yace ke mahaukaciya shashasha wacce shedan ya gama cin nasara akanta , wlh ki gagawan gyara kalaman ki kafin ki Kara *KUSKURE* AKAN *KUSKUREN* da Kika tafka a baya to ki sani ina Nan a Safwan Dina d Kika sani Babu gudu Babu ja d baya akan duk wani kudirin ki daidai nake d duk wani iskancin ki Koda can a baya kaumiki d Kai nayi ganin Baki fito d kudirin ki a fili ba toh yanzu anyi walkiya kin fito d komai naki a fili ….

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button