KUSKURE Complete Hausa Novel

D haka dai y ma Ammy sallama y tashi y tafi ,su Haneef nata Mai Addu’ar dawowa lpy ….
************
Safwan a office yanata tunanin zuwa gidan Inna Kai su Haneef ,yace gashi b waya bane d ita d y kirata t Zo t d’auke su , tun tuni yaso Bata waya don in tatafi gidan Inna in suna bukatar ta su kirata uwar d’akin ta NAWAL Taki Amincewa ,ganin b musu a tsakanin su y hak’ura y ki Bata zuka zauna lpy …..
Around 5:30 safwan y karaso gidan Ammy daga Ammy sai Haneef d Noor ,huzna t tafi wajen wata Yar makarantar su ,su twins d Janna sun tafi wajen biki …
Ammy tamai tayin Abinci yaci yasha ruwa ,su Noor suka dinga damun shi wai sutashi su tafi gidan su Aunty Aishatu ….
Ammy dama ta gama gyarasu , Jin magiyarta su Noor ta dameta ,tace ma SAFWAN Dan Allah y tashi y kaisu Kar su zauce in Basu g Aishatu ba yau ….
Safwan n dariya y tashi y d’au makulin motar shi Yana cewa suzo su tafi ….
.Ammy tace safwan Kar a tafi musu haka ,duk d nasan ka d Alkhairi d taimakon naka d kai, Allah dai yasa Amizani ..
Yana murmushi y gano manufar Ammy ,yace Ammin Ammy yaji dadin yabon d ta Masa Kuma ,y jasu Noor suka tafi ….
Around 6:15pm suna kofar gidan su Inna …
Noor d haneef ne suka fito suna zumud’in shiga gidan su Indo …
Haneef ko tuni y ruga y zunduma gidan su Indo …
Safwan tsayawa yayi Yana kalon su kawai Yana mamaki ..
Noor yacema t Kira indon…..ta tafi d gudu itama kafin y karasa mgn sa ..Baki bude y bita d kalo..
Indo na zaune kusa d kurfot Tana girka taliya yar hausa t filawa d taji manja d ataru d Albasa Mai ganye ga Dan kifi d suka watsa Mata sai kamshi takeyi …..
Indo sai Jin sallama tayi d karamar murya ,Inna n tabarma suna Hira d Indo Tana kula kayan sana’ar ta ,sai ganin hanesf sukayi y dafe bayan Indo….
Yana Aunty kizo muje gidan Ammy kin taho kin barmu ,Koda t juyo tayi arba d Haneef itama rungumeshi tayi Tana Haneef Kai d waye?
Kafin y Bata amsa Noor t shigo t Fado musu tana murna , Indo t had’a t rungumo su tana Jin wani Abu na shiga jikin ta son yaran n karuwa aranta .,.
Cewa Noor tayi dadyn mu n waje yace ki leko wai ..
Indo t Dan zaro Indo ,tace tare kuke d shi? Banda su aunty twins?
Noor tace eh mu da dadyn mu ne ,su Aunty suna wajen biki d Janna …
Indo dai ba yadda t iya ,haka t zaunar dasu kusa d Inna ta d’auko gyalen t t saka Dan zuwa wajen dadyn su ..
Noor d haneef ko Fara gaishe d Inna sukayi Tana sakar musu fara’a Tana amsawa ,Tana tmby su maman su d Ammy d mutan gidan..
Koda Indo t sa kafa a kofar fita dg gidan inda take hango dadyn su Noor ,tsintar kanta tayi d Jin nauyin karasawa wajen d yake …..
Shiko y dukufa d latsa wayar sa ….
Ganin Bata d zabin d y wuce zuwa Kiran nashi yasa t ,karasa jiki a sanyaye …
Koda t k’arasa besan t Zo ba ,sasanyar muryar d ta Aika Mai cikin kunen sa ne y sanar Mai d ta k’araso …
Y juyo a nutse y kaleta ,yace Aishatu kin tashi hankalin jama’ar gidan su Ammy (wato Banda shi) su Noor wai sai kin dawo ko ankawo su gunki .,..
cikin zazakar muryar t ta Fara gaishe shi ,sai a lokacin y tuna ko gaisawa basuyi b Ashe ,yace lpy y su Inna?
Tace Inna lpy take sunata Hira n baro su d su Noor …
Jin haka y Mai dad’i ko ba komai y farantama yaran shi cikin lokaci kankani ,yace hmmm su Noor bade surutu ba ,dama kawo su bayi su ganki ko sabar su twins yau su runtsa ..,.
Indo tace wai rigima sosai sukeyi?
Yace eh ,sosai suke rigima akawo su ko kizo wajen su ,bamuga farin cikin suba sai yau d akace za ‘akawo su gunki …..
Indo ta sunkuyar d Kai ,Tana cewa to rigimar su Noor!
Ni d nake Shirin dawowa wajen Inna gaba daya ma Dan sana’a zamu Kama kafin in cigaba d karatuna in Allah y nufa ..
“Cikin wata irin murya safwan yace ,me? A zabure ..
Yace aa ki sake tunani su Noor din fa suyi Yaya?
Shi kansa besan mgn daga bakin sa take fita ba ,
.ita kanta Indo tayi mamakin furucin shi
Har d’ago wa tayi Dan t tabatar da shine ke magana haka ..
Shine yayi daidai d Ankara d irin kalaman d suke fita a bakin shi kamar d NAWAL yake maga ..
Kalon juna sukayi ,Indo tayi saurin dauke idon ta shiko kasa kawar d nasa yayi ,sai d zuciyar sa ta tuna Mai Abin d yakeyi sanan y kawar d nashi indi zuciyar sa cike d wani irin Abu…
Jin anfara Kiran sallah yace d’auko min buta nayi Alwala Dan yin sallah a jam’i …
D sauri t juya zata tafi Dan neman guduwa takeyi dama har t Fara tafiya y kirata ..
Cikin sanyin jiki t dawo ,y Miko Mata ledoji guda biyu d Kaya a ciki n ciye ciye yace t kaima Inna …
Jiki a sanyaye t karba t Fara jero Mai Addu’ar d ko NAWAL Bata tab’a Mai irin ta ba ,Jin dad’in sauraren Addu’ar kamar karta Dena yasa y yi shiru Yana sauraron Addu’a sai d t ankate d lalai sauraron t yake kamar Mai biya Mai karatu ,sanan ta tsayar d Addu’a tata t yi hanyar gida..
T Fara tafiya tajiyo muryar shi Yana cewa Amin s Amin, nagode Aishatu!
Ji tayi kamar t juyo t cigaba d Addu’a Dan y Kara gode Mata ,Amman kunya d nauyin shi Basu Bata Daman hakan b Amman taji Dadi matuka d godiya d Kiran sunan ta d yayi ….
Bayan t d’auko Mai butar t Zo t bashi hanun su y hadu d n juna y bada wani sperk tad’an risina t Mika Mai Yana karba t wuce gida Tana tuhumar kanta meye wanan Sperk d y ziyarce ta?
Bata d amsa ,Nima maman shaheed Nani d amsa ,lol …
*Maman shaheed*????
[12/28, 7:10 PM] First Lady????: ???? *WRITING*????
BY
“`MAMAN SHAHEED“`
*KUSKURE* ????????♀_????????
( _’yar Aiki Ko Matar Gida_)
_Shafi N talatin d Daya_
“Bayan shigan Indo gida itama sallar t gabatar ta umarci su Noor d suyi salla su, cikin himma suka karbi buta sukayi Alwala t shimfida musu salaya a tabarmar Inna sukayi sallah ..
Bayan sun idar ,Indo t zubo musu Abinci tuwon farar shinkafa Yar hausa d miyar taushe d Naman miyan su n 150 suka watsa wai Dan miyar tayi armashi ….
Sunaci suna Santi ,Dan akwasu d son Abincin gargajiya irin haka itako momyn su b kasafai take so ba Dan ko miyar taushen t d agushi takeyi ko kwai ,suko d gyada sukayi d kabewa su Haneef harda Kari b Indo b har Inna taji dadin ganin yadda yaran sukaci Abincin hankalin su kwance sunaci suna Santi …
Bayan sun gama ne Indo t wanke musu hannu t gyara musu bakin su ..
Inna t Basu Apple d banana d dadyn su y kawo Mata sai d t babasu har su meatpie din d y siyo ma inna sai d sukace sun k’oshi d kansu sanan Indo d Inna suka kyale su…
Wani yaro nee shigo yace wai su Noor su fito inji dadyn su sukoma gida….
Inna t bashi amsa d suna fitowa ,sanan yaron y tafi mayar d sako..
Indo har zata turasu su kadai ,Inna tace haba Indo ki dinga Aiki d hankali Mana kamata yayi ki kaisu dakanki ki damkamai yaran shi hanu d hanu ai hakan zaifi Kai waye (bazawara d jaka) ko ?
Indo tace to Inna t zaro hijab har kasa Mai hanu orange t saka ta kamasu ,Inna t cikasu d kayan yara na kwalama sunata godia duk hakan nadaga training din Indo d t musu y zauna a kwanyar su ….
Ko d suka fita Yana cikin mota yanata latsa wayar sa y bar marfin kofar a bude …
Sallamar Indo d zazakar muryar t ce t sanar d shi zuwan su ….
Dagowa yayi Yana kalon ta ,wani irin kalon d besan yanayi b “ganin kalon y Tara Hana Indo sukuni yasa tace dadyn Noor gasu naji kace a kawo su zaku tafi ….
Yana kalon t yace eh so nake n mayar dasu gidan Ammy kafin n wuce gida Nima ….
Indo tayi shiru ,tanason tmby lpyr momyn su Noor tana tsoro Kar y ga haukanta akan tun zuwansu gidan Ammy Bata tab’a tmby ta ba ,Dan haka tayi shahadar tmby ….