HAUSA NOVELKUSKURE Complete Hausa Novel

KUSKURE Complete Hausa Novel

Ba mama ba hatta Alhajin su safwan yayi mamakin yadda yake son nunama yarsa batayi *KUSKURE* Ba a Abu a zahiri Ana Mata Dan t gyara shine ze Hana tsawatar Mata ,ko anan y Kara jinjinama d’ansa d y zauna d ita haka batare d y taba Kai karar ta ko so 1 ba sai yanzu d gumu t gumu…..

Ganin Abban NAWAL y fututuke y Hana yima yarsa fada ,haushi d takaici ganin sulhu baze yiwu a yau ba yasa Alhajin su safwan mik’ewa Yana cewa gobe in Allah y kaimu zamuzo d shi safwan dai Dan Asan mafita Mai laifi y gyara lefin say komai baze gagara ba insha Allah …

Abbah ko mgn bema Alhajin ba bare y amsa ,mama ce tace hakan shi zefi a hadasu aji t bakin kowane Mai *KUSKURE* ya karbi *KUSKUREN* SA kodan gaba ,ALLAH y kaimu Gobe ,Agaida mutanen Gidan …

Itako NAWAL d zuciyarta ta Fara rauni ganin Abban ta yana Shirin tsaya Mata d Goya Mata baya zuciyarta ta dake ,ta Fara mita Ashe Dan rainin wayon Nan karar t ma y Kai b Biko sukazo ba wlh Babu gudu Babu ja da baya sai abinda y turema buzu Nadi tsakanin ita d safwan Dan halak kafasa …

Mama takaici ne y turniketa ,Abban NAWAL ze kunyatasu zesa aga bawata tarbiya sukaba NAWAL ba , ALLAH y sani Tana iya kokarinta akan NAWAL d k’anen ta Amman kulin kusheta yake t hanyar ganin Tana takura yaran ko Bata sonsu ,Alhalin sai kaki naka duniya zata so shi ,Dan haushi ma bayan tafiyar Alhjin su safwan ,itama fita tayi tabar musu parlour …

NAWAL ganin mama t fita t Fara shashekar kuka tana fadar gaskiya d karya akan safwan din ,Abban t ya hau y zauna y Mata Alk’awarin Yana bayanta duk rintsi zai kwatan Mata ‘yancin ta indai akan aikin tane batada matsala dashi ..

Tamai godia t tashi t tafi d’akin ta ,shima y fita ko sallama bema mama ba Dan Tama ‘yar lele Fara .,….

 

 

*Maman shaheed*????

???? *WRITING*????

 

BY
“`MAMAN SHAHEED“`

 

*KUSKURE*????????‍♀_????????
( _’Yar Aiki Ko Matar Gida_)

 

_shafi n Talatin D uku_

 

Bayan fitar Abban NAWAL ,mama t je d’akin NAWAL ta dinga Mata fada Tana nuna Mai rashin daidai akan Abin d tayi t Kuma gargade t da t nemin mijin t yafi ga duk Abin d tasan itace Mai laifi a ciki in yazo gobe..

Tadai nuna Mata Auren Nan d take gani shine kima d martabar ta ,dake so take mama t rabu d ita,ta amsa mata d toh while cikin zuciyar ta b haka Abin yake ba ..

 

************
Bayan tafiyar Alhj su safwan ,d gida zai koma Amman y fasa y wuce wajen kasuwancin sa Dan za’ashigo Mai d wasu Kaya d yayi order daga America ..

Kafin y Isa y Kira Yaya safwan yace su had’u a can Akwai mgn d zasuyi ,Yaya yace to insha Allah ganin a hanya ..

 

Koda Yaya y karasa ,suka Sami waje suka Fara tataunawa akan dafwan d iyalin shi d yada sukayi d iyayen NAWAL d yake ,Yaya ji yayi dama Yana wajen d y mayar ma d Abban NAWAL martani ..

Nan Yaya y Dan sanar ma Alhajin su Dan Abin d y sani agame d somuwar matsala har y nuna Mai shine yake tausan safwan din ,Alhj su yace Allah dai y kyauta Allah ya kaimu goben muje d shi safwan din gashi gata Ayi magana ta Nutsuwa d fahimtar juna ,Mai gaskia abashi gaskia shi Wanda yayi ba daidai ba anuna Mai *KUSKUREN* Shi Dan gaba y gyara ,Yaya yace hakane Alhj Allah y kaimu goben lpy ,Alhj yace Amin..

Bayan Rabuwan Alhj d Yaya ..

Yaya nee Kira safwan y gayamai yadda Alhj su suka yi d itayen NAWAL ,zuciyar safwan t Fara tafasa Amman y dake y barma gone Dan ya Kara Shirin ko ta kwana …

Bayan sun gama waya shima safwan y bama yayan sa wani lbr Amman Basu San y CE tafi gida ba duk ba Wanda y sani haka safwan m be fadama yayan shi ba …

************
Indo nata Rayuwar t cikin kwanciyan hankali ta karbi kudin t tanata tunani akai kudin d take Tarawa indan aka Bata Albashin ta ,ta d’auki wani Abu daga ciki ta siyo sabon Keke tare d taimakon Inna ,tace zata Fara koyon yadda ake hada jaka d takalmin ,Inna t Bata goyon baya dari bisa dari ..

A washe garin ranar d ta siyo keken ta fara zuwa gidan wata bazawara safara’u tace Mata zata dinga zuwa koyon sana’ar jaka d takalmi ….

Safara’u tace to b matsala duk San d ta shirya tazo ,suka yi maganar nawa ne kudin koyar wan , safara’u t Mata discount sosai tace b matsala gobe zatazo dashi t tashi zata tafi ..

Safara’u tace b damuwa in b Abin d zataje tayi ai d koyon y fara daga yau ,Indo tace b Abin d zatayi ..

Safara’u t ce nasan Baki iya ko taku ba a Keke ko?

Indo tace eh ..

Safara’u tace to tashi ki haukita takawa har kafarki ta Fara sabawa d takun..

Safara’u t nuna Mata yadda zatayi ,Aiko Indo tatayi har t Fara sabawa Tana sake ma zuciyar ta Alk’awarin sai t iya zata dage iya dagewar ta Dan dagaske take zatayin kodan samun farincinkin su ita d Inna …

Safara’u ,mijinta mutuwa yayi ya barta d yara 3 itace koman su ,Dan haka itama t tashi tsaye d neman na rufama kanta d yaranta asiri Tana dinki ,Tana jaka d takalmi ,Tana tumtum , har babyset , duk tanay tanada injin din goge takalmi d kayan hada jaka d takalmi komai Tana ajiyewa akasuwa take siyowa d yawa t ajiye ….

Washe gari Indo take tmby safara’u yadda ake hada kake , safara’u ta Kira want waya tace suje d Indo su dauko keken ahada a gidan ta amai service ata Amfani dashi anan Dan yayi laushi sosai ….

Bayan dawowan Alhj su safwan gida y sanarma Ammy duk yadda sukayi d magabatan NAWAL ..

Ammy dai Addu’a t dingayi Tana Allah y gyara zaman nasu …

Washe gari safwan d Yaya dare sukazo har Yaya y taho d sufayya gidan zata wunin musu ..

Noor d haneef suka dinga rigima wai dadyn su y kaisu wajen aunty Aishatu , d wayo d Basu wayar shi y samu suka rabu dashi …

Har Alhj su y Kamala Shirin shi sukama Ammy sallama suka wuce gidan su NAWAL.

Basu shiga ba saida sukasa aka musu sallama d Abban NAWAL …

Bayan y fito fuskar Nan b yabo b falasa ,tun a Nan dafwan y noticing dakyar in be basu matsala b Amman yaci Alwashin kare mutuncin mahaifin say Kuma dagewa akan ra’ayin sa dan y zama namiji a gidan sa ko Dan Nan gaba inba haka ba mijin tace koma Kan tace za a maidashi….

Bayan sun shiga ankira NAWAL itama duk an hadu a parlour gidan bayan gemu d gemu sun gaisa mama ma ta gaishe d Alhj su safwan ,safwan d Yaya suka gaishe d Abban NAWAL d mama ..

Itako NAWAL ba Wanda t gaisar sai Alhj su safwan kawai ..

Sai d mama t Mata maga sanan t gaishe d Yaya d safwan Suma dai amsawa sukayi b yabo b falasa tunda rokan musu gaisuwar akayi …

NAWAL aka Fara umarta tayi bayanin meya faru tsakanin t da safwan d har t dawo gida ?

Tace shi safwan din y fara fada tanaso t Fara Jin Abin d ze ce ..

Ganin sata musu wasa d tunani mama t Fara Mata fada ,Aiko Abban NAWAL y dakatar d ita yace ai shi safwan din shene babba shi ze Fara magana kafin ita ai gaskia t fad’a ..

Haka bema kowa Dadi ba n wajen ,Yaya d safwan Basu hango adalici a tatare d Abban NAWAL ba …

Mama ma tayi Alk’awarin taka tsatsan akan NAWAL in ba haka ba Abban NAWAL zai bada ita agaban sirikin ta ,badan ranta nason yadda yake yi agaban surikan nashi ba ..

Yayane yace dafwan nasan alhj Isa dakai umarni daya yakema kabi yi bayanin meke faruwa d har t dawo gida duk muna sauraron ka …

Mama taji dadin kalaman yayan tasan gugar zana yajema Abban NAWAL..

Shi kanshi Abban y ji haushin kalmar tun anan y kulaci yayan ..

Shima Alhj su yaji dadin kalaman yayan safwan din ..

Shima safwan din yaji dadin ,kukan kurciyar d yayan shi yayi ,Dan haka y fara musu bayani tun daga samuwar matsalar su har kayau be boye komai ba …..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button