HAUSA NOVELKUSKURE Complete Hausa Novel

KUSKURE Complete Hausa Novel

 

 

*Maman shaheed*????
[12/28, 6:59 PM] First Lady????: ???? *WRITING*????

 

“`BY MAMAN SHAHEED“`

 

*KUSKURE* ????????‍♀_????????
( _’yar Aiki ko matar gida_)

_shafi na shida_

*Wanan shafin nawa nakune kawaye na masu kirki d Auntyna*

“`AUNTY ZULAIHAT AMSHI

_Mrubuciyar AMINATU BAIWAR ALLAH_

*UMMI HAMBALI
(WATA K’ADARAR)

*FATY AFREEN
(KAWATA matar mijina)

 

Anata Shirin biki ,komai y Kamala angama tsara event d’in d za a gabatar ……

Akon twins Yana hannun su Dan tuni angama musu d’ukunan su ,fitet gown d Riga d skit masu shelf ,har na Indo ma sun karb’o Mata …..

Ranar suka Isa ,gdn Aunty NAWAL , bayan sun Bata nata Ankon dake duk guri d’aya aka musu Kuma duk SAFWAN ne y biya musu kud’in d’inkin , haka suka b Indo nata bayan NAWAL Ta tafi gabatar d Alwala itama Dan t zama Mata dole ne d cewa zatayi Indo t Mata har wanka ma “tirkashi d Indo Tasha kallo ” …

Dan haka d’akin t suka shiga suka mik’a Mata ,Aiko tanata murna Dan Bata tab’a sa kaya masu tsada d kyau d tsari irin haka ba a tarihin Rayuwar t ,Dan farin ciki har kwala tayi sukace ba komai karta damu ,t d’iba zata fita Dan nunawa uwar d’akin ta ,Aiko su twins suka hanata sukace karta nuna Mata sai ranar bikin kawai intaga Ana hidima kowa nasa nashi itama t sa ,suka Gaya Mata duk ranakun d za asa kayan t haddace a brain d’in ta cike d murna d nufin zataje d nunama inna Abin Arzikin d kannen dadyn Noor suka Mata ….

 

Bayan sun gama Abin d y kawo su suka ma Aunty NAWAL sallama suka tafi ….

Bayan sun koma gdn suka labarta ma Ammy sunba Indo nata Ankon harda Aunty NAWAL d’in ma , Ammy t ce sun kyauta ,Allah ysa mu Fara cikin nasara ayi agama lpy ….

Suna cikin Hira Yaya Ahmad y shigo shida Ya SAFWAN Aiko ,sukace sai sun cika musu kud’i Dan kud’in hannun y k’are gashi Basu gama siyan jaka d takalmin d zasu saka b da dinner d su kayan kwaliya …

Haka Yaya Ahmad y ce zasuji Alert ,inba su musu ba Waze musu , suka sa dariya suna buga shewa suna godia….

Washegari suka koma kasuwa bayan kudin su y shigo Account d’in kowacen su Dan hassana d hussaina kansu a had’e yaka kamarsu ma d’aya Kuma komai iri d’aya ake musu sun sabar musu tun suna kana Nan suke musu Abu iri d’aya Dan haka har girman su basa banban tasu akomai k’annen su ma ba abarsu baya b anmusu nasu …

 

an gama Rabon invitation card ,sai kamu d za Ayi a gdn su Amaryar Yaya Ahmad wato SUFAYYA ta gayaci ‘yan uwan ango wajen kamu Dan kamune na gaske b na wasa ba sun shiryama kamun …

Ana gobe kamu su twins suka tafi gdn Aunty NAWAL Dan acan zasu kwana sunce wai gdn Ammy y cika d jama’a su d wasu ‘ya’yan yayun Ammy , huzna d suhaima harda Asmy duk can suka tafi kwana Abin su ….

 

Sun Isa gdn , Aunty NAWAL dai tsakanin su d ita Hira ko Mai suke buk’ata t sa hadimar ta ta musu ,Amman ita ko ruwa Bata d’auko ta basu ba bare suyi tsammanin zasu samu damar t musu girki ko wani hidiman …

Tun zuwan su gdn Indo Ce ke hidima dasu , twins d suhaima d Asmy sunacewa t Bari komai suke buk’ata zasu su d’auka ,itako huzna uwar girman Kai d fad’in Rai cewa tayi b biyanta akeyi fa ai ko ruwa zan Sha saina kirata tazo t ban ,gdn yayan mu take Aiki fa Kuma biyan t ake b kyauta takeyi b , tabd’ijan wlh dole mu moreta,Tana keb’e baki …

Su Asmy ne sukace Dan Aiki fa ba jaki bane ba Kuma injin bane ,shima Mai taine d ‘yan cine g duban mutane ,dan y gama ma komai tunda k more shi duk d biyan shi ake ,wlh wani wahalan d ma’aikata sukeyi wlh ba biyansu ake ba wahalar tafi abinda suke samu yawa ,Kuma baka San me mutum ze zama gobe ba , Abin yin Allah Ne ,

Aiko ,huzna tace me ze zama d y wuce boyi boyi ko a gdn mijin shi , har wani damuwa sukayi d aure? Su fa burinsu su yi Aiki abiyasu shikenan burin su arayuwa …

Aiko , suhaima tace aa gaskia kin musu mummunan fahimta ,kawai abar mgn Dan Allah , duk Abin d sukeyi NAWAL Najin su tanata murmushi Tana tsomo baki Tana supporting huzna , itako huzna hararar t take t gefen ido Bata sani ba Dan b Dan ita takeyi b Dan kanta takeyi , ita NAWAL batasan HUZNA haushinta takeji ba _KO MEYE DALILI_? zamuji a gaba …

 

Dan haka team d’in suka rabu 2 su twins suna kare masu Aiki su Aunty NAWAL suna cacake musu ….

Da ga karshen akabar maganar ,su twins d Asmy d suhaima duk Abin d suke buk’ata d kansu suke yo basa jira Banda huzna d komai sai Indo t Mata ,Dan har wani tsana n mussaman Tama Indo Wanda Bata d dalili ko d’aureta za’ayi ,kawai jitake t tsaneta _ikon Allah ba’a tsanar mutum ai sai d dalili_ note dis readers’,Dan haka huzna Bata komai sadai Indo t Mata .

Itako Indo inda sabo t Saba d hidima d wahalan gd ,Dan haka ko wani Abu batasa aranta ba ,hasalima ko hiran su na d’azu ba ‘abin d taji aciki ,saidai Tana ganin huzna n hararar t insuka had’a ido sai t kauda Kai …

Bayan sallah Isha ‘e sai ga ya SAFWAN y dawo gd y Sami su twins,Asmy, suhaima,huzna anata Hira Ana shewa ,hankalin su kwance har d AUNTY NAWAL d’in suketa hiran su , huzna ko Tana Jin kamshin turaren SAFWAN Mai hanci shinshine shinshine ,ta Kama class t rage dariyar t ta saita nustsuwar ta _ko hakan me yake nufi uhun_ shiko SAFWAN farincinkin ranshi y fara ma oyoyo Noor d Haneef Dan suna cinyan twins d Suhaima sunata wasa abinsu ,sunajin dad’i gdn su yayi jama’a gasu d son shiga taro dama ….

Saida y gama wasa d yaran sa sanan y dawo Kan uwar gidan uwar yaran sa ,yace barka dai d gida dear ! Ta mayarmai cikin jindadi d salon soyayyar Mai kayatarwa , itako huzna wani kululun b’acin Rai NE y turniketa _aname huzna?_ readers’ kijimin fa….

Huzna t wani gallama NAWAL wata muguwar harara wacce idon kowa yaga hakan har shi SAFWAN d’in ,har suhaima d Asmy,d su twins ,ita wacce akama ne kawai Bata gani ba d ta maida raddi ,sanan y dawo Kan su twins Yana tsokanar su y dawo Kan su Asmy d suhaima dake su maman su d’aya ,sanan y dawo Kan huzna ,Aiko t Kama wani sanabe d iyayi kamar Tana gaban mijin t ,ita kanta NAWAL Abin banbarakwai y Mata ,Amman ganin d’an uwanta ne yasa t basar Amman f hakan bataji dad’in sa ba, Dan sai d tace Mata *KARUWA* acikin ranta ,sanan t mik’e Dan gabatar d tata ishar bayan t ba Indo ummarni t sallami dadyn su Noor d abinda zai ci tunda y dawo ,cikin himma ko t nufi dining ita indon…

Hakan b k’aramin bak’anta ran SAFWAN yayi ba ,ko Dan bak’in gdn ma ai ta Mai komai d kanta ,Amman Ace komai sai ‘yar Aiki , shifa y gama gajiya d wanan abu ,Dan haka in angama bikin Yaya Ahmad zasuyi zama Koda ranta ze 6aci kuwa ,….y nausa cikin nazari ….

Huzna ce ta dawo dashi duniyar ta ,tace Yaya S ko na zubama Abincin d kaina ?Tana Mai wani kallo ,kowa n gun beji dad’in ganin Abin d huznan tayi ba ,amman suka basar suka shiga sabgar su t tsara Abin d zasu sa gobe wajen kamu…

Sai d huzna t maimaitawa SAFWAN Abin d ta fad’a ,yace to go ahead Mana , sanan jiki n rawa ,taje t karb’i saving spoon ahanun Indo t Fara saving d’in shi ,tanayi Tana k’are Mai kallo Tana ayyano abubuwa d dama a cikin ranta kala kala harda dama ace mijinta ne malakin ta d ta gama sa’ar miji n nunama sa’a ,dama haka y k’ara haiba d cikar halita bansani ba? har nabari wata t kwace shi ,tab d sake anba Mai kaza ajiyar Kai ……..

Tana cikin saving d’in shi ne ,NAWAL ta fito d’aukan hijab d’inta a palour ta samu huzna n Tama mijinta kwarkwasa d karairaya ,har Tana cewa ko t bashine ?

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button