KUSKURE Complete Hausa Novel

Kowa y jinjina maganar Kuma kowa n wajen yasan NAWAL itakeda kaso 70 cikin 100 na laifi Amman Banda Abban ta ..
Nan Abban t y umarci d t Fadi nata bayanan dan aji …
Aiko ta Fadi wasu daidai wasu ko tayi gyara Dan aga laifin safwan din..
Safwan yayi mamakin ba canjin haline kawai a tare d NAWAL b har karya d rashin tsoron Allah ,Abin d be taba shiga tsakanin shi d ita ba ?
Abban t yace kaji ko baban safwan kunji ko shi Kuma bayanin shi b irin Bata ba har korar ta yayi saboda Yana Mata bakinciki akan aikin ta yafoson t zama cima zaune Dan gaba yaji dadin yi Mata Gori ko ? Kunji dai d kunen ku ko?
Alhj safwan cewa yayi ,to koma dai meye Ina ganin yanzu mafita guda dayane kamar yadda mukejira muji daga bakunan ma’auratan su biyu ..
Shi KUSKUREN shi d y CE taho gida batare d y sanar Mana ba Dan bamu sani ba Sam d tuni kunganmu …
Aiko Abban NAWAL yace rainaku yayi be daukeku abokan shawara b Yana ganin shi kadai y Isa yanke kowace irin sha’awa..
Maganar t tsayama safwan d Yaya har Alhj su a wuya ,safwan ganin Ahj su d girman Abban NAWAL din y hanashi mayar d martani ,Amman Yaya ko sai d yace aa wlh turace takai bango Amman safwan shine Wanda aka Isa dashi Dan tun tarihin Rayuwar shi iyayen mu Basu taba samai Kara y gifta ta ba kulin cikin bin ummarnin mahaifan mu yake Kuma be taba Raina ko wani bare b bare Ni Wanda zuwa Kan mahaifan sa bamu d wanan tarihin …
Alhj su beso Yaya y bada amsa haka ba ,sai yaga kamar Yaya Yana sa’insa d babba Dan haka d ido y Mai gargadi ..
Mama taji dadin sak’on d Yaya y aikama Abban NAWAL Dan kowa yasan dashi yake..
Haka safwan ma kuncin shi har y tafi sai Abin d y rage ..
Itako NAWAL d Abban t sun Kara kulatar Yaya gab suke d tsayar Mai kuwa ….
Daga baya Alhj su safwan y umarci Abban NAWAL d y cema NAWAL ta ajiye Aiki suci gaba d zaman su duba d yadda muke ganin duk shine babban jigo a cikin matsalar d ta samu matsuguni a zaman takewar Auren su ..
Duba d megida shine y Isa d gidan shi y Isa y ce abari abari yace Ayi Ayi indai ba sabon Allah ciki..
Nasan Kai kanka tsayaye ne Kai a gidan ka kamar yadda ko makawo ma zai bada sheda (y wurga Mai magana)
Haka zalika Nima n Isa d gidana ,to shima y kamata mu barshi y yanke hukunci akan iyalin sa tunda in zamuyi teakani d Allah babu sabon Allah a cikin hanin d y Mata kamar Babu sabon Allah acikin aikin d t dage setayi Amman ganin shine Mai gida shi y kamata Tabi …
Aiko Abban NAWAL yace Sam baze yiwu b y dinga goyama d’ansa baya ,wato shine da shi inyanason farin cikin t meze Hana y barta ta nemi halalin ta ?
Abu y fara zafi mama Bataso hakan b ta Fara mgn Abban NAWAL y daka Mata tsawa Saida kowa yayi mamaki ..
Aiko Alhj yace Abban NAWAL y Kama ka dinga Aiki d hankali kadinga Aiki kana sanin hukuncin Allah Acikin sa Kar idon ka y rufe ka maida karya gurbin gaskia ko ka maida daidai ba daidai ..
Aiko mama t cema NAWAL ke kin yadda Zaki ajiye aikin ki ki koma d’akin mijin ki ko kin zaba aikin ki Akan d’akin mijin ki?
NAWAL dagowa tayi Tana hararan safwan Tana yamutsa fuksa kamar me Shirin kuka ,ta Kali Abban ta Aiko ganin t kaleshi y dakatar d mama d cewa karta ki takurawa yarinya Tana d ‘yancin ta tasan me y fi dacewa d ita a rayuwa …
Safwan NE yakeba mama Amsa d cewa mama ki kyaleta dama tuntini ai nace ta taho gida matuk’ar Tana Kan ra’ayin ta Nima Ina Kan nawa har gobe har jibi Babu canjawa Dan b sakaren namiji bane ne wlh bazan bita ba saidai t ajiye Aiki t Kuma gyara Rayuwar gidan Auren t da kula da yaranta d batasan dawainiyar su ba t sakar ma Indo komai indon kerata kikayi ko jakar gidan kice ki gayamin d me n rageki d Zaki dage sai kinyi Aiki kowane iri safe ko Rana harma dare kintaba neman wani Abu kin rasa a gidana tun autena dake ? Kifa inkintaba kowa n sauraren ki ..
NAWAL tayi shiru tasan duk gaskia t fad’a sai zuciyar ta tayi kamar zata karye sai wani Abu yazo y cicibota y Kara Mata taurin Rai d kafiya …..
Tama Fara Mai rashin kunya ohon maka ai ba abanza take aikin b d zakace jakar gidan muce meye ma banbancin t d jakar? Yar aikin ba biyan t akeyi b ai b kyauta takeyi ba d kake cewa Tana kula d yaranka irin kular d bana Basu sai k mayar d ita gurbina ai n fada maka Dan t zamani safwan ..
Kowa yaji zafin furcin NAWAL Banda mahaifin ta a ganin shi t Isa kwatanma kanta yancin ta ..
Shiko d yaji haushi yace ki dinga girmama Dan Adan kowaye shi kuwa bakisan me ze zama gobe ba , Kuma d kike takama d biyanta akeyi ke kike biyanta nawa Kika taba biyanta n mayar Miki d kudin ki yanzu?
Aiko kafin tayi magana Abban t y karba “yace safwan Banda Abin d ka Mata harda tukwuicin Gori nawane kudin d ake biyan wanna yarinyar d har zaka dingama NAWAL din Abban ta Gori haka ,meye tsakanin ka d Yar aikin nan ma tukunna ne…
NAWAL t Kara ohon mishi ai sai y aureta zai zama cikaken Dan halak …
Yayane yayi saurin dakatar d NAWAL d cewa karki sake Kuma bakinki y je inda ba a turashi ba Dan halak ne safwan Mai Jin Abin d iyayen sa suka umarce shi me biyaya agaresu …
Alhj su safwan ne yayi gyaran murya Yaya yayi shiru safwan zucoyarsa kamar ta fito waje…
Alhj su safwan ne yace wai yanzu babu damar masalaha a tsakanin su ita tana Kan bakan t n hakura d Auren ta ?
Mama tanata jijigama NAWAL Kai Alamar tace aa…
Amman ganin Abbanta be bada ammana tace aa ba tace eh Babu gudu Babu Jada baya …
Da sauri kowa y kaleta shiko Abban t jinjina jaruntar ta yakeyi ..
Safwan ne y Mike tsaye Yace kin zabi Aiki Akan auren ki Dani ko?
Ta kaleshi atunanin ta ze janye nashi Ra’ayi Dan karaya kadai take hangowa a tare dashi ,tace eh wlh aikina yafi min Kai ko zakamin saki dubu kana bani takardata safwan kaje ka biya sadakin ko masara nee a Auramaka indoooo Mai Aikin gidan ka Dan ita nakeso t maye gurbina b wata daban ba Inka auri wata daban baka cika safwan ba……
Zuciya ta ciyo safwan ya bude Baki yace ni safwan na saki NAWAL Kuma kinyi da Dan halak wacce kike d’auka b komai ba ita zata maye gurbin ki ayau dinan zan shayar dake mamakin d Baki taba tunanin Zaki gani ba Zaki gane cewa Baki yakan iya zama wani mugun Abu in baka iya sarafashi ba n …..
Alhj su safwan dafe Kai yayi badan yaso furucin safwan ba Amman aikin gama y gama ..
Yaya ko Dadi yaji Dan ko suffaya tamai haka iya Abun d ze Mata kenan ….
Yayane y ma Alhj su maga su tashi su tafi yayin d safwan y fice daga parlour ma ..
NAWAL ko shewa d guda tayi Tana fatan Allah y bada zaman hakuri mijin Yar wanke toilet aji down safwan …
Mama dai suman zaune tayi cikin matsanaicin bacin Rai ..
Abban NAWAL ko ko ajikin sa Dan yarsa tamai daidai ko a majalisar dinki duniya yasan zata iya fadan Albarkacin bakinta ..
Bayan zuwan su safwan d Alhj gida ,safwan ne y cema Alhj su d Yaya Dan girman Allah sumai want taimakon gagawa inhar sunason sa Kuma sunason Rayuwar shi taci gaba da wanzuwa a doron duniya Dan girman Allah Kar su bijirema rokon sa …
Yaya d Alhj ne suka bukaci d y Fadi bukatar say agaresu ..
Idon say runtse yace
“Inaso ayau dinan kuje Nemo min *Auren Indo* Mai Aikin gidana wlh Auren ta shine gatan da zaku nunamin ayau dinan ”
“Ba Alhaji ba hatta Yaya ya tsorata d kalaman safwan”
*Maman shaheed*????
[1/6, 8:15 PM] Maman Shaheed: ???? *WRITER*????