KUSKURE Complete Hausa Novel

BY
“`MAMAN SHAHEED“`
*KUSKURE*????????♀_????????
( _’yar Aiki ko Matar Gida_)
_shafi n talatin d hudu_
“Ba Alhj ba hatta Yaya y tsorata d kalaman safwan”
“Shiko Alhj cewa yayi ya tafi resting room y huta tukunna sayi mgn ,safwan ba tare d y firta ko ufan b y nufi inda suke hutawa shida yayan shi inshnzo gidan..
Ganin yanayin d k’anin shi yake ciki yasa y bishi Dan kwantar Mai d hankali …..
Shima Alhj ciki y shiga …
Tunda Ammy ta ganshi tasan akwai wani Abu ,duk da yayi duk Mai yiwuwa wajen ganin y kawar d fushin fuskar shi”Amman Ina tsawon shekarun d suka yi d Ammy tun Auren saurayi d budurwa t sanshi farin sani motsi kawai yayi tasan me yake nufi Dan haka t tbmy shi” yace Mata lpy qalau…
Bayan y shiga d’akin shi ,Ammy t bishi cikin iya zama da miji d salon irin na datijan ma’aurata har seda y Mata bayanin komai cikin hikima yadda zata fahimta t d’auki abun d sauki …
Ammy taji bacin ran faruwar Al’amarin yau t sake gaskata maganganun d su twins suke zuwa Mata da shi Tana koransu Don Kar su saka Mata tsana ko Jin rashin dad’i akan NAWAL din ..
Alhj NE y dinga tausan ta Dan y hango tsananin bacin Rai atare d ita ,dake Mai hankali CE nuna Mai Allah yasa haka shine yafi zama Alkhairi inda rabon CIGABAN zamansu Allah y Saba Hali y Basu ikon gane irin *KUSKUREN* da sukayi….
Alhj yace toh Amin zamuce ,Amman y bani mamaki wlh Ina ganin shi d kamar in anyi barna ze iya gyarawa Amman setashi Yana gyara barna d barna duk yadda matar shi ko mu mukaso mu nuna Mai y rintse Ido maganar y’arsa kawai yake ji yake bi a irin zamanin Nan d sai m
una seta tunanin yaranmu muna dagewa d sa’ido d kutse cikin rayuwar su Koda amincewar su ko Babu Dan gyara gabansu Dan Abin d babba y hango ba lalai yaro y hango ba ….
Sun Jima suna tataunawa d Kara hima d kula d sa’ido Akan yaransu domin yanayin d NAWAL tayi sun Sha mamaki ,daga baya Ammy t tmby inda safwan yake ,alhj Gaya Mata “y shiry ze fita t rakashi y shiga mota ita Kuma tayi wajen su safwan…
Koda taje ta samu Yaya yanata aikin rarashi Yana bashi hakuri Yana tmby shi wane irin mgn Aure yake nufi d Indo ?
Shin Auren huce takaici zeyi ko Auren bacin Rai ko Auren so ?
Shide SAFWAN ko magana bayason yi ..
Suna cikin haka Ammy t shigo batare d salama b Dan tayi mamaki d Alhj be sanar d ita mgn Auren b se yanzu d tazo t tsinta sunayi ..
Yaya ganin Ammy yasa shi cewa yauwa Ammy danki fa yau yaki sarafuwa sai kin kawo Mana agajin gagawa …
Shi kanshi yasan yau yaga bacin ran d betaba gani a tare d safwan kanin shi b..
Ammy matsowa tayi t zauna kusa dashi t shafa kanshi Tana Mai magana cikin lalami d sigar so irin n da d mahaifiyar sa …
Safwan dagowa yayi ya kaleta y kasa cewa komai tsabar bacin Rai , Ammy t San d’anta Sarai tun Yana yaro in ranshi y baci ko mgn ma tsayamai take n wani lokaci Amman kafin Abu y Bata Mai Rai Ana d’aukan tsawon lokaci …..
Duk maganganun d Ammy tamai har tmby akan Auren Indo d yace amai t tmby shi d wace siga ze aureta shiru yayi ….
Ganin Yaya d Ammy sunata tataunawa Akan maganar sun rasa gane sunan Auren d yake nufi ayi ma d Indo “shi Kuma y gaji d tababar ta suketayi akai …
Har suna mihawarar b son ta yakeyi b y Aure ze yiwu a tsakanin su uwa uba Ni y aureta baya sonta ai sun taimaka wajen cutar d BAIWAR ALLAH yazo baya Bata kulawa yada shari’a t tanadar kunga ko ai d matsala kwaliya Bata biya kudin sabulu b…
Jin sunki barin shawartawa akan mgn y yunkura zebar musu gidan ko y samu sasauci a tunanin shi ,Yaya ne y kamo sa yana tmby inda zeje ?
Cikin wata dakushashiyar murya yace gida zeje dan yayi baccin….
Har Yaya y sakeshi Ammy t Mai Alama d Kai akan karya barshi y tafi ,t taso t Fara Mai magana d ya dawo y huta anan in y tashi ko zuwa anjima ne yaje gidan …
Baya iya bijirema maganar mahaifiyar sa dole y dawo y kwanta y rufe ido ..
Suka fita suka barmai d’akin ganin Alamar kamar baccin zeyi d gaske ..
Shiko zuciyar sa azalzalar sa take ji yake kamar a dauramai Aure yanzunan b da kowa b sai d Indo Mai Aikin gidan sa kamar yadda NAWAL t firta duk d besan wane irin zama zasuyi n Aure d itaba ,shi baya hango wadan Nan Amman yadai San cewa ko banza zata kulan Mai d su Noor d kulamai d gida inyaso inyaga wacce yakeso ko Nan gaba ne sai y rabu d Indo taje t auri Wanda takeso kafin lokacin t Kara zama mutum Dan ayanzu a muna mutum yake ganin ta irin Bata cika mace ba duk d b Abin data rasa n Yan matanci irin Yan Sha…dinan ….
Y Jima Yana nazari dai r sabanin daidai har Allah yasa wani kasalalan bacci y d’auke sa …
************
NAWAL ranta fes ,da zuciyar t tayi yunkurin nuna Mata *KUSKURE* Ta aikiata sai shaidani d yake mane d ita Wanda yafi karfinta ta itama Taki yaki dashi d hanyar Addu’a ko jajircewa d banbance gaskia cikin karya y hanata ,y karfafa Mata gwuiwa y fara mata hudubar sa Mai kamada busa sarewa …..
Ran mama y baci Abba ya bada ita a gaban surikanta y nuna musu Bata Isa da yarta ba bare shi ubangidan ….
Haka t rufe Ido ta dinga Gaya musu gaskia Tana nuna musu *KUSKUREN* d suka tafka mafi Muni a Rayuwar su ga gaskia a zahiri suna kalo Amman su rufe Ido Suki bi harshi d girman sa shida ze tayata tataro mutuncin t inya zube Amman d shi aka Taya batar wa ……
Wata tsawa da Abba y daka Mata yasata shiru d bakin ta ,Yana cewa kartama yarsa Baki batasan bakinta kamar Reza bane a gareta ,kuba Basu aikata *KUSKUTE* Ba sune sukaki son cigaban Rayuwar t meye amfanin zama d Wanda yake bakin ciki d Rayuwar ka ai Babu amfanin cigaba d rayuwa dashi ,da har zedinga Mata barazanar saki kanta farau ko karshe?
Kema b kin taba karban igiya dayaba sakamakon shiga tsakani na d ita d kikayi ,waya sani tunda Kika kiyaye wani y sake Jin kanmu ne?
Nan NAWAL d mama suka tuna d wani cin zarafi d Abba y taba Mata duk d alokacin mamance t dage Akan ko autenta ze mutu seta Gaya Mai gaskia akan aurenta d safwan ,Aiko igiya 1 seda ta shiga tsakanin ta d Abba dagabaya NAWAL t dinga kuka Dan daga baya ita kanta bataji dadin sakin ba tun daga wanan lokacin mama take fita Al’amarin Abba d NAWAL duk d haka Bata shiru sai t furta gaskiyar wani lokacin ,shine har yau y tuno Mata abinda y shud’e d wasu shekaru …
Ita kanta NAWAL bataji dadin ,dawo d baya d Abban nata yayi b Dan idon t har ruwa y fara fita mama ko tuni idon ya Fara Shirin fitar d kwala ,ganin zasu sa shi gaba suna zubar hawaye har Yar lelen tasa damma kanen t basa Nan d hardasu za’ayi kukan ,shinefa y fara shifa b wani Abu yace ba kawai tuni y Mata akan zakewa d takeyi Alhalin tasan shi kaifi dayane , Shiba Dan suta asarar hawayen su y tuno musu ba ..
NAWAL ce cikin kuka tace Abba Dan girman Allah karka Kara tuno d wanan Abu d y faru Wanda baze Kara faruwa ba , wlh har cikin Raina nakejin Abun …
Yace ki kwantar d hankalin ki NAWAL ,indai b naki sakin bane yasaki kuka to ki share hawayen ki insha Allahu baza’a sake tunowa ba ..
NAWAL t mele Baki ,wa ni Abba sakin d safwan yamin ko ajiki na ,Dan nasan bani d bakin ciki in Ina tare da ku ,Kuma sakin ma karfin gwuiwa d himma akan aikina y Kara min Babu gudu Babu Jada baya ai Abban …
Yace yauwa ‘yar Albarka ,mama nason mgn a fili Amman ta furta wani Abu cibi y zama Kari t kyale uba d ‘yarsa Amman Tana musu fatan gane gaskia d hanya madaidaiciya …