HAUSA NOVELKUSKURE Complete Hausa Novel

KUSKURE Complete Hausa Novel

Mama taji dadin shiga maganar d Abba yayi d niyar zata gidan Inna Kuma duk yadda sukayi d lnna zata dawo ta sanar Mai ,y Mata lzinin zuwa gidan …..

 

Bayan Abba y fita ,mama t tafi gidan lnna batare d sanin kowa ba sai aunty zainab …

Zuwan mama gidan lnna ,suka gaisa lnna n tmby mama ko lndo bataje ba tace Mata zata wajen kawar ta …..

Mama tace eh suna can tare kusan lta ta kawo Nima duk d batasan ma nazo Nan b yanzu nazo ne bisa amincewar Abba nawara Kan maganar lndo ..

Gaban lnna y Fadi ,tace ALLAH yasa lpy dai ,!

Mama tace lpy kawai dai ,ki kwantar da hankalin ki karkima Abin wata fahimta tsakanin mu daku sai Alkhairi duk daya muke ba banbanci tsakanin mu ,munzama yan’uwan juna ma ,Dan kutse mukayi cikin Rayuwar ku keda jijarki bisa ga Amincewa d yadda munzama daya daku dan tsakanin mu sai Alkhairi ….

Yada muka shiga Rayuwar ku ,Kuma haka zaku iya shiga Rayuwar mu wlh b wani Abu d yake kawo hakan sai yadda d Amincewa ..

Inna tace hakane …

Inna ta gayama mama duk yadda sukayi d hassana d Alhajin su safwan har d cewa gobe ze dawo Dan sauraren amincewar su ko akasin hakan ,ita Kuma tafi so lndo ta kwantar d hankalin ta ,gashi Ni dama n Jima in nazari kan Auren Indo ko ba yanzu b Dan wani Dan uwan babantane kawai y rage Mata shiko Abin d ze alakanta shi d lndo ma bayaso Dan haka n shafe babin sa a Rayuwar mu nida lndo Dan Koda aka haifeta be Zoya ganta b tun babanta n bamu hakuri Yana fadan halinsa har seda muka gaskata Dan haka na Allah basa karewa ba’zamu rasa yadda zamuyi ba ….

Mama tace indai Kan wanan ne Kar ki damu Inna ‘ai d’a nakowane bawa sai maishi ,da izinin ALLAH Abban nawara zai shige muku gaba da izinin sa nake Miki wanan maganar ,ashawarce ba umarni ba kamar zuwan d Alhajin su safwan din zeyi gobe lnbanyi shishigi d kutse ba d abarshi d Abban nawara su tatauna a tsakanin su Dan zefimu fahimtar wani Abun d manufar sa akan Auren!

Inna t numfasa tace ,to badamuwa na bashi wuka d nama harda amanar Indo ya Mata duk Abin d uba yakema ‘yarsa akan neman Aure d tsayawa d tmby d ya Dace gemu da gemu suyi ….

Mama ma taji Dadi ,tace t gode, har take fadama Inna hasashen ta Kan Auren kamar ze iya zama Alkhairi ,har Inna t Bata lbr mafarki da ta tabayi makamancin hakan ..

Mama t dinga gaskata mafarkin Inna cikin hankali d tunani ,sunsha Hira sosai d lnna har Inna taji kamar Yar uwartace ta jini duk da Inna ta girmi maman nawara

“Suna cikin Hira ,Ammy tashigo cikin salama tare d rakiyar ussaina ,ganin ussaina lnna ta gane daga inda suke ,cikin girmamawa Tama Ammy iso b yadda batayi d Ammy ba su shiga daki Ammy tace wajen ma y Isa ,Dan haka ussaina ta Fara gaishe d lnna d maman nawara suka amsa ,suka gaisa d Ammy ma ,tanin lnna tayi bakuwa mmn nawara tace lnna barin gudu !

Inna tace ai Yan gidan su Noor ne gidan iyayen gidan Indo ne ..

Ganin haka Ammy tasan akwai aminci tsakanin su Dan haka ta Fara koro jawabi d rokon d tazo yi…

Anan Inna ta gane uwace ga safwan …

Inna dai t rasa bakin mgn ,mmn nawara ce tace , ALLAH y Mana zabi na Alkhairi goben in Alhj yazo sesu gana da Abban nawara ,lnyaso maji daga garesu ..

Cikin girmamawa d karamci ,Ammy tabar gidan ,

,sai daga baya mama t koma gida cike d amincewar yada d Amincewa d lnna t Basu …

Nawara d aunty zainab Suba lndo shawara ,sun kwantar Mata d hankali sosai rabi na damuwar ta ya kushe se Abin d ba’a rasa ba ..

Bayan mama t dawo ,nawara d lndo suka tafi gidan lnna ,Nan ma lnna t dinga kwantar ma d lndo hankali d Addu’ar ALLAH yasa hakan y zamar masu Alkhairi …

Nawara Bata bar gidan ba sai dare ,lnna d lndo kwana sukayi suna kiyamullaili sunata Kai kukan su g buwayi gagara misali Kan y masu zabi na Alkhairi….

Safwan basamu Nutsuwa d kwanciyar hankali b seda y makama kofar sa key ,huzna tazo yafi so 3 tabuga kofar yafi so nawa ,ita d kanta tace ya samu baci sanan t hakura Koda taje kaimai dinner ma kin budewa yayi Yana jin ta Saida t mayar dashi parlour y lalab’a y fito yace parlour Dan ci …

Ko anan ma sanabe tayi t Mai ,ita ta zuba Mai over y ci iya cinsa yabar na Bari bayan yayi Yar Hira sama sama d su Noor ya musu sai da safe y wuce part din d ze kwanta Yana shiga y sa key …

 

*********
Washe gari Alhaji da Yaya suka tafi gidan lnna Dan Jin matsaya ….

Su Ammy d hassana d ussaina sunata Addu’a ALLAH yasa su Amince ,Nan suka dinga gayama Ammy yadda sukeson lndo ta shigo cikin su saboda rashin matsalar ta ga iya kula d yara tasan matsayin kowa ..

Ammy ma duk ta yarda t maganar su ,itadai Addu’a take ALLAH yasa safwan y sota y Bata kulawar d yake ba NAWAL Dan ta jima d sanin irin son d yakema NAWAL ,Tana zargin dama b son lndo yake ba ze aureta ne Dan huce takaici d kunsama NAWAL bakin ciki ,Amman Tana Mai Addu’ar reshe y juye d mujiya y sota y k’aunace ta fiye d yadda yaso NAWAL ,yara ko tasan su Haneef Basu d matsala bazasuyi maraicin uwa ba ,kulama yasan safwan zai samu duk d tana hango rashin budewar ldo ko wayewa atare da lndo Amman tafison rashin wayewa irin ta lndo d wayewa irin na NAWAL gara mace t dawama d rashin wayewar Koda hassana ko ussaina ne kuwa ….

 

*Maman shaheed*????

[1/13, 6:15 PM] Maman Shaheed: ???? *WRITING*????

 

BY
“`MAMAN SHAHEED“`

 

*KUSKURE*
( _Yar Aiki Ko Matar Gida_)

 

_shafin Na Talatin Da Takwas_

 

Bayan isar su Alhaji da Yaya gidan Inna suka gaisa …..

Ta kwatanta musu gidan Abban su nawara ta musu bayani Kan dashi zasuyi magana ,hakan y musu Dadi sakamakon shigowar namiji cikin su …

Bayan sunje gidan sukasa aka musu sallama d Abban nawara …

Cikin fara’a d tarbar kirki y karbe su ,y kaisu masauki …

Bayan sun gaisa ,alhj fara jawabi ”

“Abban nawara be katse shi ba har seda y idar ”

Acikin maganganun Alhaji Akwai zurfin tunani d alamun karamci d zasu nunama lndo ,sanan hassashe n nunawa in ta Aure yaron kamar bazata Sami matsala ba kawai dai Abban nawara y Kara kafa hujarsa ne Akan NAWAL …

Yace y zama Dole ama NAWAL iyaka d Indo inba hakaba ,shi ze iya d’aukan kowane irin mataki akanta ,Dan Yana hango tsoro ko shaku atare d Indo akan tsohuwar matar safwan din ,sanan y zama Dole Suma su dinga kula d sa’ido Akan Rayuwar indon d mijinta d duk wani Wanda ze kusance ta ,Dan marainiyace inmuka cutar da ita ALLAH baze barmu gaba daya ba ..

Ganin datako d kima d Amincewa d batun ku d girman kalmar Nan ta AURE yasa n yi uwa nayi makarbiya acikin maganar na shige gaba Kuma…

 

Sbd haka muna musu fatan Alkhairi d samun zaman lpy dawamame a tsakanin su, Ina sake Mana tuni dai Kan sa ido d Rayuwar su mussaman ita mudubi ALLAH mudubi maraicin ta Kar muyi Abinda d zata yarda d cewa Dan Babu ran mahaifanta ne yasa muka Mata haka …

Alhj yayi gyaran murya yace ,insha ALLAH zamu kula ,mundauki amanar ta ,shima Kuma zezo yayi godia kafin mu tsaida ranar Auren ,sanan Kuma Indo Nima ‘yata ce nadau nauyin komai nata duk Abin d uba yakema ‘yarsa zanmata wlh Kuma saboda ALLAH badan wani Abu ba ,Dan ALLAH karkace komai “mungode muna Kara godia d fahimtar mu d kayi ….

Abban nawara yace ,kace Dan ALLAH ,Amman Nima d Akwai Abin d na kudire a Raina Amman ka rigani furtawa ,duk d haka baza’a rasa Abin yi ba , ALLAH yasa Albarka acikin Auren ,..

Suka amsa d Amin gaba dayan su .

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button