HAUSA NOVELKUSKURE Complete Hausa Novel

KUSKURE Complete Hausa Novel

Aishatu ta Debi wasu kayan daga lefen ta ,tare d tirsasawar nawara Dan ta bayar a dinka Mata ,safwan d Yaya sunzo sun tbmy Aishatu ko Akwai abinda take bukata kafin akai ta gidan ta ..

Aishatu kunyar Yaya d safwan Basu Bata damar cewa komai ba,sai nawara d tace eh Amarya ai ba’a rasata d Abin yi ,duk d abinyin baze kasance Mai yawa ba Dan Abba d Inna sun gama Mana komai …

 

Dan haka safwan y sa hannu a Aljihu y Ciro bandir din kudi y mikama nawara yace ze Isa ,nawara tace inbeyi yawa ba ma !

Yaya yace su dai bashi kawai in wani Abu y taso su neme su Dan ALLAH ,nawara tace to ,d kyar Aishatu t iyana Yaya d safwan sallama …

 

Nawara ta dinga tsara yadda Aishatu zata amfana d kudin d safwan y Bata ,suka ware wasu suka shiga kasuwa suka siyo kayan jakankuna d takalma Dan intaje gidan safwan Kar tayi zaman banza ,Abinda Bata Gane ba zata dinga tambayar Auty Mai d’inki

 

*Maman shaheed*????

[1/19, 10:08 AM] Maman Shaheed: ???? *WRITING*????

 

BY
“`MAMAN SHAHEED“`

 

*KUSKURE*????????‍♀_????????
( _’Yar Aiki Ko Matar Gida_)

 

 

_shafi Na Arba’en da hudu_

*Shafin Nan nakune kuyi yadda kukeso dashi*

*Ummu Ammar (Doty na)
*Ummah shehu (first lady)
*Zeee (zainab sokoto)
*Zainab din ummah
*Nana ya kaku
*Zakiya
*Zeenerb
*Aisha Alto
*Musmar (tsohuwa Mero)
*Mmn Aslam (meroo)
Aunty zulaiha AMSHI
*Ramaluv
*Raheenat Mahmud
*Kunada yawa muhadu a next shafi*????????????????

 

Komai Yana tafiyar ma Amaren yadda suke so ,shirye _shirye nata Kan Kama ..

Innama tanata karasa nata Dan Shirin ,tayi kukan rashin dangi d Kuma ragowar d suka juya musu baya,da Rashin mahaifan Indo mussaman babbanta d akace y mutu d ko gawar sa basu gani ba, daga baya t share hawaye ta bisu da Addu’a dacewa”

 

Mama ta karbo ma su nawara dinkunan su d duk wani Abu d zasu bukata na biki ,sun Fara rabon invitation card lpy na nawara ,anrabama ‘yan uwa d abokanen Arzuka …

NAWAL Bata gama kwashe kayanta ba safwan NE y sa wasu matasa suka kwashe Mata y zuba a mota sai gidan mama ,lokacin d aka Kai NAWAL Bata Nan Dan haka mama ta karbi kayan aka zuba cikin wani daki d Babu Kaya sosai a ciki d niyar in uban NAWAL yazo t nuna Mai…

Safwan haka yabar gidan ,seda Ammy tace y Kama yasa Adan gyara wasu abubuwan Mana aska tura su Hassana suka share d’akin Alhj su safwan dama y gama oder Furnitures din Indo kaya masu amimci kosu hassana sai hakan ama malama ma Aishatu Indo Amarya aka gyara Mata d’akin ,d’akin su Noor ko gyarashi kawai akayi Dan ba Abin d y same shi Dan haka gida yayi kyau safwan y dawo d kwana ciki ma ,Amman Yana room din shi ….

 

Biki y rage saura kwana 3 Bayan duk wani shiri y Kamala ,Inna d Indo sunata jimamin rabuwa d juna Rana Bata karya ,Inna Dan Babu yadda zatayi ne tasan Dole Akwai ranar d zata rabu d indo inba Aure Akwai mutuwa dam haka ta kwantar d hankalin ta ,ta kwantar ma indon ….

Nawara d Indo sun dawo gidan Inna d kwana d kayan su duk suna Nan har Aunty zainab Tana kula d yaranta Tana sake musu shiri na gani a yaba ta ko Ina ,ta gyama gyara musu jiki ta had’a musu humrorin masu dadin kamshi d turaren wuta d abubuwan d duk zasu bukata na gyara ……

Amaren sunyi kyau d sheki kamar Basu ba ,hydar dai yaga Amaryar Sa ya yaba tsarinta ,shiko safwan bezo ba bare y ganta ….

Su Noor ma sunata murna ussaina tace musu zasu bikin Aunty Aishatu shine suketa murna har suna cewa bazasu school b ranar bikin ,Ammy tace to ai Babu school ranar d sesunje ,Haneef Yana cewa y gode ALLAH d Babu school ganin yanata murna Ammy tace to ai Akwai lslamiya ,sai y Bata fuska ,ussaina ce tace Ammy karki Bata Mana farin ciki mu Mana da daddare za atafi ai party danan yasa dariya Yana ma Ammy gwalo…..

Yau amaren sun gama siyan komai ragowar kudin hannun Aishatu ta damkama Inna Dan ta gama siyan komai ….

Washe gari Friday kamu ,tun safe aka Fara shirya inda za’a Kama nawara d Abun d za’a taba a wajen kamun …

Da safe Abban nawara y Kira Aishatu d Nawara yayita musu nasiha Mai ratsa zukata Yana Basu umarnin biyaya ga mazajen su ,sunata zubar d hawaye sun Kara tabbatar Abu yazo gangara yanzu …

‘yan uwan nawara tum safe wasu suka Fara zuwa wasu d Rana ,gashi yanzu yamma tayi amfara Shirin kamu waje yasha decorations yayi kyau ga kida y Fara tashi inda Amarya aka gama shiryawa ta fito ta Kama a kujerar saraita kawarta Aishatu a kusa d ita anata kashe musu hotuna sunyi kyau matuka …..

Anata kida Ana shagali ,wasu nata rawa ,sai daga baya dangin angon nawara sukazo lokacin su Hassana, ussaina ,sufayya,d Noor suka karaso Dan Aishatu t gayace su kamun nawaran …

Sun samu tarba Mai kyau ,an cikasu d kayan ciye ciye ,Noor ko ta likema Aishatu ussaina nata kamota Aishatu tace a kyale Mata Noor d’inta Dole suka barta ….

Anyi shagali Mai kayatarwa wajen kamun ,bayan angama feshe nawara d turaruka masu kamshi dangin ango ganin magriba tayi suka tafi aka cikasu d kayan kamu ,haka ma su Hassana suka tafi Bayan sun gama kwasan hotuna d tasu Amaryar Aishatu ,aka cikasu d kayan kamu suka tafi Bayan ansha fama d Noor kafin t yadda aka rabasu d Aishatu…

 

Su nawara d Aishatu Basu Sami kansu ba sai Around 9:30 na Daren ranar sun gaji duk d ba wata rawa sukayi ba sun Dan dai jujuya kadan …

 

Basu kwanta bacci ba sai kusan karfe 11 ,…..

Washe gari walaima ,tun Rana aka Fara gyara inda za’ayi walimar angama tsara komai …

Yamma nayi aka Fara gabatar d wa’azi mallama Mai gyaran Aure ta Fara ragargaza kwanyar matan Aure d masu niyar Auren ,da wa’azin ta Mai ratsa zuciya ,Tana bayani Tana janyo Aya Tana fassarawa Tana had’awa d hadisai ,Abun gwanin Sha’awa ….

Anci ansha sosai Abun gwanin birgewa ,har taro y tashi lpy ….

Ranar Nawara da Aishatu kusan kwana sukayi suna Hira d wasu sa’o’in su ‘yan uwan su nawara d sukazo bikin …..

Washe gari ranar d’aurin Auren nawara ranar d za a hada shagalin d shagalin bikin Aishatu d safwan ranar dinner…..

Mutane d dama sun hallaci d’aurin Auren *NAWARA DA ALIYU HAIDAR*
Su Alhj su SAFWAN d Yaya d wasu abokanen su …..

Hakama dangin Ango d dangin Amarya sun cika makil a d’aurin Auren ….

Andaura Aure 11:30 daidai aka Fara daurawa ,waliyin Amarya d na ango angaba bayarwa an karba anbiya sadaki 100k ansa musu Albarka aka dinga raba sweet d goro ….

Abban su nawara y cika su Alhj safwan d kayan ci harda take away y musu d lemuka ,yadai musi karamci iya karamci …

Cikin su b Wanda yaga Aishatu har suka tafi ……

 

Bayan an d’aura Auren ,nawara na samun lbr jikinta yayi sanyi , Aishatu ta samu na tsokana ta manta d nata ta dinga tsokanar nawara ,…

Nawara Baki y mutu ko tanka Mata ta kasa yi ,itako sai tsokanar ta takeyi ,daga bayama nawara harda kuka …

 

Wuni akayi ana shagalin ciye ciye Ana bikin wuni na nawara d shagalin Kai Aishatu ….

Amaren sunyi shiga kusa kala 5 Banda kashe kalar da zasuyi Ina za a tafi dinner party….

Yamma tayi gari y fara duhu ,aka Kai su nawara wajen Inna tayi musu nasiha iya nasiha ,ta musu fatan samun zaman lpy Mai dorewa a gidan su …

Daga baya akayi gidan mama dasu inda suka hadu d Ammy acan tazo wunin bikin nawara Dan amusu Kara ,mama d ‘yan uwanta sun musu nasiha sosai ,sunata kuka amaren seda suka bani tausayi …..

Amaren seda suka sake wanka sukayi sallah aka sake musu kwaliya ..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button