HAUSA NOVELKUSKURE Complete Hausa Novel

KUSKURE Complete Hausa Novel

Bayan isha’i anata Shirin Amare Dan motoci sun gama zuwa Dan tafiya dinner ,wasu sun Fara gaba ma ….

Aishatu tayi matuk’ar kyau inda aka Mata kwaliya da wani uban less Mai tsada d kyau blue d ratsin silver ajikin shi head d’inta silver d jakar nanun ta d dankunen ta d Abun rufanta tadaiyi matuk’ar kyau bazakuce Indo Mai Aiki bace ta koma Aishatu dai …

Nawara ma tayi matuk’ar kyau taci lasse Mai copei d yellow ,shigar ta ta kayatar itama sunyi kyau tun agida aka Fara musu hotuna ….

Bayan mota ta daukesu kusan sune na karshen zuwa Dan hydar Yana can hotel din Yana jiran Amaryar SA kamar yadda safwan Yana can Yana jiran Aishatu tare d taimakon abokanen sa Hamza d Hafiz Dan yayane y shigo dasu lamarin Dan su samu safwan din y Basu yadda suke so har Yaya d sufaya sunyi shiga t Alfarma …

Hassana d ussaina ma sunyi shigar Alfarma d Noor d haneef….

 

Huzna nacan hanyar zuwa washe garin dinner Dan Ammy ta Kira maman huzna ta sanar Mata mutuwar Auren safwan d NAWAL har ze sake Auren wata yanzu ,Amman Ammy Bata Fadi wacce ze aura ba ,Jin Abun kamar saukar aradu yasa huzna bazata iya barin samu hutu ba setazo taga wacece wanan d safwan y aura haka d y iya tsalaketa ?

 

Bayan Amaren su karaso cikin hall y d’au sowa tun amaren Basu shiga bama …

 

Sai da aka tsara su ,safwan da Aishatu sune a gaba …

Sanan hydar da nawara a Bayan su ..

A haka aka saka musu kida suna takun Amarya d Ango suka shiga Ana take musu baya ….

Hassana d ussaina na Bayan su d wasu ‘yan uwan nawaran …

Suna shiga waje y rude d tafi d sowa anama Amarya da Ango maraba d karasowa …

Safwan be Kali Aishatu ba Sam kansa s kasa ji yake kamar tursasamai zuwa akayi badan Ammy d yaya sun sa Baki ba d wlh basa zuwa zeyi Dan haka ko kalon Aishatu beyi ba ..

Shigo hydar see karema Amaryar shi kalo yake har suna wani kuskus Yana yaba tsari d kyawun da tayi sunata murmushi irin na amaren Nan …

Aishatu ko ba Abin d yake going a tsakanin ta d angon nata ,sai itace Mai tace dadyn su Noor ina wuni?

Yace lpy ! Y taro?

Tace Alhamdulillah !

Shikenan ko kalon ta beyi ba har suka Isa wajen zaman su d aka tanadar musu …

 

Yana zama aka Fara kiranshi a waya ,y d’aga yanata magana har yanzu Basu hada Ido d Aishatu ba gashi Haske y Haske su matuka ….

Anata rawa d kida aka Dan tsaya aka umarci Amarya da Ango tsakitar fili Dan amusu liki gaba dayan su wai anaso aga gatan sub…

Seda hydar d nawara suka Fara fita kafin safwan d Aishatu suka futo ….

Suka tsaya a filin aka saki wani shadanannan kida Mai sauti …

Aka Fara fitowa Ana musu liki ,kudi kawai ake zuba musu har Yaya d suffaya suka fito suka dingama safwan d Aishatu liki ,aunty suffaya ce ta farama safwan tsiya …..

Jin baze iya kyaleta ba y d’ago Ido d niyar mayar Mata ,yayi tozali da wata zinariyar budurwa a gaban shi d Alama itace amaryar shi …..

Atake y Fara neman inda Indo Mai Aiki take ,neman duniya y rasa gano ta gashi dai nawara ga hydar d’inta shima g wata bidurwa d akamai canji da ita Dan cewa yayi Sam wanan ba Indo bace wanan zukekiyar zankadaziya haka?

Suffaya CE ta dinga tabatar Mai d zargin sa ,Tana cewa ,ango mijin Aishatu ,adai cashe Adena kunyar mu yau ranar takuce …

Tace ma Aishatu Amarya karki biyema angon ki kijijuya abinki yau ranar kuce …

Aishatu Indo ta bud’e Baki tace Kai Aunty Ni ai ban iya rawa ba Tana wani murmushi Mai fasa zuciyar masoyi …

Jin maganar ta d zazakar muryar ta ya tabatar ma da safwan itace dai Indo!

To wankan injin aka Mata? Y tacanja haka? Kodai fata d fuska aka sa Mata …?

Shi de safwan tsayuwar tunani yayi kawai har suka koma mazaunin su …

Ganin dai y kasa yadda ,yace Mata wai ke me Kika shafa ne?

Tmby tazo ma Indo a wani iri ,tace me kace?

Ya kasa maimaitawa Kar ya bada kansa yace bakomai …..

 

*******Anata d’aukan Amarya d Ango a hoto way d camera ,wata na hango tanata kusawa cikin mutane harse da ta samu taje ta d’auko hoton safwan d Amaryar sa ,sun fito radau a hoton kuwa kamar atsamo su …

Tayi saurin fita daga hall din takira waya …

Har ta katse ba a d’auka ba ,ta sakeira Karo na biyu …

Aka d’auka tayi ,hamdala ..

Tace ke banza jaridar siyarwa na kawo Miki duk da basekin biya ba ,ki hau online yanzu na turo Miki hoton safwan d Amaryar Sa a wajen dinner bikin su yanzu haka ….

Daga daya bangaren,akace kin tabata shine?

Tace eh Mana wlh tallahi shine karshen kure n turo Miki hoton yi saurin kunna data……

Wacce aka kaiwa tsegumin tayi saurin Hawa online pix y shishigo har kusan 10 ,atake hawan ruwanta y hau har na jinin ma y Dan hau…….

 

Batasan lokacin d ta silale ta Fadi kasa ba ,wayar ma ta Fadi kasa …….

 

 

*Maman shaheed*????
[1/20, 11:08 AM] Maman Shaheed: ???? *WRITING*????

 

BY
“`MAMAN SHAHEED“`

 

 

*KUSKURE* ????????_‍????????
( _’Yar Aiki Ko Matar Gida_)

 

_shafi N Arba’en d biyar_

*Fatima zarah
*Maman sadeeq
*Ummu sadeeq
*Saudat usaman
*F zarah
*Mrs hamei
*Maman lsma’el
*Ardo
*Zainab tawa
*Ummu slaiman
*Ummu ikram
*Mmn hamida
*Ummu hibbah
*Ummu suhaila
*Mmn sayeed (wudil)
*wanan shafin Nakune kacokan*
????????????????????????

 

“Batasan lokacin da ta silale ta Fadi kasa ba ,wayar ma fadi kasa…..

Ashe ba Suma gaske tayi ba ,suman wucin gadi tayi wayako atake taci screen Dan ba a ganin komai ….

Duk wanan Abun NAWAL na d’akin ta ne ,take budirin ta ita d kawar ta lawy d ta kawo Mata rahoto ….

Mama na falo batasan duniyar d NAWAL take ciki ba …

Zaman dirshan tayi Kan tyels ,jikinta duk y Mata nauyi ta Gaza gane a wace duniyar take ta mutuwa Kota Rayuwa?

Wai ita zafwan zai ciwa Alwashi d manufarta zai Aiwatar da kudirin ta d ta umarce shi?

Anya safwan kanshi daya kuwa ,Koda yake da sauran game ai ,ba wacce nace ya aura aura ba wata hanshakiyar y Nemo !

To ma wai a Ina ya Nemo wanan yarinyar? ‘yar uban waye a garin Nan Alamu sun nuna duba d kyanta d tsarinta d shigar jikinta ‘yar wani Mai hanu da shunin ce Dan na hango zallar wayewa d Boko atare d Amaryar har wani kalon “kiss me daurling” take Mai na gogagun Mata shima Yana Mata wani kalon “my heart my everything” tab ! Yanzu game din mu ze cigaba d going between me and dafwan ……

NAWAL Kai ya d’auki hayaki Kota wayar ta ma batayi ,tunanin ta y zata samo mafita Kan wanan Al’amarin ?

Gashi mama ba abokiyar shawarar ta bace mussaman akan wanan Al’amarin ,saidai ma ta Kara sa ruwanta y hau over than yadda y hau yanzu !

 

**********
Wajen dinner anata cashewa d rakashewa safwan kamar yasan Anzo an d’auki rahoto ankaima NAWAL y saki jiki ba wata Hira suke d Aishatu ba Amman fa Yana satar kalon ta Yana hango zallar ruwan kyawun da ta tsula yau ,yakan wurga Mata murmushi tayi saurin cafewa batare d y San yanayi ba ,hakan y faranta ran nawara d su aunty zainab …

Kowa y hango daceear kowane ango d Amaryar say wajen Dan suna gudanar d abunsu cikin so d kulawa…

Safwan y tsaya sunyi hotuna d Aishatu d su ,hassana d ussaina d aunty sufayya,hidaya Dan Tana wajen, d Noor d haneef ,harsu Yaya d abokanen safwan d su Aunty zainab d aunty Mai d’inki d sauran ‘yan uwan nawara…..

Hassana ta dinga Jan Yaya d magana a wajen d take musu liki shida Aishatu ya saki jiki Yana Bata amsa cikin fara’a yanayi Yana bin Aishatu d wani mayen kalon d besan yanayi ba ….

 

Ansha shagali iya shagali ,Basu bar wajen dinner ba sai to 11pm Dan haka aka mamai d mutane gida ..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button