KUSKURE Complete Hausa Novel

Dan haka Nemo mafita na gare shi ,Dan yaga Bata d niyan canjawa sai yayi d gaske ….
,Itako momyn su Noor d kunya ta tashi Tana wlh t sha’afane ,atunanin ta be gano zallah masifafen kishi bane y mantar d ita ibadar d zatayi ba ,Dan haka y barta aka tafi ahaka kawai .
Taje t d’auki hijab akan kujera t tafi gabatar d sallah ..
Huzna ko komawa tayi ,cikin su twins sunata Hira Amman ita tanata aikin tunani d fargaban d NAWAL t kamata Tana b Yaya safwan Abinci f ! Can Kuma tace to meye d’an uwanane ai d ba Abin d ze faru , Amman f yanzu har gabana sai d ya fad’i nazaci zata min hargagi ,da na fito Mata d manufata azahiri kuwa sadai komai y faru ,…,tanata aikin sak’e sak’e cikin zuciya, su suhaima nata tsara Abin d ze faru gobe wajen kamu …
Sai d dare y farayi sanan suka tashi suka tafi room d’in d NAWAL ta Basu Dan su kwanta , Nan ma hirar suka dasa , nidai warewa nayi Nima bansan yaushe suka kwanta ba …
“`Washe gari “`tun asuba Indo t tashi t shiga kitchen ta fara had’a ma su Noor breakfast d Wanda zasuci d Wanda zasu tafi dashi school , kafin t ma sauran ‘yan gdn nasu ….
Bayan t Kamala d su Noor Dan har t musu wanka t Basu break suna ci , sai t koma Kan breakfast d’in sauran jama’ar gdn ….
Su Noor suna gamawa bayan t gama shiryasu tsaf cikin sport wear tace suje su gaishe d dadyn su d momyn su d su aunties d’in su d sukazo bak’i ……
Itako Badodarar , NAWAL Bama tasan me suke ciki ba ,tunda tasan taba Indo ummarnin komai t jadada Mata yadda zatayi Kuma Dan haka taketa kwasan baccin t hani’an ..
Huzna ma baci t koma Bayan tayi sallah asuba , su Asmy d suhaima d su twins ne suketa Hira daga baya ma su twins suka tafi kitchen Taya Indo Dan sun San ba Abin d zesa Aunty NAWAL ta taimaka Mata d wani Abu gashi anyi yawa ansami karuwar mutane a gdn aikin ze iya Mata yawa ….
Bayan su Noor sun dawo daga gaishe d jama’ar gdn ,dadyn su d momyn su suka rakosu har palour , inda aka ba d’an Bala driver y mikasu wirin school bus d’in su insun karaso ,su Noor nata ma Indo d dadyn su bye bye ,momyn su na ce musu anjima Indo zata kawo su gdn Amaryar Yaya Ahmad in sun dawo dg school dake Friday NE babu islamiya , Aiko Haneef nata murna zasuyi biki ,d haka d’an Bala driver y Kama hannun su zuwa wajen motar su a bakin titin street d’in su.,..
Itako Indo Bayan t dawo daga rakiyar su Noor ,ganin su twins a kitchen tayi sunata Aiki ,tace la Dan Allah d kun Bari yanzu zan Kamala komai ai insha Allah kuyi hakuri ….
Hassana tace laa karki damu , in muka had’u gaba d’aya semunfi cin k’arfin Aikin yanzu sekiga mun gama …
Dan haka wata na soya bread and agg wata na fish roll , Itakuma Tana karasa farfesun kayan ciki d yaji kayan kamshi ..,
Kitchen d’in gaba daya y d’umame d kamshi , safwan kasa jure kamshin yayi y nufi kitchen Dan ganin me sarafa breakfast d’in ganin Indo yayi tanata gyara marfin tukunyar farfesun ta hassana n wanke abubuwan d aka b’ata hussaina n had’a Kaya a trai don fita dashi zuwa dining…..
Ido y zubama Indo Dan tabatar wa shin girkin indon NE yake k’amshi haka ?
.Amman ganin hassana t d’ago Tana kalon shi ,dai y basar ,har Yana cewa ‘yan k’annena me ake sarafa Mana NE aketa Mana turaten kamshin dad’i?
Sai a lokacin Indo d hussaina suka San shine yake magana ,cikin ladabi Indo t Fara gaishe shi ,sanan hussaina sanan hasana t gaishe shi …
Yanata jansu d tsokana ,suko sunata cemai ai yau girkin Indo zasuci ,shiko Yana cewa girkin su dai gaba daya ,sukace Amman nata yafi namu ,Dan farfesun Nan ko hannun mu be gani ba duk ita t had’a komai ai Tana kokari gashi komai ta iya cikin birgewa d gwanancewa d tsafta ,Abin ta …. .
Jin Ana yabon ta ,yanata shak’ar kamshi Mai dad’i Wanda y kusa cika Mai ciki tun Bai ciba , besan lokacin d sub’utar baki yasa y furta ai mijin ta ya huta zai ji dadi .,…..,.
Daga cikin mak’ogaron sa wasu kalaman suka mak’ale y kasa karasa wa Dan besan y furta kalaman Bayan b……
Su ko su twins cigaba d aikin su sukayi sunata dariya suna Kara yaba Mata ,shiko cikin Rashi cewa yake ,NAWAL ya Kamata ace Tana Nan d su twins d’in suna sarafa breakfast d’in Amman wai sai su d ‘yar Aiki …….
Anan ranshi ya d’an baci ,ya nema Mata shiriya wajen Allah Amman d himman zeyi wani Abu akai dole …….
*Maman shaheed*????
[12/28, 7:01 PM] First Lady????: ???? *WRITING*????
“`BY MAMAN SHAHEED“`
*KUSKURE* ????????♀_????????
( _’yar Aiki ko matar gida_)
_shafi na tara_
Bayan su mommyn Noor dsu twins sun gama shiryawa sunci kwaliya ta gani a yaba sun had’u matuk’a, kwaliyar wanan na wane ta wanan ,har momy su Noor ta tatso kyau “suka gama fitowa domin tafia gdn ammy …
“Mommyn su Noor ce ta tsaya Tana koroma Indo jawabi Kan in su Noor sun dawo ,ta musu wanka t saka musu wasu Kaya da ta ware musu suna Kan gadon su , ta feshe su d turaren su ,ta kullo Mata ko Ina sanan su taho wajen kamun direct Dama tasan wajen Kuma kaisu za Ayi .
Indo tace toh cikin girmamawa ,
Sanan ta Bata makulin gdn tace t kulle gdn ta taho Mata d makullin ,ta karba Tana me bin umarni…
Sanan ta fara gaba su suhaima ,Asmy ,huzna,usaina ,hassana ko t garzaya wajen Indo d tayi hanyar kitchen ,Nan Naga tanata Kora Mata jawabi itama bandai ji me t Gaya Mata ba ,duk son Jin lbr na ..
Sanan ta biyo su suka Isa farfajiyar gdn inda motar d zasu fita d ita taketa jiran su ,
Mommyn su Noor ce agaba sai su twins abaya gaba dayan su dasu huzna anata Shan kamshi , sanan d’an Bala driver y jasu a sukwane sai gdn Ammy.
Itako ‘yar jiran gd ,Tana ta tunanin sa kayan d su twins suka d’in ka Mata ,uwa uba tunanin wacce irin kwaliya zatayi ?
Ita d Bata Saba kwaliya ba ! Gashi dama Inna ta Aiko Mata d d’inkin ta n materials d’in ta d aka d’in ko Mata ,Nan t Fara tunanin canja shawara ko dai t sa kayanta marasa tsada ta tafi wajen taron Dan gudun magana ….
“Can Kuma tace Kai ,Inna yi haka su twins baza suji dad’i ba , Dan su faranta min suka siyamin ,Nima Kama yayi nasaka ajiki na shine tukwuicin yaba kyautan su gareni …..
Dan haka t yanke “final decision” kawai kayan zata sa ,Kuma zata k’ok’arta wajen ganin t d’an tsara kwaliya daidai ita…
Bayan wasu awanni Indo t tsula wankan ta “Amman Bata shirya ba so take su Noor su karaso t musu wanka sai itama t shirya …
Bayan Mintuna 45 su Noor suka dawo , sunata neman mommyn su ,Indo tace ta tafi gdn Ammy ,Suma yanzu zasu tafi Aiko Haneef y hau murna har Noor d’in ma ,Indo tayi murmushi kawai ta kamasu taje bathroom ta fesa musu wanka” t sa suka d’auro Alwala sanan suka fito ta shafesu d mayukan su masu dad’in kamshi ,sanan t gyarasu d farar powder Mai kamshin dad’i,sanan t saka musu ‘yan kantin su masu kyau d tsada ga tsari na birgewa sanan t umarce su d suyi sallah suka yi irin tasu t yara….
Seda t gyarama Noor kanta t sa Mata ribom Mai kyau ta Mata kwaliya sama sama b irin wanan kwaliyar d ake ranbad’a ma wasuv yaran ba …
Sanan ta dinga Basu Abinci a baki Dan karsu Bata kwaliyar su har suka k’oshi sanan t kuna musu mbc 3 domin y Dan rage musu zaman jiranta ita Kuma ta tafi nata Shirin ..
Indo t sa kayanta tsaf t yi light makeup fuskarta t fito kamar b house girl d’in su Noor ba .
Wajen tsara kwaliya da d’aurin d’ankwali Anan t dinga Bata lokacin ,da kyar t samu tayi wani ba lefi ya d’anyi kyau Amman b sosai b ,kinsan b kowane y iya d’aurin Kai ba ….