HAUSA NOVELKUSKURE Complete Hausa Novel

KUSKURE Complete Hausa Novel

Aishatu murna waigowa tayi a sukwane kamar zata rungume shi sai t tuna sai t rungumo Noor Haneef ma yazo y rufo musu suna murna ..

Shiko mamakine y cikashi d yadda ta iya biyema yaran shi haka ,atake yaji dama ita ta haifi su Noor …

Can zuciyar sa t ankarar d shi itama nata yaran n zuwa inda kabada hadin Kai ai d anwuce wurin matar kace fa ,komai Yana hanun ka kawai kayi yadda aka umarce ka …

D sauri y dakatar d sashin d yake sarafa tunanin t hanyar Kai haba wanan yarinyar ,ai akinta kawai renon su Noor itama Bata wuce renon b su Hassana sunfita cika Ido fa?

Can daga zuciyar sa ,akace ,to d huzna ka aura fa zata barka ne kata kalon ta haka?

D sauri y tsayar d tunanin t hanyar cewa ,huzna Kuma ko kalo Bata isheni ba bare naga Abin birgewa a tare d ita gwanda ma Aishatu zatayi kwaliya yamin kyau zata ba yarana kulawa naji Dadi tamin girki naci Ina Santi t iya komai na kula d gida sanan zan iya …….d azama y kwabi zuciyar sa y watsar d tunanin karfi d yaji yayi hanyar d’akin shi Yana tmby kanshi ,meyake damun shine Akan Aishatu?

Itako cikin sauri taja su Noor t fesa musu wanka ko karasa dafa shinkafar ta batayi tunanin yi ba dama ta Mata half done d t dawo sai d Mata full done a tunanin t suci ,Jin zata taga Inna Taji ta ko ma gaba daya saci acan …

Bayan ta musu wanka t sa ma Noor wata shadda d ta musu anko peach d adon bleu shi Kuma Haneef t samai wani yadi Mai kyau d dadyn sa y dinka akama Haneef dinki shima d ragowar ta samai farar hula d ratsin Baki dama yadin fari ne aikin bakin zare ajiki ,t bashi takalmin d ta had’a Mai Wanda t baje fasahar ta akai ….

Ta ba Noor Bleu din gyale d wani Bleu din takalmin d ta Mata Mai ratsi d fari tayi kyau kalar takalmin su d jakarsu daya d Auntyn ta Aishatu ,haneef d Noor murna suka dingayi suna tbmy waya siya musu takalmi?

Ta Kama hanun su ta kaisu d’akin t nada t nuna musu kekenta d kayan d ta had’a musu takalmin Aiko suka dinga murna …

Sun tafi d gudu t fito Tana musu magana kanta b Dan kwali Dan Bata gama shiryawa ba sai doguwar Riga tayi kyau ….

Shi Kuma safwan y fito cikin shiga irin ta Haneef yadin su daya kamar Aishatu t sani t sama Haneef t musu anko ,mamakine y kashe safwan a tsaye…

D gudu Haneef yace ,Dady munyi anko d Kai ,Noor ma tace Dady kaga jakata d takalmina d aunty Aishatu t hada Mana ! Tana Mika Mai y gani…

Baki y bude yace a Ina t siyo Miki ? Haneef ma y Miko nashi yace Nima g nawa Dady d ta had’a min kaga kekenta ma yanzu t nuna Mana ,y kamo hanun dadyn kamar rakumi sai d’akin keken …

Itako ciki t koma mamaki y kasheta a tsaye itama ,Noor CE dinga nunamai kayan aikin kamar yadda t nuna musu har d ragowar fatan d t hada musu takalmin ,mamakine y Kama safwan dama Aishatu nada fassaha haka?

To yaushe t iya? Kodama can t iya, NAWAL t boye Mai Basu talafama talent d’inta ba?

Can dai yaga ga miciji ai ba’a nuna ja ,yace dama kin iya waranan dabarun n sana’a d kokarin dogaro d Kai?

Yace eh ,Amman ba jima d koyo ba Dan ko Gama kwarewa banyi b abinda ban iyaba ko bangane ba zanje na tmby aunty Mai d’inki tace Koda yaushe Tana naraba Dani …

Noor t d’auko Mai jakar Aishatu d takalmin d zata sa ,tace kaga nata Dady?

Y daga y jujuya y dinga yaba kwazon yace yayi kyau ,t birge shi mace ai basetayi karatu tayi Aiki ba ,Nan y Kara Gane banbanci tsakanin NAWAL d Aishatu Indo …

Yanata santin kokarinta Yana daga wasu kayan ,y duba agogo yaga lokaci har 1ta Dan gotta Dan haka yace su fito sayi magana insun dawo..

Dan haka d wuri suka je tayi dauri suka fesa yurare suka fito suna sun gama Yama rasa nayi ganin kyan Aishatu zalla kyau Mara Hadi….

Daga baya yace su tafi ,d kan shi y nuna Mata gaba yasan halinta su Noor suka wuce baya …..

Direct gidan Ammy suka nufa ,Yana ajiyesu ya wuce masallaci d shida Haneef ….

Ammy sai murna takeyi d ganin Aishatu surukar ta , hassana d ussaina d Janna ma anata murna har iya Mai Aiki …

Aishatu tazama kamar bakuwa a gidan kulawa ta samu a gidan kamar surukai dai masu datako ….

Sukadanci Abinci Bayan su Haneef d dadyn shi sun dawo ,safwan yace Ammy munada ziyara d yawane shiyisa amman zata dawo ta muku yini ai …

Sukayi sallama sai gidan aunty sufaya Mai fama d jaririn ciki …

Koda suka karasa ,suna shiga sufayya t rungume Aishatu Tana oyoyo kanwata Amarya ,har t zaunar d ita …

Shiko Yaya su Noor y kama sunata hirar su …

Bayan ancika musu gaban su d kayan kwadayi ,sukaci iya abinda sukaci sukace a hanya suke tafiya CE a gaban
Su ,sunsha Hira kamar bazasu rabu ba sufayya nata tsokanar Amarya d Ango Tana yaba tsarin su ,safwan sai Dadi yakeji kamar gaske …

Bayan sun gana suka fito ,sunata begen juna har suka tafi zuwa gidan Inna….

 

D gudu su Noor suka shige mota , Aishatu natama aunty sufayya godia …

 

Bayan Aishatu ta shiga ya ja mota Basu tsaya ko Ina ba se gidan Mai ,sun Dan tsaya Shan Mai …

Safwan nata kada makulin shi Yana jira motocin d suke gaban shi a gama zuba musu suwuce y samu y matso ,dayan hannun shi inda ake zuba Mai Ashe motar NAWAL d kawar ta lawy ce ,NAWAL Bata ganshi ba ,Amman lawy tagan shi ,shima y ganta d sauri y d’auke kanshi ,lawyn tayi saurin gulmatawa kawarta NAWAL …

Aiko NAWAL din n jin lbr tatani d idon ta g wata kyakyawar matashiya a kusa dashi ,sai y rufe glass din say sakar musu easy ….

Hakan bema NAWAL ba seda t fito lokacin d saura mota 1 a Zo Kan ta safwan ….

Ta zagayo wajen Aishatu ,Tana kwankwasa Mata ,daga Indo har safwan ba Wanda yasan d karasowar ta jikin motar …

Aishatu dai dataji kwankwasa mota zata waiga safwan y rigata waigawa ,shi kanshi seda yaji wani Abu game d NAWAL ,atunanin shi zatamai shirme cikin jama’a ….

Aishatu n juyawa ta Kali NAWAL gabanta yayi mumunan fad’uwa ,atake hankalin ta y matuk’ar tashi ,ganin hakan safwan y shiga shafa Mata hannu a inda t ajiye hanun ta a Kan cinyar ta Yana cewa t kwantar d hankalin ta NAWAL b Abin d ta Isa t Mata matuk’ar Yana tare d ita ,Dan haka t cire duk wani firgici ko shaku akanta y tsaya Mata indai Yana tare d ita itace d cin nasara …

Jin kalaman safwan ,yasa t tataro shawarar d nawara t Bata t Kuma tasama ranta atake taji kwarin gwiwa y Zo Mata ta Kuma shiryama tuk wani Abu da NAWAL zata Mata n rashin mutunci ashirye take d ta mayar Mata d fiye d Abin d ta Mata …

Noor d haneef suna baya sunsa earphone a kunnen su a wayar Aunty Aishatu sunata sauraren wani wakan larabci suna jijiga Kai Basu San me akeyi bama …

Itama NAWAL bakin kishi y yunkuro ko Lura dasu Noor batayi b bare t hango su ,idonta n Kan Aishatu sabuwar Amaryar safwan ,Dan batasan lokacin d t fito bama …

Ganin layi y karaso kanshi yasa y fita Dan biyan kudin Mai d bayanin adadin d za’a zuba Mai ,shine t samu damar lekowa t side din sa ,Hy amarsu ta ango …

Aishatu tasaki wani kasalalan murmushi t mayar Mata t daga Mata hannu Amman b mgn itama …

Can NAWAL tace Amaryar safwan Amaryar sati daya amaryar huce takaici kike ko ladan korar wata nama rasa d wane suna kikafi cancanta …

Ganin Aishatu t jefeta d wani murmushi kawai sai NAWAL tace y Gaye amaryar bebiyace ko kurma naga kamar dutse ce fa …

Safwan y wurga Mata mugun kalo Bayan y Mika ma Mai zuba man kudi Yana Shirin shiga mota …

Yace Bata d lokacin mgn d irin kune me lokacin Kuma Bata d lokacin shi Dan haka a Kara Mai ,aje acigaba d Dani d Aiki mugani in tusa zata hura wuta ….

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button