KUSKURE Complete Hausa Novel

Ya shige y barta a tsaye ,y ja mota kamar ze bugeta ,seda y ja mota ,NAWAL t kula d su Noor takaici d haushi d yaranta ta Fara ma mgn ma ba wanan firituwar Aljanar yarinyar ba d ko Ina y samota oho …
Masu karatu ,NAWAL Bata Gane Indo ba Sam taga kamar anmata wankan injin ta hade ta zama cikakiyar mace Mai ji d Isa …
A wajen ta shiga tunani Damme Bata bashi amsar ,mgan d y jefeta d shi ba ? Dan me? Jiki b kwari t koma mota wajen kawar ta ,see a lokacin taji kunyar Abin d ta aikata safwan ze yi zargin kishin sa take ko har yanzu Tana son shi ne ,tirrr! ALLAH y sawake ta damu d Wanda be damu d itaba ….
Shiko cikin mota ganin har lokacin su Noor Basu San meya faru ba ,y Sami karfin gwiwar cema Aishatu t birgeshi d Bata kulata ba ,Amman kodan gaba Tana CE Miki Cass kice Mata asss Dan ki cire Mata shaku a ranta ,kinji?
Aishatu t dinga mamakin kalaman safwan tace to…
Basu d’auki lokaci b y iso kofar gidan Inna ,Bayan sun iso seda y ma su Noor mgn sanan suka San an iso d sauri suka mikoma Auntyn su wayar suka bude mota suka fice zuwa gidan inna ‘yan gari …
Har zata tafi ya dawo d ita d cewa ,atemake Ni d buta nayi Alwala don sallah la’asar …
Tace to dadyn su Noor…
Bayan t shiga tasa Noor t kawo Mai buta yayi Alwala yace zeje yayi sallah daga can zeje wani waje amman su zama cikin shiri Koda yaushe ze iya zuwa su tafi …..
Wanan bayanin duk a waya yake korama Aishatu d y kirata ,tace to…
Inna nata murna ,Bayan sun gaisa taba su Noor faten tsaki tace shi take Sha’awa tayi in Kuma basu iya Sha ba g risho Auntyn ku Aishatu t dafa muku abinda kuke so, tunda kun hanani cewa Indo haka kawai ….
Suka dinga Mata dariya ,sukace zasu shi kadan ma sukashi yaji yajin dadawa d kakide suka ce sun k’oshi ..
Bayan sunyi sallah ,Inna t ce suje su gaisa d su mama ,d himma Aishatu t debe su suka tafi ,mama ma murna t dingayi d aunty zainab har akamusu tayin Dan wake d kwai d kabeji sukaci sukasa Albarka har aka basu sukaima Inna dake lokaci zuwa lokaci Ana zubawa akai Mata ….
“Bayan sun koma gidan Inna ,misalin shida n yamma d mintuna safwan y Kira Aishatu su fito y dawo ,Aiko t Fara zunburo Baki ,Inna t Gane ta , tayi Mata nasiha d rarashi t Kara j Mata kunne Kan biyaya ,ganin shiru shiru Basu fitoba y ga da kanshi be kyauta ba inhar y tafi bezo y gaishe d Inna ba ,Dan haka y shigo y gaishe t ,Inna nata samusu Albarka Tana cewa su fito su tafi Mana dare nayi Ana jiransu ,Noor d haneef ko suna makale d Auntyn su Bayan sun fito t gyara fuskar ta sakaliyar yamma t Kara haskata yaga t karamai kyau …
Bayan sun shiga mota sai d y Dan zagaya dasu super market Dan siyayan kayan makarantar su Noor ,Bobo , biscuits, hollandiya ,d cocopops, duk dai Abin bukatar su naci ,yinduniya ytmby Aishatu metake so tace ba komai sai wasu sweet y d’aukan musu d ice cream d fresh milk d kayan motsa Baki Haneef nata murna har akazo gida ….
NAWAL ranar kwanan bacin Rai tayi taci Alwashi setama safwan tunanin shi ,lawy Ce t hanata t nuna Mata d tayi haka duniya zata d’auka kishin sane y sata hauka Kinga alokacin Zaki barar Mana d ragowar kimar mu a idon duniya kiba banza ajiyar shi karki damu dashi ki shareshi d kanshi ze nemeki ,wanan yarinyar kina kalon ta irinsu ne ‘yan duk sati asibiti b wani farin ciki d ze Samu atare d ita sai kashe kudi a asibiti ki basu wata shida please kawata ki Kali aikin ki kawai ,NAWAL Taki shawara t d’auka y cire Abin aranta duk d time to time Abin na damunta aranta sosai ..,.
Bayan sun koma gida ,suka shigar d kayan d taimakon safwan ,sukaci naci suka Adana na adanawa …
Nawarace t Kira Aishatu a waya ,ke Ashe kunje gida dazu mama take gayamin ,tanata yaba yadda Kika canza Ni Bata yabeni haka ba!
Aishatu tace to uwar kishi ,Amman aunty zainab tace duk mun canza Inna ma tace kinyi kyau ..
Nawara tace Yee ,2_2 Mama ta yabeki Ni Kuma Inna t yabeni ,Amman f kawata kinfin canjawa meye sirrin kodai andan kunso Mana ne?
Aishatu tace me? Meye kunshi Kuma me na kunso muku ?
Nawara tace dallah banza ,ki d’ago Mana ko senayi kowa y gano?
Ina nufin kin kunso Mana ,kanin Haneef? Banza kinsa n fasa kowa yaji …
Aishatu tace la banza kawai ,Yar air wlh Ni b ruwana banza kedai ALLAH y shirye ki wlh ,t kashe wayar Tana toshe Baki …
Ashe safwan n tsaye akanta ,yace keda kawar takine ko?
Aishatu ji tayi inama kasa t tsage t shiga Dan kunya ji take kamar yaji abinda nawaran t fada …
Yace ok ,kunya t bakine ? Me t ce Miki?
Aishatu t sake jin kunyar tmby ,tace b komai !
Yace meye makomar me karya ne?
Ta gano Sa wato tamai karya yake nufi,tace cewa tayi wai nayi kyau Tana magana Tana tafiya Kar y jefo Mata tmby d bazata iya amsawa ba ,awajen tabar wayar ma t gudu …..
Tana shiga daki ,nawara t sake Kira ,ganin sunan Nawara yasa y d’aga ,yace abarmu mu huta Mana kawar mu kin bamu kunya dazu yanzu Kuma karki bamu kuka Mana …
Nawara kunya taji sosai d taji muryar sa ,sai cewa tayi Amin Afuwa duk d ban Isa baku kuka ba saidai dariya d saku farin ciki dawamame mu kwana lpy agaishe min d yarana su Noor …
Yace zasuji ,t kashe wayar y ajiye Yana tunani Mai zurfi
Yana cewa wanan nawaran tafi Aishatu way in sanin dabarun duniya karfa sauri y haifar min d nawa duk d nasan n yaba d tarbiyar ta bani d matsala Amman banaso d budar d Kan Aishatu ko su dinga musayar maganar mazajen su d ita ,Dan wani lokacin Mata d anhadu se lbr y canza ….
Kalu bake Gareku Mata ,(maza basa son yawan hirarsu d kuke inkun hadu d junan ku ,wata karya take fada wata Abun d take furtawa Basu Dace d shari’a bama Sam tsabar iya luguden lebe kawai asaki Baki ratata ata zuba kamar lalatacen famfo b commar bare fullstop….
Aishatu Bata sake fitowa ba harseda su Noor sukayi bacci tazo t kwashe su ,t kwantar d su …
Shima y tafi bacci yanata tuna haukan NAWAL a gidan Shan Mai ,Yana cewa meyasa be mareta ba ? D ka Tara ma kanka ‘yan kalo kuwa , yace gwanda d y kyaleta d haukanta kawai ….
*Maman shaheed*????
[1/28, 11:19 AM] Maman Shaheed: ???? *WRITING*????
By
“`MAMAN SHAHEED“`
*KUSKURE* ????????_????????
( _’Yar Aiki Ko Matar Gida_)
_Shafi N Hamsin_
“Komai Na tafiya yadda yake , Aishatu tanata karatun ta Tana maida hankali sosai tasan Bata d matemaki sai ALLAH ,Dan haka t maida hankalinta ga karatun ta d sana’ar ta tadinkin jakankuna tanayi Tana bada sari Ana kaimata kasuwa ,ganin kokarin ta har su twins seda sukazo suka koya ,hatta Noor d haneef suna kokarin gwada na wasa suna koyo .,…
Safwan Yana Nan yadda yake ba Abinda baya Mata na kulawa Yana yaba kwaliyar ta matuka g himma Kan Aiki d kula Mai d yaran shi Dan haka shima yake Mata yadda takeso …
Safwan yakanji wani Abu game d Aishatu a cikin ranshi ,mussaman yau d ta tashi d ciwon Mara ,tanayi dama Amman b irin na yau ba ,Dan haka duk yaji ba Dadi Dan itama tun Tana boyemai har seda y Gane batajin Dadi …
Ya Rude sosai ,Amman baya bayana Rudewar a fili ,Amman duk wata kulawa Yana Bata Dan yayi yayi d ita suje asibiti Amman tace aa ze Dena ,da kyar ta iya gayamai Abin d yake damunta ma ,Dan haka yaje chemist y siyo Mata maganin ciwon Mara ,Me chemist din y dinga mai tambayoyi akan ciwon maran n period ne ,kawai yace Mai eh y bashi magani y dawo y kawo Mata Dan seda y dagata ma y had’ata d jikin shi d kyar ta samu Tasha gashi Taki cin komai ,ko damar zuwa school Bata Samu ba se su Noor kawai aka Kai ….