KUSKURE Complete Hausa Novel

Bayan Tasha maganin d kyar y Bata fresh milk t Dan Sha kadan , tanata murkususu ,safwan nason fita Amman ganin ta kwance abinda be taba gani ba yasa y hak’ura y kasa fita ga wani matsanaicin yanayi d yakeji inya yada jiki d ita ,ji yaje kamar y zamar Mata bargo y lulubeta ,Yana matuk’ar tausaya Mata Dan betaba ganin rashin lpy ta haka ba …
Har su Noor suka dawo daga school ,y siyo musu Abinci Dan yau me dafa musu b lpy ,safwan y shiryasu y rakasu islamiya Suma sunata ma Auntyn su sannu ,Dan duk sunji ba Dadi …
Safwan dai ranar wunin jinya yayi har su Noor suka dawo , y jasu wajensa Yana musu lbr time to time zuciyar sa d tunanin sa na gun Aishatu…
Har dare ,shi y temakama Aishatu Tasha magani taci Abinci kadan ,ganin ta samu bacci Bayan isha’i ,ga su Noor sunyi bacci y daukesu yaje y kwantar dasu a kusa d ita y musu addu’a gaba dayansu ,yanata karema Aishatu kalo yadda ta samu bacci yanason gyara Mata hannu Yana tunanin karta farka ,sai yaji dama y zauna yata kalon ta kawai ,ga abubuwa d yaketa sakawa Aransa …
Da kyar y Samu y wuce d’akin shi y kwanta zuciyar sa fal d tunanin Aishatu d Rashin lpy ta …..
Aishatu ba ita ta farka ba seda taji safwan n magana A bakin kofar d’akin su Yana cewa su Noor suzo ya musu wanka y kaisu school….
Ta tashi cikin magagin bacci Tana cewa to ,ta tashe su ta turasu ,suna magagin bacci …
Bayan ya musu wanka y sa musu Uniform dama y gama had’a musu custard d soyayen kwai d plan10 ga farfesun kayan ciki …
Aishatu ma tashi tayi ta shiga wanka taji jikin nata d dama Dan haka tasa uniform itama t shiga kitchen Dan tasan me zata Dora musu taga dadyn su y gama komai …
Ta fito tatanshi ze shiga kitchen din suka yi kacibus ,da sauri tace dadyn su Noor Ina kwana ,yace lpy fuskar sa d’auke d murmushi ,y jikin naki?
Tace, naji sauki
Yace Naga kinsa uniform ?
Tace eh zani school ,yace aa gaskia Baki d lpy !
Tace aa naji sauki , Alhmd zan iya zuwa Kuma insha ALLAH!
Dadyn su Noor yace banason musu kin ganki jiya kuwa?
Ki Bari inkin sake samun sauki ,ko zuwa gobe ko jibi sai kije !
Ta bude zatace wlh zan iya zuw……
Ya dakatar d ita ,banason musu kin sani Kuma ki huta a gida fito Mana d kayan break y koma parlour wajen su Noor…
Bata d zabin d y wuce hakuri ,har y kular d ita ,mutum sai nuna Isa ,kawai Ina ruwanka d rashin lpy na!
Ta Debi kayan break din t kaimusu d sauri Noor tace Aunty Ina kwana ! Aishatu lpy my Noor !
Noor ! Tace y jiki aunty kinji sauki ko tare zamu school?
Kafin Aishatu tayi magana, dadyn su yace Noor aci Abinci Aunty taji sauki amman se gobe zaku school tare kinji?
Haneef ma yace sannu Aunty Aishatu ALLAH y Baki lpy gobe muje school …
Tayi murmushi tace Amin cwt Haneef ,ta zuba musu ta dinga Basu abaki sunaci suna nishad’i ..
Abun yanata burge dadyn su ,shi har rasa Abinda ze sakama Aishatu dashi yake rasawa ,Akan dawainiyar d take d yaranshi g kula d take Basu ko mahaifiyar su iya kaci …
Bayan su gama ,sun saka jakankunan su ,ta rungumesu t musu Addu’a ,ta musu adawo lpy ,suka Mata bye bye suka tafi dadyn su y tafi kaisu …
Dole Aishatu taje ta cire uniform d’inta d tasa ,ta canja Kaya tunda tayi wanka dama ,ta gyara wajen tayi wanke wanke dake Basu d yawa ta koma dakinta ta kwanta Dan t huta tunda b Abinda zatayi se gyarama dadyn su Noor daki Kar ta Fara gyarawa yanzu y dawo y sameta y Fara Mata iyayin shi Yana cewa ta huta …
Bayan y kaisu y dawo gida yaga t gyara wajen ,ya zauna parlour Yana jiran yaga fitowar ta y Kara tmby t yanzu me yake damunta amman shiru Bata fito ba …
Har y koma dakinsa y shiga wanka y shirya ,y fito Dan zeje office yau tunda yaga jikin nata d sauki har Tana yunkurin zuwa school…
Jin shiru y je kofar d’akin y Mata magana ,shiru y sake magana shiru !
Kawai y shiga d’akin ,ganin ta yayi kwance tanata bacci hankalin ta kwance ga kalbar ta duk t barbaje a pillow ,kawai besan lokacin d murmushi y kubce Mai ba tare d wani sako da y shiga jikin shi batare d izinin shi ba Dan d gagawa y bar dakin sai rubutu d yayi a takarda y ajiye Mata kusa d gashin ta ….
Sai d tayi Mai isar ta sanan ta tashi ,ta ga lokaci y tafi t gyara d’akin Tana cikin gyara t ga takar dar ta d’auka Tana tbmy waya kawo wajen ?
_Dafatan kin samu lpy sosai inda wani Abu d yake damun ki kiyi gagawar sanar Dani ta hanyar Kiran wayata_
_natafi office basekinyi griki ba around 12:30 za a kawo muku Abinci daga Restaurant kera su Noor_
_na dare ma basekinyi ba zan taho Mana dashi_
_ina Miki Addu’a samu dawamamen lpy a tare da jikin ki_
“Bayan t Gama karantawa ta rufe fuska kunya ,sekace wasu masoya harda short note haka!
Toma waya ba yazo y ajiye ? Kai shi y shigo y gama kaleni ina bacci ! Kai be kyauta min ba ,to meye Dan y kaleni ? Matarsa ce nifa! Normal ai ! Kai as gaskia,duk wanan d zuciyar ta suke musayan kalamai…
Ganin b Abinda zatayi ,ta je ta gyara Mai d’aki ,ta koma parlour t Fara kalon wani film Mai kyau na soyaya a tashar Arewa24 Mai suna *TARKON KAUNA* tanata Jin wani Abu cikin zuciyar game d film din dama Tana sonshi baya wuceta …..
Tana cikin kalo taji anyi nowking ,ta tmby waye ? Yace bubane Mai wanki gasu na gama !
Tace to ,ta gyara dankwalinta n doguwar rigarta ta je ta bud’e ta karbi kayan wankin ta Mai sannu…
Bayan masu Restaurant sun kawo musu Abincin ta karba ta Adana ,har su Noor sun dawo ta basu sunci tare ta musu wanka ta saka musu kayan islamiya Bayan sunyi sallah ,ta hadasu d baba me gadi y rakasu tanata musu adawo lpy ….
Can Bayan Wani lokaci kawai ,aKa dawo da Haneef daga makaranta wai bashi da lpy cikin shi na mishi ciwo ….
Ta leka ta karbe shi ,ta shigo dashi t musu godia ,ta duba cikin maganin sa Akwai wani bascopan ta bashi tanata Mai sannu yanata murkususu …
D kyar bacci y Dan d’auke shi ,Yana cinyar ta tanata Mai Addu’a Tana shafa shi ,Aiko Yana farkawa d matsanaicin ciwon cikin y farka ,hankalin Aishatu y tashi yanata cewa cikin shi ciwo Aunty duk t rikice kiris take jira kuka y kwace Mata kawai sai t tuna ta d’auko wayar ta ta Kira dadyn shi!
Assalamu Allaika!
Muryar t na rawa!
Ta kasa magana !
Yace bade jikin naki bane ko shine na taho?
Cikin muryar kuka tace aa dadyn su Noor ,Haneef ne aka dawo dashi daga makaranta cikin shi n ciwo!
Shi be d’auki Abin serious ba ,yace kinbashi magani ? Tace eh nabashi Wanda kwanaki kasiyo Mai dinan ,Amman y lafa yanzu Kuma y taso Mai gaskia b shi d lpy sai kuka y kwace Mata ..
Ganin kuka baya Mata wuya yace ,to y Isa barin taho mukai shi Asibiti ,tace to kayi sauri !
Bayan wasu mintuna sai ga dadyn su Noor a gida …
Shikan shi yadda yaga ,Haneef din seda y tsorata ,amman dake namiji ne se basar yace ta fito su tafi dama doguwar rigace a jikinta Dan haka rolling tayi d gyalen t d’auko wani gyalen t yafa a kafada suka tafi Kashi asibiti …
Ashe ancanja ma NAWAL asibiti be sani ba,suna suwa wacce aka turo d t karbi Haneef Dan adubashi Ashe kawai NAWAL din ce ta karbe shi t shiga dashi Bayan sun gama cike file Dan be taba zuwa asibitin ba wani abokin shine yake zuwa Yana yaba asibitin shine y Zo shima yau ….
Bayan Likita y ma su Aishatu d dadyn shi tbmy akan yaron Aishatu na bashi Amsa Yana rubutawa ,ganin yadda yaron yaketa murkususu ,Dr y umarci d amai gwajin gagawa Don gano matsalar dake damun shi a cikin …