HAUSA NOVELKUSKURE Complete Hausa Novel

KUSKURE Complete Hausa Novel

Ganin lokaci Yana neman kurewa ,yasa safwan Yama hassana waya taje makarantar su Noor t d’auko Noor suna asibi d haneef ba lpy ….

A kidime hassana t gayama Ammy ,Dan haka t tura ussaina asibitin wajen su Hassana Kuma t tafi d’auko Noor din..

Bayan gwaje gwaje ,har ultrasound aka mishi aka gano hanjin shine y mirmirde Wanda lokita y kaso gano dalilin haka domin bukatar gano dalilin suka Basu gado a asibitin Dan se ansake Mai ultrasound din ….

Jin bayanan Likita ,gashi yaje Yana siradin mutuwa da Rayuwa Aishatu batasan lokacin d ta kusan zubewa jikin safwan ba d kyar y taro ta d takai kasa ….

Shima y shiga cikin rud’u d tashin hankali kawai dai dauriya d karfin zuciya yakeyi ,Yana cikin rarashin Aishatu ussaina t shigo a rikice ganin Aishatu n kuka hawaye wani nabin wani kawai ussaina itama t karbi kukan Tana tmby ina Haneef?

Ganin zasu karyar Mai d zuciya yasa ya farama ussaina fada haba twins keda Zaki karfafa Mata gwiwa nasan Dan haka Ammy t turo ki Amman se ki Dada asasa Abu ki tayata kuka,Rashin lpy fa ba mutuwa bace kuyi Mai Addu’a ba kuka ba please …

Y jasu d’akin d aka kwantar d haneef din ,yanata murkususu suka sake fashemai d kuka ,shi kanshi safwan din rikicewa yayi ko Anbashi magani ma dawo dashi yakeyi …

Kawar NAWAL CE taje takeba su NAWAL lbr Mara lpyn Haneef d mamanshi Aishatu se kuka takeyi kowa yaga yaron sai y tausaya Mai wlh ..

Haka kawai NAWAL taji Abun har cikin ranta seda t tausayama yaron d mamanshin t taketa kukan …

Kafin kace me Ammy hassana aunty sufayya d Yaya sun taho asibitin ,NAWAL t fito zataje duba wata a wani daki taga Yaya g hassana a gaba sunata sauri hankalin su a tashe ,batasan lokacin dumunan faduwar gaba ta ziyarce ta ba jikinta yayi sanyi can Bayan t fito daga duba yarinyar taga safwan Yana cewa Dr kawai zamu canja hospital bawai n Raina kokarin kubane n gode Amman bazan iya jure ganin yaron Nan haka b nine kawai Mai dakiyar zuciya a cikin su kana gani ,Suma suna Kara dagamin hankali …

Safwan y koma d’akin d haneef yake ,Dr nata kiranshi Amman Ina y tafi kawai …

NAWAL ce t Fara tmby Dr yace Mata yaron shine b lpy yake ciwon ciki matsanaici Yana critical condition wlh ,jikin NAWAL ne y fara rawa ,Dr n Mata magana t kasa bashi amsa se d’akin d aka kwantar d haneef t dosa ..

Tana shiga taga Haneef cikin wani yanayi ,Ammy nacema safwan y Kara hakuri kafin Alhj su yazo inyace su canja asibiti sai su canja …

Kowa Yana cikin tashin hankali kowa kuka har Ammy dauriya takeyi ,Dan haka b Wanda yaji haushin zuwan NAWAL d gudu t wuce wajen Haneef Tana kuka jikinta n Rawa ,Haneef meya sameshi ? Me aka bashi? Me yaci? Wlh in aka kashe Mata shi sai tayi shara’ah d mutum ,ba Wanda y ji zafin kalaman ta Dan kowa shiyasan abinda yake ji acikin Ranshi bare ita d ta yaife shi …..

Kowa be hanata ba ,Haneef y Fara wata shakuwa ,Yana Kiran sunan Aishatu ,da dadyn shi d noor d gudu Aishatu taje kanshi Tana rusa kuka yanacewa ta yafe Mai ze mutu , Aishatu n rusa kuka Tana cewa baze mutuba Yana tare d su insha ALLAH…

Se Alokacin NAWAL t Gane Indo ,t kamo kafadun ta tace meya Sami Haneef Dina Indo dadyn shi d Amaryar shi zasu kashe min shi kina kalo Indo ?

Wani Kara d gunjin kuka d haneef yayi seda kowa y taho kansa kudu ….

Yana sake karar jikinsa y sake kansa y sake Alamar mutuwa dai ,y Dena murkususu ciwon cikin ….

Atake Aishatu ta Suma , numfashinta y d’auke Jin cewa y mutu d NAWAL t furta, NAWAL ma t zube ,agun , ussaina Ammy, hassana,Yaya,sufayya,Noor ihu kowa kuka yakeyi SAFWAN kansa kukan yakeyi Haneef y cika ,lokacin d yayi daidai d shigowar Alhaji …

Shima cikin tashin hankali yayi Kan Haneef y tatabashi ,y tafi Kiran Dr shida Yaya ,suko sunata kokarin ceto ran Aishatu har NAWAL din ma Basu rabu d itaba ganin t Suma ,safwan bason zuwa wajen Aishatu Amman ganin Haneef baya numfashi y cika y kasa bashi umarnin motsawa .,..

 

????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀
*Maman shaheed*????
[1/30, 1:29 PM] Maman Shaheed: ???? *WRITING*????

 

By
“`MAMAN SHAHEED“`

 

*KUSKURE* ????????_‍????????
( _’Yar Aiki Ko Matar Gida_)

 

_shafi n hansin D daya_

 

“Bayan Dr y shigo y duduba Haneef din ya suko se kuka sukeyi suna jira yace musu be mutu ba ”

“Dr ze fita Yaya y dawo dashi Naga kamar wani Abu zakayi ?

“Dr yace eh oxygen zan d’auko be cikaba but Yana critical condition dai har yanzu numfashin zamuyi kokari dedetama Aiki muga Abun d ALLAH, addu’a ku mukafi bukata yanzu”

“Aishatu taji wanan furucin Bayan farfadowar ta ,tayi sauri t Mike tayi Kan Haneef safwan y rungumota Yana t kwantar d hankalin ta Haneef na tare dasu insha ALLAH!

“Tana rungume kirjin safwan Tana taba Haneef d hannu Tana to yamin mgn dadyn su Noor!

NAWAL ma an farfado ,lokacin d mama ta Sami sak’on NAWAL t Suma t hanyar kiranta a waya d kawar NAWAL tayi a tamanin sukazo asibitin d Abban NAWAL!

Hakama Inna d nawara d maman su ,Dan nawara ta Kira wayar Aishatu ,safwan y d’aga yace suna asibiti Haneef y rasu ,shine t sanarma Inna d mama t biya tacan sukayo asibitin …

Ganin sun Zo d’akin y cika ba masaka tsinke ,kowa n sauraron maganan Dr…

NAWAL tace ,Dr Dan ALLAH do what ever that u do to save d life of my lovely son Haneef ,do ur very best Doctor , don’t live him to die ..,…kuka yaci karfin ta ….

Dr yace ,I will try my very best to save her life ,insha ALLAH ,Amman fa sai Abin d ALLAH yayi u no everything about yin ALLAH ,ke ma’akaciyar lpy ce Kinga jiya Kinga yau ,meya rage Miki ,kisa dangana cikin mind dinki d duk wani masoyayin Haneef , agabanki son Dina y rasu last 2month ,Ni da kaina nayi kokarin ceto rayuwan shi but banhana ALLAH ikon shi ba seda y amsa kitan ubangiji , bani d yadda zanyi sai hakuri d yadda d kaddara d godia ga uban giji ,y bani y karba den jiya akamin haihuwa kinsani ku kuka anshi haihuwar ma , ALLAH sai y bani madadin yaron d na Rasa kinsan wanan ,rayuwa cike take d kalubale d jarabawowi iri iri ,barinje nayi Abin d y kamata inhar n samu daidaituwar numfashin shi ma emergency operation zanmai ….

Dr sauri yayi y tafi y d’ebo kayan Aiki y nemi izin d su ragu a dakin wasu d yawa sun fita Amman NAWAL,safwan, Aishatu Basu fita ba agabansu Dr yake komai …

 

Sai a wajen d’akin su Ammy suka Fara magana d su Inna d mama suna Ashe haka tashin hankali y samemu?

Maman NAWAL ma t sako Baki Ana jajantawa d ita ,sunata Addu’a ALLAH y tashi kafadun Haneef yaro Mai shiga Rai Mai Nutsuwa Mara kwaramniya , ALLAH k jarabemu d jarabawa daidai imanin mu inji Inna kowa y amsa d Amin …

Alhaji su safwan d Abban NAWAL Suma sunata jajantama juna ,sai g Abban nawara y shigo y Fara tbmy me jiki sukace d saukin musulunci ,shine Abban nawara ze Fara fada akan d b Nan aka kawo yaron ba ,Abban nawara yace sbd me meye lefin asibitin sude fatansu samun lpy yaro , Alhaji su safwan yace Naga asibitin shine takamar ‘yar ka inbaka yadda d ingancin kwarewar su b Kabar yarka Aiki a ciki?

Jin ajeho Mai tmby baida amsar kare kanshi yace aa b haka nake nufi ba ,kawai rudewa ce tasa n furta haka ,sai Abban nawara ne yace abar maganar muma yaro Addu’a kawai ,shine fa kowa y Kama Addu’a a zuciya ,shiko Abban NAWAL se waya yake amsawa Yana daga murya ,shifa Yana matsanaicin rudani jikanshi ba lpy Yana asibiti Rai a hannun ALLAH baze samu damar motsawa ko Ina b suyi Abin d y Kanata kawai ..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button