HAUSA NOVELKUSKURE Complete Hausa Novel

KUSKURE Complete Hausa Novel

Ba Wanda be Fara kuluwa d wayar d yake amsawar ba gashi se daga murya yake ,har seda mama t jashi waje tamai magana ,dake a wani yanayi yake be Mata fada ba yace to ze rage besan yanayi d karfi bama hankalin shine a tashe wlh ,ta cemai yayi hakuri su bi Haneef d Addu’a ,sanan suka dawo y Dan nutsu kamar gaske …

 

Kusan mintuna Arba’en Ana kokarin ceto Rayuwar Haneef Amman Abu yaci tura sai d aka samu mintuna goma sanan aka samu shima dai still numfashi Yana seasing ,hankalin NAWAL y Kara tashi har Dr ma Haneef y samu y Dan bude Ido d kyar y Kali Aishatu d safwan y musu Alama d Ido d gudu Aishatu t kwace daga hanun safwan t Zo gunshi Tana Haneef kayi min magana ko d hanu ne Dan ALLAH !

Ganin baya t NAWAL ,ta je gunshi itama ,my Haneef ka Gane Ni kuwa ? Ka tashi ka samu kulawa daga gareni Haneef inama lefi k yafemin ka tashi Dan ALLAH ,Ina tare d Kai wlh inamuku son d uwa takema d’anta Haneef kune Ni nice ku Dan ALLAH kamin magana …

Seda y gama karema Aishatu d safwan kalo sanan y Dan juya y kaleta tace n gode Haneef …

Jiyo muryar su Aishatu d NAWAL nata sambatu akan Haneef yasa kowa dawowa d’akin tun Likita n dakatar d su Inna wanna dangin bazasu saurara ba yasan soyayar da anmai irin haka yaji ba Dadi Dan haka y barsu ..

Kowa Haneef yake ambata Noor ko d gudu tazo t rungume shi Tana kuka kamar ranta ze fita yanata kalon ta shi kadai yasan ma’anar kalon NAWAL t rikemai hannun hagu Gam , Aishatu t rike n dama ,seda y gama katemusu kalo kowanen su har Dr Alhj d Abban nawara sun sadakar d haneef ta ALLAH kawai suke jira ,hatta Dr y sadakar Dan haka y zuba musu Ido masu magana d haneef nayi masu Addu’a nayi masu kuka nayi …

Hannef y Dora idon shi Kan Noor seda y Jima y d’auke y kifta y mayar Kan safwan ,shima safwan seda gabansa yayi mumunan fad’uwa ,yace Dr wai baza a iya aikin ahaka bane?

Dr girgiza Kai yayi yace Dole sai munsamu daidaiton numfashin sa barin nuna maka wani Abu ,y d’aga rigar Haneef kowa n kalo ,cikin sa yanata motsi kamar Ana hura iska Yana Hawa Yana sauka ,yace kunga numfashin shine Nan ,d da Hali d tuni namai Aki ,Amman Akwai abunda nake jira ,Aiko Haneef kamar jira ake y kalin Aishatu y Dan murmusa ba wani sosai ba , yayi wata ajiyar zuciya Mai karfi sai idon shi y kafe kaf ! Akan Aishatu …

Atake kowa y Kali cikin say yaketa motsi da sukaga y Dena motsawa ,Aiko NAWAL tasa mahaukacin ihu t Lura tasan Haneef y cika ,Jin ihunta kowa y tabatar d dalinin tsayawar motsin cikin Haneef , Aiko Noor tasa kuka ,Dr ya rufe Mai ciki y cire oxygen din y gama gwajegwajen shi y dabatar y Fara Basu hakuri d musu nasiha …

Kan kace me d’akin y zama gidan makoki ,hassana, ussaina,nawara,har hidaya t karaso,sufaya,mama,mama,d Ammy ba Wanda baya zubar d kwalla acikin matan .,

Yaya ma kanshi zuciyar sa tayi rauni seda y zubar ma Haneef hawaye safwan ko dama tuni y gama sakin hawayen shi suna sintiri a fuskar sa son ransu inba hakaba baze Dena Jin radadin d yakeji ba …

Abban NAWAL kanshi seda y yi kwala y goge ,Alhj safwan d Abban nawara ne kawai sukayi ta maza sunata Basu Baki ..

B Wanda y kula d halin ta Aishatu take ciki sai Ammy d maman nawara ,d sauri sukaje wajenta ganin ta kame a bango hawayenta tun na kafin Haneef y cika ita bame Rai ba ita b sumamiya ba , d sauri Ammy t dafata Tana cewa Aishatu kiyi kuka ko Zaki samu sasauci a zuciyar ki ,kukan zuci masifane ,yafi na fili illah ,ki zubar d hawaye y wuce ki Sami sauki ,mama ma tace Aishatu kina jin mu ,ko kalon su t kasa, ….

Jin sun rufu a kanta sunata Bata Baki ,NAWAL cikin kuka Abun y Fara kular d ita ,ta taso wai Ina Amaryar safwan?

Kowa y yi shiru masu kuka nayi masu b Aishatu Baki nayi !

Ta sake mgn ,ko ita t kashe min yaro shiyisa Taki zuwa ?

Safwan NE yace ,dalla malama sarauniyar masu hankali ,ke hankalin ki be nuna Miki itaba?

Wa Kika sani na aura ,wacce Kika zabar min?

Aiko atake ta gano itace Aishatu d suketa ba Baki suka kankare Mata Indo ,shiyisa Haneef yake kalon ta , Gaskia safwan y rungumeta Yana rarashin ta se yanzu ta tuna,shegiya itace t fini iko d yarana ? Shine take wanan Abu kamar ita t haifar min su ? Ni banyarda d mutuwar Haneef bama ,kodai wani Abu t bashi yaci …

Aiko zuciya ,ta yunkuro NAWAL t taso a sukwane t shako wuyan Aishatu ,Dan uwar Babar ki kece Kika kashe min Haneef banyarda d mutuwar say wlh ,Sena batar d ke Nima ,Sena ilata Rayuwar ki sekin bi Haneef ….

Wlh ,Abba itace ! Ita itace matar d safwan y aura ta Fara kashe min yara d dadaya ,wlh senaga Bayan Rayuwar ki Indo Kika ba Asisha ba ,munafukai d kuka canja Mata suna …

Wani Shaka d takaima Aishatu,seda kyar d temakon safwan y samu y cire hannun NAWAL din fuskokin su duk hawayen kuka g wani tashin hankalin ,safwan har seda y yarfama NAWAL Marika guda biyu lafiyayu lokacin d yaga Aishatu tasa wani ihu Mai gunjin kuka ta zube a kasa sharaf ,sumamiya ,su mama,Ammy,Inna, nawara sukayi kanta suna Kiran sunan ta ….

NAWAL t d’ago Bayan Tasha Mari ,Tana cewa Ni ka Mara ? Wlh Sena ilata ta ,sekasan k mareni akan waccan shegiyar d t kashe min yaro!

Ganin t dago zata sake gomawa wajen d ake kokarin farfado d Aishatu y wani damko ze mareta, Abbanta d sauri shida Abban nawara suka Kama hanun safwan atare ,ganin Abban nawara y dakatar d safwan daga Abin d yayi niyar aikatawa ..

Shiko Abban NAWAL y rik’o NAWAL ,Yana cewa NAWAL ki shiga hankalin ki ki barmu miji d abinda y danemu n rashin Haneef !

Safwan yace tafa Bari ,ita ai b rashin shine damuwar taba kishine ze yi ajalinta yanzu abanza a wofi wawiya shashasha Mara tunani d lissafi!

Abban NAWAL y CE Dena ,ambantan min Abin d zeyi ajalin yata ,akan wacan shine zaka dinga aibata min ya karka Kara n gargadeka ,ka kiyaye !

NAWAL t d’ago ,Abba safwan bashi d mutunci kaga har rashin kunyar sa takai y dinga maganar abinda zeyi ajalina a gavanka d gaban iyayen sa? To wanan kadai ze it’s zama Mana hujja ko a kotune ,sainayi shara’a d shi d matar Sa d suka kashe min Dana ..

Yayane y harzuka yace ,ke bakiji kalmomin d kikayi anfani dashi ba wajen furta sekin halaka ‘yar mutane sekinyi sanadinta ,ayanzu gatanan ma kokinyi ajalinta bamu sani ba ,amman har kike cewa zakiyi shara’a d wani ,to Bari kiga aikin shara’a Nanda 20 minits idan Aishatu Bata farfado ba ,kiyi gagawan Kama Addu’a Dan ki kubuta daga karban hukuncin shiga gidan maza !

Abban NAWAL y zaro ido ,Kar wankin hula y kaisu dare,gidan maza kace ? Sede kaga gidan maza a kanka bade NAWAL ba wlh,cikin zuciyar shi kuwa Yana Addu’a ALLAH yasa Bata mutu ba NAWAL t jamusu masifa .,..

Itama , NAWAL t kadu d Jin furucin Yaya , amman taurin Rai yasa ta cewa ta mutun mana inta mutu sai me ,itama ai ta kashe ne!

Yaya yace bakin ki be mutu ba ko? Kina under 20minit ne only kafin kishiga kidan kaso ,….

Hankalinta y sake tashi ganin Aishatu Bata farfado ba , d sauri maman ta t taho tace NAWAL wlh inkika sake magana ranki seya baci Dan wlh zan Saba Miki ,ki barmu muji d abinda y Dame mu ,b kizo kina daga Mana hankali d kalamanki n rashin Aiki d hankali ba !

Ammy d mama d safwan sunata ma Aishatu Addu’a Ana shafa Mata ruwa a fuska ,

Can Yaya y duba agongon d’akin ,yace remind only 8minits …..

Hankalin ,Abban NAWAL d NAWAL y Kara tashi ,reshe ze juye d mujiya ,har zeyi magana y fasa ….

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button