HAUSA NOVELKUSKURE Complete Hausa Novel

KUSKURE Complete Hausa Novel

Bayan mintuna biyar ,se Aishatu tayi wani ajiyar zuciya ,d sauri wasu cikin kuka sukace Alhamdulillah!

Abban NAWAL d NAWAL sukayi ajiyar zuciya a ransu ,…

Tana farfadowa ,t Fara kuka Mai tsuma Rai tana tby Ina Haneef ,Ammy d mama sukace Kar a nuna Mata shi Dr yace aa abarta t ganshi shine zata samu Nutsuwa d kwanciyar hankali t hanyar dasawa ranta Haneef y rasu seta hakura ,..

Ita d safwan sukayi Kan gadon ,t bude fuskar Haneef t kakeshi t rushe d kuka tanata sambatu …

NAWAL ta yunkura zataje Kan gadon ,Tana cewa munafuka kinyi sanadin mutuwar shi ,kukan me kikeyi? Kuma anamimiya algunguma!

Yayane d safwan sukace wlh in kikazo wajenta sekinyi nadanar karasowa ,Yaya yace d Kika samu kikayi free ko bakisha dauri ba ko ,tsautsayi yasa ki sake gwada rashin hankalin d kikayi …

Mamace t mareta ,wai ke Dan ubanki bazakiyi hankali bane ki nutsu kiji d mutuwar danki kisakama ranki hakuri d dangana ki gane ALLAH ne y Baki y karbi abinshi lokacin d yakeso?

Baki d hankali d tawakali ,ita wacce kike kishin d ita tafiki tawakali d nisan tunani ma!

Ammy madai cewa tayi ,kima ALLAH NAWAL ki rungumi kaddara Tana Shirin dafa kafad’ar ta ,d sauri NAWAL t dakatar d ita karki tabani Baki d Abin gayamin ,ankashe min da ancuceni ki rabu d Ni ai kinsan komai!

Ussaina tace,aa NAWAL kike ko wa? Muryar t taci kuka Tana ma Kai ,wasa yayi wasa Banda zungurin uwar Miki d sanda,yi maza ki kama kanki wlh ,karki sake ki furta fitsarar ki a Kan Ammy mune sa’o’in yinki …

Zatayi Mana ,mama t hanata ,tace sunada gaskia ,Suma ‘ya’yane….

Abban NAWAL NE jata suka fita daga d’akin …

Alhajin su SAFWAN d Abban nawara sunata settling bill d yadda za,a d’aki Haneef aje amai sutura akaishi makwancin shi ….

Aishatu ko kuka kawai takeyi Ammy d mama n rarashin t safwan Jin kukan yake har ranshi kamar y rarasheta d kanshi ,Amman su mama sunmai Kara Dan haka y hak’ura …

Inna d aunty sufaya d hassana d ussaina d Noor ,d hidaya ,Ammy tace su Fara tafiya gida acema iyya t Dora ruwa a baban Abu danyima Haneef wanka …

Habawa Nan Abu y zamar musu sabo kukansu y karfafa suna kuka suna tafiya badan sunaso ba ji sukeyi kamar Haneef ze dawo d Rayuwar shi ..

Ammy t umarci Yaya d y kaisu gida y dawo ,y dauko makulin a aljihun shi y bi bayansu ….

Ranar asibitin yasan an girgiza dangin su safwan ,sunsan anyi mutuwa Mai karfi .,.

Mama d NAWAL d Alhj ,sunata shawarta yadda za’ayi a Ina zasuyi zaman karban gaisuwar Haneef…

Mama tace Dole Kama ‘yarka fada t samu Nutsuwa t Dena fitsara t biya Haneef d Addu’a ,muyi zaman makoki a gidan Ammy Dan can naji baban safwan nacewa za a zaman karban gaisuwar …

Tunda sunfimu karfi Dole can zamuje ,indan har ta min abinda ze tada rigima wlh daga ranar zan bar gidan gaisuwar n koma gida n bishi d Addu’a duk Abinda suka Mata ita taja Dan sarkin yawa yafi sarkin karfi ….

Dan haka Abbanta yace kinji kalaman mahaifiyar ki ki ? Ta ce eh Abba Tana kuka ,yace duk kiyi amfani d abinda ta Gaya Miki ,ki zauna zaman karban gaisuwar Haneef ba zamankishi d fitina b ,idan naji sabanin haka nikaina zan Saba Miki ,mutuwa t Kori komai mutuwa b wasa ba ,Ni kaina can zanbisu mu karbi gaisuwar sbd mutanena suna Nan zuwa Gaisuwa .,

NAWAL tace to Abba Tana kuka ..

Suka dawo d’akin ,mama na cewa yaushe za a sallaci Haneef din ne ? Sbd mu sanar d ‘yan uwa?

Mama tace yanzu d mun koma gida b Abinda zamu jira insha ALLAH…

Bayan Alhaji d Abba sungama komai Yaya y kaisu y dawo d’aukan su Ammy ..

Safwan d Alhji a motar shi suka tafi d gawar …

Abban nawara y tafi shida mama …

Yaya ya d’auki Aishatu d Ammy suka tafi …

Abvan NAWAL y tafi a motar shi d su mama d NAWAL zuwa gidan su Ammy…..

*********
Su huzna d sauran dangi duk ansami lbari Mara dadin sauraro mutuwar Haneef t girgiza mutane d dama ,huzna d mamanta suka taho tafiya b shiri …

Akazo aka shirya Haneef akamai addu’o’i ,safwan yanata kukan rabuwa d haneef , Aisha ma kuka yaki tsayawa idon ta duk y kode …

D kyar aka fita d gawar Haneef daga gidan Noor n makale d Aishatu sunci kuka kamar zasubi Haneef …

Haneef y samu jama’a a kushewar shi har aka dawo aka cigaba d karban gaisuwar wasu nata zuwa daga cikin Bakin d sukazo daga nesa …

Huzana ,ma a rikice tazo ,Tama kowa Gaisuwa har NAWAL ,seta Fara tmby Amaryar safwan aka nuna Mata Aishatu cikin hijab ,tanata kuka ,huzna t matsa kusa d ita Bata damu d taga fuskarta ba dage Ana Alhinin Rasuwa ,ta amsa t zauna nesa d ita tabata so ta ga fuskar ta ,tsabar gulma Dana d biyu tazo ..

Huzna har safwan taje Tama Gaisuwa ,takecewa Tama Amarya Gaisuwa Amman Bata bude fuskaba tabata kuka d gani mutuwar t girgizata..

Yace ganin fuskar takikazoyi ko gaisuwa? Tace aa haba Yaya S Gaisuwa Mana yace to aje ciki arage gulma Amaryar a ba boyayiya bace kin jima d sanin ta daya tamkar d Mata dubu ,aje Ayi abinda akazoyi ,y tafi y barta a tsaye!

Huzna fassara kalaman safwan t dingayi ,t tabatar y Gaya Mata magana Dan haka t saka Ido sosai akan Aishatu d duk wani motsin ta …

Gida y cika NAWAL ma t gayama duk kawayenta ,duk sunzo har su docass …

Gida ya cika makil d masu Gaisuwa ,can nawara tazo tabama Aishatu magana a kunne ,t Mike suka tafi tace ta amsa gaisuwar wani abokin safwan ta dawo t zauna kenan ,sai ga tawagar malaman islamiyar su Haneef d dalibai d yawa subzo Gaisuwa ,Aiko Aishatu n ganin su d Noor hankalin su y Kara tashi suka sake rushewa d kuka sabo ,hatta yaran d suke d raguwar zuciya ‘yan makarantar kuka suka dinga Taya Noor d Aishatu anata Addu’a Amman su sunata rusa kukan Mai ban tausayi ,

Har NAWAL seda t yi kukan ganin daliban ,Ammy sunata ALLAH y bada Lada har suka tashi suka tafi …

D kyar nawara suka tashi Aishatu taje tayi sallah , NAWAL t Fara Jin haushi ita wato bane cemata taje tayi sallah sai wanna banzar Indo! Tayi kwafa !

 

Huzna gulmis ganin ta tashi t tafi salla itama t bita d niyar sallah zatayi Dan ganin fuskar ta …

Aiko tana shiga d’akin su Hassana taga b Aishatu sai hijabin ta sai ussaina sai nawara ,ganin haka t tabatar Tana bayangida ne ..

Aishatu n fitowa Tana gyara dankwalinta ,sukayi 4 eye d huzna ,huzna tanata mutsika idonta ko mafarki takeyi amman idonta y sanar Mata gaskene indoce Mai Aikin d ta sani dai …
..

Awajen tayi suman zaune ,kowa na wajen y fahimci tashin hankali d mamakin d huzna ta shiga n ganin Indo Wanda suka rasa dalilin haka …

 

“`sorry masoyan Haneef bayanda zamuyi haka lbr yazo Haneef yayi kyakyawan cikawa ,y samu jama’a y samu yabo ,mutuwa Mai raba uwa d da Mai raba kowa d kowa“`
????????????????????????‍♀????????‍♀????????‍♀

*Maman shaheed*
[1/31, 1:22 PM] Maman Shaheed: ???? *WRITING*????

 

By
“`MAMAN SHAHEED“`

 

*KUSKURE* ????????_‍????????
( _’Yar Aiki Ko Matar Gida_)

 

_Shafi N hamsin d biyu_

 

“Huzna d kyar ta dawo hayacin ta ,ta shiga wani gajeren tunani na gagawa”

“Indo Auren safwan?
“Shiko meyamai zafi?
“Anya ba Asiri tamai ba kuwa ,to ai a pix d nagani ba ita bace ! Kai ko lokacin fa seda gabana y Fadi Ashe itace shegiya matsiyaciyar kaskantaciya Ashe ba a banza nakejin tsanar ta ba ,gurbina Tama handama d babakere ? Tab wlh d sake ,komawa Bata kamani ba ,barin dai daga kafa a gama karban gaisuwar Nan Dole n sake salo Akan safwan d mayar yarinyar Nan ..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button