HAUSA NOVELKUSKURE Complete Hausa Novel

KUSKURE Complete Hausa Novel

Suna shiga ,suka ajiye Mai y Mike daga kishigiden d yayi ,hassana tace Yaya Ammy tace Dan ALLAH kasha kunun gyadan Nan sosai …

Yace to zanyi kokari , Aishatu zata fita y dawo d ita d cewa kinci Abincin ne ke?

D sauri Dan t samu t gudu tace eh , hassana tace Bafa kici ba aunty Aishatu!

Sai t Kama inda inda ,eh Amman ai yanzu zamuje muci ko?

Safwan ne yace Zo Nan muci anan kema Noor d’ita Zo nasan bakici b ko?

Ta d’aga Kai Alamar eh!

Hassana tace eh gwanda suci anan inba hakaba b ci zasuyi b barin Karo muku spoons …

Aishatu Dole t zauna jiki b kwari ,Noor ma t zauna a gefe y d’aga Ido Yana kalon Aishatu ,yace Kinga yadda Kika kare kikayi zuru zuru?

Itama kalon shi tayi tace kaima ai ka fada dadyn su Noor !

Duk sai suka shiga tunani!

Dama tana kalon shi? Tasan yadda yake har Tana gano ramar shi?

Itama ,tace Kai mutumin Nan Ashe kulin idon shi akaina ,Amman kamar be taba kalona ba ,har yasan d nafi haka cika Kai! Lalai ma mutumin Nan!

Hassana CE dakatar d su t hanyar salama d basu spoons d cups d ta Karo musu d babban roban swan….ta tafi

Safwan NE y Kali Aishatu yace zuba Mana a plate 1 inmun cinye sai mu Kara!

T zuba faten dankali Mai kauri yaji ganyen alayahu d manja yanata kanshi g nama zukuzuku a ciki ..

Ta tsiyayo musu kunan lafiyayen gyada Mai Madara t mikama kowa ..

Safwan yayi bisimillah y Fara Loma Yana lumshe Ido Yana cema noor yayi Dadi…

Aishatu ma takai Loma ,ta tsinci kanta d jin dadin d dadyn su Noor y ambata ….

Noor ma tayi loma tace yess Dady yayi cwt wlh har zamu Kara ko?

Y gyada Mata Kai yace insha ALLAH yayi dandano ai ..

Yanata satar kalon Aishatu tana ta cin Abincin yanajin dadin yadda take cin …

Can yace bakya magana ne ? Tace inayi Mana ,

Yace kowa yace Abincin yayi Dadi Banda ke ko turawa kawai kikeyi?

Tace aa wlh Nima yamin Dadi sosai Dan d irin su shinkafa ne ma d bazan iyaci ba ,wanan din ko nasan mutane d dama zasuji dadin shi agidan Nan …

Y gyada Kai yace gaskiya ne koni d shinkafa ne ba lalai naci ba ..

Sunaci suna kurban kunun gyada har lumshe Ido suke rabon d bakin su ya ji tests din Abinci haka tun kafin Rasuwa d jinyar Haneef sai yau …

Dan haka sunci sosai har seda Aishatu taje ta Karo musu kunun gyadan suka shanye ,Noor t tafi wajen Janna ganin zata samu sakewa dadyn su Noor yace taje amman yau anan zasu kwana Kar tayi bacci a can …

Bayan tafiyar Noor Aishatu t kwashe kayan d suka gama cin Abincin ta mayar ,kamar zece intakai t dawo sai dai yace Bari yaga gudun ruwanta Aiko ,d ta Kai tayi zamanta cikin su ussaina…

Jin har karfe 9 tad’an gota Bata dawo ba ,se y d’auki wayar shi y Kira wayar ta sai yaga Ashe wayar Tana wajen shi tun Rasuwa takasa rike wayar a wajen ta ,sai shine yake rike Mata ….

Dan haka yasan inba kiranta yayi ko yaje y taho d ita ba yasan bazata Zo b tasan anan Ammy tace su kwanta Kuma …

Dan haka yayi dabarar Kiran layin ussaina yace tace ma Aishatu Inna nata kiranta a waya d su nawara …

Ussaina n Gaya Mata t zata gaske ne ,d sauri t tafi karban wayar …

Koda t shiga yace wayar n daki ,t shiga daukowa, sai yace au gata Nan …

T mika hannu zata karba yace zauna ,ta zauna burinta y miko Mata kawai t Kira Inna ..

Sai yace ,bafa Abin Inna bace nawara ce Kuma tun d’azu ne na manta ban fada Miki ba duba kiga Kiran…

Y Mika Mata ,tace ayya ,Amman barin Fara Kiran Inna naji y taje gida ,Tana ta ringin Bata d’auka ba har t katse …

Aishatu tace Kai Inna kinata Addu’a Nan Taki Baki d’auka b har t yanke ..

Sai kawai t Kira nawara ,suka gaisa t Mata y Karin hakuri ,tanata sake Bata hak’uri d yadda d yin ALLAH Tana Bata shawarar taci Abinci t cire damuwa a ranta …

Har take ce mata dazu sukaje asibiti batajin Dadi Likita y sanar musu tana d’auke d juna biyu n sati 8 ,murna ta bayana fuskar Aishatu Karo n farko tun rasuwar Haneef ..

Abin seda y kayatar d safwan ,tace to Mena zance mikine ,kece Kika iya Abin manyan Nan , ALLAH y Baki lpy ,ace Ina ma hydar murna …

Nawara tace,dalla can cewa zakiyi ALLAH y raba lpy ,Kuma Ni bazakimin murna ba ?

Aishatu tace eh din kamar ke hidima t sama ,nawara tace au haka zakice to Amman Ni zanyi renon cikin d wahalar nakuda ko?

Aishatu kawai ,meye a cikin su wuyane d su,tab shi Zaki Bari d hidima ALLAH y hore Mai Abun yi..

Nawara tace kawata bakida kirki ,abudai yau gateka gobe g Dan uwanka , ALLAH y nunamin lokacin naki zakiji yadda nake nufi …

Tace n Miki uzuri yanzu ,harda Alhinin rashin kunya ,ki gaida Noor d dadyn ta ,bye t kashe wayar …

Tana ajiyewa tace naki kamar Inna n kirana ,t duba taga t Mata miscal ,t kirata suka gaisa ..

Inna nata tmby su Noor d dadyn ta d su Ammy ,tanata ma Aishatu fadan cin Abinci d tawakali ta Jima Tana Mata nasiha kafin t kashe wayar..

Idon Aishatu ne y kawo ruwa Yana Shirin zuba ,safwan y CE me Kuma akayi Zaki dawo d Abu sabo ko?

Duk yadda tayi t mayar d kuka sai d ya zubo ,y dawo kusa d ita akan kujerar y rungumota yace meye n kukan?

Cikin kuka tace ,tunawa nayi d zaman d mukeyi a Nan Dan rasuwar Haneef ne fa ko?

Shikenan mun rasa Haneef har abada baze taba dawowa ba ?

Safwan y jijigata Alamar rarashi yace hakane mun rasa shi , Amman ai munata noor ,

Tace su biyune fa da yanzu sai ita kadai,ita kanta batajin dadin hakan Dan ma Akwai yarinta ..

Yace hakane ,muma bamu d yadda zamuyi ,Kuma ita Baki Lura t Fara sakin jiki b yau? Yaushe rabon d Kika ganta tare d yara suna Wasa? Dazu kina jifa tace zata wajen Janna ,kinsan Abin ne y Fara gushe Mata ,Amman ke kina so ki tuno Mana gaba dayan mu har Ni zakisa zuciyata t karye …

Har y Bata lbr kayanshi d yagani dazu a gida Saida y sashi kuka ,itama t barke d kuka y dinga rarashi Yana cewa d bangaya Miki ba Ashe !

D kyar y lalab’ata Dan yanaso y gusar Mata d tunanin Haneef sai y Fara tmby ta hirar d sukayi d nawara..

Ta saki murmushi tace b komai ,yace be yadda b ,ko y Kira nawaran t fada Mai d kanta ..

Gani y d’auki wayar Yana Shirin Kira y dakatar dashi ,cewa tayi n dinga cin Abinci Dan ALLAH!

Ya sake cewa d me Kuma?tace shi kenan …

Yace aa Abin d t fada Miki yasaki murmushi !

Ta rufe fuska tace,laa wai cewa tayi fa …

Ta kasa fada …
Yace me tace?

Ta kasa fada tanajin kunya ..

Ya gano ,yasan zeyi wuya t fada Mai ,haka kawai yaji yau Yana samun nishadin d rabon shi d Sanu tun kafin rasuwar Haneef!

Yace barin fada Miki ,tace to Fadi tunda k sani ..

Yace Inna fada me Zaki bani ,t nunamai yatsanta karami n hannu ,yace hmmm

Yace cewa tayi tanada ciki sun Sami karuwa…

D sauri t d’ago alamar mamakin mgn sa , y akayi ka sani ?

Yace ta tsuniyar gizo Bata wuce ta koki! Dan haka bani yatsana y rarumo y wurga bakin shi Yana tsotsa Yana Jin wani shauki na ratsa shi ,itama a take wani Abu y dinga Mata yawo a ilahirin jiki ,ganin Bata fahimci Abun b ta kwace hanun ta d kyar ..

Y sake cewa wata nawa tace Miki?

Ta kale shi tace b ka sani ba?

Yace aa wlh ,tace 8weeks tace …

Shiru yayi n wucin gadi ,safwan yanason yara ,Koda NAWAL t Sami cikin Noor Tasha tarairaiya ,haka n Haneef ma ,har akahaife shi cikin kulawa d take samu daga gareshi Yana tausayama Mai ciki ..

Gashi yanzu hannef y rasu saura Mai Noor kawai ,Waze bashi yaran d yake son samu a Rayuwar shi? Yanason NAWAL Amman ko itace Autar Mata baze iya jure ma halinta b bare har suci gaba d hayayafan yara a haka d ita ,d halinta yayi daidai d nashi d y Bari ta haifamai yaranda yake so ..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button