KUSKURE Complete Hausa Novel

Aishatu t katse shi ,tunanin me kakeyi?
Yace ,Ina tunanin kine d naji kamar Baki tausaya Mata ba ,ke t hidimar d mijinta zeyi be kawai kike tausaya ma!
Tace laa har shine kake dogon nazari akai dadyn su Noor! Wlh n tausaya Mata ..
Wai ma Ashe duk ka gana sanin me muke cewa !
Yace aa Abin d naji naji kawai ..
Yace mace Mai juna biyu abar a tausaya Mata ne , yanzu mijinta in me tausayi ne zeta Nan Nan d ita har haihuwar ta , ALLAH y sauketa lpy..
Aishatu tace Amin!
Wlh Nima n tausaya Mata ,ance d wuya ..
Yayi murmushi y kaleta ,yace keda bakisan komai akai ba ..
Oho Bata Gane manufar sa ba ,tace na sani Mana kawayen mu nawane suka haihu..
Yayi dariya har zuciyar shi yace yaro man kaza …
Ya dinga binta d wani mayen kalo Yana tunanin meye aibunta d baze amince t xamar Mai madadin NAWAL ba me NAWAL t fita ,sede ma ita tafi NAWAL din d wasu Qualities….
Y Jima Yana dogon nazari akan zaman Auren shi d Aishatu d yadda ze gyara komai ,ga wani tausayin ta d sonta d yake sanadin damuwa d tayi d noor d haneef din shi ,shi besan shakuwar su takai har zata iya Zuma t shiga wani yanayi haka ba seda Abun y faru ko ita t haifi Haneef sai haka …
Dan haka Dane ze biyata son d takemai yaranshi …..Dole y Nemo mafita ….
Can ya daga waya y Kira yace hassana t rako Noor tazo su kwanta …
Hassana taba ammy wayar tace ai ta zata sunyi bacci tun tuni ,10 pass fa yanzu Noor sunyi bacci ita d Janna har ankwantar dasu sai d safe kawai ,Kar su damu d safen ma hassana zasu shiryasu su mikasu school …
Safwan Dole yace ma Ammy to Ammy ,munan munata jiranta kodai nazo n dauketa?
Ammy tace bakajin hausa ne? Da Nan d can duk dayane , Aishatu kabarta t samu isashen bacci yarinyar d bacci akanta bakajin tausayin tane?
Ganin Ammy n son yin fada ,yace to sai d safe ,Ammy ,tace ALLAH y bamu Alkhairi…
Yana kashe wayar y sanar ma d Aishatu yadda sukayi d Ammy ,Dana duk taji wani ,hantar cikin ta tuni ta gama kadawa batason kwana daga ita sai dadyn su Noor!
Ganin jikinta yayi sanyi gashi y makalar d ita a jikin shi ,yace saidai gobe Kuma noor tashi muje mu kwanta …
Aishatu t dinga nuku nuku y nuna Mata inda kayanta suke d y debo Mata ta shiga Bayan gida d su t canja t yafo wani gyalen after dress ,t fito t Jima tanata addu’a tayi ta Kara kafin y Mata magana t kwanta nesa d inda dayan filon yake …
Koda yaga ta kwanta shima y canja Kaya ,y Haye gadon ,y rufe su d blanket y kankamota y had’a d jikin shi ,ita ko jikinta sai kyarma yake taji sabon salo yau ……
*Maman shaheed*
[2/4, 10:39 AM] Maman Shaheed: ???? *WRITING*????
By
“`MAMAN SHAHEED“`
*KUKUSKURE* ????????_????????
( _’Yar Aiki Ko Matar Gida_)
_Shafi n Hamsin d hudu_
“Washegari amakare ya tashi yayi sallah y d’au uniform din Noor d duk wani Abun bukatar ta y kaima hassana y dawo daki batare d Ammy ko Alh y ganshi ba”
“Sanan y tashi Aishatu ta ,tashi tayi Alwala duk kunyar safwan t adabeta wai yau daki daya suka kwana a gidan su Kuma ,badan rasuwar Haneef b meze kawo haka”
“Ta jima Kan sallaya Tana addu’a kafin t gaishe shi kanta a kasa,y amsa batare d y kaleta ba shima ”
“Time to time yakanji wani Abu na fizgar shi atare d Aishatu d kyar d Addu’a yake seta kansa har y samu sasauci”
“Shidai gado y koma y Dan kwanta Yana latsa wayar sa”
“Itako Tana Kan sallah tanata zabga tunani Mara tushe bare makama ,rabi rabi azkar!
Basu samu magana d juna b harse d ussaina t nowking door dinsu ,safwan y je y bude t Miko Mai break dinsu ,taje t sake kawo ragowar ,misalin 8:30am lokacin tuni su Noor d Janna an tsufa school”
“Dan Haka sukayi brush suka fara break kamar kurame ,shine ma yake janta d Hira Amman ita d tabashi amsa take tsuke bakinta ….
“Yana satar kalon ta y gama haikaito kunyar shi takeji gaba daya ,y rasa dalilin jin kunyar tashi …
Can dai yayi wani tunani a zuciyar shi ,yace haka kawai za’ayi”
D gari y Kara Haske , Aishatu t gyara d’akin d suka kwana ta wanko bathroom din ta gyara falo ,t nufi side din su Ammy batare d t sanar Mai ba ,jinta take duk atakure…
Gudu gudu ,sauri sauri ji take kamar ze dakatar d ita ,har t Isa t kitchen t shigo t Fara had’uwa d iya nai Aiki d heedaya dake tunda akayi rasuwar Nan kulin sai heedaya t Zo Taya iya Aiki ,suka gaisa d iya , heedaya t Kali Aishatu tace madam kuntashi lpy?
Kalon d heedaya takema , Aishatu yasa tasan akwai abin d take nufi d tmby ,t amsa Mata lpy na tashi ,heedaya ta sake cewa ,lpy Lau kuka tashi zakice …
Aishatu t harari heedaya ,ta gano manufarta ,wato kowa yasan tare d dadyn su Noor suka kwana? Ai duk lefin su Ammy ne d shima d y koroni ai d ba Wanda ze sani ,ko d yake y koroni Yana …..tayi saurin tsaida tunanin t Dan batasan mezatace ba Kar tayi katobara ..
Heedaya tace ,me kike tunani Kuma? Aishatu tace ke uwar gulma ! Batare d t furta iya taji b Amman ita heedayar ta gani d yanayin bakin ta …
Iyan CE t fita daga kitchen din Tana cema heedaya ki kwaso sauran kayan wanke wanke ki hada d wancan guntun ki dauraye barin gyara can wajen ….
Heedayar tace to , Aishatu mintsili heedaya tace munafuka halinku guda d nawara wlh ..
Heedaya tace eh b komai bakiga shiyisa mukafi aminta b ,Amman kema Nan gaba sekin dama mu kinshanye ,tunda har anfara d haka?
Aishatu ,tace wai a gidan Nan? Kika kwana ne?
Heedaya tace haba ,a gabanki fa muka tafi d iya jiya ,tace naji gulmar ki ta yi onga ne! Zo kawata fadamin gaskia ji kikayi Ana cewa wani Abu akaina Dan ALLAH?
Heedaya ,tace ba kauya kawai ,duk hankalin ki y tashi ,wlh kawai gani nayi ussaina t bani break din ku wai na Kai muku keda dadyn su Noor ,Jin tare kuka kwana Dan Naga Noor anan shine naki karba n Kai muku nasan Zaki iya jin kunya inkika ganni ,Ni Kuma kinsan bazan fasa Miki ko gwalo ba wlh ko agaban shine ,shi yisa naki kaiwa ta Kai muku ,anan nasan tare kuka kwana ma…
Amman ki saki ranki ,mijinki ne fa ,yadda ake tafiya d surukan zamani yanzu a Rayuwar Nan ,tab ,duk d nasan bakya cikin irin wadancan ,Amman wlh ki waye b wani Abu d su Ammy zasuyi tunani kede kawai kisan abunyi wlh mijinki is ur mijiki do what ever that u do to make him wonderful happy ,karkiji kunya ko tsoro a sha’anin Nan ,musamman yadda kikeda makiya ….
Aishatu har hankalin ta y Dan kwanta ,tace shegiya kema dai aurar d ke zamuyi Naga kamar a matse kike ….
Heedaya tace wlh kuwa kuyi kalon lobaya kuwa Dan n hadu d wani sabon Gaye so nake mugama fahimtar juna n fitomai free Ni ba kowankowa bace shima Naga b Dan wasu bane in y fahimce Ni zesha ruwan luv …
Aishatu tace ,ohoo Ni Indo ko kunya bakya ji?
Heedaya tace kunyar ki zanji ,nifa well kamar ‘yar uwa n daukeki wace zangaya Mata sirrin dake Raina naji Dadi ,Amman ke Naga b haka Abin yake a wajen ki ba ,shiyisa ko shawara na Baki sai ki d’au Abin iskanci wlh…
“Aishatu tace aa wlh Nima ita n d’auke ki ,Kuma wlh Ina tsinta daga shawarar ku keda heedaya ,wani lokacin ne abinku yake fin karfin kaina …
Heedaya tace gulma ajali ,Ashe Ana d’auka ake Jin kunya ,to dai ki taimaki kanki sanan ALLAH y tenake ki ,kiji moriyar lokacin ki d mijin ki wlh Baki d kamar shi mussaman yanzu d wani gajimaren …..yake kusanto ku keda shi Naga Alama inkikayi Sanya kyaga Sanya hajia ta …
Aishatu gajimaren me?
Heedaya tace base n karasa ba ,inkin Gane to in Baki gane ba kije kiyi browsing ,heedaya n dariya …