KUSKURE Complete Hausa Novel

Aishatu take iskancin y motsa,sai ga hassana t shigo tana cewa la Auntyn mu Ashe kin tashi bade kinata Aiki muna ciki ba ?
Aishatu aa b wani Aiki nake ba …
Heedaya tace ba wani Aiki take tayamu d iya nace t barshi Taki tafiya , Aishatu Baki kawai t sake …
Sai g Ammy t fito d cup din d Alh yasha tea d plate ,Tana aa Aishatu ki dinga hutar ma kanki Baga su Hassana ba inace kina can kina hutawa Ashe kin fito tun asuba kinata Aiki haka …
D sauri taje t karbi cup d plate din hanun Ammy Tana risinawa tace Ammy ba wani sosai nake aikin bafa …
Ina kwana Ammy, Ammy t Mika Mata tace lpy y Karin hakurin mu ?
Aishatu mungodema ALLAH Ammy ,kanta a kasa fuskar ta ta canja …
Sanan ta mikama heedaya kayan Tana wanke wanke , hassana tace kizo mu shiga ciki inkuma can Zaki koma to!
Aishatu tace meje gani Nan ,batason komawa wajen safwan ….
Bayan sun gama Hira d heedaya ,t nufi parlour ammy taga Alh y fito ze tafi kasuwa ,ta tsuguna ta gaishe shi ,Tana Mai y sukaji d hakuri?
Yace mungode ALLAH, ALLAH y gafartamai Haneef yasa masu ceto ne ,Ina shi safwan din?
Ammy tace Yana can ita ai tun d’azu Tana Nan tana Taya su iya Aiki ,batason hutama kanta ,Alh yace don me ki dinga saurarana kanki kinji ko ,ba Wanda baya son hutu su Yan biyu meye amfanin su in bamu tayasu b ki dinga hakuri d hutarma kanki ,tashi ki kiramin shi , ALLAH yayi Albarka , ALLAH y baku masu yi muku ,tace Ammin t tafi Kiran safwan..
Ko d ta shiga d sallama ,baya falo Yana daki t shiga d sallama ,taga kamar bacci yake ,ta zuba Mai Ido tace to yanzu Ni yazanyi n tashe shi?
A fili batasan Yana jin ta ba ! Shiko cewa yayi in Zaki kwana haka ba tashi zanyi ba ..
T juya ko zataga idon shi biyu ,Amman Alamar bacci kawai yakeyi …
Tayi kamar zata taba ganshi ,har takai hannu t d’auke ,t mayar bayan shi ,shima t fasa …
Ta zauna kusa d shi ,Tana tunani shiko yanata lekota d 1eye Yana dariya ,can tace wayoo Alh fa fita zeyi yace a kiraka kaikuma Kanata bacci kamar Wanda y kwana zaune jiya Tana turo Dan Baki!
Yasake gintse dariyar shi ,yace sekin tashe Ni …
Ta d’auki filo ta bubuga a gefen shi ,yaki motsi t buga Mai d taji haushi batasan t buga bama ,sai gashi y farka Yana matse Ido irin acikin bacci dinan ,sai taji tsoro Kar yace ta Duke shi ,tace ka tashi dadyn su Noor Alh nason ganin ka d alama fita zeyi ,be amsa b t fice a d’aki tatsoron tuhumar butamai filo d tayi …
Shiko tariya tabashi ma ,y taso kafin y fito har t je tace gashinan zuwa ,ta shige dakin su ussaina…
Y shigo cikin ladabi d biya y risina ya gaishe su ,suka amsa suna hango sasaucin damur d yake ciki ada can baya ,har bakin mota ya raka Alhj sunata Hira …
Aishatu n shiga t Fara ma ussaina mgn Kai ussy bacci dai tab , smile yake kowa zega aikin bacci !
Hassana tace ato dai ,seya koka ..
Aishatu tace kedai hassana baruwan babiby d lalaci saidai yaga himma d kwazo…..
Ussaina t juyo tace ,to noman doya zan muku Dan ALLAH ! Kuma wlh d bacci atare daku kunki bashi hakinsa ne kawai …
Hassana tace ,hakane Amman shi bacci baya Isa ai hakuri ake d Abin d y samu kawai ….
,Can Ammy t kirasu d wata mak’ociyar su ta shigo Gaisuwa lokacin d akayi rasuwar Bata gari ,sai yanzu tazo gaisuwar …
**********
Wasa wasa kwanan su safwan 10 gidan ammy ,yanzu ba lefi Aishatu ta Dan saki ranta matuka tare d dabaru d nasihar su safwan,nawara ,ammy ,heedaya ,tad’an saki ranta duk d tana tuna mutuwar hannef sosai ..
Shima safwan Yana matuk’ar jin dadin yadda tad’an sake har take cin Abinci d Noor ma t Dan sake tana tafiya school d islamiya batare d ta tayin kukan rashin Haneef dinan ba …
Ganin samun nutsuwar su d kwanciyar hankalin su yasa Ammy d Alh cewa su koma gidan su ,sucigaba d hakuri d biyayar Aure …
Dan haka gobe zasu koma ,yau dadyn su Noor y d’auki su ussaina d hassana sukaje gidan sukayi shara d goge gogen komai suka kwashe duk wani kayan Haneef d sukasan ze iya tayarma d Aishatu hankali suka bar gidan dasu ,komai ya zama very neat sun gyara komai gobe gida Amarya d Ango kawai yake jira …
Bayan sunkoma gida ,Basu Bari taga kayan Haneef din b d’akin ammy suka nufa dasu …
Aishatu t Saba d zaman gidan ammy duk d tanajin dari dari wani lokacin mussaman in dare yayi in ta tafi kwanciya ita d Noor Dan daga baya d Noor suke kwana ,hakan baya Hana safwan Jin dumin Aishatu ajikin shi Dan yanzu y mugun sabawa d dumin jikin ta sosai ,har wani missing yakeyi ,har tmby kanshi yake shine kuwa?
Har yanzu be yadda y fada komar soyayya Aishatu ba ,amman y yadda yana kogin tausayin ta sosai ,yasan Kuma a Koda yaushe Yana samun farincikin jikin shi inya kasance Yana manne d jikinta Mai laushi ….
Dan haka y shirya cigaba d Bata kulawa d tausaya mata tare d rabar dunin jikinta Dan yanzu baze iya nesa d itaba ….
Ranar ma d kyar seda ammy tace suje su kwanta dare nayi karsu makara gobe ga Noor nada school abarta tunda sun Bari tayi bacci ita d Janna ,gobe a shiryasu su tafi school inta dawo akaisu islamiya daga can Ayi gida d ita ,sukace to ,Ran safwan fess , Aishatu badan taso b Dan tafara rasa ganema karatun safwan salon n Mata wuyar d’auka…
Bayan y ma su Ammy sallama itama ta musu sallama ta tafi Tabi Bayan shi….
Koda suka shiga ,yasa key y rufe daki ta shiga bathroom ta canja Kaya ,ta fito t Haye gado tayi addu’a ta tofa t kwanta …
Shima Bayan y gama duba sako a Gmail d’in shi y ajiye y kwanta y janyo balanket din d t rufe jikin ta ,tasani magana yake nema Dan haka Bata kulashi ba t rabu dashi rabinta d bargo rabinta Babu …
Shiko yayi haka Dan tayi magana ne Amman takiyi …
Yayi murmushi ,yace au bazaki gyara ba?
Tace Haka yafi min .
Yace ba wani ki gyara ko n gyara Miki !
Tasan me nemane ,sai kawai tace zan gyara in inaso !
Y yunkura y kamo itama t kamo suka rufa atare ,har seda y rufeta ,y samu y matso jikinta sosai y talabo hanayenta d hannun shi ,Yana cemata gobe zasu koma kidansu ,wanne irin shiri t tanadar Mai ?
Taji tmby wani iri ,tace bangane ba ,meko zantanada?
Yace kiyi tunani dai ,tace Babu komai nikam..
Yace ko Dan girkin Nan naki d kwaliya d ……sai yayi shiru..
Sai taji wani iri taji hirar tasu yau wani iri,tace girki dama ai inanan d niyar shi kwaliya ma is normal kamar yadda n Saba ,banji kana mgn school Dina ba?
Yace Yana Nan atsarina ,on Monday insha zakije nayi mgn d pc dinku yasan komai kinsan har Gaisuwa yazo min ,tace ayya …
Jin tayi shiru yace to bance a Fara min kuka ko tunani bafa ,juyo naganki ..
Kunya bazata barta b ,tace Ni b kuka zanyi ba …
Yace nade ce ki juyo d anyi mgn Haneef kike sauyawa ..
Shi d kanshi y gama cukurkudata y juyo d ita Yana jin dadin yada yake sarafata har y juyo d itan ..
Ko kalonsa kasawa tayi sai sunkuyar d idon t d tayi ..
Yanata satar kalonta ,yanaso y gano aibunta a matsayin ta n macen d ta cancanta samun kulawa g mijinta y rasa gano hakan ..
Sai Mai wani Abu d yake fuzgar shi Yana ji kamar y yamutsata son ranshi gani yake nutsuwar shi Tana tatare da ita a yau dinan ,badan y samu y seta kanshi b yau dinan d komai ze iya faruwa Dan seda y saketa y juya y dinga ajiyar zuciya y na lalubo Nutsuwa tukunna y samu y seta kanshi …
Itako Yana raba jikin shi d nata hankalinta y kwanta har bacci y dauketa ..
*Maman shaheed*????
[2/8, 8:12 AM] Maman Shaheed: ???? *WRITING*????