HAUSA NOVELKUSKURE Complete Hausa Novel

KUSKURE Complete Hausa Novel

Bayan t idar ,t juyo tace dadyn su Noor ,abinci me zan girkama ko Akwai abinda kake d Sha’awa?

Yace aa ,ragowar Abincin ranan can y ishe shi ma saidai ita t nemi ibinta zataci ,itama tace Akwai wani a kitchen shizanci ..

Bayan yaci ,itama t d’auko n kitchen din sunci …

Ya ce shifa d wuri zai kwanta wlh ,t mikomai ledar can d y shigo d ita Kuma t Zo …

Ta miko Mai t bashi y karba y bude agabanta yace bisimillah !

Tozali d tayi d wasu dankwala dankwalan kaji gashin injin sunata fitar d maiko d kanshi g kala Mai kyau ,sai kirjinta yabada rasss! Batasan hakan meye b tayi a’uzubillah ta share kawai …

Ga wani fresh milk Mai sanyi harda iceream ,tanata ci ahankali yanata ci shi Kam yanacewa taci ta k’oshi ba ,hankalin shi kwance taci ba laifi Tasha fresh milk d’in Dora d ice cream din shi Tasha sosai ma …

Ta shiga daki zata wanke hannu taga zumar d aunty zainab t Bata tace kulin inzata kwanta d dinga Sha magani ce ta d’auka t dadaki abarta ,tayi toilet t wanke hannu t fito t canja Kaya ..

T koma zata gyara wajen taga safwan y Kamala komai Dan haka t karba t je t ajiye …

Tamai sai d safe ,yace Ina zata?

Tace daki bacci Dan gobe zata Fara zuwa school yace to ai g d’akin bacin naki can y nuna Mata d’akin shi !

Tace a dadyn su Noor canja Mana daki kayi Kuma? Yace Mata eh kawai bayason dogon surutu …

Haka ta koma dakin nashi ,bayan t kwanta taga ,ai Yama Mai da ita toshashiya g komai nashi a dakin, Kuma itama komai nata Yana d’akin t har ta d’auko nighty ta tasa ,kawai t sako zata koma dakinta …

A bakin k’ofa sukayi kyakyawan gamo y dawo d ita d rik’o hanun ta ,Ina zuwa Kuma?

Tace dadyn su Noor ,nifa nafison dakina Nan ai d’akin kane g kayanka komai naka!

Yace yess nasani ,kawai waje guda zamu kwana banason kije kiyita dogon tunanin Nan naki Akan Haneef!

Tace wlh dadyn su Noor bacci zanyi bazanyi tuna….

Yace banason musu kawai kibi umarni ,d kanshi y mayar d ita gadon t kwanta bayanta Yana Mata wasu maganganun d seda t d’ago t kale shi ,shin dadyn su Noor ne kuwa?

Idon shi a lunmeshe besan Tana kalon shi bama …

Sun Jima a haka gashi y takurata ko Addu’a bacci y hanata yi, shima ganin Yana neman shiga wani yanayi yayi saurin kawo ALLAH d Abin d sunba t koyar Wanda beyi b tun farkon Auren su ..

D sauri y umarceta d tayi Alwala suyi sallah Suma haneef Addu’a ,Jin y rabu d ita d ambatar ma Haneef addu’a t Mike suka dauro Alwala ta koma dakinta t d’auko hijab har kasa y jasu suka gabatar d sallah y dafa gishinta y Mata Addu’a kamar yadda sunnah t koyar , sai anan t Fara ankarewa d wani Abu ,Dan da iliminta Amman gudun Kar y gano firgicin ta sai t bishi suka dingama Haneef addu’a ita harda iyayenta ma tasako acikin addu’a …

Bayan sun idar y umarci taje t kwanta t barshi y Jima Yana dogon nazari ,itako t zaci Addu’a yakeyi ta saki jiki bacci n neman dauketa ..

Can t Fara bacci ma taji mutum a jikinta y mamaneta kamar gum ,g wani abubuwa d yaketa Mata d ta Fara Jin shork a jikinta …

Shiko safwan yakai makura y Jima dama hakuri yake tun rabuwar su d NAWAL ,g yanzu Abu yazo Masa gani yakeyi wata danace kwali daya talk taragemai a Rayuwar sa,iyayi Wasa d ita zata iya kubce Mai Dan haka yace yau Babu girman Kai ko kyaliya ko takama ko jin Bata Kai ba shi ya saduda yaukam baida zabi ga wani azabtuwa d yakeyi acikin yanayin d ya tsinci kanshi ,tun Yana iya tuna hakuri ko jinkirtawa har suka shafe daga duniyar kwanyar shi y manta su ……..

Yamayar d Aishatu ta zama matarshi ta sunna ayau dinan batare d y tuna tausayi ko hakuri ko jinkiri ba shima ba yin kansa bane sarafashi akeyi , Aishatu Kam yau …….

 

Ta kasa Gane yau wace iriyar ranace ,a gidan dadyn su Noor?

 

************
*SAFAYSH NIGHT*
************

[2/10, 1:57 PM] Maman Shaheed: ???? *WRITING*????

 

BY
“`MAMAN SHAHEED“`

 

*KUSKURE* ????????_‍????????
( _’Yar Aiki Ko Matar Gida_)

 

_shafi n hamsin da shida_

 

“Washegari Da taimakon safwan Indo ta fara Sami kanta ,maganar zuwanta school kuwa a ranar safwan ya ruguje ta Dan Babu Hali ga Aishatu…

“Safwan shikanshi ganin Abun yake kamar a mafarki ba gaske ba ,Amman inyaga kumburin d idon Aishatu yayi Alamar taci kuka ta kishi sai y gaskata faruwar Abun d y wakana tsakanin su Daren jiya Wanda zuciyarsa d gangar jikin sa ne suka jashi zuwa aikata hakan baida zabi sai yin hakan …

Ya Jima Yana tunani d zulumi akan Abin d yayi sai zuciyar sa tayi tamai karatu d taimako d wasu shawarwari managarta sanan yake samu y Dan samu Nutsuwa…

Ganin Kar wankakin hula y kaishi ga dare g uwar lefin d yake ganin y aikatama Aishatu kamar haushin sa takeji ma yanzu ,Dan y hango tsanarsa a tare d ita Dan dakyar t Bari y taimaka Mata ma…

Wani Abun ji take kamar tace Mai mugu yaso kasheta ne ,Amman duba d wayewar ta d Amfani d ilimin Addinin ta d shawarwari d su nawara d aunty zainab ta dinga Bata d abubuwan d ta karanta a cikin littafin d nawara ta Bata ,sai taga to ai ba wani Abu bane” hakan ma shine Auren ,Amman indai hakane d wuya wlh mutum zai iya mutuwa ma ,Ashe mazan Basu d tausayi haka ?

Duk Tana cikin bargo take wanan karatun ,Akan safwan ,shiko Yana gefen gadon duk tausayinta y lulube shi ,Yana son rarashinta Yana tunanin yadda ze Fara Dan haka a tunanin shi ko bacci ne ze dauketa intayi sai yaje y bada order a kawo musu Abin d zasuyi break fast dashi kafin ta farka …

Lura d likimon d tayi Alamar bacci yayi gaba d ita sai kawai y fice zuwa bada order…

Itako tanata tuna abinda y faru sai t runtse Ido tace yau t shigesu dadyn su Noor y kasheta ,munafukin inace haka zamuta Rayuwar mu d su Noor b tare d wani Abu y shiga tsakanin mu b ! Mugu dama tunda Naga Yana rawar jiki inya tabani tun rasuwar Haneef nasan halinasu n mazane yake damun shi ,shine mugu jiya y kusa kashema Kaka Ni ,t fashe d kuka ,b Abin ta Kira nawara ko hidaya b su Mata dariya ,aunty zainab Kuma kunya ma baze Bari t kirata ba Dan haka kawai t hakura Amman wlh baze sake kasheta b ita asibiti zata ma wlh ….

Tanata kuka har kukan n fitowa anaji …

Bayan y koma parlour,Dan y Dan jira kafin Abinci y karaso ,y dinga tunani azuciyar shi wai shine d Aishatu haka?

Zuciyar sa ta tambayeshi ,d kace zaka saketa zuwa wani lokaci Inka samu matar aure itama t samu mijin Aure ko k manta? D umarnin NAWAL kabi Dan k nuna Mata ka haifu?

Can ya karyata zuciyar shi ,Kai Ina b mgn saki tsakanina d Aishatu mace Mai daraja kamar ta g son jini na d takeyi ga kulawa ta ko Ina 100% zance zan rabu d ita? Tab! Ganganci ma kenan ,ai yanzu mauka Fara zama gashi Ina hango wani kyakyawan Alkhairi a tare d ita Nan bada jimawa ba insha ALLAH!

Tab ,nidai b matsanaicin sonta nakeyi ba ,Amman dai Tana burgeni a yanzu Kuma Ina tausayinta that’s ol kawai!

Yaji Ana nowking yaje y karbi sako direct y nufi d’akin shi ,Dan tashin ta suyi breakfast!

Yana shiga yaji shashekar kuka yayi Kan gadon d sauri Yana tmby t meya sameta ?

Tamai shiru ,ganin Bata d niyar bashi amsa y yaye bargon y talabo t d hanuwan shi Yana tmby t shigar rarashi d ban tausayi..

T ma Rasa me zata cemai idonta duk hawaye a runtse ,tace b Kai bane!

Yace Ni Kuma? Mena Miki nida bana d’akin ? Yanzu f na shigo !

Tace wlh Kaine ,tun jiya ……

Kuka y kubce Mata ,y gano manufarta Ashe dai har yanzu Abun Yana Nan ,yau shikam y shiga Aljanna ,y rungumota bashi d abinda y wucemai rarashi a yanzu y sake ajiyar zuciya d y tuna d Noor Tana Nan d t Hana afkuwar hakan ..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button