KUSKURE Complete Hausa Novel

Y dinga shafa bayanta Yana natuba bazan karaba Auntyn su Noor ,Nima bayin kaina bane ,jiyan sarafani zuciyata tayi ,hakan shine mafita a gareni d yanzu inacikin wani Yana wlh …
Oho ita Bata fahimci me yake nufi ba ..
Tace Kai baka shiga wani yanayi b gashi Ni ka wurgani cikin wani yanayi ai ta sa kuka har hawayen n bin hannun shi Yana Jin haka hankalin shi y tashi karde yarinyar d gaske take?
Y dagota yace yi hakuri Dan ALLAH yanzu y kike so Ayi?
Cikin kuka tace asibiti zani !
Gaban shi y Fadi ,yace asibiti ? D matsalane? Ta gyada Kai kawai ..
Y sake shiga rudu yace yau na gamin Alkhairi Ni safwan uban su Noor din su Aishatu Indo …
Ganin tunani baze Mai b y Fara deciding wane asibiti zasu ,can y tuno d want ranar yaji Ana maganar shi a wajen aikin su ,dama b Wanda y sani a asibitin y ce Bari su tafi can kawai shikenan yau asirinsa ze tonu,y y iya d Yar mutane Dan t bashi tsoro gaba daya …
Y tasheta y temaka Mata ta canja Kaya zuwa doguwar Riga d k’aramin hijab ,shima jalabiya Mai kyau sabuwa y farke a Leda y zura y kamata y zari makuli d kudi y watsa a aljihun shi suka nufi asibitin Bayan y goge Mata hawayen yanata Bata hak’uri Kan t daina kukan gashi zasu asibitin …
Ko iya hada Ido d juna basayi tuki kawai yakeyi har suka Isa asibitin…
D gagawa bukaci a bude Mai file ,y bukaci a hadashi d Likita mace Amman b namiji ba kishi y motsa …
Bayan sun gaisa taga kamar acikin matsala suke ,yace wife dinace plss zata Miki bayanin komai so plss ki dubata yadda y kamata Dan ALLAH,y radama Aishatu ki bude Baki kimata bayanin komai Kinga mace ce Yar uwarki kinji inkika cuci kanki b ruwana n fita hakin ki! Y fice y barsu …
Matar t Fara hango wani Abu tayi murmushi ,tace BAIWAR ALLAH meya matsalar ki kimin bayanin komai ki daukeni matsayin aunty ki kinji karki boye min komai ,inajin ki!
Aishatu Bata ji nauyi b sai yanzu batasan mezatace b Amman a gaskiya tanajin tsoro gwanda tayi bayani kawai Dan abinda baka sani ba wuyar sha’ani ne dashi Dan haka ,tace kawai Likita dubani zakiyi Dan ALLAH Tana wasa d yatsun ta ,ta kasa hada Ido d likitar ,ki dubani ko wacan mugun y min ila ban sani b ,Dan Abin d baka d ilimi akai wuyar sha’ani ne dashi tayi shiru t kasa cigaba d magana !
Likita ,t gano ,tace ,mijin kine mugun ?
Tace eh wlh jiya kusan kasheni yaso yi!
Amsar Likita y fito ,tace ,to muje ki kwanta a Dan gadon can n dubaki ko ?
Aishatu Mike Tana dari dari Tana Jin wani nauyi sosai ,t kwanta Likita t dubata sosai ,ta umarci t tashi t koma t zauna ..
Likita Tana murmushi ta dinga ma Aishatu bayani cikin ilimi d gwanancewa da hikima ,tanata sake wayarma d Aishatu Kai Akan zamantakewa ,ta dauketa kamar wacce t sani , Aishatu b k’aramin kunya taji ba d wasu bayanan likitar t Kuma sheda Mata b Abinda y sameta normal take se shawarwari d ta dinga Bata ,kanta a kasa ,ganin kunya t Gama rufe Aishatu Likita t umarci a Kira mijin Aishatu..
Koda y shigo ,Kan Aishatu a kasa ,Likita ta karamai bayanin b komai Amman Adinga kulawa mazajen fama ,shima sai a lokacin wata kunya t lulube shi yaji dama bezo ba shikenan y bada kanshi …
D taimakon Likita Aishatu ta mik’e tana ta cewa tafayi Amfani d shawarwarin d tabata ,tace insha ALLAH Likita n gode sosai ..
Safwan yace b wani magani d zata Sha ,shikenan ? Likita tace eh ba komai file dai d kuka bude is better baku d matsala ko Nan gaba Abin duk d n muku Kuma ,is free Dan kanwata Aishatu Kar ki damu ,acigaba d gashi kawai ,t koma sukuma suka tafi ..
Safwan y sake Jin kunyar furucin likitar , Aishatu ko Bata Gane manufar taba , sun Yaba karamci irin n Likita sosai , duk safwan yaji kamar y tonama kansa Asiri ne ,Amman Kuma hankalin shi ya kwanta yanzu …
Aishatu ma taji Dadi taji Bata d sauran damuwa yanzu ,takita free sai Dan pain d take Dan ji …
Kafin su Isa gida sun Sami sukuni cikin ransu …
Sai d suka dawo y tuna d break fast din d y yi musu oder ,suka Dan dumama suka ci , Aishatu nata Jin kunyar safwan shiko sai wani nishad’i yakeji ,sai tmby me Likita tace Mata d shawarwarin d ta Bata ,Bayan sun gama karyawan …
Aishatu Taki fada t tashi t gudu dakinta ma ,y bita Yana seta fada Mai ,har gado y bita y rungumo ta Yana Mata rad’a a kunne …
Aishatu t zaro ido Alamar tsoro tace wlh batace a Kuma ba ,t rufe fuska d tafin hanun ta ….
Safwan y dinga tsokanar ta Yana cewa aje a tambayota ,shikan shi safwan besan sanda y watsar d makaman shi b y tsinci kanshi cikin wani madaukacin nishad’i d farin ciki har y manta d Noor ..
Ita kanta Aishatu ,ta Sami nishad’i g wata kulawa d dadyn su Noor yake Bata har t Fara Jin dad’in Auren y sata cikin nishad’i yanzu sosai ita kanta t manta d Noor a yanzu dai……
Safwan ko matsawa bayason yi daga kusa d ita ,haka itama dumin jikin shi y Mata Dadi ,yanata tmby cikin kunne badai komai yanzu ko?
Kai ta daga Alamar eh ,y rungumo ta y na sake tabatarma d kanshi Aishatu zata iya zama farinciki a gareshi Daman turota ALLAH yayi cikin Rayuwar shi a matsayin ‘yar Aiki gashi yanzu ta zamar Mai farin ciki n kwana 1 tal a Rayuwar shi ,inaga sauran kwanaki ,satikai,watanni,shekarun d zasuyi suna tare ,gaskia shi yanzu yaga Mata ,y rungumeta suka sake lulawa duniyar bacci abinsu …..
*************
*KASAR SAUDIYYA*
“`wanan bawan ALLAH Mai yawan ibada acikin masalacin manzon ALLAH s.a.w ,ya idar d Addu’ar sa d ya Saba y fito suka hadu d wani abokin shi Mai yanayin fatar sa irin Tamu t Nigeria …
Ustazu hambali wlh hankalina yayi kasa nageria burina be wuce kayana su Fara Isa ba kafin nabisu ,amman inso su Isa hannun managarcin mutum Mai Amana d imani Mai tsoron ALLAH ,kasan duniya b yadda imani yayi karanci Amman a watan gaba insha ALLAH zan koma Nigeria gaskia n nutsu wuri daya Akwai mafarkai d naketayi Wanda denasu inaganin sai n Isa Nigeria …
Ustazu hambali yace, hakane Kam ,yanada kyau ,ka koma kagani idan Abun d kake zargi y tabata kaga sai kayi zaman ka idan ko be tabata karka zauna dan ALLAH kayi dawowar ka nan …
Maganar Wanda zaka damkama Amana Kuma Baga yaron yayana ba Saleem da yake zuwa Nan sarin Kaya duk kusan wata ,k’oshi kaba kace y ba mahaifin shi ,kana Nan isowa watan gobe kayanka d izinin ALLAH bazeyi ko kwarzane b ,Kuma Nima zamuyi maganar d shi yau dinan ma jirgin su Saleem din zai iso jeeda Dan haka nasan Yana shigowa zai tabani a waya ,kaidai ka hada kayan d nashi kayan za a auna a wuce muku dashi sai y ware maka naka a kilace maka har kafin kaje baka d matsala insha ALLAH!
maLam Hafeez mamman yace ,Amman nagode naji dadin maganar ka ,yanzu mujira zuwan yaron kenan?
Ustaz hambali yace eh ,betaba zuwa be nemeni ba ,Nima Ina bashi sak’o zuwa g ‘yan uwa d abokan Arzuka ai ..
Sun Jima suna Hira kafin suka koma inda kowa yake Rayuwar shi ,mallam hafeez y gama had’a kayan d za a wuce Mai dad’i Nigeria so yake magana t fada kawai y bayar …
Bayan Saleem sun shigo kasa Mai tsarki y nemi kawun shi y bashi sak’on d Abban shi y bashi akawo ma kanin nashi yanata murna ,ustazu hambali y sanarma d Saleem sak’on abokin shi d Kuma maganar d sukayi d baban Saleem din ,Saleem din yace b komai ai baze gagara ba ,yanzu Bari y Fara zuwa yayi wanka yaci Abinci yayi Dan bacci inya tashi se suje wajen abokin yaga kayan ,zuwa gobe yaje siyayan kayanshi a tsanake tare d rakiyar ustazu hambali…..