HAUSA NOVELKUSKURE Complete Hausa Novel

KUSKURE Complete Hausa Novel

 

Bayan sun had’u d maLam hafeez mamman ,y nuna Mai yawan kayan ,yace b damuwa sun gama magana , sun Jima suna Hira kafin suka wuce masalaci don gabatar d sallah magriba ,daga bisani sukaci shinkafa kaxa suka Kora d zamzam d tacacen inibi suka Kama hanya,shima mallam hafeez koma nashi wajen …

 

Saleem dai Bai bar kasar saudiya ba sai d aka gama auna Mai Kaya dukayo Nigeria tare d kayan mallam hafeez gaba daya Bayan yasa bill ,danan Saleem y dira a Nigerian …..

Mallam hafeez nata shirye shiryen dawowa kasar say gado d aka manta d shi d baya tunani zasu gane shi ,amman should duk wani Wanda y sani Yana cikin ranshi Yana tunawa dashi …..

 

Sati 4 kawai y ragemai a kasa Mai tsarki Dan haka Yana ta Shirin barinta d hada Abin d ALLAH y horemai Dan yin gaba d abinsa…

 

************
Safwan d Aishatu sunmanta d Noor seda t kwana uku a gidan Ammy , suna tunata Amman b Wanda yace aje a daukota…

Safwan y ware y zama Dan gari sai shayar Aishatu zumar sa yakeyi ,tsabar kulawa d tatali d yake Bata t karajin Aure y birgeta t manta d abubuwa d dama ,damuwa ko kadaici ko zuzurfan tunani sun kasa samun gurbi a wajenta ,safwan y d’auki hutu ma n 1week ,itama y hanata zuwa makaranta n 1week ,sunata nishadantar d junan su kawai …..

 

NAWAL fa Abu na damunta game da Indo yanzu inta tunata gabanta fad’uwa yakeyi ,ta rasa yadda zatayi gashi t rasa Haneef ,Noor din Kuma an hanata zuwa wajenta Dan haka ita t yanke shawarar zuwa ganin Noor ko tasamu damar cin uban Indo Dan so take ko ila tamata Kota huce amman Abu y gagara haduwar su tayi wuya …

Dan haka yau kafin t wuce hospital setaje taga wainar d ake toyawa a gidan Dan ubansu ,zuwan bazata zatayi tagani ko ankusa kashe Mata Noor!

Tayi wanka ta shirya gyalen Nan a kafada anci taurin Alo tsiya Alo danja ,aka nufi gidan safwan ,Bayan Tana mama salama d niyar ta wuce office…

 

Safwan d Aishatu rayuwa ta canja musu cikin kankanin lokaci sunata gaskata falalolin dake kunshe d aure ,sunajin b Wanda y kaisu nishad’i a yanzu ,sunyi wanka a dawo parlour ansa station anata kalon wani luv film Mai birgewa ,gefen su ga fruit ,ga wani karamin bowl da bushahen inibi acikin shi ,,Safwan na zauna y Dora Kan Aishatu a cinyar shi Yana Shan sweet mealon d hanun dama Yana shafa gashinta d hanun hagu ..

Itama tanadaga kishinkide a cinyar sa Tana wurga busashen inibi duniyar tamusu Dadi parlon su a bude sun San b Mai shigo musu Dan basuyi d wani zai Zo ba ,Kuma sunsan Mai gadi Yana Nan Dan haka basic case ….

D anyi Abin birgewa sai safwan y Kali Aishatu yace Kinga su luvers ko? Sai t sa dariya tace ai nasu fitsarar daban take ,yayi dariya yace wayewace kawai ….

Basu ji lokacin d me gadi y bude gate ba ,sai ganin mutum sukayi kamar adireta a kofar parlour Tana kare musu kalo har ta daga labule duk sun shagala Basu sani ,..

Koda safwan y kaleta me gadi y Fara Mata magana ai Kya Bari a Baki izinin shiga hajiya ,safwan NE y Mai Alama d hannu Kan y tafi y rabu d ita ,sanan y koma bakin aikin shi Yana mita ….

Itako Aishatu mikewa tayi d niyar barin cinyar safwan shi y dawo d ita d hanun shi y Cigaba d binta d wani Mayan kalo Mai kularwa …

Itama gano Kan wulakanci t shagala d kalon shi Tana Mai murmushi ,can ma tace dadyn su Noor kalon Nan fa ?

Ya hada fuskar shi d nata Alamar kiss yace ,na k’auna ne kinsan n kunna nutso a kogin kaunar ki !

“Haba nawal taji bazata iya jurewa ba ,ta taho a fusace shegiya karamar karuwa yaushe har Kika girman d zakiyi wanna iskancin a gabana ,kin manta matsayin ki? Kin manta wace ke? Kin samu damar karuwanci wata kwaila dake !

Safwan ko uffan bece b ,jira yake yaga shin Aishatu ko acikin Mata dubu zata iya nuna kulawar ta agareshi ,zata iya karbanma kanta ‘yanci shin tafara sanin dadin Aure d abinda y kunsa ?

Itama Aishatu Abun be razanata b Dan tasamu karfin gwaiwa daga kalon d yake Mata ga ,zuciyar ta d take Mata karatu itama ,Dan haka tace bazata kulata ba har seta tabata !

Ganin sun manna Mata hauka ta Mika hannu zata shaki wuyan Aishatu ,safwan yaso rike hannu Amman yanaso yaga y Aishatu zatayi?

D sauri Aishatu rike hannu NAWAL t wulata gefe ,tace matsa karki Fado min Kan miji yadda aka Jima ba’a hadun Nan ba , ki iya bakinki na girmi karuwanci Dan salona agidan aurena nake gudanar dashi ,Yar Aiki kuka ada kenan !

Wlh na girmi Mai Aiki ,Mai hidima nake Amman ga mijina kawai b ga wanin Saba ,shashasha kishin jahilci y motsa y hankadota Nan ,daidai nake d me Aishatu kike bada Indo ba!

NAWAL Baki ta bud’e mamaki ze kasheta ,tayo Kan Aishatu ,Dan ubanki sekinbarmin gidan yara Dan uwarki ai bake Kika haifan min su ba kinaso ki karasa kashemin Noor ko?

Aishatu ta kwace hannun ta ,tace bani na haifesu ba hakika ! Amman nafiki sanin darajar su d kaunar su wlh ,Haneef ALLAH y karbi Rayuwar shi badan munaso ba sedan bamu d zabi ,Noor Kuma d mu duk Rayuwar mu Naga ALLAH ,ki koma islamiya ki karanta ki sani !

NAWAL t kaima Aishatu Mari ,nikike son Kira d jahila ,sede wanan kakar Taki matsiyaciyace jahilar shegiya dangin bauta d wahala ,Sena ga Mai tsaya Miki a garin Nan …

Aishatu tace, wlh Inna t girmi zagi a wajen uban kowa d uwar kowa Dan ko yanzu jikarta t nuna Miki hakan Kuma kin gani ,Dan haka ki shiga hankalinki wlh ,nice daidai kishin haukan ki ,inde gidan safwan ne g fili n barmiki kishigo tun kafin hawan jini d ciwon zuciya y kamaki ,umarni kin bashi yabi y aiwatar y nunamiki shi Dan halak ne ,Kuna wadanda kuka d’aukan Abu a wulakance daga karshe y girmi tunanin ku kanar *KUSKUREN* da kikayi yanzu yazo Yana damun ki ,shawara d tuni Dana hadin ALLAH ne , ALLAH y rubuta zanyi Aiki a kasanku zan zamo Mata ga safwan ,ko kinmai haka ko bakimai ba ,ayace kiyi gagawan d’auka Dan gyara *KUSKURE* Ki nagaba …..

Have NAWAL t rasa bakin magana g Abu sedawo Mata yake yadda ta shigo t same su ga safwan y kasa furta uffan sema alamun birgeshi d kalaman Aishatu sukeyi ,ga Indo wai har ta samu damar tsayawa a gabanta tana Gaya Mata magana son ranta?

Dan haka Bari t Mata illa d bazata manta d ita ba ,bowl din inibin d sukeci ta d’auka Kan center table ta kwadama Aishatu yayin d Aishatu ta tare d hanun ta sai jini Shar Shar ,y Fara zuba ….

A lokacin safwan y yunkura y kamo wuyan NAWAL y bugata d center table din seda bowl din fruit din y fashe t yanke y sake jifa d ita Yana tuhumar meya kawota gidan shi ,wani wawan jifa d y Mata kwanciya tayi cikin jini Bata ko motsi ita NAWAL din…

Yayi Kan Aishatu ,itako Aishatu Kan NAWAL din tayi d ciwon hanun ta Tana dadyn su Noor ka kasheta ! Mun shiga uku tasa ihu t dafe kanta d hanun ta me jini ……

 

*********
*KISHI DAY*……….
**********

 

*MAMAN SHAHEED*
[2/11, 11:02 AM] Maman Shaheed: ???? *WRITING*????

 

By
“`MAMAN SHAHEED“`

 

*KUSKURE* ????????_‍????????

 

_Shafi n hamsin d bakwai_

 

*Kunada yawa ashafin Nan masoyan Aishtu Indo ban ware ko guda kamar yadda sunayen ku baze lisafu ,Indo n miko gaisuwa*????????????
_masoyan NAWAL d huzna kuyi sorry zakuji ku lol_????????

 

“Bayan Aishatu ta dafe kanta ,ta Fara taba NAWAL Tana jijigata ,momyn su Noor ki tashi ,kece haka kawai kikazo neman masifa ……

Bata rufe Baki ba ,taji an shako wuyanta ,NAWAL Dan ubanki naki na tashin ,kinzata mutuwa nayi burinki y cika? Ta Fara dukan Aishatu..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button