HAUSA NOVELKUSKURE Complete Hausa Novel

KUSKURE Complete Hausa Novel

Safwan ko yafi kowa ,in Yana Mata wani Abun har kunya yake Bata ma ,shiko y nikan kulawa akan nada yayi yunkurin d’auko Mata Mai Aiki Taki fir ,gashi Tana fama d laulayi Bata iya komai Bata cin komai inta dafa ,Yana tausayin ta makaranta ma ta daina zuwa gashi ankusa Fara exam shi y dinga hanata zuwa g amai laulayi take sosai ,aunty zainab tazo t dubata yafi so nawa ,ganin Yana fita Yana barinta a gida hankalin shi baya kwantawa ,g tausayinta d yakeyi Dan haka y sanar ma Ammy komai harda kin yadda d tayi d adauko Mata Mai tayata Aiki ..

Ammy tace tunda Bata so abarta ,ga heedaya gasu twins sai su dinga rabawa wanan yaje yayi kwana biyu wanan ma yaje ,in mutum zai kwana acan to in Kuma zai dawo shikenan …

Safwan yaji Dadi sosai ,Dan haka ranar hassana t tafi gidan t dinga tayata zama d Mata girki d d’ebe Mata kewa d tayata gyaran gidan ,…..

 

Haka rayuwa t dinga tafiya , Aishatu anata fama ….

Safwan nata tatali d kulawa d siyayan tarkacen kayan ci har lalacewa sukeyi ….

Yanzu Noor CE Mai zuwa school kawai , akazo exam d kyar safwan y Bari taje tayi tare d rakiyar ussaina suje tare su dawo tare wataran Kuma shi d kanshi har ta gama a wahale t nutsu a gida itana wani Abun safwan ne yake karfafa Mata gwiwa yake lalab’ata ,Tana samun kulawa Kam ,Bata d maraicin kulawa gaskia…..

 

 

*Maman shaheed*????

[2/14, 5:27 PM] Maman Shaheed: ???? *WRITING*????

 

By
“`MAMAN SHAHEED“`

 

*KUSKURE* ????????‍♀_????????
( _’yar Aiki Ko Matar Gida_)

 

_shafi N hamsin da takwas_

 

“Aishatu anata fama d laulayi d ,ga kulawa d take samu Wajen safwan ,kula so ,kaina,tatali,tarairai,duk nuna Mata yake yi,g taimakon su twins d take samu suna taimaka Mata d hidiman gida sosai …

“Safwan inya tafi office seya kirata yafi so akirga ,yata tmby ta Abin d take so cikin rarashi ,in Tana bukata ta fad’a in babu Kuma tace Mai babu ……

“SAFWAN zaune a office ,yanata tunani Kan Aishatu Indo Mai Aikin gidan shi ada can ,ayanzu Kuma matar shi wacce yaje jinta har ranshi cikin lokaci Kan,k’ani ….

 

Yanata dogon nazari ,akanta indon d adacan gaisuwace kawai tsakanin su sai hidima ,shiko ko kalo Bata isheshi b Dan be tab’a kare Mata kalo ba ,haka itama ,Bata tab’a tsareshi d Ido ba bare Mai kalon kurinlla ,tsakanin shi d ita girmamawa ,Shima Sam baya shiga sangarta ……

Amman yanzu ,cikin hikimar ubangiji ,komai y canja sakamakon wani *KUSKURE* y zama canjawar komai ,ga shiri na ubangiji d y shirya y tsara tun Abin na samun tangarda gashi yanzu har komai na Shirin daidaituwa yadda ALLAH y tsara dama can ,Dan ALLAH gwanin hikima shi y rubuto Auren shi d Aishatu y shirya komai shi kanshi y yadda d haka ,Wanda ayanzu yakejin Aishatu na neman zama wani bantare ajikin shi ,ga wani so d kaunar d ALLAH yake dasa Mai nata Wanda shi kanshi baida zabin d y wuce karba ,g wani Jin Jinin shi da yake ajikin ta ayanzu …..

Shi sai yakejin ya gama aminta d Aishatu d 100% y sake mantawa d NAWAL cikin tsarin Rayuwar shi sai ma murna d yakeyi d tazamo silar haduwar shi d Aishatu gashi yanzu Tana Shirin bashi farin cikin d y Jima d rasawa ……

“In safwan y dawo gida ,kwana yake tarairaiya Aishatu ,har kwanciyar su ,shi yanzu y gama salamawa ma akanta y gama Amincewa zuciyar shi d komai Akan Aishatu ….

Aishatu ma Tana yabawa d kulawar safwan d dangin sa gareta ,Tana matuk’ar jin Dadi ,tanaso t Rama Mai t hanyoyi d dama d Kuma,nuna Mai tsirarar kaunar shi d take d tatalin sa Dan taci Alwashin salama Mai komai na farin ciki Wanda ze Samu agareta t fahimci d ba zaman Aure suke ba yanzu suke zaman Aure t shirya karbanshi a matsayin Dan gatan miji agareta ,cikas daya ta samu n laulayin yaron cikin ta d y sakota gaba yake dakatar da ita daga kudirin t Amman t Adana wasu abubuwan zuwa girman cikin tagani ko zata iya aiwatar Akan mijin nata tilo Mai kaunar ta …

Zaman , Aishatu d Noor b lefi Noor n samun kulawa daidai gwargwado Amman b kamar da ba ,Dan yanzu Noor Bata fiye zama jikin Aishatu b zataji duk t gaji ,sanan yadda take wasa d ita d yanzu duk t rage ,sai ma yawan kwanciya d amai d Noor take ganin Auntyn tata nayi tayi ta Mata sannu Tana cewa cikin ki ko? Aunty?

Aishatu tace eh my Noor ,Noor tace sannu , Allahummah yashfiki…..

Aishatu tace ,Amin ngd ,yarinyar kirki …

Haka dai Aishatu aketa tafiya yau d Dadi gobe b Dadi ,ga Inna nata Mata ‘yan Aiko n kwadayi ,Ammy ma ,maman nawara ma haka …

Nawara nazuwa ta dubata taita karfafa Mata gwuiwa Tana Mata sannu ,safwan najin dadin irin kulawar d take samu t kowane bangarori …

 

“Wata Rana Aishatu suna Hira d hassana taci Abinci t k’oshi Tana jira y fada Mata ,sai kawai t ji massage y shigo wayarta ,da bazata kula ba sai ta d’auka Tana dubawa taga bakuwar number ce ….

Tana duba massage din ta Fara tozali d …..

_hy banza ‘yar wanke wanke ,anmike kafa a gidan Yaya S ko?_

_to ki tuna dai ba gidan gado bane ,bakuma n gyatuma bane Dan haka a Fara hada komatsai Dan ansanar min Asiri akayi nakusa cin uban asirin Kuma d gagawa_

_dan kowa yaci tuwo damu Miya yasha Dan uban shi ,ki saurareni Nan gaba Dan ban Gama ba_

Bye….

“Gaban Aishatu ne ya Fadi ,tace tasan b mazakakurin jahilin d zeyi wanan sai huzna sakarya ,tace wawiya banza Mara tunani d lissafi ,bani d lokacin ki me lokacin ki ma bani d lokacin shi ,d zata goge Dan y zama Mata sheda t barshi ”

 

Hassana t Lura d yadda ran Aishatu y Dan baci har t shiga tunani ,Dan haka t tmby ta..

Sai tayi kokarin basarwa tace b komai ,…

Ganin halin d take ciki yasa hassanar yadda …

 

*SAUDIYA*……….
Mlm mamman hafeez y shirya tsaf sun gama komai d abokin shi ustaz hambali na mgn tafiyan shi mahaifar shi Nigeria Dan haka y tarkata duk wani Abu d zai Mai Amfani Don tafiya dashi …..

Ustazu hambali ,Yana kewar abokin nashi Dan sun Saba sosai ,shima mlm hafeez maman din Dan babu yadda zeyi ne y hak’ura d tafiyar ,to y d’auki tafiyar kamar wajibi CE agare shi Dan haka Nanda sati biyu ze dira Nigeria shida Saleem daga yayan ustaz hambali Dan agidan su zai sauka ma Dan baida masauki Dan besan Ina ze nufa bama ,Kuma dama duk wani dukiyar shi Tana can gidan su Saleem din ankilace Mai ita cikin amana…….

 

” NAWAL ansha jinya Abin ba kowane y tausaya Mata b har Abban nata Dan yaji haushin abinda t aikata ….

Mama dai kulin cikin yimata nasiha take d hankaltar d ita rayuwa d Kuma d amince d *KUSKUREN* da ta aikata tun rabuwar su d safwan …

Amman inaa Sam ,NAWAL Taki yadda d ta aikata *KUSKURE* Jitake ita akan hujarta take har yanzu Dan haka b tuba ko istigfari akanta tunda b sabon ubangiji tayi ba ,mama ta zuba Mata Ido ,t fita harkar ta ,tsakanin t d ita Ido ,duk d haka Tana Mata fada intayi b daidai b…

 

“Har shiga tsakanin t d su docass tayi sbd rashin yadda d anintar su ,Amman NAWAL tace ita b komai tsakanin su sai zaman gaskiya d amana ,mama t kyaleta …..

NAWAL an Sami duniya ,tun d take Aiki take Adana kudin ta n salary , Abba dama y d’auke Mata he dimar kanta gata kanen ta ,tsakanin su d mama Ido ….

Yanzu ankawo Mata talan wata mota second new Mai kyau ,Honda Civic Dan haka tazo t dinga lalab’a Abbanta akan y cika Mata tasiya Dan rage wahalan yawo a Abin hawan haya d takeyi ….

NAWAL Yar Abban ta ,y cika Mata ta siya Bayan yaga motar y duba Mata yaga ba’a cuceta b ,shima ‘yarsa tasan neman nakanta mace Mai kamar maza Dan haka y Bata lasisin tuki ta fasa ko wane irin taro ,Dana kawar ta lawy d Laila duk sunata mota tazama t 3 docass ce har yanzu b lbr tun wata tsohuwar arga d tasamu t dinga Mata gyara daga baya suka rabu ba aziki sai asara shine Bata sake siyan mota ba …..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button