HAUSA NOVELKUSKURE Complete Hausa Novel

KUSKURE Complete Hausa Novel

 

NAWAL girman Kai ,izza ,fankama ,sun karu Bata ganin kowa d gashi ,d motar ta take zuwa Aiki take dawowa ,Aiki iya Aiki ,kyau iya kyau ,mota iya mota ,amman b miji saidai Adawo gidan Inna d baba akwanta adaki ,Abin n damunta sharewa takeyi kawai ….

 

Ranar Tana zaune t tuna d Aishatu d safwan sunacan ko wacce wainar suke toyawa oho?

Wai dagaske har y samu dama d saken yadda d Indo a matsayin Mata?

.can tace Kai ahaba baze yiwu ba ,safwan d kyankyami d son gayu yama ze iya taba wata Indo …..

 

“Ko ranar d na gansu inajin idonane yamin gizo ,ko Kuma Danni sukayi Amman yama za’ayi safwan y amince d Indo a Mata ,ai ko matan duniya sun kare nasan hakan baze faru ba ….

Da ita d zuciyar ta suka zama Abu daya ,…………

 

Aishatu anata fama ,aci wanan abar wacan haka dai aketa tafiya ,Tana mamakin so d k’auna d safwan yake nuna Mata ,Tana Kara Addu’a ALLAH y Bata damar Rama Mai d sakamako mafi farin ciki ,Tana Kara Addu’a ALLAH y tabatar musu d wanan so d tatalin nahar abada d ta gama d babin maraici Arayuwar ta ,harda hawayen Dadi sai d y zubo Mata …..

 

Da sauri safwan y taro t Yana share hawayen Yana tmby kukan me takeyi? Cikin kidimewa…..

 

 

*Maman shaheed*????
[2/17, 7:16 PM] Maman Shaheed: ???? *WRITING*????

 

BY
“`MAMAN SHAHEED“`

 

 

*KUSKURE* ????????‍_????????
( _’Yar Aiki Ko Matar Gida_)

 

_shafi n hamsin d tara_

*Wanan page din nakine maman Aisha sokoto,Aisha tadena Miki dariya lol*

????????????????????
*Posting kulin masoyan Indo ,Amman ba Alkawari nayi ba*????????????

 

 

“D sauri Safwan y taro t Yana share Mata hawayen Yana tmby kukan me takeyi? Cikin kidimewa”

 

“Ganin wani tatali d shiga Rudi d yayi ganin zubar hawayen d batasan y zubo ba sakamakon wani dalili nata ,gashi batason sanar Mai sai kawai t wayence tace b komai”

“Y Kara rungumeta Yana cewa be yadda b kodai baby ne yake wahalar d ita ,ganin y Bata Satan amsa tace eh d sauri!

Ya sake rungumeta yace kiyi hauri haka kowace macce ta gada ,bakiga kema haifar ki akayi ba? Numa Ammy CE ta haife Ni fa ,kin sani kema wata Rana uwa Zaki zama kinji?

“Kiyi hakuri da sannu komai zai zama tarihi kiga babyn ki a hannun ki ,lokacin kinfi kowa Jin Dadi ,zakice n Gaya Miki ,ki Kara hakuri inda Akwai wani Abu d yake damun ki Bayan wanan Kuma to ki sanar Dani plss , small problem banyadda ki hidden min ba Dan ALLAH kinji?

“Ta gyada Kai Alamar ,toh!

“Dan t saki ranta y Fara tmby ,me takeso t Haifa in da za’a tmby zabi? Mace ko namiji?

Yana wani kashe Mata Ido Yana wasa d yatsun hanun ta ,Tama rasa bakin magana ,Dan dadyn su Noor har yanzu inyayi wani Abun mamaki yake Bata ,wai shine manne a jikin t haka yake Mata kalon d nawal kadai yake yima adacan ! Ga wani tmby d ya Mata Kuma amsa yake jira agunta!

 

“Seda y sake tmby Yana tsokanar ta ko kunya take ji ? Tace eh! Ta rufe fuska d tafin hanun ta ,y samu y bude Yana cemata ,Aiko seta fada Mai ,shifa kunya y ajiyeta tun tuni ,shi bema San inda y ajiye tashi ba ,Dan haka ya zama Dole itama t d’auko tata ,d taimakon sa su jefata Cikin tafkeken kogi Mai ambaliya yadda zata tafi ta barsu ,Dan kunya bazata cuce shi ba ….

“Mayan kalon d yake binta da shi d Kuma wasu salon d yake Mata ,yasa tace ,ita Bata d zabi duk Abin d ALLAH y azurtata d samu zatayi Alfahari d farin ciki !

Yayi murmushi yace ,hakane ,Ni Kuma cewa nayi dama ki haifi baby girl kima Noor kanwa……

Sai ta kale shi tasa dariya ,tace Ni Kuma d namiji nace in ALLAH y bani fa Amman ,daga baya na barmai zabi Akan duk Abin da ya bani inaso zangode Mai Kuma …

Yasa dariya y ja kumatun ta ,yace kawai namiji kike so ,Zaki min wayo ,gashi kinfada ,duk sukasa dariya ,yace babban fata dai ALLAH y raba lpy y sauke ki lpy ,y Baki lpy dake d Abin d yake tare dake ,tace Amin ….

“Kusan kwana sukayi Ana laulayin masoya ,Yana Bata su ice cream d su malt Tana Sha d kyar shiko Yana aikin rarashi ….

Rayuwa ta dawo ma safwan sabuwa ,shi kanshi yakanyi mamakin kansa , Aishatu Indo tazama jinin dake zagayawa acikin jikin shi ? Kuma wani ikon ALLAH son t kulin habaka yake aranshi ,tun Yana sayawa yanzu Hali d zuciyar shi d gangar jikin shi sun haramta Mai boyewa ,Dan Haka yakejin kamar sabon mutum ….

*Bayan sati biyu*……..

“Mlm mamman hafeez ya dawo kasa Nigeria yabar *SAUDIYA* Tare suka dawo d Saleem d kayan shi Niki Niki Wanda yake matsayin jari d kadara agare shi Wanda ze dogara dashi a Nigerian ga tarin ilimin islama d y dawo dashi Dan ko dashi zeci Abinci a kasa Nigeria …..

“A gidan Alh faruq Mai *komai saudiya* ya sauka dake d haka mutane suka sanshi …..

“Ba lefi mlm maman hafeez y samu tarba a gidan ta mussaman ga Alh Faruq Mai komai saudiya ,Anbashi daki guda Mai bandaki a ciki daga harabar shigowa gidan dake gidan babba ne ,Bayan sun gaisa d iyalan shi matar shi hajiya kilishi d yaran shi Mata masu tarbiya sanan Saleem y kaishi masaukin shi don y huta kafin gobe …..

Mlm mamman hafeez ,yanata tunani Akan ta Ina ze Fara? Shin ze Gane unguwar ma kuwa ? Shekarun d yawa fa shekaru ishirin fa rabon say Nigeria komai y goge Mai sai Abin d ba’a rasa ba ,Yana wanna tunanin Saleem y shigo d’auke d kayan Abinci ,Niki Niki Yana cewa Abba g Abinci d ka kwashe kusan shekaru Ashirin bakaci wasu b wasu Kuma ka sansu ko acan kana mu’amala dasu ,duk d nasan zaka Saba d su cikin kankanin lokaci. …

Washe gari ,Alh faruq Mai komai saudiya y je y Sami ,mlm mamman hafeez Akan yazo y kaishi store din d kayan shi yake Dan gani ,mlm mamman hafeez yace ai Alh b sauri nakeyi ba ka kwantar d hankalin ka nasan kana girmama girman Amana ne ,Akwai Ni Kuma Abin d nakeson yi kafin komai Dan Akwai Abin d bansanar ma ba nace sai nazo da kaina …

Suka gyara zama mlm mamman hafeez ,y kwashe lbr komai yaba Alh Faruq Mai komai saudiya , har d wadanda yake nema ayanzu …

Alh Faruq ne yace to ,wani hanzari b gudu ba ,sai kasaki jikin ka d gari d jama’ar gari zaka samun muradin ranka , gagawa Bata d amfani ,zan temaka ma ,Amman sai ka Fara taimakon kanka ,ta hanyar karban kayanka akama ma shago babba ka baje hajar ka ,ka shiga kasuwa sosai ka Fara mu’amala d mutane kana Kara karantar su har ka dinga shigar d binciken ka d tmby yin ka ,kaga ko ALLAH yasa andace kafin lokacin sana’ar ka tayi karfi kanada jari d komai ,sai ka doshe su amutum ,Amman fa anawa ganin kenan …

Mlm mamman hafeez ,yace hakane kaga Ni a gagauce nake ,Amman yanzu na fahimce ka na Kuma yadda d shawarar ka na gode kuma Haka za’ayi kamar yadda kace tun yanzu a neman min shago kawai b nude Kaya n Fara shiga kasuwa sai k hadani d wani Wanda ka yadda dashi Don taimaka min …..

Alh faruq yace b damuwa Akwai yaro kanin Saleem ,sadeeq ze kular maka d komai ze dinga wayar maka d Kai akan Abin d y shigar ma duhu ,sanan yanada shagon shi shima ,Amman ze zauna tare dakai zuwa wani lokaci, sanan yau d gobe kaima zakaje ka zauna tare d saleem a office din su Dan kafara ganin yadda harkokin suke kafin naka y Kamala ,mlm mamman hafeez yayita godiya….

 

“Yau safwan d Aishatu aje asibiti ,Bayan angama dubata Basu dawo gida b y biya d su yawon siyo ice cream d gashasyiyar kaza ita d ‘yar ta Noor ,sunata nishad’i Abin su ,acan ma Aishatu tace su tsaya susha Ice cream din Dan Bataso y huce tafiso Yana fita a freezer ta kaishi cikin ta haka ko akayi ,suna zaune a wasu kayatatun kujeru suna Hira suna Shan ice cream din su ,NAWAL ta hango su daga nesa ita d kawarta lawy suna wani budawa kace yaran wani minister ne …..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button